JUYAYIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

JUYAYI

  • 1views
  • 34chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Mikiya 🦅💕

More from @nimcyluv

Sample · 1: Destiny

Zaune take tsakiyar tafkeken royal bed É—inta,Ta cure waje guda banda sauke numfashi babu abinda take,sai yalwataccen gashinta wanda jifa² iskar É—akin ke kaÉ—ashi,Zuwa yanzu ta gama yanke jindaÉ—in rayuwarta,A yau tasan cewa bata da wani gata face na Ubangijin daya halicceta yanzun mai zata kira kanta *ƘARUWA* ko *ƳAR ISKA* ko kuma wacce yayanta ya lalata a dare mafi muhimmanci,A hankali ta É—ago manya-manyan lulu eyes É—inta wanda suke always  sleepyn ta zubasu kan oval face É—insa mai matuÆ™ar kyau da kuma tsari Allah yay masa baiwar kyau da kuma kwarjini ba zaka taÉ“a iya yin 4eyes dashi ba sbd wasu kifiyo masu kaifi da suke cikin idonsa,Dubanta takai kan faffaÉ—an Æ™irjinsa wanda ya cika da yalwataccen gashi baÆ™i siÉ—ik mai sheÆ™i,Wasu siraran hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta,bata taÉ“a jin tsanar wani É—an adam aduniya ba sai yau,tayi masa tsana mafi muni da ace tana da ikon kashe kanta kota kashe shi babu shakka da tayi hakan.Numfashi ya shiga fitarwa a hankali ga wata zufa da take keto masa duk da sanyin A.C'n É—akin,Cikin kasala da kuma É—an saurin Æ™arfin daya rage masa yasa hannu ya dafe saman forehead É—insa,Sannu a hankali ya kejin duniyar na sauya masa wani abu ya tokare masa Æ™irjinsa,Jin kansa yake a wata duniya ta daban yayinda tsoro da fargaba suka dirarwa zuciya a lokacin guda,Mamaki ne ya cikasa baya da tsoro haka baisan yadda ake jin saba amma yau shine tsoro ya sauka a cikin zuciyarsa Why!! Why!! Why!! Shine abinda yake tambaya amma babu maiyi masa bayanin akan dalilin faruwar hakan,lumshe manya² idonsa yay wanda some minutes suka koma asalin red,Saurin dafe saitin zuciyarsa yay sbd saukar kukanta daya jiwo  meya faru cikin wannan daren har take kuka haka,wanne irin kukane wanda ya cika gidan gaba É—aya,he hope ace ba jikinta bane ya tashi,Jin kukanta yay yawa ne yasa cikin yanayi na kasala ya ware sexcy eyes É—insa zuwa saman É—akin,Tun daga saman É—akin ya fahimci bawai a cikin É—akinsa yake ba,kansa ya juyawa zuwa side É—in daya kejin kukan a É—an tsorace ya Æ™ara ware manyan idonsa,jikinsa yabi da kallo ganinsa *** hatta boxer jikinsa babu,Zuciyansa ne ya bada sauti damm gaba É—aya badsheet É—in ya É“ace da blood,"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un"shine kaÉ—ai abinda  bakinda mai yasa yay loosing control a kanta abinda bai taÉ“a yi ba,shikenan ya ruguza rayuwar his biogical sister É—insa ya rabba how can dat happen shine ya amshi virgin É—in sister É—insa wacce suke the same mom and Dad da ita a dare mafi muhimmanci,Mai zaice mata tayaya zai mata bayanin bada gangan ya aikata hakan ba,wannan abin kunyar har ina kodai ya haukace ne ko kuma ya sha wani abune no it's impossible pls FAHAD wake up in ur bad dream.  Jiki a sanyaye ya zura jallabiyarsa haÉ—i da saka boxer É—insa,runtsa ido yay ganin duk blood a jikin laps É—insa,yana k...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters34
premium29
06

6: About the school

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
07

7: Arm Robbers

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
08

8: Died

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
09

9: She's alive

Premium
Updated a year agoAvailable now
10

10: Matter's of the heart

Premium
Updated a year agoAvailable now
11

11: Decision

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
12

12: Heart dream

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
13

13: Virgin

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
14

14: Heart attack

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
15

15: Died

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
16

16: The visit

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
17

17: Bad dream

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
18

18: The night

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
19

19: Flash back

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
20

20: Back to story

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
21

21: Bridal shower

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
22

22: Weeding day

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
23

23: They are together

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
24

25: Drugs

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
25

25: Husband and wife

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
26

26: Kidnap

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
27

27: The message

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
28

28: Najma & Sufyan

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
29

29: The laptop

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
30

30: Sick

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
31

31: Airport

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
32

32: Pregnancy

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
33

33: Accident

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
34

34: End

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play