RUHI BIYU! RETURN

EPISODE 09

by @abdull10k


🧟‍♂️🧟‍♀️☠️☠️🧟‍♂️🧟‍♀️


    

        *RUHI BIYU*

  _[a gaangar jiki daya]_

                       *RETURNS*


                       🧟‍♀️🧟‍♂️☠️☠️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍


*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*

      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._


        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*


*Written*

Abdul Alhaji musa 10k

*Phone no:*

***


         *REPORTS*


*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*


*📣📣📣SANARWA SANARWA📣📣📣*

_Ga masu Bin littafin Kofar aljali littafi na biyu Ina Mai Baku hakuri game da rashin posting da kuka ga ba'ayi gaskiya abubuwa ne sukayi yawwa..._

_dan hakan Ina Mai Mika sakon ban hakuri ga fans inshallah bada jimawa ba zaku jini love you all_


*😷😷STAY SAFE...  STAY AT HOME😷😷*


*FREE BOOK💯✅*

*📚LITTAFI NA BIYU*

*EPISODE_0️⃣9️⃣*




"Did you need some help?."

Haka Alhaji ya jiyo,yayinda ya Dago idanunsa ko sai yayi arba da mu'azz tsaye gabansa..


"Yes."


Aiko Saida ya furta hakan kafin ya tuno wannan fuska...


Mu'azz ko sauka yayi yasa hannu a wuyarsa ya d'aga shi ahankali har saida kafarsa ta daina taba kasa.


Sauke idanun da mu'azz yayi a wannan gurin ko sai Ramin ta Marne...

Alhaji Sunusi ko akayi jifa dashi...gefe guda,daga Idanu da zaiyi ya soma bada hakuri.


Cikin kasaita Mu'azz din ya karasa wajensa inda ya tsunkuya ya sake saka hannu Hala yadda ya d'aga shi da farin,ya Kuma Yi jifa dashi Amma Kuma banbancin wannan jifa Dana farkon ko shine Bayan yayi jifa dashi saiya bude tafin hannun sa ya soma taku a hankali yana binsa.

Aiko shi Alhaji Sunusi daya fasa bangon dake bayansa Mai makon ya Fadi kasa A'a sai ya tsaya still yayinda yake karasawa duk bangon daya Tarar Yana yima Mu'azz hanya,ta hanyar Fasawa.


Haka yayi ta fasa bago iri Daban Daban mu'azz na biye dashi bangon karshe daya fasa ko saiya fada cikin dakin Wanda cikin dakin ko boka bakin bawa ne ke ciki yayinda yake Shan azabebbiyar Duka a hannun Naina.


Fashewar bangon ne yasa Naina ta juya Idanu Haka zalika Bakon Nan ma...

Ido suka Kurawa wannan hanya da Alhaji Sunusi fasa yayinda ya fado cikin mayinwacin Hali.


Aiko Bayan yayewar kura saiga Mu'azz ya sako Kai cikin wannan daki,ganin Haka da Naina tayi saita rikide ta dawo suffar Mu'azz itama.


Ganin Haka yasa Bokan ya zura idanu,bayan sun hada Idanu sai Wannan mu'azz din Daya shigo dakin ya dudi bakin bawa yayinda yace dashi.


"Bakin bawa barka da sake hadewa."

Ya Fadi hakan yayinda ya hade fuska ya Kuma d'aga tafin hannu sama,bayan ya d'aga hannun saiya dungule yatsun bayan Nan ya saukar da hannun cikin zafin nama.


Karan Nan da suke jiyowa yayinda Alhaji Sunusi ke farfa bangon Haka suka sake jiyowa tana sauka ta saman su.


Boka bakin bawan daga Idanu yayi Yana jiran Mai zai fado daga saman dakin Aiko daga karshe Faruq yayi arba dashi,shima dai cikin mummunar yanayi ya fado dakin.

ganin Haka yasa Bokan yaje da saurin wajen gangar jikin Faruq din,Zuwan nasa keda wuya saiya ji ya tashi sama,yayinda yake jujjuyawa a hankali kaikace a duniyar taurari yake.


"Bakin bawa kasan a shafukan rayuwan mu wannan shafi ba ita bace shafin karshe..Amma Mai yasa kake cika baki ne da yawa?"


Bayan ya furta hakan sai yayi ajiyar zuci kafin ya sake da cewa...


"Kamar yadda kaci galaba a kanmu wancen lokacin kasa a ranka Yau ranar muce,Yau ranar muce tacin galaba akan ka bakin bawa."


"Meye laifina Dan na ceci yen Adam yayinda suke cikin Hali Kakanakayi?."

Haka bokan ya jefi Mu'azz da tambaya.


"Maiyasa sai Nan gurin kake da karfin ceton mutane Mai yasa shekaru biyar da suka wuce bakayi makamanciyar Haka ba?."

Tambayar daya jefa Bokan cikin tunani kenan Amma mu'azz kin bashi damar hakan yayi Dan ya sake da cewa.


"Haduwar mu takarshe Kaima ka bar cikin innocent people ka dawo cikin wayanda nake farauta Dan Haka karma ka ware kanka Dan kamar yadda kuka jefa mu'azz cikin mayinwacin Hali Kuma sai Kun dandana kudar ku."


Fadar hakan sai tayi daidai da budewar idanun Faruq..

Idan muka haye saman ginin ko zamu tadda dakin da Raiha tare da Harun suka shige ciki.


"Raiha kunna *Touch light* Mana ko so kike mu makance ne?."


"Harun Yi hakuri mana,inafa kokartawa."

Bayan ta Fadi hakan ko saita kunna Touch light din.


Maiko Idanu su zai gano cikin dakin?....daya wuce kayataccen guri Mai kyawun gaske wacce Babu abinda ta sauya cikin wannan guri...


"Raiha Kinga wannan dakin kamar har Yanzu Aiko ake da ita gaskiya wannan abin mamakine."


Aiko Babu abinda Raihana tace dashi illa data juya ta soma haske dakin.


"Raiha Taya zamu Sami tarihi Bayan Babu Komi anan gurin.."

Tambayan da Harun yayi Mata kenan inda ta bashi ansar cewa.


"Diary!,Harun 5years ago mutane na son ajiye Muhimman bayanai cikin Diary,Ina ganin akwai kundin tarihi anan gurin shiyasa aka turomu Nan domin musan labarin ta ciki."


Bayan ta furta hakan sai Harun ya juya Idanu ya kalli cikin dakin sai yace da ita.


"Ta'ina kenan zamu fara naiman diary din"


"Kasan gado,saman welldrop kokuma cikin welldrop inda nake ajiyar Muhimman takadduna kenan."


Murmushi Harun yayi sai ya sake cewa da ita.


"Diary ki muke naima ko na Safras?."


Fashewa tayi da dariya sai tace dashi...


"Na Naina\Safras mana,yanzu ka duba saman welldrop Ni Kuma Zan duba kasan gado...."

Aiko hakan sukayi Babu Bata lokaci....sa idanun su gurin keda wuya sai dukkan ninsu sukayi furucin cewa..


"I found it."

Cikin hadin Baki.


Idan muka garzaya bangaren Ramla iyyayen tane ke tsaye bakin kofa yayinda suke tsammanin anai wa Yar su rukiya...

Aiko da suka kwashe Dakiku basuji mostin suba sai suka soma kwankwasa kofar yayinda suke cewa.


"Malan! Malan! Shin kuna ciki kuwa?."


Aiko tambayar da sukayi akayin Haka sai tayi daidai da halinda Ramla ke ciki domin dakin Babu kowa ciki Babu Malan Almajirin sa da Kuma Ramla.


Idan muka sake komawa cikin ginin Nan ko zamu tadda still Raiha tare da Harun yayinda sukayi furucin I found it cikin hadin Baki....


Dukkan ninsu zaro Diary din da suka samo inda dukkannin su biyu suka Nuno diary ga juya.


"Raiha Diary biyu Kuma?."


"Mamaki kake ne Harun?."


"Ai Dole nayi mamaki Kuma banan abin yake ba mu bude mu karanta Tarihin shine."

Bayan ya furta hakan sai Raiha tace dashi..


"Okay Soma bude takar mu fara gani."


Abinda Raihana ta ce dashi kenan... Aiko bayan bude kundin da sukayi sai suka tadda wasu rubutu.


Raiha ansar diary daga hannun Harun tayi sai ta fara karantawa,Aiko sai da suka karance kusan Rabin diary kanfin Nan suka Sami wata shafi wacce aka saka Date Kamar haka.


Shekara ta alub Dubu daya da sha'bakwai shekarar Data kasance min....


Iyyakan abinda suka gani kenan Danko dasuka juya next page sai suka tarar an yage paging....


"Aww the next page is missing."


"What?, Raihana duba dakyau...."


"Harun na duba blank kwai suka saura,Kuma da alamun yagesu akayi."

Abinda Raiha tace dashi kenan Harun ko yasa hannu ya anshi dayan kundin  Aiko Babu Komi cikin dayan Danko blank yake dukka.


Dayan ko ta kasance photos memor Amma Babu abinda ta saura ciki domin duk anbi an zazzare hotunan...


"Innalillahi Wa'inna ilaihi Raju'un."


"Harun lafiya?."


Jiyowa yayi ya kalli fuskar Raiha sai yace da ita...


"Wani ya rigamu zuwa Nan gurin,Kuma ya lalata komin,Babu abinda ya rage."


Mikewa Raihana tayi cikin sauri ta anshi memor din ta duba inda ta tarar da Babu Komi ciki...


"That's means Wanda ya yage shafukan dake dauke da Tarihin, shine Wanda ya kwashe hotunan?."


"Yeah gaskiya wani ya rigamu zuwa Nan gurin,"

Aiko fadar hakan keda wuya sai sukaji an buge kofar da karfin tsiya.


Baiyanar Faruq cikin dakin ne yasa suka juya ganin su izuwa kansa shiko hada idanun da sukayi saiya zube Kan gwiwowin sa.


#Mu'azz

"Haduwar mu takarshe Kaima ka bar cikin innocent people ka dawo cikin wayanda nake farauta Dan Haka karma ka ware kanka Dan kamar yadda kuka jefa mu'azz cikin mayinwacin Hali Kuma sai Kun dandana kudar ku."


Bude Idanu Faruq yayi Yayinda ya juya ganinsa ahankali yakai Kan mu'azz Nan sai mu'azz ya sake da cewa.


"Kamar kullum Ina Mai tambayar ka shin waye Bz Kuma ya kaman ninsa suke domin Bayan mutuwar ka shikadai zai rage na sheke sa'annan fansa na ya kammala."


Budar bakin Bokan sai yace dashi cewar....


"Ban hanaka naimosa ba Amma bazakaji Komi daga bakinsa ba..."


Fashewa yayi da muguwar dariya sa'annan yace dashi..


"Taya zakayi magana Daman?bayan ban tirsasaka ba..."

Aiko bayan ya Fadi hakan saiya bude tafin hannun sa Nan Bakin bawa ya tashi sama yadda kasan duniyar taurari yake, sai mu'azz ya hada fuska ya Kuma dunkule hannun sa..


Buga ihun yayi Bayan ya tsincin kansa cikin wannan mugun Hali domin a zaton sa hakarkarinsa duk su kakkarye,Aiko bansan lokacin Daya soma cewa Zan fada Dan Allah kayimin Rai wallahi Zan fada.


*Tohfa yau Kuma bokane da cewa Dan Allah ayimasa Rai.*


abinda Faruq ya iyya gani kenan Bayan hakan ya ruga izuwa dakin da Raihana ke ciki...


"Ina sauraron ka waye Bz?."

Tambayar da yayi kenan sai yaji Raihana ta Kirawo Sunansa cikin Kara cewarta shine.


"Yaya mu'azz!."


Kwalla ce ke zubowa a fuskar ta yayinda take shesshekar kuka,juyawa mu'azz yayi sai yayi arba da Harun tare da Faruq tsaye bayan Raiha.


Idanun sa cike da kwalla yayinda yayi arba da fuskar ta Nan saiya soma taku Yana karasawa wajenta,Nan sai zuciyar Raiha ta soma bugawa yayinda jikinta ya soma Bari Nan sai Harun ya Mika hannu ya dafeta Hadi da Gwada Kai alamar Bata karfin gwiwa.


Tafe mu'azz yake yayinda d'ayan ke biye dashi a baya Aiko Babu abinda yake tunowa illa tattaunawar Daya saurara tsakanin Harun da Raiha mu'azz din.


"Yaya!."

Haka Raiha ta sake maimaitawa yayinda taga Mu'azz din ya kusantota sosai fuskar tako kwalla ce ke zubowa jikinta Kuma na rawa.


Aiko hannunta rike take da wani maganin cikin kwaba wacce bakin bawa ke anfani dashi sa'annan na kasa ganewa Taya ta Sami wannan maganin, sa'annan Taya Kuma Faruq ya shawo kansu sukazo wannan gurin tare.


Dakkan alamu Raihana ba son aikata aikin da aka sakata take ba Danko jikinta ya nuna gaskiya Bata San aikatawa.


Sai da Mu'azz ya zo kusa da ita sosai Haka zalika dayan mu'azz din ma,Amma Basu nuna mamaki ba Dan dukkanin su biyu wato Raihana da Harun sunsan da batun 2Mu'azz.


D'aga Idanu Raiha tayi ta kalli gefe guda,yayinda ta hango Bokan na Lilo a sama Dan haryanzu mu'azz din bai saukeshi ba..

Ganin Haka sai shima ya juyo Idanu ya kalli Bokan Nan sai ya Fadi kasa Aiko juya Idanun da zaiyi sai suka jiyo muryar Safwan na cewa...


"Raihana No!!!!."

Cikin kara Aiko Raiha tsayawa tayi danko taso ta watsa wa mu'azz maganin Amma dayaji ance ta dakata sai ta tsayar da hakan..

Amma Mai zai faru kuwa? Ai ji tayi Faruq ya wabce maganin daga hannun ta ya watsawa mu'azz a fuska inda mu'azz din ya kwarma bagidajiyar ihu.


Dayan mu'azz din dake takemasa bayako cikin kankanin lokaci ya tarwatse...


Ganin Hakan yasa Harun ya zura idanu yayinda boka bakin bawa ya Mike dakyar.. suka zubawa mu'azz Idanu...yayinda yake Shure Shure sai famar buga ihu yake.


Hmm halinda mu'azz ya kasance ciki ko nada matukar rikitarwa Danko jikinsa na sauyswa cikin kowace dakika yayinda Ruhin Nan uku suka kasa zama cikin gangar jikin daya, kowannen su na kokarin fita ranar daya amma Ina.


I mean ta ko'ina sai kaga fuskar Safras ya fita yadda kasan cikin Laura suke suna kokarin fitowa...haka

Haka wayennan Ruhi Ukun suka kasance Danko wannan ruwan maganin nada matukar karfi,Kuma tana matukar cutarwa ga ire iren su.


Juyawa Raihana tayi ta kalli fuskar Faruq yace dashi...Danko ba hakan Faruq din yace abin zai kasance ba.


"Ina fatan hakan bazata cutar da rayuwar mu'azz ba..?"


"Taya rayuwar mu'azz take da buhimmanci fiye da namu muda muke a Raye Raihana?."


Fadar bakin bawa kenan inda Raihana ta zura idanu Harun ko ya ce dashi..

"Mai kake nufin da mu da muke Raye mu'azz din fa?."


Shiru Bokan yayi yayinda ya taka ya dauki wannan kwalba bai kakkaurar hukunci..ya rike a hannu sai Harun ya sake da cewa.


"Faruq Mai ke faruwa ne haka?,kayi alkawari Komi zai dawo daidai idan har muka taimaka Daman Dan ka kawo karshen Rayuwarsa kayi hakan?,ya kamata ka dakatar da wannan abin."


"I'm sorry but I can't."


"Mai kake nufin da bazaka iyya ba Faruq?"

Tambayar da Harun yayi Masa kenan inda Bokan ya basa ansar cewa.


"Sabida bazan bari hakan  ta faru ba."


Zubewa Kan gwiwowi Raihana tayi ta soma zubar kwalla Danko tasan tayi wauta wajen Yadda da Faruq.. Bokan karasawa wajen Mu'azz yayi nan yace Naina kokuma nace Safras😁😜da wannan kwalbar a hannunsa.


"Malan Safras Shin baka ga hakan ba,wayenda ka yadda dasu su suka taimaka wajen kawo ka kasa,Hmm yaukam bazanyi Wasa da damata ba Dole na sakaku cikin wannan kwalbar."


Bude kwarbar ke da wuya sai yaji waga iska Mai karfin tsiya tayi watsi dasu gefe guda...

Aiko mikewar da zasuyi sai suka juyo ganin su izuwa gurin da iskar ta fito Nan suka tarar da Safwan tsaye ya wani hade fuska.


Aiko kamar kibtawar Ido sai ga Safwan tsaye gaban su,inda ya bugi Faruq ya Fadi gefe guda Bokan ko ya shako wuyarsa ya dagashi sama....

ganin kwalbar sihiri Harun yayi gabansa inda yasa Naushi kwalbar ta fashe....


"Waye Kai?"


Tambayar da Bokan yayi kenan inda Safwan ya basa ansar cewa.


"Wannan itace burinka ta karshe?,wato sanin koni waye?.

Haka Safwan din ya tambayesa shiko Ina ya iyya basa ansar tambayan shida nunnafi ta tsaya ta sanadiyar shakeshi da akayi.


Ganin Haka yasa Safwan ya sake da cewa...


"Wanda zai kawo karshen wannan kitimurmurar kuma Wanda zai kawo karshen ka ya Kuma karashe daukar fansar wato Rizwan.."


*Rizwan?.*


_Kutt Gaskiya yanzu aka soma wai Safwan shine Rizwan din da ake daukar fansar a kansa😲😲_


Aiko cike da mamaki Raiha, Faruq da Kuma Harun suka kasance ciki...

Danko zura idanu sukayi suka kasa cewa Komi.😲😲


Tirkashi....


*Sorry for late Update*


_*LOADING........ ↔️↔️↔️🔚🔜80%*_


_*Muhadu a page na gaba*_