ArewaPen Public Library

New voices from global creators, ready for you to explore.

Sample chapters from charting romance, thrillers, poetry, and audio adventures. Join free to sync your reading list and unlock premium experiences across web and mobile.

Free to start

Read guest-accessible samples before you create an account.

8 of trending stories updated weeklyFresh drops every sunrise by top authors
  • 0Books
  • 0Chapters
  • 0Audios
  • 0Authors
  • 0Readers

Featured public samples

Read a few open-access chapters to get a feel for the stories on ArewaPen.

KIDA A RUWA... BOOK 3

KIDA A RUWA... BOOK 3

“KAR KUCE BAKU SAN: Soyayya ita ce KIƊAN da zuciya take busawa ba tare da ƙaho ba. Tana rera waƙar da ba kunne ke ji ba, sai zuciyar da aka tanada don ITA kawai. Akwai kalmomi da baki ba zai iya faɗa ba, amma idanun masoyi sun riga sun faɗa. Soyayya itace sirrin da ke sanya shiru ya fi magana daɗi.” “Idan zuciya ta haɗu da AMANA, sai ta koma gabar da babu ƙarya. Idan zuciya ta haɗu da ƘAUNA, sai ta zama ruwan da ba y…

Read sample
AJIYA A DUHU 2

AJIYA A DUHU 2

Sakon naku ne masoya. Kuna ina? Nace kun shirya? To AA Darma da Maanal fa suma sun shirya. Balle kuma Bilyn Abdull drivern tafiya😂🥰🥰😋

Read sample

Why readers start here

From binge-worthy sagas to quick micro fiction, ArewaPen keeps you inspired on any device.

Immersive readers-first experience

Lose yourself in serialized fiction, audio drops, and exclusive chapters updated every day.

Support creators directly

Unlock paid chapters, tip authors, and follow their next release without leaving the story.

Built for every screen

Start on web, continue on the ArewaPen app, and keep progress synced automatically.

LU'U LU'U BOOK 3
PaidOngoing
LU'U LU'U BOOK 3
PaidOngoing

By huguma

Chapters164
Updated3 months ago

Love is about to get deeper.........the tales of haisam and akhnan

#Hausanovels #huguma

#romance

GANIN IDO
PaidOngoing
GANIN IDO
PaidOngoing

By mamuhgee

Chapters128
Updated3 months ago

GANIN IDO…. Best love /best drama /best story Labarin daya dawo muku da salon da kukeso da kewa.

DAUƊAR GORA....!!
PaidOngoing
DAUƊAR GORA....!!
PaidOngoing

By bilynabdulll

Chapters146
Updated3 years ago

Littafi mai cike da cakwakiyar sarauta, makirci, ƙulla-ƙulla. Burin ɗaukar fansa. Nagartacciyar soyayya. Sarki ne duk matar daya aura saita mutu, ya aura mata da adadinsu ya kai goma sha biyar, a ciki harda yan uwan wata yarinya mai suna Fareedah (Iffah) har guda biyu, suma kuma duk sun mutu. Dan haka ta kudire aniyar ɗaukar fansar kauda wannan sarki mai ƙarfin iko........ Shin tayaya kenan? Shin zata iya KUWA? Burin…

Carry your library everywhere

Install the ArewaPen app to unlock offline reading, audio mode, and smart recommendations.

Download on the App StoreGet it on Google Play