Chapter 1
by @jidderh4212
Burin kowace mace
Page 1
By jidderh 🥰
Kwance take but ba bacci take ba kawai lumshe idanon ta tayi kamar Mai bacci tana tuna nin aure take so but wa xata aura🤔 shine abin magana kudi Koh talauci,dadi Koh wuya,farin ciki Koh sabanin haka shine abin tambaya
Ku biyo ni domin Jin Mai jidderh xata xaba