INAYAH

INAYA

by @mamuhgee

Aslm alaikm

Barkanmu da sake kasancewa acikin sabon littafina dazan dawo muku dashi Mai suna INAYAH Wanda na canzawa suna daga RIBA BIYU zuwa INAYAH sakamon sunan Riba biyun akwai wani littafin Mai sunan.


Da wannan damar nace zan sanar daku sauyin sunan da aka samu tun kafin nafara sbd kaucewa rudanin sunan.


Ina fatan kun fahimta

Ina fatan Allah yabani ikon nishadantar daku tareda fadakarwa Kaman yanda muka saba,


Kuma Dan Allah aringa yimana uzuri ata wasu bangaren da ake ganin Kaman munyi ba daidaiba acikin rubutunmu.


Allah ya yafe kura kuren dazamu zo dasu aciki Wainda bamusaniba.

Amin.


MAMUHGEE