CHAPTER ELEVEN
by @ummubasheer
Makarantar* su DEEJA da HANAN d'aya ne, akwai wani lokacin da ABDUL-MALIK (Bilal) shine ya kawo DEEJA school d'in, dai-dai Nan ne MEERAH ta shigo da motar ta aiko shi Kuma yazo yin reverse kawai sai ya buga mata, ai ko cike da massifa ta fito, cikin shigar doguwar riga, knocking d'in glass d'in motar shi ta fara a fusace.
Shi ko tun lokacin da ta fito yake kallon ta duk ya fita hayyacin shi, lokaci d'aya zuciyar shi ya kamu da son ta, wannan shine love at first sight, fitowa yayi daga cikin motar tare da sakar Mata da wani irin murmushi, lokaci d'aya taji jikin ta yayi sanyi, ganin MALIK ya tayar mata da hankali gaskiya guy d'in ya had'u tace a ranta, lokaci d'aya taji wani irin son shi a zuciyar ta.
Hak'uri ya bata Yana cewa Bari yasa driver ya Kai motar garage a gyara, murmushi kawai tayi tace ai ba komai, Nan take ta Kira wani driver sai gashi da wata motar, sallama suka yi, Nan suka rabu da yake ita ma ta kawo HANA school ne.
Kussan kullum sai sun had'u a school d'in da suke kawo k'annen su, a Haka har suka Saba da junan su, har ya Kai suna waya, wata rana MALIK yaga gaskiya gara ya fad'a mata cewa yana son ta, ai ko ranar da ya fad'a mata ba k'aramin farin ciki tayi ba, daga k'arshe dai suka fara wani irin soyayya mai wuyar fassaruwa, course they really love each other.
Wata rana yake sanar da MEERAH cewa Yana son turo iyayen shi dan a neman mai auren ta, ai ko taji dad'i sosai, lokacin da ya fad'a ma Baban shi, yayi farin ciki 'Dan nashi zaiyi aure, lokacin da ALHAJI NASIR yayi bincike sai ya gani ashe yarinyan ALHAJI BILYAMIN, MALIK ke son aura, Dan haka yace gara ya nemo wata matar domin ya San da wuya ALHAJI BILYAMIN ya bada auren 'yar shi, ba k'aramin tashin hankali MALIK ya shiga ba, Nan ya had'u da MEERAH yake sanar da ita abin da ke faruwa ai ko ita ma hankalin nata ya tashi, domin Abba'n nata Yana yawan bata labarin ALHAJI NASIR da yanda ya tsane shi, kuka ta dingayi sosai tace zatayi mai magana ko Allah zai sa ya amince Dan gaskiya ita baza ta iya rabuwa da MALIK ba.
Zaune yake tare da mutanen shi har dasu ILIYASU, shigowa tayi ta gaishe su sannan cikin shagwab'a tace"Abba na, na samo mijin aure"
Gaba d'ayan su dariya sukayi, cike da k'aunar 'yar shi yace"fad'a min my Daughter d'an waye a garin nan?"
Murmushi tayi ta daure tace"Sunan shi ABDUL-MALIK ina matuk'ar k'aunar shi, d'an ALHAJI NASIR ne ZURI'AR ALHAJI RUFA'I"
Gaba d'ayan su zaro ido sukayi yayin da Abba ya mik'e a fusace yace"shin kina hauka ne, ki rasa wanda zaki so sai 'Dan ALHAJI NASIR? To hakan ba zai yuwu ba, shin ko kin manta irin gabar dake tsakanin mu ne da shi? Ki samu wani mijin Amma ba ZURI'AR ALHAJI NASIR ba"
Mik'ewa tsaye tayi cikin kuka tace"Abba wallahi Ina son shi, bazan iya rayuwa Babu shi ba ka taimake ni please"
Wani gigitacen Mari ya d'auke ta da shi yace"ai ko mutuwa zakiyi baza ki aure shi ba, get out of here, nonsense" he shouted.
Da gudu ta fita tana kuka, tana zuwa ta fad'a jikin Mommy tana kuka, ita Kuma Mommy rarrashin ta takeyi tana cewa tayi ma Abba'n ta biyayya.
Lokacin da MEERAH ta bar parlour'n ne, ILIYASU yace ai bai kamata yayi mata hakan ba wannan ai dama ne ya samu na tarwatsa ALHAJI NASIR Dan Haka yayi ta zuga shi sauran ma suka goya bayan shi, mutum d'aya ne yace Sam abin da suka shirya bai Dace ba, sunan shi *MUSA* yana da kirki Kuma baya son yanda ALHAJI BILYAMIN yake huld'a da ILIYASU domin ya gano ILIYASU had'a su fad'a kawai yakeyi, ko bi takan maganar MUSA ba suyi ba, ALHAJI BILYAMIN yace ba ruwan MUSA yasa musu ido kawai.
Da daddare MEERAH na kwance kan bed a d'akin ta sai ga ALHAJI BILYAMIN ya shigo, tana ganin shi ta share hawayen ta, Zama yayi kusa da ita yace ya amince ta aura MALIK tunda shine farin cikin rayuwar ta shi Kuma baya son b'acin ran ta, ba k'aramin mamaki MEERAH tayi ba ganin da farko yak'i yarda yanzu Kuma ya yarda duk da hakan taji dad'i sosai, Nan yace next week tace MALIK ya turo iyayen shi domin asa ranar auren su.
Ba K'aramin farin ciki tayi ba, Kiran MALIK tayi ta sanar mai, yayi farin ciki sosai da Kuma mamakin yanda mahaifin ta ya amince, Nan ya sanar da ALHAJI NASIR, shima yayi mamaki sosai sai dai yace Allah yasa hanyar shiryawan su ne, k'ila ta Nan zasu cigaba da huld'a, yayi kuma addu'a Allah ya kare su daga sharin mak'iyya.
Sunyi shiri sosai ALHAJI NASIR da wasu aminan shi guda biyu sai Abokanan MALIK guda biyu Wanda tun suna yara suka girma tare wato *KABIR da FA'IZ* , har da MALIK d'in Dan ALHAJI BILYAMIN yace azo har da shi.
Ranar da baza su tab'a mantawa a rayuwar su ba.
Mommy da kanta ta zab'a ma MEERAH kayan da zata sa saboda ranar ne su iyayen MALIK zasu zo domin sa ranar aure, cikin wani lace red da ratsin black, tayi kyau sosai.
Da missalin k'arfe 5:00 pm suka shiga gidan su MEERAH, sosai aka tarbe su, an kawo musu abinci da su juices, ba tare da tunanin komai ba suka ci sannan suka k'ara gaisawa.
Babban abin da ya basu mamaki shine ganin wasu mutane masu black d'in Kaya sun shigo fuskar su akwai masks, ALHAJI BILYAMIN yace"naji dad'i sosai da kuka zo har gida na ba tare da na Sha wahala ba, kaga mutanen Nan sune zasu kashe ku sai su tafi kunga kenan police da mutane za suyi tunanin Arm robbers ne suka shigo gidan suka kashe ku"
A tare mutanen Nan suka zagaye su da bindigogi, cikin razana da matuk'ar mamaki ALHAJI NASIR yace"ya za'ayi haka, meyasa zaka yaudare mu?"
Kafin ya bashi amsa har wani mutum cikin masu black kayan Nan ya harbi d'aya daga cikin aminin ALHAJI NASIR, cikin razana MALIK ya fito da bindiga a aljihun shi domin saboda tsaro ya rik'e, Dan zuciyar shi Bata gama yarda da ALHAJI BILYAMIN ba.
Nan aka Fara harba-harbe, wasu na b'oyewa a bayan kujeru, ILIYASU ne na gani ya fito da bindiga tare da Harbin ALHAJI NASIR sannan ya harbi ALHAJI BILYAMIN, dai-dai lokacin MALIK da MUSA suka ga ILIYASU yayi Harbin, da gudu MALIK ya Isa gurin mahaifin shi Yana Kiran shi.
MUSA ganin haka yasa ya harbi ILIYASU a k'afa,
Cikin rud'ewa da tashin hankali Yana rik'e da bindigan yayi setin ALHAJI BILYAMIN, yayin da yake girgiza mahaifin shi kasancewar ALHAJI BILYAMIN da ALHAJI NASIR suna fuskantar juna ne,
Dai-dai lokacin ne Mommy da MEERAH suka shigo Dan Jin k'arar harbi a gidan, ba k'aramin razana sukayi ba ganin MALIK ya sai ta bindiga gurin ALHAJI BILYAMIN, shi ko bai ma San meke faruwa ba girgiza mahaifin shi kawai yake ganin ba numfashi a tare da shi.
Mommy ko rungume ALHAJI BILYAMIN tayi tana Kiran sunan shi, MEERAH da gudu ta cakumi wuyan rigar MALIK tana cewa"ka kashe min Abba na, meye ne yayi maka a rayuwa da zaka harbe shi?!"
Cikin rud'ewa yace"A'a ba ni na kashe shi ba!"
Ihun Mommy ne yasa ta sake shi tare da k'arasawa gurin Abba'n ta ganin baya numfashi ne yasa ta fad'i k'asa sumamiyya.
Police ne da Ambulance suka shigo inda aka d'auki gawan su zuwa Dan tabattar da cewa ko sun rasu, yayin da police ke bincike, ILIYASU dai yayi nasarar guduwa duk da Harbin shi da MUSA yayi.
Innalillahi wa'ina illaihir-raji'un ALHAJI BILYAMIN da ALHAJI NASIR sun rasu da aminin ALHAJI NASIR, Nan aka kaisu gidan su tare da yin musu wanka da yin musu salla, aka kaisu gidan su na gaskiya, Allahu Akbar kullu nafsin za'ikatul maut dukan Mai rai sai ya d'and'dani mutuwa Allah kayi Mana cikawa da imani, Ameen.
Ba K'aramin razana HAJIYA MAIMUNA (mahaifiyar su MALIK) tayi ba da mutuwar ALHAJI NASIR mijin ta, Wanda sanadiyar hakan zuciyar ta ya buga ta rasu bayan kwana uku da rasuwan ALHAJI NASIR, ba k'aramin tashin hankali MALIK ya shiga ba mutuwar iyayen shi lokaci d'aya ya girgiza shi, baya cin abinci baya magana, kullum Yana kulle cikin d'aki,
MEERAH satin ta biyu a hospital Bata San inda kan ta yake ba, Mommy ko da yaushe cikin kuka take ga damuwa gashi tana da Asma, lokaci d'aya ta samu ulcer ga hawan jini.
MUSA shine Wanda ya Kira ASHRAF ya sanar da shi, ba k'aramin razana da tashin hankali ya shiga ba, Nan ya dawo Nigeria, a gaskiya yayi rashin mahaifin shi mai son su da k'aunar su, MUSA yayi mai bayanin abin da ya faru cewa ILIYASU shine Wanda ya aikata kisan, sosai ASHRAF yayi bak'in ciki, sai dai ya fad'a mai kar ya fad'a ma su MEERAH domin yasan baza su tab'a yarda ba, daga Nan MUSA bayan anyi bakwai ya bar garin Abuja.
Halin da MALIK ya shiga shine yasa mahaifiyar NASIR wato INNA tace su dawo k'auye su zauna da ita zuwa wani lokaci, da yake ita tak'i yarda ta dawo Zama a gidan NASIR d'in, ALHAJI RUFA'I ya amince da hakan ganin halin da MALIK d'in yake ciki.
Lokacin da MEERAH ta dawo hayyacin ta cewa tayi ita sai ta Kai MALIK court, to K'anin ALHAJI BILYAMIN ne ya hana ta wato Daddy, tayi bak'in ciki sosai, tun daga wannan lokacin ne ta tsani MALIK, tana zargin shi ya kashe mata mahaifin ta haka ma Mommy ke gani duk sun tsane shi.
Bayan shekaru goma
MALIK ya canza sunan shi zuwa BILAL, a Nan k'auyen Kuma ya bud'e gareji shida aminan shi Wanda sukace baza su rabu da shi ba, domin farin cikin K'ANWAR shi yasa ya cigaba da Zama a k'auyen domin Yana matuk'ar son ta shine uwa da uba nata, Haka Kuma Yana son MEERAH sai dai yasan baza ta tab'a auren shi ba, Kuma yasan zargin da take Mai, ya bar duniyar su a hannun Yayan Mahaifiyar su wato Muhammad, shike kula da komai nasu, Kuma shine matar shi tazo tayi ma DEEJA gyara tsawon sati biyu, D'ayan Yayan Mahaifiyar su shine yake da Yara Mata guda uku Wanda suke son DEEJA, Kuma BILAL (MALIK baya zuwa da DEEJA cikin Abuja but shi Yana zuwa ya gaishe dasu ALHAJI RUFA'I, Wanda a yanzu yayi nadamar abin da ya ke aikatawa ya daina safarar k'wayoyi, tun bayan mutuwar 'yar shi mahaifiyar su DEEJA.
MEERAH tak'i yin aure domin har yanzu tana son MALIK sai dai har yanzu zargin shi takeyi, Kuma bata san inda ya koma da Zama ba, ASHRAF ya dawo Nigeria da Zama domin yanzu babu mahaifin su, shine zai kula da mahaifiyar su da 'yan'uwan shi, Wanda yayi karatun doctor har Yana da hospital, sau dayawa Yana fad'a ma Mommy da MEERAH cewa ba MALIK ne ya kashe musu mahaifin su ba Amma sunk'i yarda, shiyasa ko da yaushe Mommy ke cikin damuwar rashin mijin ta, MEERAH tana aiki a wani company na mahaifin su, ita ma takan zauna tayi ta kuka idan ta tuna mahaifin ta, da Kuma k'aunar da take ma MALIK.
ASHRAF ko ya yarda da k'adara yasan Kuma haka Allah ya tsara musu a rayuwa. Kullum cikin yin musu nasiha sosai yake.
*Wannan shine Asalin tarihin iyayen ASHRAF da DEEJA Kuma wannan shine abin da ke tsakanin MEERAH da BILAL wato MALIK*
*Cigaban labarin*
*TAKU CE UMMU BASHEER*
[24/01 1:28 pm] Ummu Basheer: ๐น *A KAN K'ANWA TA* ๐น
๐น
{ *TRUE LOVE STORY* }
*NA*
*UMMU BASHEER*
ยฎ *REAL* *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
(We don'nt only entertain and educate,but we touch the heart โคof reader's๐)_
#***
*#IG PML WRITERS*
#***
#***
*PAGE* *23~24*
*This page is yours my brothers and sisters*
*Sister Maimounath*
*Badeeyerh my K'awas*
*Daddy'n Faty*
*Hussaini 80k*
*Ayman*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Allah ya k'ara muku tsawon kwana, Allah ya albarkaci Zuri'ar ku, Allah ya biya muku buk'atun ku, Ameen*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Sister Maimounath Allah ya ba Mama lafiya, My K'awas Allah ya Baki lafiya, Ameen ya Rabbil Izati*๐ญ
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Washegari da safe*
*Bayan* sun tashi ne DEEJA tayi wanka, ta shirya cikin wata atamfa blue da ratsin pink, sannan fa aka damb'ara kwaliyyan k'auye, different performs ta fesa sai k'amshi take, a dole fa ita ta had'u over, Sannan ta fara gyaran bedroom da side d'in kujeru, Air fresh ta d'auko ta fesa Dan tana ganin Yayan ta na fesawa a d'akin shi, Kuma dama ance kullum ta dinga gyara bedroom d'in su, to dama ita akwai tsafta.
ASHRAF ne ya shigo d'auke da tray na kayan breakfast, yayi mamakin ganin ko'ina k'al-k'al, ajiye tray d'in yayi a center table yace" Let's have breakfast baby"
Sai lokacin ta d'ago kai yaga kwaliyyan ta, habawa ai bai san lokacin da ya tuntsire da dariya ba, turo baki tayi cikin haushi tace" meye ne ko banyi kyau bane?"๐
Rik'e dariyan yayi yace"No baby you're looking beautiful"
Cike da shagwab'a tace"nifa ka daina Kira na da baby ni ba jaririya ba ce"โน
K'arasawa yayi ya rik'o hannun ta Yana cewa"bazan sake ba my love"๐
Murmushi tayi, Nan ya fara feeding d'in ta har sai da ta k'oshi sannan yace ta ba shi.
Cewa tayi"Wai meyasa kake irin abin y'an iska ne? Ance min ba'a ba mutum abinci a baki"๐ฆ
Dafe kai yayi yace"shikenan tunda ba Kya so na"๐คฆ๐ปโโ
Da sauri ta d'auki spoon d'in hannun ta na rawa ta Kai bakin shi tana cewa"A'a wallahi Ina son ka fa"
Cikin Jin dad'i ya fara cin plantain and yam with eggs sausage, a Haka har ya k'oshi sannan yace ta sa hijab d'in ta suje ta gaishe da Mommy, d'aukan tissue paper yayi ya goge mata kwaliyyan sai turo baki takeyi Wai ya b'ata mata kwaliyyan ta. wani white hijab tasa sannan suka sauka downstairs tare.
Mommy na zaune a parlour suka k'arasa gurin. Zama DEEJA tayi a k'asa gefen Mommy tace"Ina kwana"
Ko kallon ta Mommy ba tayi ba, sai da ASHRAF yace"Mommy she's greeting you"
Sannan ta amsa ciki-ciki, DEEJA tab'e Baki tayi a ranta tace ki ma gode na gaishe ki. Ni ko nace surikar ki DEEJA๐.
Aunty MEERAH ce ta fito cikin wani matsatsen Riga da skirt, da mamaki DEEJA ke kallon ta a ranta tace ashe wannan y'ar iska ce.๐
D'aure fuska MEERAH tayi tace"ke Baki iya gaisuwa bane?"
Kamar baza ta gaishe ta ba sai ta tuna ance mata banda rashin kunya, sai ta gaishe ta, Kuma bata amsa mata ba, tun daga Nan ba Wanda ya sake magana har ASHRAF ya fita.
Kitchen d'in gidan ta shiga Kai gaskiya ko'ina na gidan yayi mata kyau, oh wai yau ita ce zatayi rayuwa a irin wannan gida Mai shegen kyau, HANA ce ta gani, tace"ke ce k'anwar ASHRAF ko?" Ta nuna ta.
HANA tace"eh, matar brother"
Tab'e baki tayi tace" duk ya fi ku kyau"
Murmushi tayi tace"eh Amma ke ma ya fi ki kyau"๐
Tsaki tayi tace"Dalla banza bai fini ba"๐
Kamar tayi kuka tace"ni d'in ce banza? I swear I'm going to tell Mommy"๐ซ
Da gudu ta fita, DEEJA na ganin haka tayi upstairs da sauri.
Mommy ko ranta ya b'aci daga zuwan DEEJA har ta fara tab'a Mata y'ar autan ta, Aunty MEERAH ma taji haushi.
Around 9:00pm
ASHRAF ne ya shigo bedroom ganin DEEJA kwance kan bed tana kuka yasa yayi sauri jawo ta Yana cewa"oh my God, what's happening to you?"
Fuskar ta duk hawaye tace"ni dai gurin YAYA NA da INNA ta zanje"๐ญ
Harshen shi yasa ya fara lashe hawayen Yana cewa"please ki bar min asaran hawaye na, Zaki gan su kinji my love?"
Bud'e Baki tayi da niyar magana ai kawai sai ya had'a bakin su ya fara kissing d'in ta passionately, shiru tayi Jin sweet mouth d'in shi cikin nata, can gogan naku duk ya rikice sai ya fara k'okarin cire mata riga, sai k'okarin k'wacewa take yi, uhm ai lokacin da yaga breast d'in ta rikicewa yayi cafkar su yayi ya fara tsotsan su kamar Yana Shan sweet, numfashin ta kamar zai d'auke Haka take ji, Kai nidai kunya nake ya Isa d'auko muku ruhoton haka๐.
A wannan Daren DEEJA Tasha azaba har da cizon shi da yak'ushi tayi amma bai ko saurara Mata ba sai da ya d'auki budurcin ta, gashi tak'i tsayawa duk ya ji mata ciwo, ya tausaya mata sosai da kanshi ya kaita toilet yayi mata wanka, da gasa mata jikin ta, kuka ta dingayi sosai, sai rarrashin ta yake yana sa mata albarka, a ran shi sai cewa yake Ashe aure rahma ne har ya samu natsuwa, DEEJA ita ce macen da ya fara sani a matsayin y'a mace a rayuwar shi,da k'yar barci ya d'auke ta, ni ko nace Wai ba kace sai kunyi sati ba.๐ค
Washegari da safe
Around 11:00 am ta farka daga barcin da take yi, ASHRAF na kan kujera yana aiki a system yaji motsin tashin ta, da sauri ya k'arasa.
Rik'o ta yayi yace"sorry my love, akwai inda yake Miki ciwo yanzu?"
Cikin shagwab'a tace"ba Kai bane, Ina tace maka akwai zafi Amma kak'i kula ni, Kuma Kai mugu ne"ta k'are cikin hawaye.
Rungume ta yayi yace"I'm sorry please forgive me my love"
D'an k'ara ta saki cikin Jin wani irin azababben ciwo ta k'asan ta, da sauri ya rik'o ta Yana Mata Sannu, da k'yar tayi breakfast sannan ya bata magani tasha, sai da yayi Mata d'inki, saboda ciwon da taji, sai da yayi mata alluran barci sannan yayi d'inkin because tak'i tsayawa. Sai tausayin ta yake ji.
Bayan d'an wani lokaci ta farka, sai taji sauk'in zafin, Amma fa tak'i kula shi tace mugu ne.๐
*Ashdee one love*๐น
*Manage this my fan's*๐