CHAPTER THIRTEEN
by @ummubasheer
Ganin DEEJA* na kwaliyya abin ya bashi haushi Nan take ya nufe ta Yana zuwa ya k'wace kit d'in make-up d'in, cikin kishi yace"Wai bana hana ki kwaliyya ba idan zaki school so kike Maza suyi ta kallon min ke?"
Tace"to Dan nayi kwaliyya shine wani abu ai ba Mai kallo na"π
Zama yayi tare da d'aukar tissue paper ya fara goge mata fuskar, DEEJA ko haushi ya ishe ta tayi kwaliyya ya goge mata, kallon lips d'in ta yayi tare da Kai nashi kan ta ya tsotse lips d'in tass babu wannan lipstick d'inπ, ture shi DEEJA tayi tace"Allah ya Isa na mugu kawai"π
Da sauri yace"ni kike cema mugu baby?"π³
Tace"yo ai Kai ne ka goge min kwaliyya na"βΉ
Yace"ok ai zamu had'u later in the night you'll tell me the truth" Yana fad'in haka ya fita.
DEEJA tace"na shiga uku na, yau akwai drama"ππ»
Ho su DEEJA anji mazaπ
Hijab tasa ta sauko downstairs, HANA ce ke faman zuba ma Mommy shagwab'a akan sai ta bata kud'i za suyi class party. DEEJA tace"ke HANNE wai ke halan Baki da wayau ne, kizo muje zan fad'a Miki abin da zakiyi banza kawai"π
Ba HANA kad'ai ba har Mommy sakin Baki tayi tace"ke Ashe rashin kunyar ki ya wuce tunani na to wallahi sai nayi maganin ki Shasha kawai"
HANA tace"ni wallahi Mommy ki fad'a mata ta daina Kira na da HANNE ni ba y'ar k'auye bace"π«
DEEJA tace" HANNES ki wuce dai mu tafi, kar muyi late"π
Mik'ewa tsaye Mommy tayi tace"wannan yarinyan akwai shegiya" nufo ta tayi da sauri tayi waje da gudu, Mommy cike da haushin ta tace"Zaki dawo ne marar tarbiyya"
Daga waje DEEJA ta murgud'a Baki tace"Yeeee anji kunya dai, da kin biyo ni da kin Sha k'asa"π
ASHRAF dake gefe Yana waya Cox bai tafi ba, ranshi a b'ace ya daka mata tsawa yace"ke are you mad? Mommy ne kike ma haka?"
Da sauri ta juyo tace"Au ashe kana Nan"π
Tsaki yayi yace" duk sai nayi maganin ki, wuce ki shiga mota ku tafi"
HANA ce ta fito suka shiga driver ya Kai su har school, suna Shiga DEEJA tace"ke Mommy ta baki kud'in ne?"
Tace"bata bani ba Wai sai gobe"βΉ
Tsaki tayi tace"shiyasa nake ce maki banza"π
Tace"Wai to meye ne?"π€
DEEJA tace"ai wayau zakiyi musu kawai yarinya" tayi dariya tare da fad'a ma HANA magana a kunne duk a tare suka yi dariya sannan suka shiga class.
Lokacin da suka dawo gida su Aunty MEERAH da Mommy na zaune a parlour, gaishe su sukayi sannan DEEJA ta hau upstairs ta canza Kaya zuwa wani pink and purple d'in material, saukowa tayi, Aunty MEERAH ce tace ta kawo mata cup a kitchen ta had'u Mata da juice a fridge Dan ita ma dawowan ta kenan.
Tana Shiga kitchen ta d'auko wani cup, sai dai daga can sama ta hango jerin cups masu kyau, tsale tayi ta amma bata Kai ba sai tasa kujera ta d'auko ai kafin ta sauko tsantsin hannun ta gashi dama bata rik'e da kyau ba ai kuwa sai cups d'in suka fad'o k'asa suka fashe.
K'arar fashewar glass cups d'in ne yasa su Mommy shigowa kitchen d'in da sauri, ganin irin aikai-aikain da DEEJA tayi mata yasa ta fara sallati, DEEJA sarkin tsoro da sauri ta sauko, ko kafin tayi magana Aunty MEERAH ta zabga Mata wani irin azababben mari Wanda tunda aka haife ta ba'a tab'a Mata ba, wani irin ihu Mai k'arfi tare da tsale tayi tana dafa gurin.
A fusace Mommy tace"we'll you shut up your mouth idiot"
Aunty MEERAH tace"yarinyan nan Mai kama da aljanu dama Tara ki nake, shiru kawai nake miki, marar kunya, wato Mommy kike ma rashin kunya, yanzu Kuma kinzo kin fasa wannan glass cups d'in ko kin San shekarar su nawa a gurin ba Wanda ya tab'a fasawa sai ke Mai kama da mayu Koh?"
Wani irin ihu DEEJA ta k'ara yi tace"wayyo YAYA NA, zasu kashe ni"π
A fusace Mommy tace"zakiyi Mana shiru ko sai na k'ara Miki?"
DEEJA shiru tayi sai hawaye dake zuba ka shaidar mari Nan a fuskar ta, HANA dake gefe sai share hawaye takeyi Dan akwai ta da tausayi.
Aunty MEERAH tace"we'll you get up and sweep the place, nonsense"
Fita sukayi sannan DEEJA ta d'auko broom and parker ta share gurin, HANA ce ke Bata hak'uri, komai ba tace ba, sai ajiyar zuciya takeyi kawai.
Da missalin k'arfe 8:00 pm,
ASHRAF ne ya dawo ganin Mommy a parlour yayi ya gaishe ta sannan tace yaci abinci,sai da yaci ya nufa bedroom d'in su, duk ya k'osa yaga DEEJA, Shiga bedroom d'in yayi Nan ya tarar da ita a kan bed tayi shiru, ya Saba kullum ya dawo zata zo da gudu tayi hugging d'in shi cikin farin ciki Amma yanzu ko lafiya.
K'arasawa yayi ya d'aga ta Yana tambayar ta meke faruwa, rungume shi tayi tana kuka sosai, gaba d'aya duk ya rikice he's speechless, ganin shaidan Mari a fuskar DEEJA ya d'aga Mai hankali gashi sai kuka take Tak'i magana, a fusace ya sauko downstairs HANA ya gani tana Assignment d'in ta, Nan ya tambaye ta aiko ta fad'a mai abin da ya faru, ranshi ya b'aci sosai, straight bedroom d'in Aunty MEERAH ya nufa.
Tana ganin shi tace"lafiya na gan ka Haka?"
Cike da b'acin rai yace"Aunty yanzu abin da kikayi ya Dace kenan, kar ki manta DEEJA Amana ce a gare ku, Kuma Mata ta ce ita"
A fusace ta mik'e tsaye tare da d'aga Mai hannun ta tace"Amana? Amana fa kace ASHRAF, wait are you my elder brother da har zaka zo kana gaya min Haka, ok to hell with the Amana"
Shima a fusace yace"ban san meyasa Kun k'i ku gane gaskiya ba, bansan wani irin k'iyaya Kuke ma DEEJA ba, Sam bai Dace Kuna Mata Haka ba"
Tace"shut up bana son DEEJA Kuma na tsane Zuri'ar ta"
Yace"Don't say that ni nasan kina son Yayan DEEJA har yanzu, weather you like it or not you still loved him"
A fusace tace"get out of here"
Murmushi yayi yace"no need to send me a way, I'm going but Mark my words you loved Yaya MALIK"
Fita yayi yayin da ta rushe da kuka tana jin wani irin azababben k'aunar MALIK a zuciyar ta.
Lokacin da ya shigo bedroom Haka yayi ta rarrashin DEEJA, har ta hak'ura sannan aka Sha love, ya dirje ta kamar kayan wanki.ππ
Washegari da safe
*Ashdee one love*π
*Manage