_*TWENTY NINE*_
by @sadisakhna
____****馃枻馃枻****_____
馃枻 *BA茦AR AYAH* 馃枻
馃枻 _BOOK1_ 馃枻
Labari/Rubutawa:SADI-SAKHNA
[ _瞥ar mutan Jama'are_ ]
*WATTPAD*
***
*AREWABOOKS*
https://arewabooks.com/u/sadeesakhna
______________****_______________
Page 馃枻29馃枻
A hankali take bude idanuwanta wanda sukayi mata nauyi tamkar an蓷ora mata dutsi akai.
Saurin yun茩urawa tayi zata tashi,amma saitaji jikinta tamkar an 蓷a蓷蓷auresu da wasu boyayyun zarurruka.
茒akin haskene dashi amma bana hasken rana ba ko kuma fitila,sai na tsabar farin fentin cikin 蓷akin.
Alamar motsi tafaraji a kanta,a hankali take daga kannata harta sau茩eshi akan fankar datake wainawa tana bawa 蓷akin wadatacciyar iska.
Baki tasake cikeda mamaki ,dan tunda take bata taba kallon waje mai irin haka ba a rayuwarta.
"Na 蓷an蓷in inane,sannan kuma waye ya kawoni wajen?"
Ta fa蓷a sanyaye,bata kai ga tantance hakan ba daga mari茩ar 茩ofar ya mur蓷a,wanda lokaci dayah ya mur蓷a da tunaninta,dan kuwa batasan wata 茩ofa mai hannu yana motsi ba.
Haidar ne yashigo 蓷akin,fuskarsa 蓷auke da mamakin ganin idonta a bu蓷e.
茒aga murya yayi yanda na wajen 蓷akin zai jiyoshi yace.
"Mommy kizo da sauri ta farka"
茦arisowa yayi cikin 蓷akin tareda zama a gefen gadon da take kwance.
"Sannu Bombee yakinki,amma wannan mutane basuda imani a ransu"
"Meyafaru bayan wanda ya auku a jejin,sanann inane nan haidar ka kawoni"
"Muna zuwa mutanen suka gudu,sannan yau kwananki uku a kwance,nan kuma gidanmu ne"
Yana cikin yimata bayaninne wata 拼ar dattijuwar mata ta shigo 蓷akin,a kallon farko zaka hango kamanninsu da haidar 蓷in,saidai matar tafishi hasken fata da kuma manyan idanuwa.
Murmushi tasakar wa Bombee mai taushi tareda zama akan kujerar dake madaidaicin 蓷akin.
"Sannu yarinya yajikinnaki,gaskiya a yanda suka dake gidannan kinji jiki sosai,mai kikayiwa wannan mutane haka?"
"Babu abinda nayi musu Mommy,yaran tsohon mijina ne da muka rabu shekara biyu baya"
Tare haidar da mahaifiyar sa suka ha蓷a baki wajen cewar.
"Tsohon mijinki shekara biyu baya,yanzu ma nawa kike daza'ace shekara biyu baya kinyi aure?"
"Uhm hakana babana ne ya auraminshi saboda na茩iyin jarabawar tafiyah makarantar kwana,to a ranar farkon aurenmu ne.......yazo yimin fya蓷e na farmakeshi shine..........aka raba auren. Yanzu kuma yazo daukar fansar abinda nayimasa,saboda illar danayi masa na bazai sake haihuwa ba"
Dakatar da Bombee Hajiya tayi da maganar,dan tun a bayani farko tagano abinda ya faru,ita kanta tayi mamakin karfin halin Bombee 蓷in,amma kuma saita barshi akan tayine dan 茩o茩arin kare kanta.
"Kinga ki daina yawan magana dan baki gama warkewa ba,Allah ya kiyaye nagaba,ha茩i茩a kinyi bajinta sosai,dan dama haidar yasha bani labarinki tun kafin yamiki magana,koyaushe sai yazo yacemin yaga mace a jeji tana koyon fa蓷a.
Yanzu dai ba wannan ba,yakamata ki fa蓷amana gidanku domin a sanar da inda kike,danna san dole zasu nemi sanin mai ya faru dake"
Shuru Bombee tayi tareda tafiyah tunanin abinda yafaru kafin zuwanta jejin a ranar,abinda ta aikata a gidansu tasan babu wanda zai nemi sanin inda take,kuma ba wannan ne ma babban abin dakuwar ta ba. Ita kanta innarta fama take da lalurar rainon ciki,sannan asibiti sun tabbatar ba'ason ta dunga shiga damuwa,sannan kuma ga uwa uba abinda tayiwa mahaifinta.
Babu abinda take sakawa iyayennata sai tashin hankali,dan haka lokacin yayi daya kamata ta dakata da wannan abin haka.
Numfasawa tayi kafin tace.
"Iyayena basanan,a wajen maharbi uwaisu nake zaune"
"Uhm kaji ba dama saida nace maka mukaita can kace wai bananne gidansu ba,kana ganinta tana shiga gari"
"Eh inazuwa gidan yan uwana ne s garin"
Bombee tayi saurin kare kanta kafin wani ruwan yasake bullowa.
"To shikenan amma tunda yanzu kika tashi,ki bari nan da gobe sai mu maidaki can 蓷in,yanzu zansaka haidar yaje ya fa蓷amusu abinda yake faruwa"
"Ahah Hajiya nagode da 蓷awainiyar da kukayi dani na wannan lokacin,amma inason tafiya yau"
Hajiya Zulaiha ce mahaifiyar haidar 蓷in ta taimaka mata tayi wanka da dabara. Saboda har yanzu akwai ciwuka a jikinta sosai,茩arfin hali kawai take danta nuna taji sau茩i.
Abinci Ta ha蓷amata marar nauyi taci,tareda magungunan da mahaifin haidar 蓷in ya siyo mata wato Janar Muhammad Bello.
A leda Hajiya Zulaiha ta 蓷aure mata maganin dakuma wasu abubuwan makulashe wanda zasu tafi dashi.
茒akin da take kwanca ta shiga,suna ta hira da Haidar cikin raha da nishadi,kaman sun shekara da sanin juna.
Dukkan hiran dayake mata bai wuce na labarin yayunsa biyu mata ba,da kuma 茩annesa ma biyu mace da na miji,wanda suka tafi makaranta basu dawo ba.
"Uhm kace kana da yan uwa sosai,ni kam mu biyune kawai a wajen mahaifinmu,daga ni sai 茩anwata,itama tana wajen innarta"
"Bombee kin shiryah tafiyar kuwa yau,bazaki sake yimana kwana 蓷aya ba"
"Ahah zan tafi ai zan dunga kawo muku jiyara"
"Wai ai inaga nanda sati 蓷ayah zamu tafi,kafin sannan kam ki kawo mana ziyara idan kin samu sau茩i,yanzu ki fito Baban su haidar na nemanki a falo,zai maidaki gida shida Haidar"
茒aga kai tayi cikin girmamawa alamar taji abinda Hajiya Zulaiha tace.
Mutum ne mai yawan murmushi kaman haidar 蓷in,sannan gashi dogo kakkarfah......uhm soja mazan fama kenan.
Tsugunnawa Bombee tayi ka蓷an ta gaisheshi cikin girmamawa.
Ga mamakin ta kuwa bai 茩yamaceta ba kaman 拼an garinsu,dan da fara'ah ya amsa mata. Har yana tsokanarta wai tafi 蓷annasa jarumta.
"Da haidar yabamu labarin yanda kika tareshi har ya samu guduwa a lokacin naji kin burgeni sosai,kuma fah ko kunyah bai jiba yana namiji wai mace tatare masa fa蓷a,mai makon ya tsayah yaji dasu......"
Dariyah dukka wajen aka saka banda haidar wanda ya cune fuska kaman 茩aramin mai yaro mai feeder.
Ku蓷i ya ciro ya mi茩a Bombee,amma juyin duniyar nan ta茩i karba,dan ita tun lokacin da Innarta tayi mata magana akan ku蓷i,sai ya zamo bata fiyeson ko kyauta tadunga karba a hannun mutane ba,ballanta na kuma sata.
Haka dole ya 茩yaleta ganin duk 茩o茩arinsa amma ta茩i karba,Hajiya Zulaiha yabawa a 茩arshe kan tayimata siyayya to takaimata.
Da haka Bombee tayi sallama ta matarda taji tashiga ranta,bayan innarta da kuma inna shatu Hajiya Zulaiha itace mace ta biyu data jita a ranta.
A bakin 茩ofar gidan suka ajiyeta,bayan Haidar yabata ledar ta Hajiya Zulaiha tace yabata.
Inno tana tanka蓷en tuwo taganta tashigo tana tafiyah a hankali,alamar babu lafiya,dan dama kwana biyu tana cikiyarta shuru.
"Ahhh Bombee mai ya sameki haka?"
Bata kai ga amsawa ba taji muryar Haidar yana gaisheda inno,mamaki tayi dama biyota yayi?
"Uhm baka tafi bane dama?"
"Ah iya abbane ya tafi,ni sai anjima zan tafi idan naci tuwon inno"
Yakarisa maganar yana 茩ifta mata ido,bai san mutane ba amma har ya shige gaba,ta fa蓷a a ranta,a fili kuma tana binsa da harara.
Shine yabawa inno labarin abinda ya faru,inda suka jajanta sosai.
Sai bayan ya tafi da daddare Uwaisu yanayimata sirace na maganin gargajiya yake cewa.
"Kwananki uku kenan a gidansu,amma kuma maimakon ki wuce gida sai kika iyo nan meyasa,innarki fah jiya taxo nan tana tambayar ko kinzo nan,inno tace mata kinzo amma kin fita.
Nasan tayi hakanne domin ta kwantar mata da hankali,nima tun a jiyan nake nemanki"
"Ahah baffah bazan iya komawa gida yanzu ba,saina samu sau茩i tukunna,Saboda abinda na aikata,wanda kuma duk inna laari ce ,ni banason matar nan wlh,inna kuma ji takeda ita kaman innarta,shikuma goje.......hmmmm"
Tafa蓷a tana cizon baki.
"Kee Bombee to miye dalili ciki danta ji da ita,ke kanki shaidace yanda ta ri茩e innarki hannu bibbiyu sanda aka kaita gidanku,kowa yana shaidan halinta na kirki"
"Eh kowa yana shaidanta,amma ni zuciya ta abu daban take fa蓷amin gameda itah,kuma da sannu zan gwadata domin share tantamata. Shikuma goje aradu ko banyi masa komai ba dolene na ajiye masa Garga蓷i mai tsaurin gaske"
Shuru sukayi babu wanda ya tankama ballantana ya bata yawun bakinsa.
Washagari da safe Bombee ta tashi da 茩arfin jikinta ba kaman jiyan ba,saboda magungunan da take sha akan lokaci.Ranar bata fita taje ko ina ba.
Da daddare bayan anyi isha inno ta shiryah domin zuwa sanarwa innarta labarin ganin Bombee.
Bata hanata yin hakan ba saboda itama tanason kar innar tata tashiga damuwa sosai na rashinta.
Tare suka fita da inno har zuwa 茩ofar gidannsu kafin tajirata tashiga tafito.
Duk wanda zai shige tana daga zaune tana kallonsa,harda mahaifinta wanda yadawo daga masallci. 茦ureshi tayi da ido har yashige gidan.
Tunawa tayi da idan yadawo daga isha a irin daidai wanann lokacin yake sake niyamata karatu,sannan suci abincin dare tareda.
Runtse ido tayi tareda saurin kawar da tunanin hakan a ranta,dan a ganin ta bashida amfani a wajen yanzu ba,domin ba komai zai 茩aramata ba sai ba茩in ciki.
A zaune suke a bakin ruwa inda suka saba zama kullum,dan tun bayan abinda yafaru da ita,bata koma gidaba yau sati guda kenan.
Haidar ne ya kalli Bombee tareda cewa.
"Yanzu kam kin samu sau茩i sosai koh,dan Allah kidaina yawan biyewa mutane,wanda yanuna baya 茩aunarki ki 茩aurace masa kawai shiyafi,bakiyi tashin hankali dashi,ki tuna koma mai zai faru kefah macece"
"Bakaine nafari wajen fa蓷amin haka ba,sanin ni macece yasan ma nakeyin hakan,duk rintsi bazan bari wani yaci mutuncina yanda yake so ba,sannan duk wanda yayimin abu naji bazan iya bariba to saina rama "
"Oh mai yayi zafi ni bance kada ki rama ba,kawai dai ina fa蓷amikine saboda jibi zan bar garinku ba,wanda nasan banida tabbacin sake ha蓷uwa dake nan gaba"
"Hmm kuma wannan shine maganar bankwanar dazaka min,maizai hana kacemin duk wanda yayi miki ki rama.
Jiya danaje gidnasu na kula Abba naso kazama soja,a haka zaka zama da wannan zuciyar?"
Dariyah haidar yayi tareda cewa.
"Hhhh shiyasa fah inaga jininku yazo 蓷aya da Abbanmu saboda kinada zafin zuciyane wanda ake so a wajen sojoji.
Yanzu ya maganar tsohon mijinki,i hope zaki barshi ya wuce koh?"
"Babu wannan maganar,yau zanje izuwa gareshi kuwa da daddare"
Zaro ido haidar yayi daga nan bai sake cewa komai ba.
_*Sadi-sakhna ce*_
Share
Comment
Like
Follow
Fisabilillah 馃檹馃徏