AUREN SIRRI

AURE SIRRI intro

by @ayshaabagudo

Auren sirri


labrin wasu yan'uwan juna da sukai auren zumunci.Rayuwarta DEENIBugun zuciyarta DEENI,Maganarta DEENI,Soyayyarta DEENI.Tana tsananin son mijinta tamkar yadda take tsanani son rayuwarta ta sadaukar masa da komai nata.Sai abu daya ta kasa mallaka masa wanda shi kuma shine cikar burinsa.Shine soyayyarsa,Shine qaunarsaShine komai nashiDomin kuwa babu abinda yake qauna kamar yaga ta haifa masa gudan jininsa a duniya.Ta dauki tsawon shekaru tana zubar masa da cikinsa. A duk lokacin data samu ciki bisa wani dalili nata. Wanda sanadiyar haka surukarta kuma uwar mijinta,yayar mahaifiyarta uwa daya uba daya tayi wa mijinta,mijin data fi qauna a duniyarta auren sirri da mai aikinta wanda sanadiyar hakan ya saka rayuwarta cikin tsaka mai wuya.Kasancewarta mai tsananin kishin mijinta bata san halin da ake ciki ba har sai da mai aikinta ta haifawa mijinta yara dauke da wani cikin.”Ko ya rayuwar wannna mata dai kasance ?Ya zatai da zazzafan kishin mijinta da kuma yaran da mai aikinta ta haifawa mijinta ?zata yarda da auren da wadan nan yaran ko kuwa ?Ki/ka shiga cikin karatun wannna daddan labari mai dauke da soyayya, fadakarwa, nishadantarwa, tattare da darasin rayuwa .