ALAKARMU (MUMMUNAR ALAKA)

The Wickedness

by @mimsqueen

" yanzu hindatu kina nufin duk wannan kayan Ramzia ta baki a tsarabar dawowar Rasheed?" jibril ya tamabaya yana kallon hindatu dake ta famar yatsine fuska kamar wata Sarauniya.


Murmushi jibrin yayi yakara muskutawa kusa da ita dakyau, dan burinshi koyaushe yajita a jikinsa ita bataso. kallonshi tayi ta dauke kanta, ta maida kanta kan wayarta da take latsawa, phone dinta kirar IPhone X. Ganin haka yasa ya kai hannun ya shafo fuskarta cike da bala'i ta tashi.


Fuskar nan a hade tam, kamar wacce yama wani mugun laifi ta kalleshi. "wai jibrin meya damuwarka ne?".


Tafada tana kallonshi cike da tsana, tsabar mamaki kasa furta komai yayi, hakan yabata damar cigaba da mishi magana. "Koyaushe baka da aiki sai kaga kana taba ni! Baka kudi sai shegen jaraba Haba!".


Jibrin sam bai iya cewa komai ba, sai faman binta da idanu da yake kamar wanda ke kallon bakon abu, du da hali ne data saba mishi dashi, mishi tsawa koyaushe. kallo zaka fahimci tsoronta karara kan fuskarshi.


Komawa tayi bakin bed dinta ta zauna tana daura kafa daya kan daya tana murmushi, Tana latsa wayarta girgiza head dinsa jibril yayi cike da takaicin halin ta, hango samar rigar ta da yayine ya hadiyi wani irin yawu hango kyawawan nonuwanta dake masa gwalo, shafo fuskarshi yayi yana lasar busassun lips dinshi, ya Isa gaban hindatu datai nisa cikin duniyar chat dinta, wacce da alama yana matukar mata dadi sosai.


Gefenta ya zauna, jin motsin nashi yasa ta dago kyawawan idannunta kallonshi tayi ta dauke kanta, batare data tanka amsa ba ta cigaba da abunda take. jibril kuwa banda leken kirjinta da lips dinta ba abunda yake yana rike wando, da alama yana cikin matsanancin bukatar ta, a hankali yakai hannunsa ya shafo saman kirjin nata yana lasar lebe.


Tana jinsa tayi uwar shegu dashi kamar bata jinsa, cigaba yayi da shafowa zuwa dan sosai, Murmushi yayi ganin bata mai tsawar da ta saba yiba yasa ya cigaba da abunda yake harda gyara zama, A hankali har hannunsa na rawa ya yafara kokarin cusa hannunsa cikin yar half vest din nata. Aikuwa cikin zafin nama ta tashi ta hankadeshi gefe yafada gadon.


" haba jiril! wannan wace irin masifa ce haka, iye meyasa kake da jarabane? mtsw ance maka ni tinkiyace da haka kawai zanta bude ma kafa Ina dagawa kana samun wannan shirmen abar taka da ba wata Kayar arziki ba mtsw" takarashe tare da jan dogon tsaki.


Wani irin takaici da bacin raine yasa ya kalleta cikin sanyin jiki " haba hindatu ya kike so namiki tsakani da Allah? watan Ki nawa baki bani hakkina ba? na aure kullum sai chating a waya kike dana kusance Ki kijanye dan Allah karki mun haka please hindatuna".


Yakarashe kamar zaiyi kuka sosai taji tausayinsa dan tana matukar son jibril, Sai dai son abun duniya ke rufe mata ido sosai kamar kullum haka ta juya kamar wacce zata dake shi " mekake iya mun na bukatuna?!" Tafada cikin daga murya.


Shiru ne yadan biyo baya sakama Jin alamu da yake mata kan tayi a hankali saboda makofta, hararshi tayi ta Kara matsawa kusa dashi " tukunna kaima kasan duk sanda kasa mun wannan abun naka bawani kawo light kake ba hahahah".


Tafada tana nuna masa kasan wandon shi, juyawa tayi tana jujuya duwaiwukanta, lumshe ido yayi bakaramun sha'awarta yake jiba amma sam ita Ko a jikinta yana matukar mamakin hali irin nata sosai.


" kaga malam kaje ka kwanta nasan gobe akwai work tunda oganku yadawo, basai kazo kana sani zubda mutunci ina rage murya gun kawata dalilinka ba, mtsw nidai banyi daceba".


Wucewa falo tayi tana girgiza masa abubuwan dake kara daga mishi hankali, zuwa falo tayi abunta ta barshi gun. haka yahau gadon ya takure saboda azabtuwa da yake da bukatarta wani lokaci yana mamakin yadda akai har yazo yabari hindatu na juya shi son ranta bayan da bahaka bane amma ba yadda zaiyi.


" baby!"


Abunda Rasheed yagani kenan kan screen din nashi dan tuni ya manta da wata hindatu ya koma hira da babynsa Clark dake US, tsaki yaja batare da ya bude message din hindatu ba ya cigaba da chat dinsa.


Wani irin bakin cikine Ke damun hindatu batasan meyasa Rasheed Ke wulakantata a rayuwarsa ba, Sam takasa gane kanshi tayi aiki kansa harta gaji baya ci aikin saboda yana da tsari sosai baya wasa da jikinsa.


Ganin Ramzia online ya tabbatar basu tare hakan ya kwantar ma Hindatu hankali ta kashe data ta maida hankalinta kan tv.


5:30am Ramzia ta tashi kamar yadda ta saba, yau Sunday yara suna da islamiya bayan tayi alwala tayi sallah dakin Rasheed tafara zuwa, sanin halin maigidan nata sam ba mutum bane daya damu da ibada duk da tasan ba lallai ya tashi ba, Amma Sam takasa gajiya da tashinsa muddin yana gari.


Da sallama ta murda kofar tashiga, kwance yake ya baje kan bed din cikin kwanciyar hankali, murmushi tayi Jin yadda yake dan Jan minshari ta karasa gefen bed side din da kansa yake a hankali ta sunkuya.


Hasken window din na haska mata fuskarshi murmushi tayi ganin how peaceful yake baccin kamar bashi ba kamar karamun yaro, ga 'Yan lips dinsa da suke matukar butgeta Kai hannu tayi tadan shafi face dinshi.


" Sweet!"


Ta fada a hankali, Sam bai jita ba sai da ta Kuma dan matsawa tana cigaba da shafar face din nashi ta furta a hankali yakara gyara kwanciya tare da Jan bargonsa ya rufa.


Ganin haka yasa ta zauna daga gefensa " please Sweety is time for prayer"


A hankali tacigaba da jan blanket din a hankali, bude idannunsa yayi kanta " please Ramzia let me rest Ke kije kiyi idan natashi zanyi please go!"


Yafada da dan karfi yakuma juya mata baya " Amma kasan ba ti....."


" oh...ho! Ramzia please just leave me alone" yadda yayi maganar yasa jikinta yayi sanyi, idan da sabo ta saba da wannan halin na mijin nata Amma sai dai haryanzu ta kasa koya.


Fito wa tayi inda Kai tsaye ta nufi dakin twins ga mamakinta taga Aaina zaune da hijab dinta alamun tayi sallah already, hakan ba karamun dadi yama Ramzia ba dan Sam Aaina da Aleena halinsu da banbanci sosai.


" good morning mama!"


Cike da fara'a Ramzia ta kalla yar tata " morning my angel Yau mama nadawo instead of Momy!"


Murmushi Aaina tayi ta nufo momynsu " yes mama and Momy are all the same inji malama jiya Tafada mana a islamiya" janyota ramzia tayi jikinta duk sanda Rasheed ya bata mata rai dasu take Jin dadi da farin ciki.


" yes angel all the same Yau har kinyi sallah?"


" yes Momy malama tace bakyau wasa da sallah mu dunga sallah akan lokaci" murmushi Ramzia tayi me dan sauti.


" yes angel malamarku is very right! so yar uwarki tayi itama?"


Girgiza ma momyn nasu Kai tayi yayinda fara'ar dake fuskar Aaina ya dauke tunda yadda sukai da Aleena gun tashi Amma taki.


" kintashe ta Kuma?"


" yes Momy nayi nayi amma taki" tayi maganar kamar zatai kuka.


" don't worry my angel yanzu zan tada ita owk go and brush your teeth kafin wanka"


Murmushi Aaina tayi " no mama nayi brush nayi wanka Kuma" cike da mamaki Ramzia ke kallon Aaina dan koyaushe Tana bata mamaki yadda yar yarinyar take ba shekaru Amma in tayi wasu abun takan yi matukar mamakinta.


" good girl!"


Tafada tana Shafa kanta.


" Aleena! Aleena!! Wake up"


Ramzia Tafada tana dan tabata cike da fada da tsiwa Aleena ta juyo " Aaina stop it!"


Cin karo idannun mahaifiyarsu yasa tayi shiru ta tashi dakyar tafara saukowa daga kan bed din harta gama suna kallonta, tsaya tayi Tana mika.


" muje kiyi wanka"


Cikin zaro idannu ta juyo ta kalla Ramzia dake kokarin binta toilet " oh Momy nafada miki nizan dunga wanka da komai na, look at me Momy yanzu I am now a big girl" Tafada tana nuna kanta.


Dariya abun yaba Ramzia da Aaina inda abun yaba Aleena haushi wata irin harara ta daka ma Aaina kafin ta wuce inda dukansu sukai shiru Ramzia harda kama baki saboda ita kanta saida Aleena ta kalleta.


Tana shigewa toilet suka tafa suka cigaba da mata dariya.


" Aaina! Momy!!"


Tafada daga toilet din da karfi " sorry my princess mun daina kushirya kufito dinning" Tana fada tafice taja musu kofa ganin lokaci na so ya Kure mata kitchen direct ta wuce dan musu breakfast karsu makara.


Aleena tadau lokaci zuwa wannan lokacin tuni Aaina tashirya zaman jiranta take, Tana fitowa kallonta tayi ta hade rai.


" what!"


Ko kallonta Aleena bata Kuma ba ta nufi wardrobe dinsu na Kayan mai tashafa ta shirya duk Aaina Tana kallonta, Tana gama sa uniform ta kalleta " let's go!"


Cunkushe fuska Aaina tayi " But Aleena bakiyi Sallah ba"


" mtsw kitsaya a nan"


Daukar Jakarta tayi tabar Aaina zaune ganin ta fita yasa Aaina tafito itama da nata Jakarta dinning suka tarar da momynsu na jera Kayan Abinci " did you pray Aleena?"


" yes Momy" Aleena Tafada tana kallon Aaina.


" no she didn't"


" no Momy she lying"


" Momy dagaske batai ba"


" oh shut up Aaina did she ask? Saiki dunga sawa Momy Tana mun fada in banyi sallah ba inruwanki" Tafada a harzuke.


" da ruwana harda tsaki ma"


" oho ai saiki yi tayi tun......"


" Aleena!"


Like always Ramzia tayi screaming sunan Aleena, shiru dukansu sukai harta karaso gaban Aleena.


" seriously Aleena kinsan karya bakyau Kuma kinsan duk wanda baya sallah wuta zai shiga Ko? And nasha fada muku haka a ma karanta kullum ana fada muku, Kuma kinsan Alamomin munafuki harda karya kuwa do you want that?" Shiru Aleena tayi tare da girgiza kai.


" Ko kina so Allah ya dunga fushi dake?"


Nan ma girgiza ma mahaifiyar tashi Kai tayi Wanda idannunta tuni suka cika da hawaye.


" no Momy I don't want all that zanje nayi sallah kiyi hakuri Momy" Tafada lokacin da hawayen nata already yafara zubowa.


" what is going on!"


Yafada daga sama cikin rigar baccinsa " bakomai breakfast suke".


" ya Zaki ce bakomai bayan ga Aleena na kuka" Yafada lokacin da yake saukowa.


" princess meya faru"


Kallonsa tayi kamar bazatai magana ba " uhm uhm banyi sallah bane dama mo...."


" is that all my princess Karki damu dan bakiyi sallah ba I am sure you will inkin girma Ko Kuma yanzu Ko bakiyi ba Allah yasan Ke karama ce ae" cike da mamaki Ramzia ta kalle Shi itama Aaina kallon mahaifinsu take nan yayita daurata akan abunda bai dace ba Ramzia iya bacin rai abun yasa ta Amma bata so suna samun issues gaban yara.


" no get down princess din Dady jekiyi sallah saiki zo ki karya" Ramzia Tafada cikin lallami.


Ya dago zaiyi magana suka hada ido yadda ta kalleshi yasa ya share yabar yarinyar ya tashi.


" zan koma sleep dama naji surutu ne I am having serious headache kintasheni lokacin tashina bai yi ba" cike da takaici ta kalleshi ya juya ya haye Wanda ta tabbatar haryanzu baiyi sallah ba Kuma baida niyyar yi Sam a budget dinshi.


Sai 8am suka driver ya daukesu dan Yau sun so Su makara bata tsaya bata lokaci ba dakinta ta wuce ta kwanta abunta sanin bata da aikin da zatai dan Tana da mai aiki a BQ dake zuwa tayi mata share2 dasu wanke2 ga mijin nata tasan shida tashi sai 11am hakan yasa itama taje tayi kwanciyarta bata bi takansa ba.


11:13am

Ringing din wayar tare da vibration din da take kan side table din yasa ya motsa tare da tsaki ya jawo daya pillow din ya rufe kanshi harts gama ringing Yana iya ji Amma baida niyyar tashi ya ya answer.


Tana katsewa ko sec ba'ayiba kiran ya Kuma shigowa tashi yayi idonsa a rufe " oh shit who the f*k is this!"


Kai hannunsa yayi ya dauko wayar batare da duba ya decline din call din yana mayarwa yana shirin sake komawa wayar tacigaba da ringing tsaki yayi yatashi ya zauna ya dau wayar yana tsaki batare da ya kalla screen din ba.


" he....."


"Don't you dare hello me!"


Dago wayar yayi saboda muryar da yaji Sam baya expecting din call din a wannan lokacin.


" sweetheart please lis...."


" first tell me where the f*k did you went to without informing me?!"


Dan tsuke face dinshi yayi kamar tana kallonshi.


" i am in......"


Sai Kuma yayi shiru yakasa karasawa.


" I will tell you what! becouse I know where exactly you are right now!"


" I am sorry sweetheart I left in a hurry that is....."


" oh shut up baby! You are needed here becouse you know baby can't sleep without you around right?"


" yes! sweetheart I am coming back today!" Yafada cikin ranar murya, shigowar Ramzia yasa yayi saurin katse call din.


Tana mishi magana ma baisaurareta ba ya hade rae kamar bashi ba " good morning"


Tafada cikin low voice dinta Ne dadi sai a lokacin ya kalleta yadanyi murmushi " morning sweetyna, but meyasa baki dawo mun kwanta ba da safe"


Shiru tayi tana neman amsar da zata bashi " look Ramzia!"


Yadda ta dago suka hada ido yasa yakasa cigaba da fadin abunda yakeson fada sam especially yadda ta tsareshi da kyawawan idannunta masu kashe mishi jiki lokaci guda ya nema word a bakin shi ya rasa.





Muje zuwa.....