NIDA RAHEEMA

1

by @asmybaliyu



HASKE WRITER'S ASSOCIATION...

Free page


*Mg's skincare*

Shin Ina matan suke🗣️🗣️🗣️maza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi😃🤩

Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaranjiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg's organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane yafiddomashi da ainihin natural beauty din mutum👌hakika duk wacce batayi anfani da kayan mg's b anbarta acan karshen bayama kuwa domin Koda sabulunsu kadai kuka dana fatanku seya fita dasauran mata ballentana Kuma kuyi anfani da gbdy beauty kit dinsu wohoho wani abun baa mgn sewanda yajaraba shine zai tabbatar❣️

Shin kinafama da

Pimples, black spot,sunburn, stretch mark,acne,black head, wrinkles,knuckles dama duk wani matsalan fata?

Shin fatanki tana tattarewane ko kinshafa cream yabatamiki jiki😫

Shin inamasu cewa sunjaraba Basu dace b bi'iznillah sister's duk Wanda yayi using mg's sai godiya domin Koda iya herbal whitening black soap din kikayi anfani dashi zakiga ynd fatanki zaiyi clear Yana walwali jikinki zeyi fresh kina glowing my dear bare Kuma ace set dinne gbdy 🤗ga amare duk wnd yy using set dinnan baya bukatar kowani gyaranjiki domin yadda jikinki zekoma yazarce misali😘just start placing ur orders dearies DNT be left behind

Available product👇

Herbal whitening black soap:3k 

Beauty kit:11k 

Blacksoap/molato whitening soap: 3500

Bridal kit:20k

Muna maraba da masu siyan daya ko sari 

Chat

 ***

Call ***

Facebook: mg's skincare

Instagram:glow_with_mgs

Do you guys wanna achieve that milky skin that turns head wherever you go🤩

Then @mgs skincare gat you covered 💯

Now is time to glow😍

Pamper ur skin🦵

Shine like bride👰🏻‍♀

Glow🧖‍♀️


💯 tested nd trusted🤝

Guarantee


Sannan munada frames masu kyau shima siyan daya ko sari ***

***


Sannan gamai bukatan abinci, cakes,meatpie,samosa nd spring rolls, traditional juices nabiki shima yy hanzari yy mgn ***

Mungode🤝







Kasancewar yau jumu'a da wuri ya dawo daga aiki Yana son su tafi kauyensu,garin akwai hadari sosai,Yar aikin su Indo ya cikaro daita a falo tana ta famar aikace -aikace,ya kalli dinning area wayam yaganta,girgixa Kai yyi ransa abace yake kallon Indo."ina zainab?''cikin girmamawa ta fada masa ai madam na sama tun safe bata sauko ba."

Heedaya fa?"driver ya daukota daga school?"ya tambaya Yana kallonta,ya daukota sun fita da Mimi"ransa yaji Yana baci,

zainab baxata taba canjawa ba,a mugun fusace ya nufi up stairs Kai tsaye dakin barcinsu ya nufa ,

Dakin koina ya mutse ga gwangawanin maltina,da ledan biscuits Nan a koina tsakkiyar Room din hakama gadon barcinsu a ya mutse, kayan barcinta da ta cire anan ta barsu,tana kwance akan doguwar soofa fara sol"waya a hannunta tana sarrafata cikin kwarewa ,black beauty chaculate ce baxaa sakata A gefen masu kiba ba,haka ba zaa sata gefen sirara ba,tana da kyau na daukar hankali.Kanta Ya sha gashin doki anyi mata wasu irin kalaba kananu,lokaci Daya taji anyi ball da stool din dake tsakkiyyar falon.ware ido tayi tana kallon mijin nata Wanda ke cikin farin yadi dinkin captan na riga da wando,ba karamin kyau yyi ba.da Dan murmushi ta Mike tsaye taxo gabansa ta Dora hannunta kan kafadunsa,lokaci Daya ya wani irin turata.A tsorace take kallon yanayin sa."zainab baxaki canja ba xaki taba canjawa ba."wannan wane irin Rayuwa ne mena fada maki kafin na fita da safe?"Ya fada still fuskarsa A daure lokaci Daya itama ta bata rai,nifa doctor naxata da wasa kakeyi gaskiyya baxamu bika ba "kasan yarda Heedaya ke wahala idan anje kauye" .kawai bara na shirya maka Jakarka Allah yakai lfy!''ta fada tana nufan bangaren kayan su.A fusace ya fisgota wannan karon da takalli fuskarsa sai da ya bata tsoro,jikinsa har rawa yakeyi .Baxan maimaita ba ki shirya kayanki Dana Heedaya yanxun Nan xamu bar garin Nan ba sai gobe ba."ya fada Yana turata da karfin masifa ,Afusace ya nufi toilet gamida bugo kofar .kwallar bakin ciki taji ta taru a idonta ,ta tsani wannan kauyen nasu Abdul-Raheem mai cike da tarin kauyanci da Jahilci,kusan wata biyar rabonsu da kauye .har ta fara jin ddi ya manta su inna ,batasan meyasa yanzu yake so a tafi ba,tunda har ya fada din dagaske sai an tafi ya riga yagama magana bbu fashi,

Wayarta ta dauka a kufule ta dannawa Mimi Kira da akan ta Dawo da Heedaya xasu fita da daddynta,bata jira mai zata kara kafada ta kashe wyar gamida wurgi daita kan bed,

Kayan su ta fara hadawa,ranta a bace...

Koda ya fito daga wanka Kota kanta baibi ba,ga wata irin Yunwa da yakeji rabonsa da Abinci tun black tea din da yasha da safe,yanxu ma baiyi tunanin xai samu abinci acikin wannan gidan ba,ya girgiza Kai Yana tausayawa Rayuwar Aurensu mai cike da tarin kalubale kala-kala shekara biyar bbu abunda ya canja,yyi da nasanin kin bin maganar Innarsa 

da ya hakura da Auren zainab da yanzu hankalinsa kwance ,Yasan Iyayensa na fushi dashi mussamman Innarsa wadda ko wayarsa bata dagawa. yasan ba karamin fushi tayi ba, inshallah bbu wata maccen data isa ta kara shiga tsakanin shi da iyayensa,xaije ya gyara komai A wannan karon zaiyi abunda suke so,Ya Kira Alhajinsu akan yau xasu taho a dubi hanyar su .mahaifinsa ba karamar murna yayi ba,Dama asalinsu yan Jahar jigawa ne cikin karamar hukumar Gumeel ,wya yyi daga Restaurant dinda xeey ke oder Abinci akan suna bukatar snack's ko a hanya xasu iya cinsa,dama sun saba da Restaurant din duk watan Allah suna yimasa Bill naa abunda aka ansa a gidansa,tun daga kan break fast,lunch diner

Yana tsaye a parking lot Yana baiwa driver umurni dake saka kayansu a bayan booth ,Mimi ta shigo da motar zeey a harabar gidan....wata kyakkyawan baby girl na gefenta ,tana hango daddynta tun kafin mimi ta gyara parking take kokarin bude marfin motar,

Da gudu ta fito ta nufi daddynta yarinyyar baxata wuce shekaru hudu ba a dunia ,daka ganta kaga mahaifinta sak."Abdul-Raheem ya dagata sama yana Juyata sai bangalar Daria take,Ya'r lukutar daddy daga ina haka?"Ya fada murmushi kwance a fuskarsa."mun fita yawo nida Anty Mimi harda ice cream ta kaini na sha."Ta karasa maganar cike da murna,

"Daddy fita xakayi please Daddy xan bika."ta fada cike da shagawaba,yaja kumatunta Yana fadin tare xamu tafi,oya jeki mum ta shiryarki da gudu tayi ciki tana tsallen murna.mimi na gaishesa ya Amsa bbu yabo ba fallasa....Tabe baki tayi ta wucewarta dama tasan halinsa,


Gumeel

Dama daga kano xuwa gumeel 1hour 30mnt Dan ma ba gudu yake ba,suna tafia Yana cin snacks Yana hadawa da lemu shida Heedaya gimbiyar ta kame gaban mota ta bata rai kiris take jira,shida Ya'rsa dai ke taba hira.suna gafda shiga Gumeel Heedaya tayi barci,wani irin sanyi da natsuwa suka shigesa lokaci Daya,bai tsaya koina ba sai a kofar gidan da aka haifesa ya Rayu acikinsa ya girma acikinsa,

Da gudu take tahowa daganinta bata da gaskiyya wani irin burki ya taka ,tana nishi taxube agaban motar,shima musa a fusace ya kara so gabanta ,wlhi idan baki bani naira goma taba sai namaki dukan mutuwa ,ya fada Yana cakumota mikewa tsaye tayi cike da balai da masifa take fadin "baxan bayar ba walhi naci banxa ,matsamin anan ko uwarka ta haifi wani ."ta fada cike da kwarin gwiwa,tana kara gyara tsayuwarta .da fada yaron ya kamata Nan ko ta hau jibgarsa kamar Allah ya aikota ,

Jitayi an daka mata tsawa!"ke baki da hankali!"ido biyu sukayi da Yayan su Dan birni,washe baki tayi tana kallonsa ,dunia tana kaunar yan birni Ya'n gayu duk da wannan baya da kirki ,Meya hadaku ne?"Abdul-Raheem ya fada yana tambayar yaron,Nan yaron ke fada masa gyadarsa taci ta goma Kuma taki biyansa,girgixa Kai yyi ya tsani wannan yarinyyar ,idan Kuma akwae abunda innarsa tafi so da kauna a dunia to wannan yarinyyar dake gabansa ce,mota Abdul ya koma ya dauko masa Ya'n Ashirin-Ashirin guda biyar sabbi dal".Yaro ya amshe Yana murna,xuwa tayi ta tsaya kan madam xeey ta washe mata hakoranta Wanda ba kullum takeyin brush 

ba Sai matse mata take da warin daudar jikinta,Allah yagani tana son wannan yar gayun tana so taxama kamarta amma ta cika rainin wayo Dan haka innarsu bata sonta,Kokarin kamo hannun zeey take.xeey ta kwala ihu tana Jada baya tana yarfe hannunta tamkar taga mugun Abu ,lokaci Daya Raheema ta kyalkyale da Daria tana fadin ke nice matar Yayan mu!"ta fada tana kokarin rungumar ta ,

Nooo !!don't touch me."ta fada tana Jada baya,tana kauda fuskarta kiris ya rage Abdul-Raheem ya saki Daria ,Jin dariar da Raheem keyi yasa Raheema Tasha toka,ta tsani Daria ta kalli xeey dake kauda fuska ta galla mata harara gamida murguda baki ,ke wacece ana binki xaki rika yiwa mutane Rashin kunya,kamar wani kyau gareki to sai ma kinga Wanda xai kara kulaki sakarya kawae." ta fada gamida yin cikin gida da gudu,

Hawaye sukayi nasarar xubowa a idon xainab tana dauke da ya'rta ,jikin Raheem yayi sanyi hannu yasa xai karbi Heedaya ,xainab ta buge hannun tayi shigewarta cikin gidan su Abdul-Raheem din.