NIDA RAHEEMA

9

by @asmybaliyu




HASKE WRITER'S ASSOCIATION...

Free page.



 *TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*馃挭


*ALBISHIRIN KU MUTANEN KIRKI? KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION*

  

*TAZO MUKU DA SABON TAKU, SABUWAR FITA, SABON KARUWA, SABON ILIMI, SABON NISHA茒I SABON KARATU SABON AJI.*


*INDA SUKA ZO MUKU DA K'YAYATATUN LITTATTAFAI GUDA 7, WANDA ZASU NISHADANTAR DAKU SU FADAKAR DAKU. WANDA GWARAZAN MARABUTAN KU ZASU GABATAR*


*IBTISAM:- NA AYUSHER MUH'D*


*WATA SOYAYYA:- NA OUM HANAN*


*WASU MAZAN:- NA BILLY S FARI馃拵*


*NIDA RAHEEMA:- NA ASMY B ALIYU馃憚*


*ZO GARE NI:- NA HAJJA CE馃憟*


*KUKAN ZUCI:- NA SLIMZY*


*AZAAD JUNAID (the young billionaire):-NA JEEDDAH ALIYU*


*TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A BASU TSAYA NAN BA, ZASU GABATAR MUKU DA WASU SHIRYE SHIRYENSU* 


KALOLIN GIRKI TARE DA:- *DEEJARH BERVER*


SHIRIN 

YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN KARIN NI'IMA DA INFECTION (NI'IMARKI A TAFIN HANNUNKI) TARE DA *MAMAN KHADIJA*


SHIRIN TSAFTA YADDA ZAKI GYARA JIKINKI DA MATSALOLIN JINI TARE DA:- *UMMI AISHA*


*ZASU KARA MUKU HASKE AKAN ABUBUWA DA SUKA SHA KANKU, MATSALAR AURATAYYA MATSALAR INFECTION, MATSALAR NI'IMA, MATSALAR FUTAR ISKAR GABA, MATSALOLI DA DAMA.*


*DUK ZAMU GABATAR DA WANNAN KARATU NE TA HANYAR WAYOYIN SADARWA, WATO WHATSAPP GROUP'S*


GARABASA MAI CIKE DA ALBARKA DA KUMA KARUWA. GABA D'AYA WANNAN AJI ZAIZO MUKU NE AKAN 500 naira only...Nair 蓷ari biyal kacal. 


*GA MAI BUKATAR BIYAWA KANSA KO KANWA KO MATA KO YAN UWA YA KASANCEWA DA TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A* 


*SAI YA TURA KUDINSA TA* 


2083371244

Zenith Bank

Aisha M.Salis


*Seka tura shedar biyan kud'inka zuwaga wannan lambar*


+447894142004


*Ko kuma tura katin waya na MTN ta wannan number馃憞馃徏馃憞馃徏*


*** 

*Shaidar biya ta wannan* ***


*DUK AKAN 500NAIRA ONLY MACCEN DA TA'ISA TA SAN KANTA BAZATA BAR DAMAR NAN TA WUCETA BA!*


*瞥AN NIGER馃嚦馃嚜, ZAKU IYA TURA KU茒INKU 550F TA NITA, AMANA, AL'IZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR* +227 96 91 36 36 *SUNA* RAHINA daga Niamey.




 Dawowar zeey kenan daga school taga abunda ya girgixa tunaninta,daga kayan ta shigayi a wulakance."lallai Abdul-Raheem ya toxarta ta baiga kalarta bane". Ko yaga tai Masa kama da dangin matsiyata."wlhi bataxata saka waya'nnan kayan ba,ae idan ma friends nata suka ga wannan lefen ta shiga ukku.daki ta shige tayi dialling lambar Abdul-Raheem,bugu 2 ya daga yane Amaryata?''ya fada da sanyi murya, Abdul-Raheem xuwa Anjima kaxo ina son ganinka Dan Allah."Yarda yaji muryarta hankalinsa ya tashi,meya faru ne zainab naji muryarki wani iri........"kawai kaxo Dan Allah ,ta fada hawaye na cika idonta .muryarsa kawai da taji ta Kara jin tana sonsa,,ok xuwa Anjima zan shigo.......''tana jin Mami na buga Mata kofa tayi shuru ,sai Bayan magrib taga Kiran Abdul-Raheem Dan karamin veil dinta ta dauka ta rufe kanta ta nufi kofa,wannan Karon batayi masa umurni su shiga parlo ba. Kallonta kawai Abdul-Raheem keyi hannayensa harde akan kirjinsa,minene zainab duk kinbi kin dagamin hankali."Ya fada cike da kulawa,

Kallonsa kurum take xuciyarta na bugawa da kowane soyayyar sa atare daita, hawaye suka fara Rolling akan fuskar zeey musaddiq.abunda ya daga hankalin Abdul-Raheem kenan ,

"Ya sallam karki dagamin hankali Dan Allah."Ya fada da wani yanayi a muryarsa ,karo na farko tun haduwarsu da ta Rungumesa,wani irin Yanayi yakeji a wannan lokacin rabon da wata macce tayi masa irin wannan rungumar anyi shekara goma,jin yayi hankalinsa na neman barin jikinsa.Yasan kansa haka bai yarda da kansa ba a wannan fanni ,da sauri ya cirota ajikinsa .Yana fadin xeey mu karasa balcony muyi magana."bbu musu tabisa sukayiwa kansu masauqi cikin fareren kujerun roba dake ajey awajen,wani irin kwarjini taga Abdul-Raheem din yay Mata tana mamakin kalar son da take Masa har Bata iya boye hakan,da yatsun hannunta ta shiga wasa har lokacin Taki cewa komai, Abdul-Raheem ya shiga duba agogon hannunsa,Yana Fadin zainab kiyi magana lokacin sallah ya kusa bana so na rasa jam,i ..."dama maganar kayan lefe ne a gaskiyya baxan boye maka ba doctor Mami Bata yaba da kayan Nan ba,,hakama Aunty hajjo."tayi shuru Taki cigaba da magana ganin irin kallon da Yake Mata da wani irin mmki."kema haka basu yi maki ba Right?''Ya fada murya a shake.dagowa tayi tana kallon yanayinsa,wani irin murmushi yakeyi Wanda iya labbansa ya tsaya ."gaba Daya ta rude Bata son bacin ransa ko kadan,girgixa mai Kai ta shigayi da wani yanayi ya Mike tsaye Yana fadin ."kiyi hkuri yarda Kika ga kaya mahaifina ne ya hada komai sabida karramawa,,kin San koni wanene zainab haka muba kanunun yara bane.''Ban maki alkawarin suturarki takai wadda kike sawa agidan ku ba,Amma na maki alkawari xan maki gwargwadon halina ,haka xan sauke duk hakkin da Allah ya doramin akanki,Allah ya sadamu da Alkhairi....."Ya wuce ya nufi mota da wani irin Yanayi,,jin Yake kamar ya fasa wannan Auren."sai dai baxai iya hakura da zainab ba Yana mata wani irin son da bai taba yiwa wata Diya macce ba......sai lokacin ya dawo hankalin sa ya dawo jikinsa Yana hawa titi ya shiga dialling lambar aunty bilki bugu Daya ta dauka ,Aunty ya gajian hanya."Ya fada cike da girmawa, Alhmdullhi Abdul-Raheem ya aiki?''lfy Lau ,aunty baku fadamin yarda akayi a gidan su zainab ba?''ajiyar xuciya aunty bilki ta sauke ,cikin sanyi murya take fadin"meya kaika irin wannan gida Abdul-Raheem??''shuru yayi xuciyarsa na bugawa .cikin rawar murya Yake fadin meya faru Aunty."Nan Aunty bilki ta fada Masa yarda aka karbesu a gidan su zainab....."Amma baku sanar da Inna ba ko?''ran gwaggo ya baci sosai har xata fada Mata wlhi mu muka hanata Dan mun San irin son da kake yiwa xainab."sai da safe Aunty xamuyi magana Banda chaji ya fada Yana kashe wayar duka......wani irin xafi yakeji axuciyar sa kawai xai hakura da wannan Auren."duk maccen da baxata girmama iyayensa ba,baiga amfaninta acikin Rayuwarsa ba.sati Daya sati biyu Abdul-Raheem ya daina daga wayar xainab gaba Daya tabi ta damu ta susuce har wani irin kashin wuya ta axa tayi da nasanin fada Masa maganar kayan lefe........ana gobe jirginsu xai daga kasar Dubai ta samesa a office dinsa,

Sosai ya Sha mamakin ganin ramar da tayi kallo Daya yay Mata ya dauke Kai ,Amma kin San na tsani kawo xiyara a wajen aiki ko."Ya fada fuska bbu walwala tamkar ba Abdul-Raheem dinta ba,hawaye suka cika idonta xubewa tayi agabansa tana basa hakuri......Yana girgixa Kai Yake fadin zainab Kara mu hakura da juna xaifi sauki."Duk maccen da baxata girmama iyayena ba banga amfaninta cikin rayuwata ba,,girgixa Kai ta shigayi tana basa hakuri ,aranta tana jin haushin kanta yau ita zainab musaddiq ke durkusawa namiji tana neman alfarmar ya aureta."tashi zainab dan Allah ya fada Yana dagota,kallonsa tayi hawaye na Rolling a fuskarta tana fadin"Ashe xaka iya hakura Dani duka ??'Ashe soyayyar da kake fadar kana min bbu gaskiyya acikinta kou doctor."kije gida xainab xamuyi magana,baa waya ba kaxo muyi sallama gobe xamu wuce Dubai hado kayan lefe.''xan duba nagani idan akwai lokaci........."har bakin motar ta ya rakota.

Ana biki sauran sati Daya,zainab ta kirasa a waya tana fada Masa Yayunta Mata sun shirya masu dinner ranar daurin aure ,,hop xai samu xuwa shida friends nasa."xan duba nagani idan akwai lokaci ,cike da shagawaba take fadin Ni dai Dan Allah karka bani kunya."Amma kin San aranar ake daurin aure kou hidimomi xasuyi min yawa zainab."ai da dare ne Kuma baa ranar xan tare gidan ka ba."da mugun mamaki Yake fadin sai Yaushe kenan?"xuwa lahadi inji Mami akwai shirye-shiryen da baa karasa ba."wannan wane irin aure ne?''

Ya fada Yana hade wasu irin yawu......Ranar friday ana gama sallar jumu'a aka daura Auren zainab musaddiq da Abdul-Raheem Abdullahi,a gidan sa ya sauke mahaifinsa da ya'n uwansa da suka xo daurin aure Nan yay masu oder din Abinci,wajejen 4 sukayi haramar komawa Gumeel sosai suka yaba da kyau da tsarin gidan Abdul-Raheem ,sunyi Masa addu'a nasiha .

Nan Abba yace xuwa ranar Monday gwaggon su xata xo da sauran yan uwansa .Yana kwance acikin soofa wajen karfe shidda abokin sa ya shigo cikin falon Yana kallonsa da mmki Yake fadin"Ya haka Kuma ka kwanta baka Shirin xuwa dinner ,bana jin xan iya xuwa Ahmad ."da mamaki Yake fadin meyasa bafa yau xata tare ba,mexai sa naje wajenta.dariar shakiyancin Ahmad ya saki Yana fadin"Matar ka face Raheem sai yarda kaga damar yi daita."ka shirya muje ko rage xafi kayi Habeeb ma yace xai shigo xuwa Anjima......"nafika sanin kaina Ahmad komai xai iya faruwa wlhi idan nayi ido biyu da xainab bakasan yarda nakeji bane.......Kai da ke sabon shiga kama San yarda akeyi."Ahmad ya fada Yana sakin Daria .hararar sa Raheem ya shigayi da wani yanayi a muryarsa yake fadin bakasan waye ni ba,,na tabbata zainab saita gudu saboda naci na kasan ko shekarata nawa yanxu??''dan haka na tsani siraran Mata irinsu ballasu xanyi kaga xainab da karfinta .Nasan xata iya handling Dina,she is very strong......"Daria Ahmad kurum yakeyi ,

Da haka suka shirya suka fice daga gidan....zainab har tafitar da ran xaixo tana cikin wata irin white gown mai Stones ajikinta da wasu irin flowers Wanda tayi mugun yimata kyau,Yayunta sun hade cikin wani less purple dinki Riga da skirt Wanda yay masu kyau sosai,hakama friends din Mami suma da kalar nasu less din kalar Marron ,hakama friends din xainab nasu kalar pink abun sai Masha Allah............" Hakama ango da Friends dinsa suna cikin bakaken suit Wanda sukayi mugun karbarsu , Especially Raheem.

"Hajia Sadiya Ashe surukin naki haka yake da kyau kike rainasa har haka."Daya daga cikin abokan Mami ta fada ,

Wani kallo Mami ta shigayi Mata da haka ta kama bakin ta, dinner gaba Daya iyakarta awa biyu aka gama komai,Har hajjo Aunty xata saka amarya xeey a mota xainab ta maraira ce fuska tana fadin kibari na gaisa da Abokan Abdul-Raheem Dan Allah."karki Dade minti biyu kawai kinsan halin Mami,waige-waige ta shigayi taga inda xata hangosa sai dai Bata ga kowa ba,ga wurin da Dan duhu har xata juya taji an rungumota ta baya ,ihu xata saka ya saka tattausan hannunsa ya Rufe bakin. Jin kamshin turarensa yasa ta lumshe ido ,har lokacin Yana rike da kungunta Yana sunsunar kamshin jikinta ,da wani irin cool voice Yake fadin "kinyi kyau fiye da Koda Yaushe,ya fada Yana shafa cikinta.

Cike da shagawaba take fadin inasu Ahmad din?"su hajjo Aunt na jira 

."bude Mata back side yayi bbu musu ta shiga ya xagaya ya xauna,Ahmad na xaune maxaunin driver sai taji kunya ta kamata.kenan yaga yarda Raheem ya rungumeta ,Amma wlhi doctor ya gama daita.da sanyi murya suka gaisa da Ahmad Yana tambayarta hidimar biki, Abdul-Raheem ya rike hannunta Yana murxawa a hankali ta bude ido tana kallonsa, Ahmad muje ka sauketa gida......"da sauri zainab ke fadin"no zamuje tare dasu Hajjo Aunty suna jirana."ta fada tana kokarin bude motar.jin haka yasa Ahmad yay saurin fita Yana Rufe motar ,tamkar jira Yake ya wani jawota ajikinsa.xatayi magana ya hade bakin sa da nata wani irin sucking din bakin yakeyi ,wani Abu takeji tun daga tsakiyyar kanta......har ga yatsan kafarta Haka ya rika shafa jikinta Yana sauke wani irin numfashi ,jin Yake baxai iya hakura da zainab a wannan Daren ba......


Asmy b Aliyu#