Babi na hu蓷u
by @billysfari
Free page 4
*FIL-HUB*鈾ワ笍
(Acikin so馃挊)
Paid Book: N500
Written by
Billy s fari馃拵
______________________________
茒an murmushi ya saki kafin yace, "Ai kin ji, matsala ta dake kenan, komai naki na kuka ne, zaki matso ne ko kuma nazo da kaina na duba 茩afar?"
Jiki a mace ta taso tana goge hawayen da har sun zubo mata akan fuska da hannu ta zauna a 茩asan gadon da yake zaune akai ta tura masa 茩afar tare da kauda kanta gefe, ta蓳e baki ya yi ha蓷e da kallon Mahmah ya gaida ita sannan ya ce ta bashi maganin daya zo dashi jiya da za a sake shafa mata, hannu ta mi茩a kan madubi ta 蓷auko ledar maganin ta mi茩a masa tana fa蓷in,
"Ai naga 茩afar ma da sau茩i alhamdulillah."
Daidai lokacin wayarsa tayi ringing ya ciro daga gaban aljihu ha蓷e da karawa a kunnensa ya ce, "Good morning ya Haisam"
"Morning Hisham, kun tashi lafiya?"
"Lafiya klw, yasu Ammie da Ailat."
"Lafiya klw suke, ya jikin Madiyam?"
"Ta ji sau茩i?" Ya fa蓷a tare da saka wayar handsfree ya ajiye a gefen gadon ha蓷e da ri茩o 茩afar tata yana fa蓷in, "Mahmah sammana ka蓷a." Daidai lokacin shi kuma Haisam ya ce "ba Madiyam wayar?" Kallonta ya yi ganin yanda ta washe baki jin muryar Haisam daya ce a bata wayar ha蓷e da cewa, "Yi maganar ka tana jinka"
"Hello Madiyammm.." Haisam ya fa蓷a yana wani jan sunan cike da shau茩i, 蓷an runtse idanuwa Hisham ya yi jin wani abu ya dakar masa a zuciya ha蓷e da bu蓷ewa ya saukar dasu akan fuskar Madiyam da sai faman dariyar dake nuna jin da蓷in Muryar ya Haisam 蓷in da tayi takeyi ha蓷e da cewa,
"Laa..ya Haisam ina kwana?"
"Lafiya klw 茩anwata".
"ALLAH kafi kowa iya fa蓷an sunana ya Haisam".
"Da gaske kikeyi Madiyammm" ya sake da蓷i fiye da yanda ya kasa 蓷azu, sai data yi dariya sannan ta ce,
"Wlh kuwa, kuma ya ma fi da蓷i abakinka idan ka fa蓷a, ina Aunty Ailat da Ammie."
"Duk suna nan lafiya suna gaisheki"
"Ina amsawa".
"Ya 茩afar taki inji da sau茩i?"
Sai data kalli Hisham daya ri茩o 茩afar yana goge dattin dake sama da ka蓷ar da Mahmah ta mi茩o masa sannan ta 蓷an turo baki ha蓷e da cewa, "Eh da sau茩in ya Haisam 蓷azu, amma yanzu gashinan ta fara ciwo."
"Ayya srry zata dena kinji ko?, kina dai shan magani?"
"A'a shafawa ka蓷ai akeyi" ta fa蓷a tare da fashewa da kuka jin yanda Hisham ke shafa mata maganin yana murza wajen sosai, saboda wani abu da yake ji na taso masa azuciya, uwa uba daya ji tana fa蓷ar wai yanzu 茩afar ta fara ciwo tsabar ta rena masa da wayau, kenan don ta ri茩a 茩afar shiyasa tafara yimata ciwo?, hakan ya sake tunzurasa ya cigaba da murzar 茩afar yana shafa maganin da 茩arfi, jin kukan ta ya sa Haisam ru蓷ewa ha蓷e da tashi daga kwancen da yake yana cewa, "茩anwata lafiya?, meya faru kike kuka kuma? no kidena pls bana son jin kukanki kinji ko?"
"Ya Hisham ne.." ta fa蓷a tare da kasa 茩arasawa ganin yanda yake wurgo mata wata shegiyar harara,
"Yaya Hisham ne ya yi maki me cutie?"
"Ba komai" ta fa蓷a tana sadda kanta 茩asa,
"Shikenan barni dashi kinji ko, yi ha茩uri ki goge hawayen gobe zanzo na dubaki, me kike so nazo maki dashi."
"Ni bana son komai" ta fa蓷a cikin shagwa蓳a tana goge 茩wallan,
"Haddani bakya so?"
"A'a ina sonka"
"To ai Ni zan zo maku da abunda kike so idan kin fa蓷a".
"Kazo mun da Aunty Ailat da ice cream."
"A'ahh..Aunty Ailat makaranta take zuwa kinsan gobe monday, sai dai ice cream 蓷in, dame kuma?"
"Komai ma ina so".
"Kin tabbata?"
"Eh".
"To yimun dariya naji.." kafin ya rufe baki Hisham da firar ta soma isarsa ya 蓷auke wayar ha蓷e da mi茩ewa ya ficewa daga 蓷akin yana fa蓷in,
"Mtsss...wai kai baka gajiya da shirmen waccan yarinyar ne?, to ni fita zanyi sai ka kira wayar mama ku 茩arasa acan." Ya kashe wayar tare da jefata aljihu ba tare daya jira jin amsar da zai bashi ba,
Dariya Haisam ya yi jin ya katse kiran don dama ya san za a yi hakan, wani murmushin ya sake saki yana tsinkayo fuskar Madiyam 蓷insa na dariya kafin ya mi茩e daga kan gadon daga shi sai ves da dogon wando a jiki, turo 茩ofar 蓷akin nasa ya ji anyi tare da shigowa an mayar an rufe, juyowa ya yi tare da zaro idanuwa ganin Najlah jingine a jikin 茩ofar ta na蓷e hannayenta a 茩irji tana jifarsa da wani irin kallo.
Tsuke fuska ya yi ha蓷e da gyara tsayuwarsa yana wurga mata wani mugun kallo shima ha蓷e da cewa
"Me ya kawoki 蓷akina Najlah?"
"Zuwa nayi inji dalilin sauyawar da kayi mani kwana biyu". Ta 茩are maganar tare da nufo wajensa tana murmushi ha蓷e da kakkarya jikinta, "stop Najlah." Ya fa蓷a da 茩arfi tare da kauda kansa gefe yana 蓷aga mata hannu, ganin ta茩i tsayawa kamar yanda ya umurce ta ya sashi fara ja da baya har ya ha蓷e jikinsa da 茩ofar toilet 蓷in cikin 蓷akin, wata tsawar ya sake daka mata a karo na biyu yana fa蓷in "Wai meye haka?" ba tare data damu ba ta matso sosai kusa dashi har jikinsa na gugar nata ta yanda zasu iya sha茩ar lumfashin juna tana 茩arema kyawawan idanuwansa kallo, "haisam, kayi iya shouting 蓷in da zaka yi ba wanda zai jika a gidannan, Abbie tun safe ya fita, Ammie da Ailat kuma suna gida na baro sunje yiwa Dady sannu da zuwa, hakan yasa na zo inji laifin da nayi maka domin bazan juri cigaba wannan shariyar da kake yimun ba, ko ka manta ala茩ar dake tsakani na dakai ne?" ta 茩are zancen tare da 蓷ora yatsanta a saman fuskarsa tana yawo dashi.
"Meye haka kikeyi Najlah, wace irin maganace kike fa蓷a haka? Dama akwai wata ala茩a ne tsakanin ni dake wacce ban sani ba?"
"Yes upcouse Haisam, kafin kowa sanin ta tunda kai ka saba Mani da ita, ka reneni cikinta har muka girma".
"No..Ni bansan komai ba kima dena yaudarar kanki?"
"Common...ai kai kake yaudarar kanka Haisam, kana nufin duk abota, sha茩uwa, kulawa, da kuma kyautatawar da kake tsakanina dakai ba *A cikin so* bane?, gaba 蓷aya shirme ne da kuma tatsuniyar gizo da 茩o茩i?" Ta 茩are zancen tana 茩ara shiga jikinsa ha蓷e da yin wasa da wuyan ves 蓷in jikinsa, wanda hakan yasa Haisam ya ji wani irin abu na tsirga masa tun daga 茩asan 茩afafuwansa har zuwa tsakiyar kansa, runtse idanuwansa ya yi ha蓷e da turata da 茩arfi yana fa蓷in, "enough Najlah, wai menene hakan kikeyi? Ko kin manta ke macce ce?" "And so what don ni maccce ce Haisam?, sai akace maka bazan so abunda zuciyata ke muradi ba? Ko ce maka akayi bazan iya nunawa abunda nake so so ba?, look Haisam!, tun tashi na ban ta蓳a son wani namiji a duniya ba kamarka, kuma kaine ka koyar dani hakan tun bansan meye so ba har na fara saninsa, akan me yanzu tsakar rana zaka zo kace ba haka bane kuma kayi tunanin wai zan dena bayan kai da kanka ka tabbatar da irin tarin soyayya da kuma 茩aunar da nake yi maka."
"Wannan fa ba soyayya ce irin ta aure na nuna tsakanin ni dake ba Najlah, kawai sha茩uwa kuma ya kamata ki fahimci hakan".
"Bazan fahimta ba Haisam don na riga da nayi nisan da bana jin kira wlh, akanka zan iya komai aduniya, don haka ya zama dole ka so ni kaima ko kana so ko baka so" ta fa蓷a da 茩arfi ha蓷e da nunasa da hannu, sha茩o wuyanta ya yi cikin 蓳acin rai tare da manna ta ajikin bangon 蓷akin, zai yi magana cikin 茩arfin hali ta ha蓷e bakinta da nasa ta fara tsotsa, hakan ya sashi lumshe idanuwa tare da sakinta ba tare daya sani ba yana jin jikinsa gaba 蓷aya ya mutu, hannunsa ya sa ya ri茩o 茩ugunta ha蓷e da mannata a jikinsa cikin wani irin yanayi mai wuyar fassarawa ya fara mayar mata da martani, tana jin hakan ta saki wani murmushi ha蓷e da turesa, sake jnyota ya yi jikinsa na rawa zai sake ha蓷e bakinsa da nata ta turasa da 茩arfi ya fa蓷a kan makeken gadon nasa, 茩afarta 蓷aya ta 蓷ora akan gadon tare da kallon yanda idanuwansa suka soma sauyawa ta ce, "Shima wannan duka ba A cikin so bane sha茩uwa ce, kada ka cuci kanka Haisam don 茩arya kakeyi kima kana sona, idan kuma kace ba haka ba to ina tabbatar maka da ka蓷an kafara gani cikin abubuwan da zan yimaka da zasu sa iyayenmu su aura mana juna ko kana so ko baka so". Ta 茩are zancen tare da kashe masa ido 蓷aya sannan ta juya ta bar 蓷akin, saida ta le茩a 茩asa ta tabbatar ba kowa sannan ta sauko ta fice daga gidan tana rayawa zuciyarta kota halin 茩a茩a sai ta mallaki Haisam.
Shi kuwa dafe goshi ya yi tare da 蓷ago kai yaga yanayin da Najlah ta jefasa aciki ya koma ya kwanta yana jin wani abu mai kamar shocking na fizgarsa, gaba 蓷aya ta jefasa cikin wani irin hali sai numfashi yake fitarwa da 茩arfi da 茩arfi, "ya zan yi?" Ya tambayi kansa don har ga ALLAH bai ta蓳a jin soyayyar Najlah aransa ba, Madiyam ce tun tana jaririya daya 蓷ora idanuwansa akanta ALLAH ya saka mashi tsananin sonta da 茩aunarta, gashi Najlah na nema ta takalo masa ciwon da baya da maganinsa a halin yanzu in ba Madiyam 蓷insa ta zama mallaki da ba, jin abu na neman zamar masa ala茩a茩ai ya sashi mi茩ewa ya fa蓷a toilet ya sakarwa kansa ruwan zafi, amma inaa kamar ya 茩ara takalo wa kansa masifar yake ji, wayar sa ya ciro tare da kiran wani abokinsa Dr Ahfan ya sanar dashi halin da yake ciki, tintsirewa da dariya ya yi ha蓷e da cewa, "Ai kaji abunda ake fa蓷a maka tuntuni kayi aure amma ka 茩i, kai baban soyayya ka zauna jiran har sai lokacin da 茩wailar ka ta girma, inaga idan baka bi hattara ba zaka tsofe a haka ba aure, don wlh aka 茩ara shekaru biyar gaba yanzu ba lallene Madiyam 蓷in taka ta amince ta aureka ba." Ya 茩are zancen yana kallon matarsa Nihal data nufo wajen da tulelen cikinta da haihuwa ko yau ko gobe ha蓷e da mi茩a mata hannu ya zaunar da ita akan cinyarsa yana sumbatar cikin,
Cikin wata irin kasalalliyar murya Haisam ya ce, "Kai fa 蓷an iska ne, bakinka ya sari zuma rock na Abuja, ni ba wnnn na kirak ji ba don ALLAH ka fa蓷amun ya zanyi, ni ka蓷ai nasan halin da nake ciki yanzu haka"
"To kayi aure mana ka huta, in yaso ko daga baya ne sai ka auri ita Madiyam 蓷in tunda musulunci bai hana ba."
"Mtsss..nifa gaskiya mace 蓷aya ce tsari na, bana sha'awar mata biyu gaskiya".
"Aikuwa ka fa蓷o wlh, mata biyu ai duniya ne Malam".
"Naji nidai fa蓷a mun me zan sha na fita wannan bala'in yanzu".
"Kawai nemi ruwan 蓷imi da lemun tsami kasha za ka 蓷an samu relief, amma maganin wannan 茩wazabar taka kaje kayi aure kawai, wannan shine shawarata, ko ba haka ba Madam?" Ahfan ya 茩are zancen yana kallon Nihal da kallo 蓷aya zaka yimata kasan ba 茩aramar wahala take sha ga cikin ba.
Tsaki Haisam ya ja tare da kashe wayar yana fa蓷in, "蓷an iska kawai, ashe agaban matarsa yake mun wannan tsarguwar, zamu ha蓷u dakai ne". shi kuma Dr Ahfan dariya ya saki yana shafa gefen fuskar Nihal dake kwance saman kafa蓷arsa ha蓷e da cewa "Sannu Madam, ya aka yine?"
"Don ALLAH ka mai dani wajen Aunty, ALLAH gani nakeyi kamar bazan iya haihuwar nan da kaina ba"
"Kice a gaida Amira data haifamun 拼an biyu, kawai ki daure in sha ALLAH kema lafiya klw zaki haihu, kuma da kanki ba sai an fasa ki ba, ko Amira da kike gani tausayi 茩an茩antarta naji ace zata haifi 拼an biyu shiyasa kawai na bari aka fasata, bodon haka ba bazan yarda a runatamun mata b ta kasa 蓷aukar lalurata." ya 茩are zancen tare da 蓷agata suka nufi 蓷aki don ya fahimci bacci take ji sosai
Haisam kuwa 茩asa ya sauko bayan ya saka doguwar jalbiyarsa ya nufi kitchen ya shiga bubbu蓷e abubuwa ko zai samu lemun tsamin, cikin sa'a kuwa yana bu蓷e fridge sai gashi ya gani har kusan 茩waya biyar da Ammie tasa aka siyo mata tana amfani dasu idan za tayi ha蓷in drinks, gaba 蓷aya ya kwaso ya matsesu a cup ya jefa bayan a bayan window sannan ya tsiyaya ruwan zafin daya gani ajiye cikin flaks ya 蓷auki cup 蓷in ya nufi falo ha蓷e da kunna tv yana kallo yana kur蓳a a hankali har ya shanye su tas, sannu sannu ya fara jin abun na saukar masa kafin can yana kallon bacci mai nauyi ya yi awon gaba dashi, Ammie kuwa da sai kusan sallar azahar suka dawo don suna fita gidan Dady wajen saloon suka nufa, yanda ta iske shi kwance cikin falon yana baccin ya sa ta bishi da kallo, don tun yana yaro abune mai wahala ka ganesa yana baccin rana sai inhar idan baida lafiya ne, 蓷auke cup 蓷in dake gabansa ajiye ta farayi ta kai kitchen tana mamakin abunda Haisam ya yi da lemun tsamin da taga kufansa aciki, ba tare data kawo komi a ranta ba ta dawo tare da 蓷ora hannunta saman jikinsa ta ta蓳a ta ji ba zafi sannan ta tashesa tana fa蓷in,
"Ka tashi kaje ankusa kiran sallar azzahar, lafiya kake kuwa, wannan bacci haka a takure da kakeyi sai kace wanda al'ada dole?" Sai daya 蓷ora kansa a saman kafa蓷arta sannan ya ce,
"Ammie yaushe kuka dawo? Gaskiya kun da蓷e sosai".
"Mun biya gyaran kai ne Ni da Ailat da kuma Najlah bayan mun fita gidansu".
"Shine kuma baku fa蓷a mun za kuje ba na kaiku? kuka tafi kuka barni cikin gida ni ka蓷ai?".
"Ikon ALLAH, Haisam kai 茩aramin yaro ne ko jariri da duk inda zamu je dole sai munje tare dakai? Kuma ai nazata bacci kakeyi shiyasa na hana Ailat taje ta fa蓷o maka, yanzu dai ka tashi kaje kayi arwala kayi Sallah, kuma Dady ya ce a fa蓷a maka ka kyauta da bai ganeka ba har yanzu". Ammie ta 茩are zancen tare da mi茩ewa ta shige 蓷alibta, shafa kansa ya yi ha蓷e da mi茩ewa shima yabar wajen yana murmushi tuno dadda蓷an mafarkin daya yi na Madiyam 蓷in sa, dama tun 蓷azu yake son tashin amma kunyar kar Ammie ta fahimci wani abu ya hanasa, don kuwa ya gama ji茩e gaban wandonsa da dadda蓷an mafarkin da yayi, don ma ALLAH yasa jalabiya ce akai da baisan ya zaiyi ba idan Ammie ta gani, da sauri ya haye sama ha蓷e da cire kayan ya fa蓷a toilet ya yi wanka tare da tsarkake jikinsa sannan ya fito yana jn wani irin nisha蓷i da farinciki aransa, tare da addu'a ALLAH ya nuna masa ranar da za ace wannan mafarkin nasa ya zamo gaskiya ya mallaki Madiyam a matsayin matarsa, da ranar sai yafi kowa farinciki a duniya.
A 蓳angaren Madiyam kuwa Hisham na 蓷auke wayarsa ta turo baki ha蓷e da cewa, "ALLAH yaba kowa tashi" sannan ta koma ta haye gadon taci gaba da baccinta hankali kwance cike da mafarkai kala kala.
Bata farka ba sai bayan sallar azahar da Mahmah ta tada ita tayi Sallah, jin 茩afarta tayi ta saki sosai lokacin data sauko kan gadon tare dayin dariya ta ce,
"Mahmah 茩afata ta warke"
"Alhamdulillah, kai agaida Hisham ALLAH ya yi masa albarka."
"Kai Mahmah, shifa mugunta kawai yake yimun amma kiyita faman saka mashi albarka"
"Kema ALLAH ya yimaki albarka Madiyam, amma ai yanda kika da aturin kan nan ba don shi ba da yanzu nasan 茩afar ta yimaki tsami, shiyasa na saka masa albarka don ko 蓷azu nasan da ni ce zan shafa maki maganin nan duka ma茩wafta sai anjimu, amma da yake shine ai kinga kin tsaya ko?" Turo baki ta yi ha蓷e da wucewa ta fara watso ruwa sannan tayi arwala ta yi Sallah, tana gamawa Mahmah ta zubo mata abinci taci sannan ta 蓷auki maganin ta sake shafa mata tana fa蓷in, "Ai ALLAH ya taimake ki kina da jiki mai kyau, badon haka ba ai sai kin gane kurenki."
"Haddai ga ya dodo, ALLAH na gode maka." Ta fa蓷a ha蓷e da mi茩ewa ta saka kayanta na islamiya, kallonta Mahmah ta yi ha蓷e da cewa, "kinwa kanki 茩iyamul laili, a dawo lafiya".
"Kai Mahmah idan wani ya ji fa sai ace bana son karatu?"
"Ba haka nake nufi ba, ai nazata zaki la茩e ne saboda ciwon dake 茩afarki kice baza kije ba shiyasa".
"To ai naji sau茩i, kuma bana so Nawwrah ta wuce ni".
"ALLAH to ya bada ilimi mai albarka."
"Amin" ta fa蓷a tana shafa powder da jan baki a fuskarta, tana gamawa ta 蓷auki jikkar littafanta ha蓷e da ficewa tana fa蓷in, "Mahmah na tafi"
"A dawo lafiya".
Tana kawowa bakin 茩ofar gida tayi tuntu蓳e da wani dutse da aka tangale 茩ofar gidan ta fa蓷owo Ashfaq abokin Hisham da suke 茩o茩arin shigowa tare, da yake kanta 茩asa yake tana dudduba wani abu cikin cikkarta ta islamiya, yanda ta fa蓷a ajikin Ashfaq 蓷in yasa hannu biyu ya ri茩eta shi ya bala'in 蓳atawa Hisham rai, ya fizgota ha蓷e da 蓷auke ta mari yana fa蓷in,
"Wai ba kida hankali ne ke.." kasa iyarwa ya yi ganin yanda ta cika fuskarta da kwalliya, abunda ya tsana kenan aduniya yaga tayi musamman idan zata fita, fizgar kafa蓷arta ya yi ya koma cikin gida da ita ha蓷e da jawo wani towel dake saman igiya da Mahmah ke goge goge dashi ya sa ya darje mata fuska tas har sai da kwalliyar ta fita, lokaci 蓷aya fuskar Madiyam ta yi jajir da yake farace tas irin farin nan da zakaga kamar an surka da madara madara, haka ma tana da cikar gashin gira da zarazaran gashin ido, 蓷an bakinta 茩arami ne sosai dake 蓷auke da la蓳蓳a madaidaita masu matu茩ar kyau da 蓷aukar hankali da idan ka gani zaka 蓷auka ta shafa janbaki ne, amma azahiri haka la蓳an suke, ko bata yi kwalliya ba idan ka kalleta sai ta burge ka duk da kuwa 茩an茩antar ta balle kuma idan ta yi, hakan yasa Hisham ke tsananin jin haushinta idan yaga ko mai ta sakawa bakinta,
"Wuce kafin na ham蓳araki a wajen ya fa蓷a cike dajin haushinta zuciyarsa na yimasa zafi".
Ba tare data ce uffan ba ta wuce abunta tana jin wata irin tsanarsa a ranta, ta rasa meyasa Hisham ya tsaneta yake takura mata hakan sai kace ba 蓷an uwanta ba, shiyasa sam bata son sa ta tsanesa har cikin zuciyarta, murmushi Ashfaq ya saki yana kallonsa bayan ta fice ha蓷e da cewa, "Gaskiya ka rage wannan zafin kan naka akan yarinyar nan, duka duka Madiyam nawa take da zaka ri茩a takurata haka? Kabarta mana ta mori 茩uruciyarta in yaso idan ta girma sai ka saka mata sharu蓷蓷an da kake so tabi, amma haka tsanarka zaka saka mata a zuciya gaskiya."
"Shin zaka shigo ku gaisa da Mahmah 蓷inne ko kuwa wucewa za kayi?" Hisham ya fa蓷a shaye da toka ba tare daya kula da maganar da Ashfaq 蓷in keyi masa ba....
*ALLAH KA JI茦AN IYAYENMU 馃憦馃槶*