MIJIN MALAMA

Author's note

by @nimcyluv

Ban san yadda zan labarta muku abin har ku fahimta ba, amma bari na yi using weekend ɗin nan matsayin opposite dana samu na yi muku magana mutattauna daku.


Masu screenshot short, ko screen recording daɗi kuke ji? Kawai ku cika wayoyinku wanda pictures? To sannunku da damuna ya gajiya? A WhatsApp ba a tsira ba a nan ma haka? Hoo ƙaaasa;

masu ƙorafin kuɗin chapter ya yi yawa, na amshi ƙorafin su, before haka yana da kyau ku fahimta; typing is not easy, billahi kullum sai 3 na dare nake bacci, ka hana kanka fita ko'ina muna kwashe 4hrs a episode ɗaya, tal! Tunda bawai gutsi-gutsin rubuta kke ba.


Know your heart's

Maybe akwai wanda yake da ƙorafi akan littafin nan, amma bashi da hanyar samun marubuciyar, ko yana shakkar tararta, to duk mai complain ya faɗa yanzu plx ina son sanin opinions na reader's ɗina, ina son ganin how educated they're? Babu daɗi ace littafi ya ƙare ba happy ending.


Fans ɗin Mijin Malama duk sun cika mini contacts🤣👐🏼To; kuzo mu tattauna, open your heart.

1. Me ya sa kullum kuke son happy ending? Mene aibu a mutuwar tauraro?

2. Daga fara book zuwa yanzu 74 mene ya fi birgeka? Me ya sa character ɗin Khalil bad boy yake muku? Baku tunani ba cancanta da zama mijin Jee ba na har abada?

3. Wanne irin tunani kuke zuwa gaba akan rayuwar auren su? Waye Mrs no name?

4. Me ya sa Abbu har yanzu bai ce komai ba, he just seating and keep watching Majeederh's face?5. Bayan rabuwa akwai wata haɗuwar, idan babu haka akwai darajar zuri'ar dake tsakani. 🥲💔 Lastly shin a bawa soyayyar shi zafi? Ko a taƙaita daidai ruwa daidai tsaki? Ita soyayya kamar gishiri ce a miya, ban san ku kuna ɗaukar darasin ciki ba ko soyayyar kawai kuke hange, amma duk yadda kake tunanin littafin nan ba haka yake ba, Tsammaci abinda baka tsammani.