Authors note
by @nimcyluv
Allhamdulillah!
Komai ya yi farko yana da ƙarshe, ba zan ce labarin nan ya yi 💯 hundred patient ba, duk iyawarka dole ne ka samu kuskure ta wani gefen, ɗan adam ajizi ne mu zama masu uzuri.
Na gina labarin Mijin Malama akan tasirin Ƙaddara, yarda da ita a matsayin mutum Musulmi, illar da ƙawaye sukewa aminansu, da kuma sadaukarwa, komai girman tawadi'unka da ilimin Addinin da kake da shi Ubangiji na iya jarabtarka, haka JINKIRIN AUREN na zuwa ta hanya daban-daban.
Godiya.
Na gode sosai bisa jumirin bina da kukai tun daga farko har ƙarshe, godiya ga Arewabooks followers wanda bakwa gajiya da sanya kuɗinku wajan siya, ALLAH ya ƙara arziƙi wadata da imani y sanya kuci gaba da bibiyata a ko wanne littafi.
Tambaya?
1.Mene kuskuren labarin?
2. Dame ka ƙaru a labarin?
3. Mene yafi birgeka a labarin?
4. Mene saƙonka zuwa ga marubuciyar MIJIN MALAMA?
5. Wanne kallo ku kaiwa rayuwar Malama Majeederh Abdul'aziz Khan da Dr Ibrahimul-khalil?
6. Wanne salo kuke son na sauya a labarina zuwa gaba?.
Ina da labarai uku masu inganci ko wanne yana da amfani kuma sun sha banban da Mijin Malama na rasa wanne zan muku next faɗi zaɓi ka wanne kafi so?
1.JOURNALIST LATIF
{Allah yana gani}
2. ƊAN MALAM
3. MUNAFIKIN MIJI
Yi comment da wanda ka fi so, wanda aka fi zaɓa shi za a fara yi, kuma zai fara sauka ne a Arewabooks.
Please
COMMENT
FOLLOW MY ACCOUNT
SHARE THE LINK
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
NIMCYLUV
***
Kuyi magana na yi adding naku group ɗina mu tattauna.