๐๐ข๐ฉ๐ข๐ช๐ง๐ช ๐ฏ๐ข๐ฏ๐ฆ
๐ฃ๐ฎ๐ด๐ฒ 5/6
by @mrsimran77
๐ป๐๐๐๐๐
MAHAIFI NANE
๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐
๐ฆ ๐๐๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐'๐ ๐๐๐๐.....๐ฆ
๐ฝ๐ผ๐ ๐ฝ๐ผ๐๐ด ๐ท๐ด ๐๐ด๐ต๐ ๐บ๐ด๐ ๐ธ ๐พ๐๐
๐ด๐๐๐๐๐๐
๐ป๐๐๐๐ ๐๐๐๐
๐ด๐๐ ๐๐๐'๐๐
๐จ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐
๐ฉ๐๐๐๐๐๐
๐ญ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
๐บ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
๐ถ๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐ด๐๐๐ด๐ ๐๐ป๐ด๐น๐ผ๐ ๐๐ด๐พ๐ ๐๐ธ
๐ด๐ฟ ๐ด๐๐ผ๐ ๐ด๐ป๐ด๐๐ด๐ท
๐น๐ด๐๐๐ผ๐๐๐ด ๐ด๐ป๐ด๐๐ด๐ท
๐๐ด๐น๐ผ๐๐ด ๐ด๐ป๐ด๐๐ด๐ท
๐๐๐ป๐ด๐๐๐ด๐ท ๐ด๐ป๐ด๐๐ด๐ท
๐๐...
๐๐ผ๐๐ด๐๐ด
๐๐๐ฟ๐๐ด๐
๐ต๐ผ๐๐๐ผ๐ฟ๐ฟ๐ด๐ป๐ผ๐ ๐ ๐ด๐ป๐ด๐๐ด๐๐ผ๐ ๐ ๐ด๐ป๐ผ๐
๐๐ด๐บ๐ธ 5/6
Buษar bakin Ammi tace"Daddyn su humaira ince dai na lafiya"?
Ina lafiya"Hajiya ฦaษangare ya shigo mata shine ta ke kurma ihun nan"
Ammi dake tsaye sororo da baki, tace dan Allah "A'ishah kiriฦe addu'a".
Sun kuyar da kai tai kasa tana kare jikinta' Ammi da taga haka taja hannun Alhaji suka fita.
A zuciyar ta kuwa hamdala tai ga allah, Allah ya mata katangarar karfe da wannan mungun.
____Farooq shirye_shiryen dawowa yake yama su "humaira tsaraban Teddy, ita ko A'ishah wata ฦatuwar ๐งธ ce babba mai kalar Pink tayi kyau sosai yana gama haษa kayan a torolly yafito daidai lokacin Usman [abokinsa] ya fito shima sai murna suke zasu koma ฦasar su ta gado"!
Tasi suka tara inda kai tsaye airport suka nufa, suna zuwa ana kiran suna nan 3hours ta kawo su negeria"Daddy ne ya dauko shi a motar sa"
Bangaren"Mummy tun asubu da suka tashi suke shirin karษan baฦo".
A'ishah tace "Mummy nidai zan haษa masa nawa abincin daban".
Murmushi Mummy tai tace ai kunfi kusa ke da "Farooq ษin shima ษan rigimar kamar ki".
Kusan su minto 30 suna abu ษaya......
Hon Daddy ya yi, "mai gadi ne ya buษe masa kai tsaye wajan packing ya nufa".
Dagudu suka fito su "humaira suna murna ga ya Farooq ana ta dariya".
Hankalin da idan yayi dubu ya tashi, ganin baiga gittawar taba' yace "humaira ina antyn ki ne"?
"Anty A'ishah tana ciki sun gama aiki kanta ke ciwo"..
Shiga suka yi cikin gidan, bedroom ษin sa ya nufa wanka ya yi' ฦarfe hudu suka fito dan cin abinci..
A'ishah ce tafito sanye take da shadda pink tayi matukar amsar jikin ta"Daddy jin sa yake kamar yaje ya rungume ta sai dai ba hali" sallama tama su tare da ma "Farooq sannu da zuwa, yace ya kan naki? Ko sai minje asibitin ne?"
"A'a ya Farooq na samu sauฦi sosai ma"..
"Daddy da ke kallon su, yace kuci abincin sai ai surutun ko"
A'ishah ta ce Ni ai yau rana tace, nadafa maka abinci"ya Farooq wanda kafi so da ฦauna"!
Daddy ji ya yi kamar an soka masa wuฦa a zuciyar sa, daman abinda ya sa ya tura sa waje karatun saboda "A'ishah ne gashi ya dawo za'a daura"
"Shugaba ka yi min hakuri, cikin satin nan zan kawo maka ita "
Wacce zaka bani?
ฦanwar "humaira zan bada ita ce ฦarama"..
Bayan kwana biyu"Rabi'ah ta kama zazzaษi wanda jikin yayi zapi sai da aka dangana da asibiti,, kwanan su biyu a can tarasu"
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'um tashin hankali sun shige sa ba ฦadan ba, bayan addu'a uku "Farooq ne ya ษauki su A'ishah zuwa shopping dan su warware damuwar rashin da sukai"...
Sun suyo ai creem suna sha, yace kinsan menene?
Sai kafaษa"ya Farooq"?
Nifa na ฦosa kigama makaranta"Daddy ya mana aure"
Tace...............
Oum Sultan ceโค๏ธ