Page 15
by @oumamani20
🤎🤎🤎🤎
*ELHAJJ*
🤎🤎🤎🤎
Last Free page
15
Written by
Mrs A.M
Marubuciyar
*NOOR*
*TASWIRAR KADDARA*
*Wannan book din na kudi ne akan farashi mai sauki 300, ki biya kudin ki, ki karanta cikin salama ngd.*
*Ga mai son biyan kudin book din ku tuntubi wannan number din.*
***
HOME OF SUPPLEMENT AND KAYAN MATA MMN MUJAHEED
Y'AR UWA WANI TANADI KIKA KAYIWA SANYI SANYI YAZO SAIDA GYARAN JIKI GYARAN FATA DA GYARAN KASA WANNA YANA YI SA MUKE CIKI INFECTION YAFI DAMUWA MATA TSUHUN INFECTION DA SABO DUK GA SANYI SUNA TASHI YANA DA KYAU KIKULA DA JIKIN KI Y'AR UWA KIKULA DA JIKIN KI RINKA KIYAYE KA'IDA SANYI DA KA'IDA KAMUWA DASHI SANNA KIRINKA SHAN MAGANIN DA ZAI MIKI WANKE MIKI SANYI DA DATTIN MARA LOKACI ZUWA LOKACI
MUNA HADI KALA KALA NA GYARAN JIKI
BANI BADA MAGANI SAI NAJI INDA MATSALA KI TAKE IN MAGANIN SANYI KK BUKATA SAI AHADA MIKI
WATA BUSHEWA GABA TAKE FAMA DASHI NA INFECTION
WATA BUSHEWA GABA TAKE FAMA DASHI NA RASHIN NIIMA
WATA TUSAR GABA TAKE FAMA DASHI NA SANYI
WATA TUSAR GABAN DA TAKE FAMA DASHI NA BUDEWA GABA NE
WATA MATSALA TA TA ASIBITI CE IN MATSALA BATA WABACE ZAN BADA SHAWARA AJE AGA LIKITA
WATA MATSALA SIHIRICE DUK AIKIN DA NISAN BANAWA BANE BANSA HANNU NA DASHI
KIYI BAYANI ABAKI DAI2 DA MATSALA KI
INA MASU FUSKANTA MATSALA WURIN MIJI
WASU MIJI NA MUSU WALAKANCI KIN KASA GANE MATSALA INDA TAKE
MUNA HADI KALA KALA IYA KUDINKA ITA SHAGALINKA
MUNA DA MAYUKKAN SUPPLEMENT MASU FIDDA HASKEN FATARKI KIFITU KIYI FRESH KIYI KYAU AKWAI NASHA DANA SHAFAWA
AKWAI MASU SA HASKE
AKWAI MASU GYARAN JIKI DA NIIMA DA MATSI
MUNA DA MAN GYARAN GASHI YANA SA TSAWON GASHI DA BAKIN GASHI YANA KARA YAWAN GASHI DUK WADDA TASSAN CHEBE ORIGINAL TASAN HAR MAGANIN DAN DRUFF YANA YI MUNA SAIDA SET OIL NA KARKAR DA CHEBE POWDER DA STEAMING CREAM DA BUTTER DA SHAMPOO
KADAN DAGA PRICE DIN KAYAN MU
KAZA AKWAI TA 5K, 4K,
DAHUWA KIFI 2K
TSIME TABAJE 3K GURA 500
JAN TSIME 3500 GURA 600
GUMBA MADARA 4K
TA AYA DA DABINU 2500
TA SHINKAFA 2K
TA HATSI 1800
ZUMA BATA GINDIN KISHIYA GA WADDA KISHIYA KE MATA FANKAMA TA HANATA RAWAR HANTSI 3K BABBA MEDIUM 2500 KARAMA 800 MUNYI HAR TA IRE IRENMU 500
ZUMA KIBA 2K
GARURUKA IRIN SU
GARIN DAN SATI 1
EMERGENCY
BABANBADE
TUKUDI
SHAKAMATSE
RUBA DUK 500
MAN AYYU KWALBA KARAMA 300 BABBA 700
KADA AL'AJABI 500
SAURAN BAYANI SAI MUN HADU GA ME BUKATA
MUNA KEBBI & SOKOTO MUNA AIKAWA KU INA *** MMN MUJAHEED KAYAN MATA AND SUPPLEMENT
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.
Inna da Yusra dake zaune a tsakar gidan suka amsa min a tare.
Karasa shigowa nai ina cire hijab din jikina.
Kallona Yusrah tai tace "lafia naga duk kayan ki sun baci da ruwa?"
"Hmmm wata mota ce ta watsa min ruwan titi wallahi, dole dai sai nayi wankan da banyi niyya ba, dauko min kayan ki kinji don Allah in nayi wankan nasa" na fada ina jan ruwa a rijiya.
Dariya Yusrah tai tace "kayan waye zai shige ki, badai nawa b koh ko kin manta wadannan abubuwan da suke jikin kine kamar wata uwar Mata".
A fusace na dago daga tsugunnan da nake nace "kin ga Yusrah ba sai kin zage ni ba, daga tambaya don kin samu ma za'a sa kayan ki".
Tsaki nai na juya gurin Inna da ta ke bin mu da ido kawai, shagwabe fuska nai nace "Inna toh in sa kayan ki keh, ai nasan baxa ki hanani ba koh".
Kau da kai Inna tai tace "A'a kawas ina kallon ki kina kallo na amma ko ki tsaya ki gaishe ni kawai kika hau surutu, ba abinda ya hada ni da ke kuma ynxu da zaki zo kina cewa na baki aron kayana".
Marairaice fuska nai nace "Inna don Allah kiyi hakuri ki bani nasa kinji Innata, kawata ta kaina duk na rude ne da nashigo kinga kayan duk sun bata min jiki".
Tabe baki tai tace "ai kin san hanyar dakin sai kije ki dauko".
Da gudu na shiga dakin nata, duk kayan Riga da zani ne kuma burkuta burkuta, haka na dauko wata atampa wacce ta soma kodewa na shige da ita toilet din.
Wanka mai sannan na sako kayan ko bra ban sa ba don itama na cire ta.
Ina fitowa na wanke kayana tsaf na shanye a igiyar dake tsakar gidan.
Ajiyar zuciya na sauke ina Zama a gefen Inna, lumshe idona nai fuskata dauke da Murmushi nace Inna ina kwana.
Inna data zuba min ido tagumi tai tace Kawas ko kinyi saurayi ne a hanya naga sai lumshe ido kike kina dariya.
Da sauri na bude idon nace Inna wani irin saurayi kuma ana zaune kalau.
Tabe baki tai tace yo ga alama nan ina gani, in ba saurayi kikai ba meye zaki dinga zabga murmushi kina wani lumshe ido.
Dariya nai ina dan kwanciya a jikinta nace Inna saurayi sai kace wata Yusrah, gata can dai itace take aikin samari.
Hararar ta Yusrah tai tace ohon miki dai, naji din ai saurayi ma ya Kula Ka alamun Ka isa ne yarinya.
Hira muka dinga yi mu uku, ranar ban je islamiyya ba don ji nayi kamar na kwana.
Dan wake muka ci mu Uku a plate daya ga kwadan zogale da Inna ta mana, sai bayan magriba sannan na koma gida ina cewa Inna insha Allah zan tambayi Mama ta barni wani satin nazo nayi weekend dina a nan.
Da sallama na shiga palourn mu, Mama dake zaune tana lazimi ta dogo ta kalle ni ta kau da kai bayan ta amsa sallamar a hankali.
Zama nai a gafen ta nace "Mama barka da dare, na same ku lafia Mamana".
Murmushi ne ya subuce mata ba tare da tayi niyya ba, girgiza kai tai tace "xaki ce haka mana Dije, tun kafin magriba nake jiran ki amma kika shantake acan kinsan dai babanku baya yadda kuma kai wa dare a waje koh".
Turo baki gaba nai a shagwabe nace "Mamana sorry toh, inna ce ta zaunar dani tana ta bani labarin ku lokacin kina gida shiyasa kinga kwadar zogale ta mana ta ce na kowa Miki".
Mika mata ledar nai da ta zubo kwadan a wata Samira.
Murmushi Mama tai tace "Allah sarki Inna, na gode sosai Allah ya kara lafia".
"Ameen" na amsa ina dauko jakata ta makaranta, books dina na fito dasu ina budawa don mun kusa fara exam a raina ina cewa daga ynxu da books din nawa zan dinga zuwa aiki tym din da bana komai sai na dinga karatu na bana son na dauki double number a wannan term din.
Washe gari banyi wanka ba na tafi school don bana son yin wanka azo kafin na dawo nayi gumi inzo ina tsami, kar naje aiki Ya Ustaz yace yau ma banyi wanka ba.
Karfe 2 na dawo ko abinci ban zauna ci ba na shiga wanka, a gurguje na shirya cikin doguwar riga na dora hijab dark red, turaren mama na dan fesa na fito.
Kallona Mama tai tace "baxa ki zauna kici abincin ba Dije?".
Daga mata kai nai ina zura books dina a jakata nace "eh Mama sauri nake, kinga yau Monday nasan office din yayi Kura sosai".
Gyada kai tai tace "ki kula kinji, Allah ya tsare".
Daukar jakata nai nace "Ameen Mama".
Ina fitowa na samu adaidaita na shige, a kofar companyn ya sauke ni na bashi kudin sa na shiga ciki.
Gurin Baba dana hango ya fito daga masallaci na nufa.
Gaishe sa nai ina dan kare rana da hannu na.
Murmushi yai yace "oh Dije ke da kika fito daga cikin ranar meye kuma na kare ta".
Turo baki nai nace "Baba so kake nayi baki koh?".
Dariya yai yace "ina zanso kiyi baki Dije, yadda kike dinnan kamar balarabiya ni kaina dadi nake ji in na kalle ki na tuna cewa 'yata ce fah".
Hannu nasa ma rufe fuska ta nace "wayyooo Baba har kasa naji kunya wallahi".
Dariya yai yana rike min hannu muka shiga cikin company din ina ce masa in aka bani albashi gida biyu zan raba na basa daya ya boye min dayan kuma na rike.
A bakin elevator muka rabu na shiga general elevator na danna floor dinmu.
Yana budewa naga Salim da alama shima hawa zai yi ya sauka, da sauri na fito ina yin gaba.
Sanin cewa ba kowa a floor din sai ya biyo bayana yace "dakata mana Khadija, wai mai yasa bakya son magana da nine uhm".
Dan karamin baki na na murguda nace "Ka cika takura min ne, ni kuma bana son takura sam".
Dariya yai cikin jin dadin ta masa magana yace "toh zauna kinji muyi magana".
Ba gardama na zauna a kan kujera shima ya zauna a kan wacce take kallon tawa.
A nutse yace "sunan ki Khadija koh?".
Dan kallon sa nai nace "eh mana ai kasan sunan nawa toh meye kuma na tambaya fisabilliahi".
Dariya yai yace "Khadija ba ki da dama sam, shekarar ki nawa kuma kina wani class a school".
Kura masa manyan idanuna nai nace "toh bawan Allah ban gane wannan tambayoyin da kake min ba sam ni dai, taya zaka dinga tambaya ta akan personal life dina".
Dafe kansa yai yace "yi hakuri baxan sake ba".
Kauda kai na nayi nace "atoh, da yafi ma dai gaskia".
Murmushi yai yace "ynxu magana nake so muyi dake kinji, amma in ba damuwa sai kiyi min kwatancen gidan ku nazo da kai na".
Haba na rike ina zaro ido nace "gidan mu kuma kayi min me a gidan mu?".
Da sauri yace "kika sani ko zance zanzo?".
Mikewa nai nace "ban fahimce Ka ba?"
Shima mikewar yai yace "eh mana ai Zan iya zuwa muyi hira matsayin ki ta kanwa ta koh?"
Juya kai na nayi kawai idona ya fada akan Ya Ustaz daya nade hannun sa yana kallon mu fuskar sa ba yabo ba fallasa.
Shima Salim din ganin nayi shiru ina kallon wani waje yasa shima yakai duban sa gurin, sai da gabon sa ya fadi ganin Elhajj a gun, amma a ransa farin ciki yake yasan inhar Elhajj yaji abinda yake cewa to fa bashi da damuwa don kuwa zai tabbatar ya samu Dijen, shifa ynxu ji yake ma kamar ya same ta ya gama.
Kallona Elhajj yai yace "zo nan".
Jaka ta na rungumo a jikina na nufi gunsa, kai na a kasa har na karasa kusa dashi Banda faduwa ba abinda gabana yake.
Nuna min hanyar private elevator dinsa yai yace "wuce muje".
Da sauri na kalle sa nace "ehe"
Hade rai yai sosai yace xaki wuce muje ko kuwa sai na karya ki a gun.
Hannu na nasa a Kan bakina da mamaki nace Ka karya ni kuma?
Yadda ya zaburo kamar zai dake ni ne yasa na kwasa a guje na nufi gaban elevator din na tsaya..
Juyawa yai ya Kalli Salim daya tsaya kawai Yana kallon ikon Allah, sannan ya juya ya bude elevator din.
A tare muka shiga sai kallon sa nake ganin yadda yake kwal ya fi Wanda muke yawa kyau sosai.
Lokacin daya bude a kasa muka fito duk sai mutanen reception din suka bimu da kallo da mamaki.
A iya sanin su na Wanda ya taba shiga wannan elevator din ina ka cire Papa, amma ko Salim baya hawa wannan.
Gurin motar sa muka je, muna zuwa Nura yai saurin zuwa da sauri.
Satar kallona yai yana murmushi nima murmushin na masa ina juyar da kai na.
Elhajj daya ke lura da su Kara hade rai yai sosai yace "shiga muje".
Ynxu ma da mamaki na kalle sa nace "muje ina kuma Ya Ustaz".
Tsaki ya ja mai dan karfi yace "zaki shige ne ko kuwa".
Da sauri yace "in kika kuskura kika turo min baki kina bubbuga kafafu sai na balla ki".
Kama baki na nai nayi shiru, a raina kuwa ina mamakin yadda akai yasan next move dina.
Dole na shiga na makale a jikin kofa sosai don kar ma wai garin yin kwana na matsa jikinsa.
Wani lafiyayan restaurant muka je, nidai duk inda ya shiga binsa nakee abuna tunda na lura baya son musu kuma dai nasan baxai min abinda zai cuce niba.
A gurin daba mutane sosai muka zauna, duk a darare nake don ban taba zuwa irin wannan gurin ba.
Kallona yai yace "mai zaki ci?".
Dan bude ido nai nace "mai zanci kuma Ya Ustaz? Ka manta Mama ta hanani cin abun mutane".
Ba tare daya kalle ni ba yace "ai ni ba mutum bane ko?".
Kai tsaye nace "toh aljani ne kai?"
Kallon daya min ne yasa nayi shiru, order din jallof rice da pepper soup yai min sai gasasshen kifi da chips da drink, shi kuma pepper soup din kawai aka kawo masa.
Kallon abincin gaba na nai ina hadiyar yawu nace "Ya Ustaz wannan daukar haki ne, kasan dai Mama ta hanani amma shine kasa aka kawo min wannan betar", na fada ina matsa kwalla.
Murmushi yai yana cin pepper soup dinsa yace "yunwa nake ji Deejah kar ki dame ni plz".
Shiru nai ina kallon Abincin, kallon sa nai cikin sanyin murya nace "Ya Ustaz kasan dai na yadda da kai koh?".
Dago kansa yai ya kalle ni.
Turo baki nai ina shagwabe fuska nace "ba yadda zanyi tunda Ka siya dole naci kar ayi asarar su, amma don Allah kar ka yaudare ni wataran kace sai na biya Ka kaji?".
Zuba mata ido yai da mamaki yace "kamar ya nace ki bayani?".
Muskutawa nai ina gyara hijab dina nace "eh mana kar kace zaka fanshe a jikina, haka Mama tace toh In zaka fanshe a jikina mai zaka samu ma yar karama dani".
Baki bude yace "Ke zaki lalata min kunne fah, dama haka kike".
Daga kai nai nace "ai dole na fada ma Ya Ustaz, ynxu in Ka fanshe a jikina ai sumar dani zakayi nasan bulala daya in Ka daddage shauda min sai na baje war war a kasa".
Kallon ta kawai yake yana sauke ajiyar zuciya Ashe ma bata San mai ake cewa za'a fanshe din ba, girgiza kai kawai yai a ransa yana tausaya wa duk mijin daya aure ta.
Ganin yai shiru yasa na bude ciki na shiga zuba abinci na yadda ya kamata, sosai na baje don mantawa ma nai dashi a gun.
To tunda nake ban taba cin abinci mai dadin wannan ba, a raina ina cewa ya kurumin ki Mama, ana min albashi zan siyo miki kema kici.
Sai da na cinye komai nasha ruwa sannan na dago na kallesa, kunya ce ta kamani ganin yadda yai folding hannun sa yana kallona.
Shi kuwa mamakin cinta yake yadda ya cinye komai.
Girgiza kai yai ya mike, biyan kudin yai ya karbi ledar da yayi order.
Mun kusa Shiga mota Kenan wata budurwa data ci kwalliya cikin riga da skirt amma dinkin an facaccala Shi sosai ya kamata ana ganin kusan rabin kirjinta.
Taho wa tai har gaban Elhajj tace "hlo handsome".
Kallon ta yai sosai yace "lafia?"
Murmushi tai tana karairaya tace "sunana Haleema amma ana kirana Leemah, gaskia ka min tunda Ka shigo nake kallon ka, shine nace bara nazo na taya sa'a ta ko ban maka bane", ta fada tana wani juyi a gabansa.
Kau da kansa yai daga kallon ta ya mai da kan Dije dake kallon ta itama tana shan mamakin irin dinkin jikinta.
Wani murmushi yai ya dan matsa kusa da Dijen kadan yace "baki da kunya a gaban matata kike cewa Kina sona".
Da sauri na dago don naga wa yace cewa a gaban matar sa, nidai nasan mu kadai muka zo gun ba matar sa.
Ganin zan bada shi yasa shie saurin cewa *"CHOCOLATE* kina kallo tana cewa tana son chocolate dinki amma kikai shiru, ko kishin nawa ya gudu ne?".
Zaro Ido nai cikin tashin hankali zanyi magana yayi saurin yin kasa da muryar sa yace "in bakiyi acting kamar kina kishi naba yau zan kore ki daga aiki".
Da sauri na matsa gabanta Ina hadiyar yawu nidai wannan nasan zata Iya yin sa'a da Ya Hajara In ma bata girme Mata ba, amma aiki na fa?.
Tattaro bacin rai nai a raina nace nima yau bara na dana acting din da nake gani ana yi akan kishi.
Kallon rai ni na mata nace "ko kunya baxa kiji na kina mace kina cewa kina son namiji a hakan zai soki?"
Itama Leemah wani kallon kaskanci tai wa Dijen tace "ke dallah gafara a tunanin ki Zan yadda cewa matar sa ce keh, yar karama dake mai zaiyi dake".
Turo baki xanyi da na tuna Ashe fa wai masifa zanyi sai na ja tsaki kawai nace "ban da lokacin ki, a hakan dai yar karamar chocolate dina yake hauka akan in bani ba sai rijiya banxa kawai..."
Zaro ido Elhajj yai a ransa yace "tabdijan nake hauka akan wa?".
Kara kicin kicin nai da rai ina zuwa gabansa kawai na sakar masa kukan shagwaba ina bubbuga kafafu.
Satar kallon Leemah yai yaga ta zuba musu Ido sai ya sake mai da kallon sa gun Dije.
A rude yace "chocolate meye waye ya bata Miki rai?".
Kara fashewa da kukan shagwabar nai nace "kana kallon ana cewa ana son Ka amma shine zaka tambaye ni meye ya bata min rai".
Ajiyar zuciya ya sauke kamar gaske yace "sorryyyy Cutie pie kinji, haka chocolate dina ina da kamar ki meye zanyi da wasu matan uhmm, share hawayen ki kinji Maza shiga mota".
Sai da na juya na kalli Leemah na Mata gwalo sannanna shiga motar daya bude min da kansa, shima zagaya yai ya shiga dayan side din.
Nura da yake kallon duk abinda ya faru yaja motar a ransa yana fatan wannan acting din da suka yi wataran ya zama gaske.
Dafa ta kawar ta tai tace "Leemah sai da na ce miki kar kije amma kika ki, ynxu don Allah meye amfanin wannan wulakancin da suka Miki?".
Share hawayen daya zubo Mata a fuska leemah tai ta kalli Esha tace "wallahi Esha ko zanyi yawo tsirara sai na auri wancan guy din sbd ya min ne ya kwanta min, in kuwa ban aure sa ba tofa sai na dandani zumar sa..."
Wani murmushi Esha tai tace "tabbas zaki iya kawata..."
Dariya suka sa a tare suna tafawa.
*****
Ni kuwa muna shiga na shiga yin istigfari da karfi ina yarfe hannu.
Ganin abin bana karewa bane Elhajj ya kalle ta yace "Ke lafiyar ki?".
Da sauri nace "ina fa lafiya na aikata babban sa'bo nace kai Mijina me wannan abin kunya ina zan Kaisa tabdijan".
Cikin ko in Kula yace "toh sai me?".
Zaro Ido nai nace "sai me?, tabdijan to wannan babban abun kunya ne Ka haife ni fa da auren kauye aka maka ynxun ma inaga kana da 'ya kamar ni, toh ni kawai sai na auri tsoho fisabilliahi".
Wani kallo ya mata yace "nine tsohon?".
Daga kai nai nace "ai in aka hada Ka dani tsoho ne ka Zama sugar daddy".
Kauda kansa kawai yai yana murmushi, a ransa kuwa wani tunani yake🤔.
Muna zuwa companyn na bude kofar da sauri na fito, so nake kafin ya hawo na shiga office dinsa na gyara masa don an kusa tashi.
Ina shigowa palourn na samu wata mata a hakince ya juya min baya.
Jin taku yasa Momma data zo domin barbada garin maganin nan tashi ta juyo.
A tare zuciyoyin mu sukai wani irin bugu, ni kuwa abinda nake gani a tattare da matar ne yasa jikina ya soma rawa ta ciki.
Momma da tayi mutuwar tsaye kare ma Dije kallo kawai take, tuni taji masifaffan kaunar ta ya doki zuciyar ta, wani irin murmushi ta shiga sakar Mata tana jin tunda take bata taba jin tana kaunar wata halitta ba kamar yadda take Jin kaunar wannan Yarinyar ynxu haka da kuma take Jin zata iya aikata komai domin ta mallake ta koda kuwa za'a bukaci jinin Hajja(mahaifiyar ta).
......
🔥🔥🔥🔥TOFA🔥🔥🔥🔥
Su waye suke son ganin bayan Elhajj?
Waye yayi wa Elhajj da Malam farraku?
Shin waye ya shiga office din Elhajj har Dije ta gansa?
Wa ke yiwa Elhajj zagon kasa yana fitar masa da information akan aikin sa?
David wa yake yiwa aiki?
Wacece wacce aka kulle a daki tsawon 30 years, sannan wace ta kulle ta?
Salim zai samu Dije kuwa? Kuna tunanin zai rabu da Dije?
Momma zata ci nasara akan aikin ta da boka ya sata? Zata ci nasara akan yin sex da Elhajj?.
Hajia Batula fah dake son Papa?
Alh Hussain wani mataki zai dauka akan Papa?
Wacece Leemah? Xata yi nasara akan plan dinta?.
Momma dake Jin kaunar Dije fah? Wani irin abu kuke tunanin zata yi don ta same ta?.
Gidan su Dije fah?
Uncle Mustapha fah? Uncle din su Dije dake sonta Wanda yace Yana jiran ta gama secondary school ya fada mata?.
TUKUNNA MA WAI WACE SAUDAT MATAR ELHAJJ?
Duk zaku samu wadannan answers din a cigaban littafin nan insha Allah, ki biya 300 dinki ki karanta cikin salama da nutsuwa✍️
*BOOK DINNAN NA KUDI NE AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KA/KI SIYA KI KARANTA CIKIN SALAMA, DUK WANDA YAKE SON SIYA YA TUNTUBI WANNAN NUMBERN*
***
Comments Nd share plz
Mrs A.M