UWANI 'YAR ƘASHIN

Fatan Alheri da Godiya

by @ameeraadam

Ina gaida kowa bisa jimirin bibiyar wannan labari mai tafe da barkwanci, kuma ina jin daɗin yadda kuka ba ni haɗin kai. Allah Ya bar zumunci.😍