Tushen Jarin Kowane Ɗan Kasuwa
GABATARWA
Amincin Allah Da Rahama Su Tabata Gare Ku Ya Ku Makaranta Wanan Littafin.
Wanan littafin na rubuta shi ne domin masu son fara kasuwanci, sana’a ko dogaro da kai, ama jari ya gagara samuwa.
Insha’Allahu acikin wanan littafin zaku ga hanyoyi biyar da na yi magana akan su na samun jari a Najeriya.