ANA BARIN HALAK

PG 5

by @khadybabeey

PG5

Sigari ya faisar a hankali sannan ya dubai sa ya ce. "Ina dai fatan ka gama haɗa duk wa ni baya ni da muke buƙata a kan shi."

" Eh mai gida komai da ya kama ta mu haɗa na hujjoji, mun haɗa amma har yanzu bamu san taƙamai mai in da yake ba."

“ To me ku ke jira da hakan?"

“ Muna iya ƙoƙarin mu akan haka."

" Ba ƙoƙari ba ina so ku zuba duk wa ni iya wanka akan kan haka zaji ni ko??"

“ Eh Yallabai duk yan da ka ce."

“ Dismissed."

“ Dole na samo shi ko ta halin ƙa ƙa."

" Yayana ya ka zo late ne yau?"

" Wallahi ƙanwata keke na ne ya samu matsala a hanya shi ya sa."

" Ok to amma dai ya gyaru ko??"

" Ai ya gyaru"

" To haka ake so."

" Ya na ganki kina karatu ne??"

" Eh wallahi presentation din English in da zamuyi ne."

" Uhmmm mukam mu ne group na biyar da za mu yi presenting."

" Wa ya gaya maka ta ce balloting za a yi duk number da group leaders su kayi picking su ne za su fara presenting."

" Haba dan Allah fa?".

" Wallahi kuwa, uhmmm gashi kai ne group leader in mu."

" Wallahi kuwa dadin abun dai kayi sorting wa kowa part in da zai yi presenting."

" Gaskiya kam but any how shall ai sai anjima za muyi presenting din."

" Bayan break ne."

" Ok to ba matsala."

*Presentation class.*

“ I hope you guys know that we are doing balloting for the presentation right."

“ Yes"

“ Ok that's good yanzu group leaders suyi stepping forward dan su ɗauka number din su.”

Jijjiga paper ya yi sannan ya ce. “ Kowa ya ɗauka."

" Su waye group one."

" I Sir."

" Ok bari in kira members of that group dan haka sai ku saurara da kyau... Ashraf Yazeed, Kursum Yazeed Umar, Yazeed Sani, Nabila yahaya and Joseph's yakowa…. dukan ku ne a nan?"

“ Eh Sir dukan mu ne.”

Kowa ya yi presenting ya zauna ya raje saura Ashraf, stepping forward ya yi dan ya gabatar da nashi jawabin.

“ Ashraf yazeed a tunanin ka tsakanin ahali da abokani wanan ne suka fi tsaya wa mutum a rayuwa kuma ne suka fi tasiri a rayuwa.?"

“ Dukan su biyu."

“ Ta ya ya kenan?"

“ Duk wa ni halita da ke rayuwa a doran ƙasa ya na da ahali amma kuma sai ya koma ya zama shi kade mara galihu. Misali yaro da bai gaza shekara shida zuwa goma ba za'a hofatar da shi a saki miki dukan ragamar rayuwan sa wan da a ƙarami tunani sa ba zai iya ɗauka nauyin hakan ba.... To ta ya ya abokanai ba za su zama ragama me a rayuwan sa ba??. Rayuwan da ka taso ka tsinci kan ka haka za ka cigaba da ita daidai ne ko akasin hakan ba zai taba amsa sabon rayuwa bayan wan da jama'an gari suka grimar da shi ba.... Uhmmm anan zan tsaya." Round of applause class. Tafi sosai ya ɗauki ajin saboda a gaskiya ya yi rising point me kyau kuma me hankaltar wa.