ANA BARIN HALAK

PG 15

by @khadybabeey

PG 15

ƙarfe sha biyu da rabi na dare Yazeed na zaune ya na wani aiki akan laptop in sa a fallo.

Ƙaran duga ƙofa ne ya tashe Mansura."

"Abban Ashraf lafiya malam Salihu ya ke buga ƙofa a wannan daren??."

"Wallahi ban sa ni ba amma bari in duba."

"Tashi ki shiga ɗaki tun dazu ki ke baci a nan Ashraf har ya shiga ɗakin sa."

"To." Tashi Yazeed ya yi dan ya duba me ya faru malam Salihu ke dukan ƙofa a wannan tsakar daren.

Ji ya yi an turo shi ciki ba tare da ya yi tsammai ba.

Su takwas suka shigo fuskarsu sanye da bakin abun rufe fuska hannayen su riƙe da bindigu.

Ƙaran faɗuwan sa ne ya sa Mansura ta yi saurin juyowa in da ya ki."

"Ku su waye kuma me ya kowa ku gida na??"

"Roja sa shi ya yi min shuru."

Wani irin allura suka yi mishi wan da ya sa shi ya zamma wani iri baya iya komai sai ido.

Jefar da shi suka yi akan kujera."

"Abba what's happening??.

Yazeed ne ke sakowa daga beni a hankali bai yi zato ba ya ji an buda mishi abu a kai a san da ya karasa sakowa ,ai nan take ya faɗi riƙe da kansa."

Kawo shi nan.

Janyo sa su kayi gaban shugaban su da ke zaune."

Ashraf happy birthday ina taya ka murna karin shekara gaskiya shekara goma sha bakwai ba wasa ba."

"Waye kai???"

lawisa ne ta fashe da kuka dan tashin ta da aka yi daga baci.

Ƙaran bindiga ne ya tashi wan da sai da ɗakin ya yi shiru na dan wa su mintoci.

Kowa

ya ki duban sa in da yaji ƙaran bindigan ya yin da kuma Mansura ta jin wa ni abu kaman ruwa na zuba akan hanun ta.

A hankali take duban ta kan hanun ta jini ne ke zuba daga kan lawisa.

Wani irin ƙara suka sake haɗe da kiran sunan ta"

Lawisa......

Glof stick suka duga wa Mansura sannan hakan bai ishe su ba suka dinga duga kanta akan gurin mai kaifi na center tebur in fallon bayan duka su sun gama lalata da ita ba so ɗaya ba so biyu ba a fallon gurin ƙoƙuwa da babban su ne ta ya ga mishi abun rufe fiskan sa."

"Dallhatu...."

Wani irin mari ya sake mata wan da ya sa ta fita daga hayyacinta wan da kuma bata ƙara sa ni in da take ba har suka gaji suka barta.

Hawaye ne ke zuba daga idanun Yazeed.

Ganin yan da suka ci mutumci matarsa a kan idon sa da ƴaƴan

su.

Yazeed na san a zuciyar ka za ka yi tunani me ya sa na ma haka ko.??

Uhmmmmm a tunani ka Yazeed zan iya zuba maka ido ka fi ni arziki bayan tare muka shigo brini.??

Ka fi ni more rayuwa bayan tare muka sha wahala??

To wallahi ba zai yu ba.

Ba zan iya zuba ido ina ganin haka ba shi ya sa na yan ke maka wannan hukunci."

"Ranka ya daɗe ƴan sanda sun karaso."

"Kace musu su shigo.

Su uku ne ƴan sanda."

"Sir ya ka ke so asa report in??"

"Ka sa an same shi da lefin safaran kwayoyi da sasssan jikin dan adam."

"Ok sir."

"Suraj dauki report in."

"Amma ƴallabe hakan bai kamata ba."

"Kai Suraj obey before complain."

"Gaskiya wallahi ba za'ayi haka da ni ba."

"ASP waye shi??"

"Sir wani sabon maiƙacin mu ne."

"kash kace bai san dawan garin bane.??"

"Eh wallahi oga."

"To shi ke nan ba matsala."

"Kai haka kace??."

"Eh haka nace."

Harabe shi Dallhatu ya yi sannan ya ce "haɗa shi da Yazeed....