PG 26
by @khadybabeey
PG 26
Wata ɗaya kai nan babu wan da ya san in da Ashraf yake anyi neman har an gaji.
Mashaya.
Yasir ne tare da abokanan sa suna ta shaye-shayen su.
Wani ne da bai san ko waye ba ya yi mishi raɗa a kunne da har zai share sai dai ya miƙe yana layi ya je bayan club in in da ake swimming.
A bun da ya gani ya sa idanunsa suka washe ai bai san san da ya fasa kulban hanunsa ba ya nufe su basuyi zato ba ta fizgo shi ta baya sannan ya soka mishi kulban a ciki.
Ihu ta sake cikin tashin hankali sannan ta durƙusa kusa da shi a in da ya ke kwance sai zubar da jini ya ke.
Marin ta Yasir ya yi sannan ya zare belt in sa ya hau dukanta ta ko inna yan ce wa".
"Ni zaku ci wa amana ni,
Ni zakuyi betraying."
Daƙer aka jenya sa akanta bayan ya yi mata ligis sosai."
"Haban Yasir me haka".
"Sulex ni.
Ni Yax zai ci wa amana ina neman yarinya shi ma yana nema."
"Gaskiya kam bai kayuta ba amma da baka dauki mataki yanzu ba da ka bari mun hukunta shi cikin ruwan sanyi amma hakan da kayi ai bai yi ba."
"Kai Sulx kan ka ɗaya kuwa na same su red handed suna cin amana na kuma ka ce kar in hukuntasu."
"Ban ce haka ba kawai maganar shi ne yanzu da ka suka mishi kulba idan ya mutu fa."
"So what idan ya mutu dama hukuncin mutuwa shi ne hukunci da ya dace ga duk maci amana."
"Uhmmmm ko shi ke nan tunda haka ka ce .
"Amma......."
"Amma me ?
Ni zan fi so ma ya mutu kuma wallahi."
Idan har ya mutu na kashe banza wallahi."
"Uhmmmm Yasir ka san cewa idan har ya mutu za ayi sharia ko.
Dan wallahi mahifin sa ba zai yarda ba."
"So what yau muka fara sharia da mutane ai idan da kudi babu a bun da baya yuwa kuma ba zan samu ba."
"To ai shikenan ina ruwa na kai da shi duk kan ku ƴaƴan manya ne zaku gama tsakanin ku."
To da aka kai Yax asibiti lokitoci suka duba sa sun tabbatar da cewa ya cika.
Labari kam ya dauki gari kan cewa ɗan gidan Alhaji sufi da ɗan gidan Alhaji Dama lissafi sunyi faɗa a mashaya har ɗan gidan Alhaji Dama lissafi ya kashe ɗan gidan Alhaji sufi.
Rigima sosai ya farke tsakanin ahalin duga biyu dan har kotu suka jai ana ta jeka ka dawo saboda a lokacin wa su asiran su kai ta tonuwa.
Ɗaya ga watan april shekara dubu biyu da ashirin ranar laraba shine ranar da aka yanke za ayi hukunci duk wan da ya kamata ace yana wurin ya karaso loyoyi sunyi jawaban su kuma kuwa ya gabatar da hujojjinsa.
Shiru kotu ya yi ya yin da alkali kai rubutu daga bisali yace"
"Buda da hujojji da aka gabatar kotu ta yanke hunkuncin cewa ta wanke Yasir Dama lissafi daga laifin kisa saboda ya aikita hakan ne cikin rashin......"
"Ina da ja ya mai grima mai sharia."
Jiyowa kowa ya yi dan yaga wan da ke magana.
A hankali ya karaso cikin kotun yana dingishi kallo ɗaya zakayi masa ka sa shi a cikin sa hun marasa ji."
"Ina da ja akan hukuncin nan."
"Kai kuma a wa da zaka ja da hukuncin kotu.
Barristen su Yasir ya tambaya."
"Ni ba kowa bane amma kuma ina da a bun da zan sa kotun nan ta yanke hukuncin ta cikin adalci."
"Prosecutor gare ka."
Alkali ya bada umarni."
"Mallam me ne ne sunan ka?"
"Sunana Ashraf Yazeed."
"To mallam Ashraf kotu na sauraran ka."
"Objection ya mai grima mai sharia bai kamata ace kotu ta saurare zancen karya na wannan mahukacin ba dan kwaya wan da duk sigari da giya ya gama cinye sa ba."
"Kai kaza shshshsh yi min shiru kar ka yi kuka ka a in da ba zaka iya cin sakin da aka wa sa maka ba ."
Ai......."
"Kai me haka baku da hankali bakusan a kotu ku ke ba ne."
"Am sorry my lord.
Tuba nake."
"Barrister ka san kalaman ka."
Alkali ya faɗa."
Ashraf muna suraran ka.