Chapter 008
by @jeeddah3256
TAREEQ IMAM
Na
Jeeddah Aliyu
Arewabook@jeeddah3256
008.
Wata irin mashahuriyar kunya ce ta lulluɓe Fadila ta shiga kame-kame ta rasa wacce irin karya za ta shararawa Isma'eel da ba zai gano cin mutuncin da ƙaramin ƙaninta ya gama yi mata. Can kuma ta dake ta shiga faɗar "Sa-in-sa fa haba Tareeq ne zai tsaya yana musanya yawu dani sai kace wata sa'arshi kawai dai faɗa nake mai."
"Amma kuma Fadila sai naga kamar saura kaɗan ya bi ta kanki da mota wallahi ba ki ji yadda gabana ya shiga dukan uku-uku ba?"
"Uhmm... na gayama faɗa nai masa akan ya cire haircut ɗin kanshi shine fa ya ji haushi ya ja mota da ƙarfi."
"Gaskiya kam gwara da ki ka yi mai faɗa domin duk yaro mai cikakkiyar tarbiyya bai kamata a dinga bari shi yana irin wannan haircut ɗin ba,sam babu daraja a cikinsa sannan kuma Fadila sai nake gani rashin dacewar sakarwa da Tareeq manyan motoci, shekarunsa bai kai da zai dinga hawa tsadaddun motoci ba irin wannan.
Har yanzu fa Tareeq bai kammala makarantar sakandare ba. Hakan fa zai iya shafar karatu da tarbiyyarshi, uwa-uba ga surutun da mutane za su dinga yi akai hakan zai iya taɓa gobensa da ƙimar mahaifin ku saboda da yawa waƴansu mutane bakinsu bashida kyau, shiyasa ake so a dinga taka tsan-tsan.
Amma ki yi haƙuri da katsalandan da nai miki naga ni dake muna gaf da zama abu guda in fact ƙaninki nima ƙanina ne."
Jikin Fadila ya yi sanyi tabbas duk abin da Isma'eel ya faɗa babu karya a ciki, sai dai ita ɗin bata da power ɗin da za ta sa ko ta hana Tareeq hatta da ummi da ta tsuguna ta haife shi baya jin maganar ta balle ita karan kaɗa miya. Ta ja gwaron numfashi tare da saukewa kafin ta ce "Isma'eel kasan halin yaran zamani nan musanman Idan suna farko balaga sai sun yi Irin wannan rawar kan amma wallahi dukkan mu muna iya ƙoƙari akan inganta tarbiyyarshi kuma In-sha-ALLAHU zan yi magana da Daddy ba zai sake fita da mota ba."
"Madallah hakan zai fi gaskiya musamman yanzu da muke fuskantar insecurity a ƙasar nan, ɓata gari sun yi yawa duk wani shige da fice shi su na lura dashi. Fatan mu ALLAH ya kiyaye ya kawo mana sauƙin waɗannan masifun da muke ciki."
"Amin ya hayyu ya ƙayyum!
Fadila ta faɗa cikin sanyi murya da mutuwar jiki. Kana su ka ci-gaba da firar su. Sai around 10:30 Isma'eel ya wuce kai tsaye ɗakin Ummi Fadila tai wa tsinke koda ta shiga Ummi tana bathroom "Ummi.... Ummi...!
Ta shiga kwalla mata kira Ummi ta buɗe ƙofar bathroom ta fito, jikinta ɗaure da matsakaici towel.
"Kanki ɗaya kuwa Fadila me kike nema ne da ba za ki iya haƙuri na fito daga banɗaki ba?"
"Yi haƙuri Ummi abin da ke cina ne a zuciya na kasa jurewa."
Gefen gado Ummi ta nufa ta zauna kana ta dubi Fadila ta ce "Mene ne ke cin ki a zuciya da ya haddasa miki yi min kalar wannan kiran makafi?"
"Ummi Tareeq ne...
"Innalillahi wa'inna illahim raji'un!
Ummi tai saurin katse Fadila yayin da zuciyarta ke wani irin bugawa, fargabar ta ɗaya a wannan karo batasan me kuma Fadila za ta ce Tareeq ya aikata. Zuciyarta na ɗarr-ɗarr ta ce "Fadila me Tareeq ya sake aikatawa kuma?"
"Ummi wannan new car ɗin na Daddy me mahaukacin tsadar nan Mercedes Benz G-class Tareeq ya ɗauka ya fita dashi...
"Kai Fadila Yanzu fissibilillahi saboda mota ne ki ka haifar min da wannan firgici?"
"Ummi ba ki san mahaukatan kuɗi da mota yake dashi bane."
"Ko nasani me zan yi Fadila kina sane da duk abin da Tareeq yake yi a gidanan mahaifinku ne ya bashi goyo baya da yanzu za ki ɗaga waya ki kira shi ki kai mishi korafi akan Tareeq ya fita da motarshi wallahi shakka babu sai ya yi miki zagin ƙare dangi. Saboda haka ki kauda idanuwanki akan duk abin da ya shafi motocin Daddynku ba ruwanki can ta matse musu ai sun fi kusa."
"Ni a ganina Ummi bai kamata ki biyewa fushin zuciya ba gwara ki taka mai birki saboda ba mu san abin da yake fita aikatawa da motar ba."
"Fadila don ALLAH tashi ki fita ina buƙatar privacy zan kimtsa jikina."
Ummi ta faɗa cike da kosawa da zancen Tareeq.
Jimm... Fadila tai tana kallon Ummi kafin ta gyaɗa kai ta fice.
Wani irin kiɗa ke tashi na fitar hankali a farm house ɗin samari da ƴan mata ne dukka teenagers ke cike a wuri wasu na dirkar rawa wasu kuma sun keɓance kansu a gefe su na taɓe-taɓe da tsotse-tsotse hankalinsu kwance yayin da ƙalilan ne daga cikinsu ke fira tare da zuƙar shisha.
Tareeq yana ɗaya daga cikin masu shan shisha cike da kwarewa yake zuƙa, hayaƙi ke fita ta baki da hancinshi.
Ɗaya daga cikin friends ɗin bithdaya girl mai suna Raheela ta baro filin rawa ta nufo wajen su Tareeq, jikinta sanye da wando jeans haɗe da rigar armless wacce da kaɗan ta wuce cibiyar ta sai ɗan wani yalolo veil da ta yane kanta dashi, Raheela kyakkyawa ce ajin farko tana da ƙirar jiki mai matuƙar jan hankali kujerar da ke kallon Tareeq ta zauna "Hi guys!
ta faɗa sa'ili da ta dosana duwawunta a kujera.
"Hi...!
Ɗaya daga cikin su Tareeq ya amsa mata a takaice, ta tsare Tareeq da idanuwanta jikinsa ya bashi ana kallonshi ya ɗago ya kai dubanshi wurinta ta sakar mai ƙayatatcen murmushi tana lumshe idanuwanta kana ta buɗe su a kansa. Da sauri Tareeq ya mayar da duban shi kan Lil-prince da ke bashi labari.
Cikin kwantar da murya Raheela ta furta "Slugger wurinka na zo idan ba damuwa inaso mu keɓe ina ɗauke da magana mai muhimmanci a bakina da fatar za ka bani dama?"
Ɗagowa ya yi a karo na biyu ya sake kallonta ya taɓe baki tare da yin kici-kici da fuska batare da ya ce komai ba ya ci-gaba da zuƙar shisha ɗinshi, Lil-prince ya ɗan zungure shi da ƙafarshi Tareeq ya kalleshi alama Lil-prince yai mai da ya saurare ta, sai da ya gama ja mata aji kafin ya miƙe cikin tafiyarshi ta ƙasaita ya nufi wajen da yai parking ya jingina jikinshi ga mota tare da harɗe ƙafafuwanshi wurin ɗaya ya kuma yi folding hannuwanshi a kirji, Raheela tai tsaye gabanshi tana kallansa tana murmushi.
"Ki gaggauta faɗar maganarki domin ina da abin yi ban cika son a ɓata min lokaci ba."
Cewar Tareeq yana ƙara tanke fuska.
Ajiyar zuciya Raheela tai kafin ta ce "ina so mu ƙula alaƙa ta soyayya domin tun ranar farko da idanuwana sukai tozali da kyakkyawar fuskarka a wurin birthday party ɗin Faruq Abdulwahab Bichi zuciyarta ta kamo da azababbiyar soyayyarka, Don ALLAH kada ka ce min a'a domin faɗar hakan daga bakinka zai iya haifar da mummunan illa ga lafiyata."
Murmushin gefen baki Tareeq ya yi wanda ya ƙara masa bala'i kyau tare da sake ƙarewa Raheela kallo cike da jan aji ya ce "Gaskiya ba zan ɓoye miki ba zuciyata tamkar dutse ce bata da muhalli na soyayya, zan dai iya ɗaurewa na karɓe ki a matsayin friend with benefits."
"Dan ALLAH Tareeq kada ka yi min haka wallahi-tallahi zuciyata ta kamo da matsananciyar ƙaunarka, Please kar ka watsa ƙasa a ido.
"Ashe kuwa kina cikin wahala don ni bana soyayya idan har ba ki amince da mu yi ƙawance ba,tare da samar wa junan mu da natsuwa za ki iya ƙara wa gaba, duk lokaci da ki ka ji kina sha'awar mu ragewa junan mu zafi I'm always there for you."
Ya ƙarashe magana tare da juyawa wa da sauri ta sha gabanshi, ta wani kalar langwaɓar da kai gami da haɗe tazarar da ke tsakaninsu, kana ta riƙo hannunsa ta matse cikin nata, tsikar jikin Tareeq ta tashi yarrr... cike da kwarewa da yaudara Tareeq ya ɗora hannunshi a ƙugunta ya jawo ta ya mannata a ƙirjinshi, Raheela bata hana shi ba saboda ta daɗe da tsunduma cikin ƙogin sonshi kuma wannan ba shine karonta na farko da namiji ya fara taɓa ta, a hankali ya cire hannunshi daga ƙugunta ya ɗago haɓarta ya yi connecting lips ɗin su ya shiga kissing ɗin ta passionately, ƙafafuwan Raheela kasa ɗaukar ta suka yi sakamakon yadda jikinta ke ɓari da baya-baya ya dinga tafiya yayin da yake ci-gaba da shanye mata baki har ya isa ga mota ya mannata, hannuwanshi duka biyu yasa yana squeezing kirjinta ta cikin rigar jikinta ba ka ji komai sai moaning ɗinsu sosai Raheela ke jin daɗi yadda yake murza mata kirji kasancewar rigar ta ta mai gajeren hannu ce ya bashi damar zura hannunshi ta armpit ɗinta ya riƙo matasan boobs ɗinta guda cikin sa'a bata saka bra ba, jin yadda tattausan tafin hannunshi ya sauka akan ƙirjinta yasa ta ɗimauce baki ɗaya sosai ya rikita mata lissafi sai ƙara ƙanƙame shi take yi tana turo masa ƙirji Tareeq ya kwadaitu da son ya tsotsi ƙirjin nata cikin kunnenta yai mata raɗa da rikitatciyar murya "Baby let enter the car and feed me with your sweetest twins."
Kafin ta lallaɓo amsar bashi har ya fito da car key daga aljihunshi yai using da remote ya buɗe motar, ta backseat ya tura Raheela ya bi ta kana ya rufe ƙofar jikinshi na mugun rawa ya kama rigar jikinta ya cire kamar wani mayunwacin zaki ya kama kirjinta dukka biyu ya cika hannunshi ya matse su a tare suka ja gwaron numfashi, kafin ya kafa bakinsa a nipples ɗinta ya shiga zuƙa idan ya sha wannan ya koma kan wannan haka ya dinga yi tun Raheela tana jin daɗi har ta fara jin bala'in zogi abin ka da nonuwan budurwa kuma wannan shi ne karo na farko da aka taɓa shan su iyakancita a taɓa su amma ko kaɗan bata bari a sha yayin da Tareeq sai zuƙa abinsa yake ƙoƙarin ture shi take yi laɓɓanta na rawa ta ce "Slugger ya isa haka dan ALLAH ka bari wallahi zafi nake ji."
Tamkar ƙara zuga shi take don kuwa sai ƙara cika bakinshi yake matuƙar Tareeq ya ga nono haukacewa yake saboda bala'in mayensu ne, shi dai idan zai sami su sun wadatar dashi.
Raheela ido ya rena fata sai gata ta dawo tana magiya "wayyo ALLAH zafi Slugger za ka tsinka min su don ALLAH ka yi a hankali... Tareeq Please ka bari haka nan, ni gida zan tafi idan nayi dare sosai wallahi mom dukana za ta yi."
Ta ƙarashe magana hawaye azaba na bin kumatunta, Tareeq bai bi ta kanta ba shagalinsa kawai yake sai da ya ji ya sami gamsuwa ya fitar da abin da ke maƙale a mararshi sannan ya ji natsuwa ta zo masa, ya daidaita numfashinsa ya langwaɓar da kai yana kallonta ta hasken light ɗin da ya kunna na mota "Ya sunan ki?"
Ya faɗa yana wani shegen blushing, kallo Raheela ta bi shi da shi kafin ta furta "tun farko ya kamata kai min wannan tambaya ba sai da ka gama biyan bukatar dani ba."
Ta ƙarasa magana tare da murguɗa baki tana ƙoƙarin mayar da rigar ta, murmushi Tareeq ya yi cike da shaƙiyanci ya ce "To ai Baby ke ɗin zazzafa ce tsananin zafin naki ne ya hanani tambayar sunanki ki ɗaure ki faɗa min kada ki tsaya jan aji, domin ko kin ja baya tasiri akaina."
Sai da ta fice daga motar kafin ta ce "Raheela Ibrahim mai iyali.
"Wow what a nice name, please can I get your phone number?"
Tareeq yai magana yana wani lumshe idanuwa sha'awar sake shan kirjinta na sake ratsa dukkanin jikinshi ji yake tamkar ya sake cafko ta duk da ba wannan ne karon shi na farko da ya fara shanye nonuwan ƴan mata ba, dan ya saba da shan na Roofy Sodangi da Afrah Abdallah har sai ma ya gaji don kanshi ya daina amma na Raheela daban suke ga su suna da girma ba kamar na Roofy da suke ƙananuwa sosai ba.
Karɓa wayarta ya yi ya saka mata digit ɗin shi tare da furta "Na ji daɗin haɗuwa da ke Raheela ina fatar haɗuwa mu ta gaba ta fi wannan daɗi da armashi."
Murmushi tayi tana wani rangwadar da kai "kar ka damu my slugger zuciyata da gangar jikina dukka naka ne sai yanda ka yi dasu na mallaka maka su kai kaɗai."
"A'a Baby kyautar ta yi min yawa ni kaɗai ki bar zuciyarki kawai gangar jikin ta wadatar da ni, idan zan ci-gaba da mallakar jikinki bana jin ina da buƙatar zuciyarki."
Ɗora hannu Raheela tai akan laɓɓanta tana kallon Tareeq dake kishingiɗe yanayin da yai magana yai bala'in sanyayya mata jiki, kasa furta uffan tai ta juya ta nufi ainihin idan ake gudanar da party ɗin.
Ya yi murmushi tare da maida bottoms ɗin rigar shi, basu baro wurin ba sai misalin ƙarfe 12:30 na dare akan hanyar su ta zuwa gida Tareeq yake basu Rooney labari yadda ya kwashe gara a wajen Raheela gaba ɗaya suka ɗauki sowa suna tafawa tare da jinjina mishi "our highness kace yau kashe daɗin ka ba kai fitowar banza ba abokina."
Cewar Lil-prince yana dariya rashin ɗa'a.
"Bari kawai Lil daɗin har baya misaltuwa, jin nai kamar na kwana ina shagalina ko in cinyesu baki ɗaya kai Raheela ta haɗu abubuwan ta ba dai laushi da garɗi ba."
Dukkansu suka kwashe da dariya da haka ya sake kowanne su a ƙofar gidansu sannan ya nufo gida, horn ɗaya zuwa biyu security ɗan Bala ya buɗe mai gate ya nufi parking lot ya yi parking ya fito tare da rufe motar ya nufi entrance yana fito bai bi ta main parlour ba ya bi ta ainihin ƙofar shiga part ɗinshi, firstly wanka ya fara yi har zai bi lafiyar gado ya ji wata irin yunwa ta taso mai sai nuƙurƙusar hanjinsa take ba zai iya jure kwana ba tare da ya saka wani abu a cikinsa ba, ya cire towel ya maye gurbin sa da boxer ya fice. Ya bi ta corridor dake kai shi da part ɗin Ummi direct kitchen ya wuce ya kunna ruwan zafi a kettle da ya tafasa ya haɗa tea mai kaurin gaske ya buɗe fridge ya ga cup cakes ya fito dashi ya saka a microwave ya ɗumama.
Fadila ta fito daga ɗakinta ta nufo kitchen za ta sha ruwa saboda na fridge ɗin ɗakinta ya yi ƙanƙara, tun kafin ta ƙarasa kitchen ɗin ta hango Tareeq gaban microwave dai-dai ƙofar kitchen ta tsaya tare da tokare bakin ƙofar da hannuwanta biyu jin motsi daga bayanshi yasa shi juyawa da sauri a zato shi ko Ummi ce dake dakonsa, ya haɗa ya idanu da Ya Fadila da ke mishi kallo mai cike da zallar tuhuma "mtsss....!
Ya ja guntun tsaki kana ya buɗe microwave ya ciro container da zuba cake, ya juye a plate ya riƙo mug ɗin tea ɗinsa a hannu ɗaya yayin da ɗayan hannu ke ɗauke da plate ɗin cake.
"Daga ina kake Tareeq kasan kuwa ko ƙarfe nawa yanzu?"
Ya Fadila ta tambaya tare da shigowa cikin kitchen ɗin tai tsaya gabansa tare da tsare shi da idanuwanta.
Mugun kallo ya watsa mata yana faɗin "Ina ruwanki da ni wai miyasa ki ke saka min ido da yawa a al'amurrana Ya Fadila?"
"Saboda kai ɗin ƙanina ne ba zan ji daɗi ba idan wani mummunan abu ya same ka."
"Uhmm....!
Tareeq ya faɗa yana bin ta da kallon reni wayau, "look Ya Fadila Kar ki renawa kanki hankali ki nemi ki rena min tun wuri ki daina nuna wannan kulawar taki ta munafuci akaina."
Ya yi magana tare da raɓawa ta gefen ta zai wuce cikin zafin nama ta danƙo damtse hannunshi ta dawo dashi gabanta.
"Dawo nan ɗan Iska yaro I'm not finish yet with you tun da na fahimce hanyar lalama bata bi da kai to ka buɗe kunnenka da kyau ba zai yiwu ka ɓata mana sunan gida ba, kai ɗin guda nawa ne Tareeq da za mu kasa bi da kai?"
Ya ɗage girar ido yana kallon namijin ƙoƙarin da tai na riƙe mai damtse hannu, kafin cikin gatsali ya ce "To naji my second mom sai ki sake min hannu yunwa nake ji."
"Ba wai ka ji za ka ce ba ka tabbatar abin da na faɗa ya shiga cikin kunnuwanka."
Ta ƙarasa magana tare da sakin hannunshi, murmushi gefen baki ya yi ya fice daga kitchen ya wuce dining room ya zauna yana cin cake tare da sipping tea ɗinsa. Ya Fadila ta fito daga kitchen riƙe da water bottle ta dube shi tai ƙwafa kana ta nufi ɗakinta, ya bi ta da mushirikin murmushi sai da cikinsa ya cika ya koma ɗakinshi.
Washegari da wuri ya yi shirin tafiya school kamar dai yadda ya yi jiya, yana fitowa dai-dai kofar entrance ya haɗu da Ummi kunshe dariya dake ƙoƙarin subuce masa ya yi domin yadda Ummi ta haɗe fuska ta tsare hanya kamar wata dogari yai masifar bashi dariya, hannunsa ta damƙa ta jawo shi zuwa ɓangaren ta.
"Ummi Dan Allah ki yi haƙuri ba zan sake ba dan Allah Ummi kar ki dake ni wallahi ba zan ƙara aikata abin da bakyso ba. Ummi Please am sorry...
Sauran kalaman shi suka ƙargame a maƙoshinsa sakamakon cilla shi da Ummi tayi cikin bedroom ɗinta ta kuma rufe kofa haɗe da murza key.
Ba wai yana jin tsoron dukanshi da za tai ba kawai dai a can ƙasan zuciyarshi baya jin daɗin yadda kullum yake sa ta cikin ɓaci rai.
"Ummi ki yi haƙur....
Saukar mahaukacin mari ya ji a kamatunsa shine ya hana shi ƙarasa fadar abin da yake ƙoƙarin cewa.
"Yimin shiru ɗan Iska kawai mai kunne ƙashi uban me Tahreem tai ma da ka fasa mata goshi?"
Ummi tai tambaya ciki daka mai tsawa.
Tareeq yana dafe da kumatunshi da ta mara ya kasa magana sai shafar gun yake yi.
"Tambayar ka nake ka bani amsa dan ubanka!
Ta faɗa gami da sake daka masa tsawa wacce ta fi ta farko razanarwa.
Still dai bai ce komai ba sai tsare ta yai da idanuwanshi.
"Daina kallona da shegun idanuwanka masu kama da na ubanka, kuma bari ka ji duk ranar da ka sake sauke hannunka akan Tahreem sai na raunata ka wallahi."
Ya ja da baya da sauri yana kallon Ummi da fuskantar da ta bayyanar da gaskiya abin da ta faɗa tana nufi hakan har cikin zuciyarta.
"Ummi miyasa bakya sona miyasa a duk lokaci da na ɓata miki ba za ki yi min nasiha ki lurar da ni cikin tausasawa, sai dai ki ta zagina kina dukana?"
"Rufe min baki ɗan iska yaro kai ɗin ne ka ke jin nasiha ai tun da duka bai yi tasiri hanaka aikata tsageranci ba bana tunani nasiha za yi tasiri akanka Tareeq."
"Don ALLAH ki yi min addu'a Ummi wallahi idan kina min addu'a watarana zan daina."
Ya ƙarasa magana cikin karyewar zuciya hawaye na bin kumatunshi.
Harara ummi ta watsa mai tare da nuna ƙofar "maza fice ka bani wuri ai ba kai kaɗai na haifa ba da zan tsaya ɓatawa kaina lokaci ina ma addu'a ka je can ubanka da ya fifita ka da sauran ƴaƴanshi yai ma addu'a ba dai ni Amina ba."
Jikin Tareeq yai mugun sanyi ya ji wani irin ƙololo ya tokare mai maƙogwaronshi, ya soma tafiya cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara wa ya murɗa key ya fice daga ɗakin. Duk abin da ya faru a kunne Fadila domin tun lokaci da ummi ta jawo Tareeq ta fito daga kitchen ta biyo su kafin ta ƙaraso ummi ta ƙargame kofa shine tai tsaye jikin ƙofar ɗakin tana sauraren su, Tareeq yana fitowa yai tozali da ita kallon da ya ga tana bin sa dashi ya kasa jurewa yai saurin nufar ɓangaren Aayya, yana zuwa ya faɗa jikin Aayya ya fasa kuka tamkar ƙaramin yaro.
"Innalillahi wa'inna illahim raji'un....! Tareeq me kake wa kuka ba dai Imamu ne ya riga mu gidan gaskiya ba?"
#Jeeddah Aliyu
#TareeqImam
#Soyayya#Rikicin#zumunci
#Nadama#son maso wani#
#Butulci#BoyayyenSirri.