Epilogue
by @aishatu98
Ruwan
sama na sauka a hankali kamar yana jin raɗa.
Zuciyar Amarya Safna na cike da wani irin nauyi da ba ta iya fassara ba.
It was supposed to be the happiest day of her life… amma zuciyarta ta kasa jin dadin komai.
“Are you okay?” wani muryar sanyi ya tambaye ta — muryar mijinta, Khalil.
Fresh graduate daga ABU, mai hankali, mai kyawun hali, amma… not the man she loved.
Ta daga kai tana kallonsa, amma murmushinta ya fi kuka ciwo.
Khalil bai san cewa zuciyar Safna ta baro gidan nan tun kafin bikin su ba.
Zuciyarta na tare da wani — wani da ya saba mata da soyayya,
amma duniya ba ta basu damar zama tare ba.