page 27
💞💞💞LAILAH💞💞💞
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS
WHATPAD NAME
AISHAMAARUF
🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡
❤❤❤LOVE AND DESTINY STORY❤❤❤
Ladi tace"Bazaki taba Auren mai kudi ba sai talaka, talakan ma tukuf Wanda sai kun wahala zaku samu abinci" "yarana ne kawai zasu Auri mai kudi"
Matsiyaciya mai kama da mayya, yar tsintarciyar mage " Ba abinda Nasreen keyi banda hawaye".................
Sai dai abin da mama bata sani ba shine in Allah ya kaddara abu bawa bai isa ya chanja shi ba.
Zuwan safwan rayuwan ta a matsayin dan talaka tukuf ya zeme mata Alkairi, dan ganin shi a haka da mama tayi ta zata ba dan kowa bane kuma ba komi ba face kaskan tance, talaka irin Wanda takesan Nasreen ta aura, ba batasan tayi kuskure ba ta kaita in da bataso............
Toh! Masu karatu ku biyo ni dan karanta wannan labarin.
Duk zaku sami wannan littatafan daga taku Gimbiya Ayshu marubuciyar "LAILAH" and now "ZUBAR HAWAYE NA" a farashi mai tsauki dan jin dadin ku.
Kada ku tsake a baku labari dan it gonna be like 🔥🔥🔥. Gamai buka tan littafan, the payment are as follow:
Daya:150
Biyu:250
Uku:350
Hudu:400
Biyar:500
In kina bukatan duka zaki biya daribiyar(500) ta wannan bankin:
Aisha Nura Murtala
GT bank
Account number
0623151889
Evidence of payment ta wannan number
***
*NIHLAH
*IDAN ZUCIYA TAYI WAKE
*TUGGU BIYU
*ZUBAR HAWAYE NA
*MATA A YAU
Kar ku bari a baku labari, kuyi hanzarin siya dan ku nishadan tu.
Ga matsu turo kati kuma sai ku turo ta wannan lanban
***.
Karku manta zafafa ne sai kunzo ❤❤❤
Ga mai bukatan ZUBAR HAWAYE NA. Ga
Account name
Zainab Yahaya
Fcmb
Account number
7410207015
Evidence of payment
***
Ga mai bukatan NIHLAH. Ga Account number
2215749011
Name
Saratu kabir
UBA Bank
Evidence of payment
***
Ga mai bukatan MATA A YAU. Ga Account name
Hafsat Yahaya
First Bank
Account number
3140418863
Evidence
***
Ga mai bukatan IDAN ZUCIYA TAYI WAKE. Ga
Account name
Halima Nuru Murtala
ECO Bank
Account number
3090183528
Evidence
***
Ga mai bukatan TUGGU BIYU. Ga
Account name
Aisha Idris Abdullahi
Wema Bank
Account number
0241707861
Evidence
***
Kuyi hanzarin tsiya insha Allah zakuji dadin littattafan kuma zaku wa'azan tu, nishadan tu da dai tsauran su...........
Bye GIMBIYA AYSHU💞💞💞.
PAGE 51-52
__________________________Tura gate din tayi, babu kowa a haraban gidan direct kofan parlor ta nufa tayi salama ta shiga fusan ta dauke da wadatatcan murmushi, Anty lailah mai yasa kike ta murmushi haka, kara tsakin murmushi da yafi nada tayi, " hannu Husna tasa ta rike haba tace un...un Anty irin wannan murmushin kodai tasamu ne tana daga mata gira" zan ci gidan ku ta nufi upstairs, Husna mama fahhh?, tana dakin ta bai jima data haura ba, toh! Dakin mama ta zarce tayi sallama ta shiga, mama ina wuni ya gida, "lfy lau daughter na ykk ya gajiyan hanyya" lfy lau mama gajiya kam Akwai shi tana wani langwabe wa, "dariya mama tayi tace toh! Jekiyi wanka ki sauko kici abinci, dai-dai nan idan ta ya tsauka akan ya tsarta, unnnnn..... Lailah mai wannan a hannun ki tana kallan lailah" lailah najin abin da mama tace tayi salati a zuciyar ta sannan ta budi baki da jarumta tace wlh mama kawata din nan danake baki labari ne ta siya mun itama tana da irin shi, "kallon ta mama take a cikin ido dan ta gane gaskiyan zan chan, kinsan kudin wanan zoben kuwa, girgiza mata kai lailah tayi alaman a'a, ina ita tasami kudin data siya muku, unnnn baban ta shine governor wannan garin shine a yaci zaben da akayi wata ukun daya wuce, dama tayi tafiya zuwa Dubai toh! Shine takawo min wannan a matsayin tsara ba ni da ita. Mama najin irin wannan bayanin sai ta yarda tace toh! An gode Allah ya saka da Alkhairi. Mama bari inje in dan watsa ruwa, toh! Mamana yi kizo kici abinci, toh! Mamana, ina kaunarki duniyata ta rungumi mama tace"mama ki yafe min duk abinda na miki da wan da kika sani da Wanda baki sani ba" bakimin komi ba mamana Allah miki Albarka yakare min k aduk inda kike, tana shafa kwantan chan gashin kanta dan ta cire hijabin harda dan kwali. Nagode mamana ina sonki sossai, murmushi mama tayi ta shafa kumatun ta tace jekiyi wanka, toh! Mama, barin ta tayi ta dauki jakanta da hijabin ta da dan kwali ta nufi kofan fita, mama sai anjima ta fita a dakin ta kulle kofan, jingina tayi a jikin kofan tana tsauke ajiyan zuciya, nakam nafada bala'i ba soyayya ba, jibi yanda na takarkare na zuba karya mama ta yarda, hawaye ne ya gangaro mata, hannu tasa ta share shi tana tsauke a jiyar zuciya, Allah ka gafarta min tana daga hannun ta sama, share hawayen da yakara zubo mata tayi, a hankali ta fara takawa xuwa dakin ta, Duk wannan karyan da so ya kamata bata ji ko kaso daya ya raguba sai ma karuwa da yayi, hangin jakan ta tayi ta cire kayan ta duka ta daura towel, kwashe kayan tayi ta nufi bathroom dashi, bude basket din da take sa kayan datti tayi ta zuba su ciki sanna ta hada ruwan wanka tayi da alwala dan baifi minti goma ba za'a ayi sallah, fita tayi daure da towel da wani a hannun ta tana goge gashin ta dashi sai ruwa k digs daga gashin alamun ta wanke shi, sai da ta tsan ruwan kafin ta nufi dressing mirror ta dauki hand dryer ta you drying gashi tayi oiling din shi, sossai yayi kyau sai kyalli yake, lotion dinta ta shafa tabi jikinta da humra sai ta shafa nivea roller shi a hammata, sai ta goga kwalli a ido, tashi tayi ta nufi drewer ta dauki inners dinta sai boom short da vest ta aje Saman gado, dayan side din ta bude ta dauko wani dogon riga mara nauyi ta ajiye shi a kan gado, inners din tafara sawa sannan ta daura dogon rigan akai, hijab ta dauka ta dauko darduma ta shinfida, sallah ta tayar, bayan ta idar ta dauko Qur'ani ta karanta har aka kira isha'i, ajiye Qur'anin hannun ta tayi ta tashi tayi sallah bayan ta idar tayi shafa'i da wuturi sannan tayi azkar, tana gamawa ta ajiye azkar din ta links darduman da hijabin ta, dan kwalin kayan ta dauka ta nufi downstairs, tana tsauka daddy ya tsanyo kai parlor bayan yayi sallama, wurin shi lailah ta nufa ta amshi jakan hannun shi while Husna ta amshi laidodin hannun shi ta shigo dashi, lailah ko dakin daddy ta haura dan ajiye jakan hannun ta, bayan ta ajiye ta tsauko, mama tace je kici abinci lailah tunda kika dawo baki ci komi ba narasa mai yasa kike wasa da abinci sai kace bakisan ciwon kanki ba, kuma kin fah san illan shi dan karatun da kike yi kenan amman har yau kinki hankali wlh, dariya daddy yayi yace mamana kam batasan cin abinci kyaleta dai da kayan zaki ya karasa da murmushi, gadai acici nan cewar daddy, haka dai suka cigaba da raha kafin suka nufi dining, bayan sun kammala cin abincin suka kwashe kwanonin lailah ta wanke ta gyra kitchen din bayan ta gama t nufi parlor aka cigaba da hira da ita, Karfe 9:45 duk suka nufi dakin su dan sai hamma Husna da Lailah suke. Lailah na shiga daki nayi ta shiga tayi brush da alwala ta fito drawer ta bude ta dauka kayan barci riga mai hannun shimi sai wando dai-dai giwa, humran ta ta dauka ta kara bin jikin ta dashi, tana cikin shafawa taji karan wayan ta har tuntube taje wurin zuwa daukan wayan, tana dagawa taga special number ne atake zuciyr ta ta bata cewa masoyin ta ne k kira, sai daya kusa katsewa kafin ta daga shiru tayi batace komi ba, sai da sukayi minti biyu a haka kafin yayi sallama, tanajin sanyayyar muryan shi batasan lokacin da ta kai zaune a gefen gado ba, tana lumshe ido tare da tsauke ajiyar zuciya aboye, shirin da yaji ne yasa shi kara yin sallama, shi ya dawo d ita daga wani sabon duniyan data Lula, amsa sallaman tayi da zazzakar muryan ta," yanajin tsaukan muryan ta a dodon kunnan shi yasa hannu ya rike zuciyar shi yana tsakin murmushi tare da jingina da jikin gadon shi", haka dai suka cigaba da waya gwanin ban sha'awa, sun kwashe awa biyu Suna waya, tun lailah na dari dari har ta tsaki jiki suka sha hira, ba shi ya barta ba sai da tafara hamma sossai, "duba agogon dake mane a sama yayi yaga karfe 1:30, zaro ido yayi yace kaiiii baby kinsan karfe nawa kuwa" "girgiza kai tayi sai kace yana gaban ta kafin ta budi baki ta ansa mai da A'a tana kokarin duba nata agogon, zaro ido itama tayi tace kai nagani sweetheart", hannu tasa ta rike bakin ta dan bata san lokacin da kalman ya fito ba, "sulalewa kawai Sa'ad yayi ya kwanta yana tsauke a jiyan zuciya, har tana jiyo shi, yace maimai ta abinda kika ce" girgiza kai tayi taki magana, "yace baby pls repeat that statement dan Allah", idan ta ta rintse da karfi kafin ta iya bude baki tace "sweetheart" tana gama fadin haka ta kashe wayan. Rungume wayan tayi tana tsakin murmushi, daga baya tayi dariya kasa-kasa, ajiye wayan tayi a gefen ta ta jawo duvet ta rufe jikinta dashi da pilow daya rungume a kirjin ta, tunani ta dingayi tana tsakin murmushi har barci ya dauke ta.
A bangaren Sa'ad ko cire wayan yayi a kunnan shi yaga ta kashe, wani killer smile yayi yana shafa kanshi har zuwa sajen shi da gemun shi, tashi yayi ya ya nufi bayi, pitsari yayi sannan yayi alwala ya fito, sallaya ya shinfida ya tada sallah, raka'a biyu yayi tayi har yayi guda 12, sai ya danyi karatun Al-Qur'ani, bashi ya kwanta ba sai 2:56.
4:45 dai-dai ya tashi da Addu'a a bakin shi, sauka yayi daga kan gadon ya nufi bayi, wanka yayi da brush sai alwala kafin ya fito, lotion dinshi ya shafa da tsauri tare da fesa tura dan an kira sallah, wurin drawer ya nufa ya dauka singlet da boxers hadi da jallabiya sai hula, shirya wa yayi tsap a cikin su, iko yayi kyau abunka da farin fata, agogovya dauko ya daura a hannun shi, wayan shi dake bed side ya dauka ya saka a cikin aljihu, kofan fita ya nufa, yana fita daga parlor ya kulle kofan da key sannan ya jefa makullin cikin Aljihu, raka'a tanul fijir yayi kafin a tayar da sallah, bashi ya dawo gida ba sai karfe bakwai, main parlor gidan ya nufa, shiga yayi da sallama, wani daddadan kamshi ne ya ziyarci hancin shi har sai da yasa shi lumshe ido kafin ya fara bude shi a hankali, ganin babu kowa a daki sai ya nufi hanyyan stairs, motsin da ya ji daga kitchen ne yasa shi dakatawa, nufar kitchen din yayi, yana zuwa ko yaga mummy ce, a hankali ya tsadado ya rungume ta ta baya, yana murmushin yace"Gud mrng fst luv" shafa kanshi mummy tayi tace ykk son, ka tashi lfy, "lfy lau mummy na k fahh! Ya daddy na" Alhmd shi ma lfy shi lau yana dakin shi jeku gaisa, toh! Mummy ya fita a kitchen din, bai fi minti 15 ba ya dawo kitchen, nade hannun rigan shi ya fara yi yana kokarin tayata aiki, mai zakayi son, zan tayaki ne mommy, A'a son bari, bazakaje makaranta bane yau, "zani mommy amman ba yanzu ba, yana kokarin sa hannu a cikin ruwa" son ka barshi I nakusa gamawa, karka damu, "noooo mummy bari kawai nayi" kyale shi kawai mommy tayi, dan tunda hace haka ba bari zaiyi ba, bashi ya bar kitchen din ba sai da suka gama komi da mummy, har coolers din ya tayata kwashewa suka jera a dining, "Suna gamawa yace wash mommy na gaji bayana kaman zai balle", banace ka bari kaki, toh! Ka gani, bari kayi breakfast sai kaje kayi wanka ka dan kwanta tunda kace ba kada aji da tsafen nan, toh! Mummy bari na Kira daddy yana hawa step da tsaurin shi, dakin daddy ya nufa yayi sallama sannan ya shiga, samun daddy yayi yana aiki a laptop,"daddy an gama breakfast, zo muci abinci" okh son, ina zuwa bari in karasa, okh! Fita yayi a dakin ya nufi down stairs, zama yayi akan dining mummy ta yi serving din shi, bismillah yayi ya fara cin abinci, sai ga daddy ya tsauko, kujera yaja ya zauna, Mummy tayi serving din shi, bayan sun kammala breakfast Sa'ad ya mutsu sallama ya nufi dakin shi, yana shiga ya ya kunna Ac dake parlor ya nufi bedroom, jallabiyan jikin shi ya cire ya tsaura daga shi sai boxers da singlet, kwantawa yayi akan gado dan wani irin barci yake ji, iko yana kwantawa barci ya dauke shi, bashi ya tashi ba sai 12:00 dai-dai, farkawa yayi da Addu'a a bakin shi duba a gogon dakin shi yayi yaga 12, tsauka yayi daga kan gadon ya shiga bayi, wanka yayi da alwala ya fito, shiryawa yayi cikin suit black color na cikin kuma ya kasance sky blue da black neck tie, feshe jikin shi yayi da turare, ba abin da k tashi a dakin banda kamshin turaren shi, bakin sock yasa sannan ya dauko wani black cover shoe yasaka, wayoyin shi da jakan laptop din shi ya dauka sannan key din motan shi fita yayi Daka part dinshi gaba daya ya kulle part din, main parlor gidan ya nufa, shiga yayi da sallama a bakin shi, su mommy suka amsa mai, gaishe su yayi, suka amsa, "harka shirya son" ehhhhh! Mummy yanzuma zan wuce, "Toh Allah ya tsare ya kiyaye" da Ameen Ameen ya amsa, Addu'a ma daddy ya mai kafin ya bar parlor, parking space ya nufa ya dau motan shi ya bar gidan, acikin minti 20 ya isa makaranta, direct masallacin makarantar ya nufa, parking yayi ya nufi cikin masallacin. Bayan an idar yayi Adduo'in shi sannan ya fito a masallacin, shiga motan shi yayi bai zarce ko ina ba sai hall din da yake da lectures, bashi ya fito a lectures din ba sai 3:00, motan shi, ya shiga ya nufi office din shi, parking yayi ya fito da jakan shi a rataye sai wayoyin shi rike a hannun shi, kulle motan yayi ya fara takawa cike da natsuwa da haiba, bude office din shi yayi ya shiga, kunna wutan office din yayi da Ac,sannan ya zauna a kujeran shi, laptop din shi ya ciro a jaka ya aza akan table, Aikin shi ya fara yi sai yaji ana knocking, shiru yayi bai amsa ba dan baida appointment da wani, sai da yaji knocking din ya ishe shi kafin ya amsa da come in, wata matashiyar budurwa da bazata wuce shekara 23 ba sanye da abaya tayi rolling da gyalen kayan, "How can I help u ranshi a hade" sir dama emmmmm.... Unnnnnnnn.... Sir...... Will u stop that nonsense and talk straight forward, jada baya tayi dan tsawan ya razana ta. Sir kayi hakuri wlh zuciya ta ne ya kamu da matsanancin son ka," wani Matsiyacin kallon ya aika mata dashi da har saida cikin ta ya bada wata kara, ji kake kullllllllllll.......... K leave my office right nw, sir dan Allah kayi.... Tsawan daya daka mata ne ya hanata karasawa yace leave I said kuma koda wasa kar in kara ganin ki a office dina, wawiya mara tarbiya kawai, yana aika ma da wani banzan kallo,hannu rasa tana share hawayen da suka wanke mata fuska, sir dan Allah ka tausaya min ba yin kaina bane, banta ba cewa inasan wani ba Allah ne ya jara beni ta karasa tana tsaka gwiwowin ta a katsa ta kara fashewa da matsanancin cin kuka, ya tsani jin kukan mace baya so, toh kiyi shiru mai kike so na miki yanzu, a gaskiya zance bazan iya ba sai dai na baki hakuri, Allah ya baki Wanda ya fini, kallan shi take hawaye na tsiyaya a idan ta, yace kuyi hakuri kinji Allah ya baki wani Wanda ya fini, ina da wacce nakeso, sir zan so wacce kake so nayi Alkawari zan zama ta biyu in ka amin ce zan maka biyayya insha Allah, " ido kawai ya zuba mata shikam yaga abinda yafi karfin shi, ki dai you hakuri, amman taki sai maimai ta magana daya take, dayaga alaman dai ba yarda zatayi ba sai yace kije zan yi shawara. Tashi tayi tana share hawayen idan ta tace nagode, Allah tsaka da Alkairi, hakika in ka amshi bukatana ka cece ni, ka taimaki iyaye na, nagode sossai, Allah ya biyaka ya tsareka aduk inda kake, yaji dadin Addu'an da tayi mai har yadan yi murmushi, amman Maganan da tati kafin sannan ne ya daure mai kai bai gane kan zanchan ba. Sallama ta mai ta fita a office din. Bayan ta fita ya jingina da kujera yana tunanin alamarin daya faru yanzu, ya shafe minti 30 yana tunani kafin ya cigaba da aikin shi, karfe 5:00 dai-dai ya fara had a kayan shi fitowa yayi rataye da jakan laptop din shirt, parking space ya nufa ya shiga motan shi, daukan waya yayi, yayi dailing number ringing uku aka dauka, in kun gama lectures ki fito ina parking space, "zaro ido tayu tace wani parking space", na cikin makaranta inda nake parking mana, nikam bazan iya ba, lokacin fahhh! Duk yawanci an tashi, sai aga na shiga motan ka, tabdi za'a sami news din da za'ayi gobe kenan hmun, "toh! Ina zan jira ki" inda ka saba dauka na, bye ina lectures sai na fito ta katse kiran. Bayan sun gama lectures sun fito sai ga driver kawarta, hamdala tati dayaga yazo da wuri, bayan ta tafi sai ta nufi waken gate din, hago motan shi tayi a pake, wurin motan ta nufa, knocking glass din motan tayi, hannu yasa ya bude mata yace I a bude yake, shiga tati suka wuce. Haka Rayuwa ta cigaba da tafiya sai shan love din su suke ba kama hannun yaro, lailah din da bata fita amman yanzu ta iya neman excuse din fita in zasu je wurin shakatawa da babyn ta.
Ana tsauran kwana 4 a fara azumi aka basu hutu a makaranta..............
COMMENT
AND
SHARE
MORE COMMENT MORE POST
BY GIMBIYA AYSHU💞💞💞.