๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’žLAILAH๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

page 28

by @gimbiyaayshu

๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’žLAILAH๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

STORY AND WRITTEN BY

AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)

ELEGANT ONLINE WRITER'S

WHATPAD NAME

AISHAMAARUF

FACEBOOK NAME

AYEESHA ASHRAF MUHAMMAD

๐ŸŽก๐ŸŽกZUBAR HAWAYE NA๐ŸŽก๐ŸŽก

โคโคโคLOVE AND DESTINY STORYโคโคโค

Ladi tace"Bazaki taba Auren mai kudi ba sai talaka, talakan ma tukuf Wanda sai kun wahala zaku samu abinci" "yarana ne kawai zasu Auri mai kudi"

Matsiyaciya mai kama da mayya, yar tsintarciyar mage " Ba abinda Nasreen keyi banda hawaye".................

Sai dai abin da mama bata sani ba shine in Allah ya kaddara abu bawa bai isa ya chanja shi ba.

Zuwan safwan rayuwan ta a matsayin dan talaka tukuf ya zeme mata Alkairi, dan ganin shi a haka da mama tayi ta zata ba dan kowa bane kuma ba komi ba face kaskan tance, talaka irin Wanda takesan Nasreen ta aura, ba batasan tayi kuskure ba ta kaita in da bataso............

Toh! Masu karatu ku biyo ni dan karanta wannan labarin.

Duk zaku sami wannan littatafan daga taku Gimbiya Ayshu marubuciyar "LAILAH" and now "ZUBAR HAWAYE NA" a farashi mai tsauki dan jin dadin ku.

Kada ku tsake a baku labari dan it gonna be like ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ. Gamai buka tan littafan, the payment are as follow:

Daya:150

Biyu:250

Uku:350

Hudu:400

Biyar:500

In kina bukatan duka zaki biya daribiyar(500) ta wannan bankin:

Aisha Nura Murtala

GT bank

Account number

0623151889

Evidence of payment ta wannan number

***

*NIHLAH

*IDAN ZUCIYA TAYI WAKE

*TUGGU BIYU

*ZUBAR HAWAYE NA

*MATA A YAU

Kar ku bari a baku labari, kuyi hanzarin siya dan ku nishadan tu.

Ga matsu turo kati kuma sai ku turo ta wannan lanban

***.

Karku manta zafafa ne sai kunzo โคโคโค

Ga mai bukatan ZUBAR HAWAYE NA. Ga

Account name

Zainab Yahaya

Fcmb

Account number

7410207015

Evidence of payment

***

Ga mai bukatan NIHLAH. Ga Account number

2215749011

Name

Saratu kabir

UBA Bank

Evidence of payment

***

Ga mai bukatan MATA A YAU. Ga Account name

Hafsat Yahaya

First Bank

Account number

3140418863

Evidence

***

Ga mai bukatan IDAN ZUCIYA TAYI WAKE. Ga

Account name

Halima Nuru Murtala

ECO Bank

Account number

3090183528

Evidence

***

Ga mai bukatan TUGGU BIYU. Ga

Account name

Aisha Idris Abdullahi

Wema Bank

Account number

0241707861

Evidence

***

Kuyi hanzarin tsiya insha Allah zakuji dadin littattafan kuma zaku wa'azan tu, nishadan tu da dai tsauran su...........

Bye GIMBIYA AYSHU๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž.

PAGE 53-54

_________________________ Yau ta Kasan ce Al-hamis, bayan sallah isha'i kowa ya tsaya a waje dan ganin wata, haka zalika gidan su Lailah, wani katan darduma suka shin fida a kasa, daddy da mama suka zauna, Husna ko da Lailah suka shiga ciki dan fito da coolers, bayan sun gama Lailah ta dau plate ta yi serving daddy da mama, suna cikin cin abinci wayan daddy ya fara rurin neman a gaji, daukan wayan yayi yaga Abban Abba ne wato Yayan shi. Dauka yayi, yai mai sallama suka gaisa, yace anga wata, yanzu na gani a tv wai an gani a Saudi, kuma sarkin musulmi ya sanar yanzu, Ahhhhhhhh! masha Allah, Allah ya kaimu gobe yasa a fara a sa'a. "Ameeen ya Allah" a gaida iyali, toh! Duk zasuji, nima a gaishe da hajiya da su twins. Za su ji. Ajiye wayan daddy yayi yai ma mama bayanin abinda Yayan shi byace, yana gamawa mama tace masha Allah, Allah kaimu gobe rai da lfy. Da Ameen duk suka amsa. Bayan duk sun gama cin abinci suka shiga ciki, karfe tara kowa ya nufi daki saboda tashin da za'ayi na sahur.

Lailah na shiga daki taga wayan ta na ruri, da tsauri ta karasa wurin wayan har tana tuntube, I ko taji zafin bigewan da tayi, rike kafan tayi tana jan iska ta baki, muryan shi taji yace "sweet pie mai ya same ki" rarau tayi da ido tace bigewa nayi a garin sauri na amsa kiran kafin ya sinke, tasa hannu tana goge idon ta kaman yana gaban ta. " Ayyyyah! Baby sorry kinji, hope dai bai ji miki bahhh! Ehhhh! Ba jini ta fada tana cinno baki gaba. Hira suka cigaba da yi har karfe 12:45, shima sai da yaga hamman yayi yawa kafin sukayi sallama. Tana ajiye wayan ko ta kwanta ko kayan jikin ta bata tsauya ba. Bayan ya ajiye wayan shi a side drawer, murmushi yayi yace "my little jerry, luv u so much" ta shi yayi yana murmushi ya shige bayi, gani nayi ya fito da alwala, shinfida darduma yayi ya tada sallah, raka'a takwas yayi, bayan ya gama yayi Addu'oi sossai, ba shi ya kwanta ba sai karfe 1:30.

3:30 dai:dai ya gashi saboda sahur din da zai yi dama yasa alarm, tashi yayi da Addu'a a bakin shi, gefen gado ya zauna ya rike kan shi da hannu biyu, barci yakeji sossai dan Wanda yayi bai ishe shi ba, idan shi har wani kullewa yake, sai da yayi minti 5 a zaune, tashi yayi ya nufi bayi, wanka ya farayi sannan yai brush da Alwala kafin ya fito, yana fitowa agogon dakin ya kalla yaga 4 saura minti 2, dai-dai nan wayan shi dake side drawer yayi Kara, yana jin ringing din yasan waye ne, takawa ya fara yi a hankali kaman bai son taka kasa, daukan wayan yayi yai picking kafin ya zauna a gefen gado, sallama yai ma dai " Dad ya amsa mai da kulawa sannan yace ka manta yau akwai sahur kohhhhhhhh!" No dad, na tashi yanzu ma zanzo, "toh! Shikenan sai ka zo" yau dad nagode, ajiye wayan yayi dan dad ya katse. Ta shi yayibya nufi dressing mirror mai ya shafa shap-shap ya feshe jikin shi da turare, drawer ya nufa ya ciro wani jallabiya kalan ruwan kasa da wani dogon wando iya giwa baki, sai ya dauko singlet da boxers da hula ya ajiye a saman gado, shiryawa yayi a cikin minti 2,bayan ya gama ya dauko turare ya Kara feshe jikin shi da shi, Inda yake ajiye agogon shi y nufa, ya dauko wani a hogon Rolex kalan kayan jikin shi sannan ya kulle wurin, wayoyin shi ya dauka ya nufi wurin takalma, wani bakin takalmi ya dauko pam kalan baki ya rike a hannu, kashe kayan wutan dakin yayi ya rage karfin Ac sannan ya fita a dakin, ajiye talalmin yayi a kofan parlor sannan ya fita ya kulle kofan. Part din su mummy ya nufa yai sallama ya shiga a zaune duk ya same su a dining area, salame dake zaune a parlor ne ta gaishe shi, amsawa yayi da kulawa yana tafiya, kujeran dake kusa da mummy ya ja ya zauna, jingijar da kan shi yayi a kafadan mummy yana gaishe su gaba daya, shafa fuskan shi mummy tayi tace "ykk son, mai ya faru ko en shagwaban ne a kusa, ta karasa tana murmushi, dad ma nayi, dad yace "kuci abinci dai dan lokaci na ta fiya" cire kanshi yayi a shoulder mummy ya gyra zaman shi mummy tayi serving din shi, ruwn zafin daya zuba a cup da sugar yake mosawa, bayan ya gama yadan saga yai sipping kafin ya fara cin abincin. Bayan sun gama sahur da minti 3 a ka Kira sallah a masallaci, tashi dad yayi yana kakkabe jikin shi yace "toh! Madam nun gode Allah shiyi Albarka" murmushi mummy tayi tace "Ameen ya Allah" "toh! Bari muje masallaci mu dawo" da toh! Mummy ta amsa tana a dawo lfy, Sa'ad ne yai ma mum sai sun dawo kafin ya bi bayan dad suka jera zuwa masallaci.

A bangaren Lailah tun da suka gama waya ta baje akan gado, ba ita ta tashi ba sai karfe 4:00, shima alarm ne ya tashe ta. tashi tayi da Addu'a a bakin ta, tana mika, zama tayi a gefen gado ta rike kanta da hannu daya tana shafa kanta zuwa goshin ta, sai da tayi minti 3 a zaune kafin ta tashi ta shiga bayi brush Kasai tayi ta fito, dai-dai ta bude kofan bayin ta a ka turo na dakin ta, hada idol sukayi da mama, murmushi Lailah tayi tace na tashi mama ina Kwana, "lfy lau kin tashi lfy" lfy lau mama k fahhh! Da Alhmd mama ta amsa sannan tace ki fito kiyi sahur lokaci na tafiya, da toh! Lailah ta amsa tace nama gama dama tsaukowa zanyi yanzu sai gaki, ta karasa tana kullo kofan dakin, suna fitowa sai ha Husna ma ta fito a nata dakin, gaishe da Anty lailah tayi dan dama ta gaishe da mama da tazo tashin ta, Amsawa lailah tayi ta tanbaye ta ya ta tashi, da lfy lay Husna ta amsa, saukowa duk sukayi zuwa dining table, Lailah ne tayi serving dinsu bayan ta gama tace kai mama shine baki taso ni in tayaki ba kikayi aikin k kadai, ta karasa tana karya wuya, murmushi mama tayi tace" I daddyn kune yace kar in taso ki in barki kiyi barci, shine shi ya taya ni, rike haba Lailah da Husna sukayi sannan a tare suka ce kai daddy kayi kokari, kallan juna sukayi bayan sun gama maganan, Husna tace har muna hada baki ta karasa da dariya, dariya ma Lailah tayi tace " shiyasa naji abincij yayi dado sossai Ashe dai daddy yasa hannu ne, takarasa tana kallan mama ta kasan ido, rike haba mama tayi tace kajimin yara da iskanci, "daddy dake gefen yace Gaskiya ne I dama nace miki nafiki iya girki, toh! Yanzu dai kin yarda, ya karasa yana daga mata gira daya, dariya duk sukayi Lailah ta tafa da daddy sannan tayi da Husna hakama Husna ta tafa da daddy, mama ko ajiye spoon din hannun ta tayi tana kallon ikon Allah sannan tace " wato ni zaki hade ma kai, hmmmmm! , I shikenan I sai daddyn yai ta muku tunda ya fini iya girki ta fada tana cin abinci, hakuri Husna da lailah suka fara bata Amman tai musu banza, sai da daddy yasa baki yace Haba matata ta kaina uwar gida ran gida kuma Amarya ta haba I mana afuwa mana wasa muke ya fada yana rike kunnan shi. Dariya mama tayi har tana kokarin tsarkewa, ruwa lailah tasa a kofi da tsauri ta miki ma daddy yaba ma mama yana shafa bayan ta, duk sannu duke cema ta dan ta tsarke sossai, lailah sarkin kuka hada dan hawayen ta, bayan minti 3 abin ya sake ta duba lokaci daddy yayi yaga 4:33, yace lokaci fahhh ya tafi muci abinci, bismillah duk sukayi suka fara cin abinci bayan sun gama daddy da mama suka koma parlor, su lailah ko suka hada kan kwanonin, Husna ta wanke su, bayan minti 6 aka Kira sallah, tashi daddy yayi yace toh! Maman yara bari inje in dawo, da toh! Mama ta amsa tace Allah kiyaye ayi mana Addu'a tana murmushi, da toh! uwar yarana ya amsa yana gyra zaman hulan shi sannan ya fita a gidan, bayan anyi sallah sai da daddy yasaya yayi Addu'oi shi, ba shi ya dawo gida ba dai 6:30,shiga parlor yayi da sallama Amman babu kowa aciki, tunda yaga haka yasan kowa yabi lafiyan gado, direct dakin mama ya nufa, sallama yayi ya shiga, "mama dake ciki ta amsa mai" shiga yayi yace bakiyi barci ba da eh! Ta amsa mishi tace karatu nasaya yi yanzu ma nakarw azkar ta fada tana linke darduman hannun ta, bayan ta gama ta ijiye shi ta cire hijabin ta shima ta linke, daddy dake kalloj ta yace" matar nan nawa nata tsufa" dariya mama tayi tace kai dai kasani azumi ake tom! Nidai babu ruwana" hawa saman gado tayi tace ni zan kwanta, tashi yayi ya kashe wutan dakin yadan yi duhu Amman kadan, haurowa gadon yayi "mama tace kaje dakin ka" naki anan zan kwanta," pillow biyu mama ta dauka tasa a tsakiyan su" daddy naganin haka yace zakiyi bayani ne yarin bari a sha ruwa, zaki gayama en garin ku ya karasa yana kada kai, kwantawa yayi ya lullube da bargo, ba jimawa yayi barci, "mama najin yayi barci tayi murmushi tace inasan ka minjina abin Alfahari na, peck ta manna mai a goshi sannan ta kwanta.

A bangaren lailah ko bayan tayi sallah tayi karatun Qur'ani da Azkar daga nan tabi lafiyan gado, haka ma A bangaren Husna.

A bangaren Sa'ad ko ba shi ya dawo masallaci sai karfe bakwai kaman yan da ya saba, direct part din shi ya nufa dan wani rirn barci ne k cin idan shi, bude kofan yayi ya shiga, bedroom din shi, cire hulan kan shi yayi ya ajiye akan dresinh mirror da Rolex din hannun shi sannan ya cire jallabiyan jikin shi, ya Kara karfin Ac sannan yabi lafiyan gado, yana hawa tunanin babyn shi ya fara sai sakin murmushi yake kaman sabon kamu, daga baya barci mai cike da farin ciki ya dauke shi.............................

COMMENT

AND

SHARE

BY GIMBIYA AYSHU ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“.