The Gobir's: forbidden hearts

chapter eight

by @rularnt

Labari Mai Daɗi

Kamar dai ƙaddara na jiran wannan shawara, kasa da wata uku bayan da suka yanke shawarar daina family planning, Safeenah ta samu ciki. Ta kasa magana a farko, zuciyarta ta cika da mamaki da farin ciki lokaci ɗaya. Ta sha jinin jikinta kafin ta bayyana wa Abdullah.
Abdullah's reaction was even more profound than she had anticipated.  His joy was unrestrained, a heartfelt expression of gratitude and love.  He couldn't contain his excitement, eagerly awaiting the arrival of his child.  The news transcended the confines of their immediate family, spreading like wildfire among their loved ones.
kamar yaro, ya rungumeta yana cewa:
“Alhamdulillah! 
MashaAllah!! Wannan ni’ima ce babba. Thank you, Safeenah. Kin sa ni mafi farin ciki.”

Labari ya yadu kamar wutar daji a cikin gida. Hameed ya zama official announcer na pregnancy ɗin. Ko ina ya je sai ya ce:
“My mummy is having a baby! I’m going to be a big brother!”
Yana shewa da murmushi, yana tambayar ko zai sami baby brother ko baby sister.
---
Alhaji Yusuf Gobir, lokacin da aka sanar masa, ya ce da lallausar murya:
“Allahu Akbar... Allah mai iko ne. Wannan labari ya yi mini dadi. 
Ya yi addu’a da hawaye a idonsa:

Iyayen Safeenah ma ba su ɓoye farin cikinsu ba. Sun ta addu’a, sun yi sujjada na godiya. Sun sha tsoro cewa watakila Safeenah ta gaji matsalar haihuwa daga dangin uwa. Amma wannan ciki ya share dukan damuwar.
Kano da Abuja suka gauraya da annashuwa. Labarin cikin Safeenah ba kawai labari ne na mata da miji ba—ya zama na iyali gaba ɗaya.


Little Ammi
Ranar ta zo – ranar da Allah yayi ikon sa a ma samu karuwa. Safeenah ta haihu lafiya, ta haifi ƙaramar yarinya mai kyau, cike da rai da salama. Ƙaramar abar ƙauna ce, kamar kyautar da Allah ya kawo musu don ya ƙara cika rayuwarsu da albarka.

Sun saka mata suna Hannatu, don girmama mahaifiyar Abdullah wadda ta riga mu gidan gaskiya. Amma kowa da kowa na kiranta da "Hannah", cikin ƙauna da sauƙi.
The baby's room was transformed into a whimsical wonderland, a haven of pink and white, adorned with soft toys and delicate decorations fit for a little princess.  Hameed, his eyes shining with pride and affection, carefully cradled little Hannah in his arms.  He looked at his parents, their faces etched with love and emotion, then back at the sleeping infant.  A thoughtful expression settled on his face before he spoke.

"Since she's named after Ammi, that I never got to know," he said softly, his voice filled with a depth of understanding beyond his years, "I'd like to call her Little Ammi, too."
Abdullah ya runtse ido, hawaye na ƙoƙarin zuba. Zuciyarsa ta cika da kauna da godiya. Safeenah kuwa ta kai hannunta tana shafa gashin kansa Hameed, zuciyarta na narkewa da ƙaunar dansu da sabuwar ‘yar da suka samu.

Abdullah ya dora hannu a kafaɗar Hameed.
“Ka kirata da duk sunan da kake so, ɗana. She’s yours too.
Safeenah ta sunkuya ta sumbaci goshin Hameed, ta ce cikin taushi:
“Ka yi mini alƙawarin, zaka dinga kula da kanwarka. Ka zama babban yaya na gaskiya?.”

“Yes, I promise,” Hameed ya ce da ƙarfi, yana kallon hannun da ke cikin nasa.
“Zan kula da ita, kamar yadda kuka kula da ni tun ina ƙarami.”

Wani babban murmushi ya bayyana a fuskarsa—murmushi irin na wanda ya fahimci girman soyayya.

Ya ɗora Hannah a gadonta a hankali, sannan ya haye nasa gadon, wanda aka kawo masa cikin ɗakin jaririya da kansa ya roƙa. Ya ce yana so ya dinga kwana kusa da Little Ammi, don ya riƙa kula da ita.
Abdullah and Safeenah turned off the lights, leaving the two siblings alone in the softly lit room.  As they quietly closed the door, they knew that their family was complete, bound together by an unbreakable bond of love, loyalty, and shared experience.
“Our family is now complete,” Safeenah ta furta.
“Alhamdulillah,” Abdullah ya amsa.
“Love brought us here. Allah ya ƙara mana lafiya da ƙauna.”