HAYATEEM

Hayateem

by @mamuhgee

HAYATEEM

(My Life)

Mamuhgee

BismillahirRahmanirRaheem

MASARAUTA ce da GIRMANTA ya cinye sama da garuruwa,

MASARAUTA da IKONTA da KARFINTA yafi na kowace masarauta a zamanin,

MASARAUTA ce da babu Kama a IKONTA da KARFINTA a tarihin Masarauta,

MASARAUTA ce data tara BAYI da masu HIDIMARTA fiyeda lissafin tarihi,

MASARAUTA ce datake dauke da TARIHI me tsananin ISA da KARFIN ikon da dauloli suke SHAKKA da FARGABAN sabawa,

MASARAUTA ce datake da Tarin ARZIKIN da babu daula da me ikon dayake da ita a tarihin dauloli,

Masarauta ce datake da ZAFAFFAN SARKIN da babu kamarsa a ZAFIN KAI da IKO da KARFIN MULKIN da babu kamarsa,

MASARAUTA ce da ambatar sunan SARKINTA kadai yake saka idanuwan Sauran sarakuna yin qasa,

MASARAUTA ce da ambatar sunanta kadai yake saka kafafun bayinta zubewa qasa idanuwansu na kasa dagowa🙌

Karfin Iko,Zafin iko,karfin mulki,Suna da tarihi sune Suke fara Misalta Waye SULTAN YASAR ALMAZ BOYEM Wanda babu Wani mahalukin dayake a karkashin ikon mulkinsa da daularsa da kuma karkashin nahiyarsa dayake iya daga Kansa idan ya wanzu a guri….

A mataye da kuyangunsa iko da mulkinsa baya sauyawa sbd babu Wanda a duniyarsa kaf baya iya rissinawa kwarjini da karfin ikonsa da duniya ta sheda babu kamarsa a karfin mulkin sarautan zamanin…..

Idan aka Ambaci sunan SULTAN YASAR BOYEM idanuwan Masarautu da sarakuna na yin kasa Amma idan aka Ambaci ‘dansa NUAB YASAR ALMAZ BOYEM zuciyoyin sarakuna girgiza takeyi ciki kuwa harda sarkin sarakunan daya fi kowane sarki da Masarauta iko wato mahaifinsa Sultan yassar.,

Zakin sarakuna ne da Zafin jinin sarautar dayake yawo Jininsa ya Zarce na ubansa da Kakansa sbd zuciyarsa data taso ta rayu da wani irin zafi na rayuwar sarautar,

Ya kasance ikonsa ya zarce ikon mai ikon daular,

Idan bayyanar girgiza idanuwan mutane suke shi bayyanarsa jijjiga kowace zuciya yake ta sarakuna da masu iko da bayi,

Shi duniya take kira da NOAB BOYEM( Sarkin Boyem),

Sarkin da bai hau mulkiba amma sarautar da kanta tana shakkarsa,

Sarki ne na marasa gata,

Sarki ne na Yan ta’adda da tawaye,

Sarki ne na sarakuna,

Sarkin ne na masarautar ubansa,

Sarkine da zuciyar mahaifinsa shi kadai take shakka a tarihinsa,

Sarki ne dayake riqe da sarautar dukiyar da babu me irinta a Boyem sai shi da kakansa,

Sarki ne da maqiyansa ke shakkar ambatar sunansa,

Sarki ne daya tsaya wa yanci da rayuwar rashin shakka da tsoro,

Sarki ne da babu shakka a rayuwarsa,

Sarki ne da babu sunan mace a duniyarsa daya riqe Bayan na mahaifiyarsa datafi duniyarsa gabaki daya,

Sarki ne me sunaye batareda yana kan kujeran sarautar BOYEM ba,

Wasu suna kiransa,

NUAB BOYEM (Sarkin Boyem)

ALMAZ BOYEM (Diamond din boyem)

LEUL BOYEM (zakin boyem)

##MAMUH

#BEST ROYALTY STORY

#BEST LOVE

#KING BOYEM

#ROMANCE

#ROYAL

KARKU BARI AYI BABU KU

KUYI GAGGAWAN BIYA KUYI JOINING GROUP NA HAYATEEM SBD WANNAN NOVEL DIN YAZO DA ABUBUWAN NISHADI DA QARUWA SOSAI.

HAYATEEM

700

0022419171 access bank Maryam sani gummi

***