A Life Interrupted
So I graduated from secondary school at 16 kuma a time ɗin nayi saukar alqur’ani saboda school dinmmu mai hade da islamiya ne so tare karatun yake tafiya
bayan graduation ɗina da two months ne kuma narasa mahaifiyata
rana ɗaya ta tashi batada lafiya sai takai kanta hospital ana gwadata sai sukace sugar ɗinta yayi high as in very high, daman tana da diabetes for as long as I can remember daga nan kuma sukace dole su riketa
luckly one of my brothers is in the country, a lokacin yaya muazzam yazo gida hutu so I called his phone as soon as akayi admitting maamah sai gashi yazo dawani cousin dinshi Ahmad in less dan 30, nan fa aka fara bata duk wani necessary treatment da farko ya muazzam ne yake kwana da ita a asibitin nikuma a gida nake kwana da safe kuma muzo da maid dinmu da breakfast amma after 3 days sai umma deeza ta karbi kwana a asibitin shikuma ya muazzam yakoma gidan mu yana kwana tare dani
abu kaman wasa mukaci three weeks a asibiti jikin maamah sai yayi kaman da sauki kuma sai ya sake ricewa duk yan uwa da abokan arziki duk sun zo including my dad’s family even stepmom dina aunt Chioma tazo harda yaran ta
family din su yaya muazzam ma sun zo harda Baffa wato yayan abbansu da suke hannunsa dangin maamah ma daga nijar duk sun zo da yawan su saboda day by day ciwon ta was getting serious harta kaita ga ICU and a 5th week ɗinmu ne a asibiti Allah ya karbi ran maamah
Maamah..
maamahna!!!
my very own maamah
my world best maamah
my best friend!
the only person in my world..
all my life I’ve been an introvert in kuka cire school babu inda nake zuwa a rayuwata kullum ina gida nida maamah danma maamah mai jama’a ce so always gidanmu cike yake da friends dinta but still ni banda sabo koda yaushe ina makale jikin maamah
ni bansan kowa ba sai maamah idan kuka cire brothers ɗina that we are always communicating through phone ko kuma in suna cikin kasar kullum suna zuwa su ganmu ni da maamah and they often spend nights with us..
so ni in kuka cire su ba wanda nasani arayuwata so yau da naji doctors suna faɗan date and time ɗin mutuwar maamah abun kamar a mafarki nake jina
toh maamah ta tafi tabarni ni me zanyi a duniya?
taya zan rayu babu maamah?
nifa I’m not capable of doing anything without maamah
ban ma taba spending even a single day without her ba
maamah was not just a mother but my best friend also
amma yau wai ace ba maamah
and that is when I completely lost it!!
that is when I stop living
that is when the cheerful, happy, carefree “Rose” died!!
that is when my panic attacks, breakdowns, depression and anxiety started which lead me to being an insomniac…
rasuwar maamah is what molded me to who I am today “Zarah Amadi” I am no longer my parent’s “Rose” like they always call me
It wasn’t an easy journey but I survived!
after loosing maamah mutane na farko da suka so su dauke ni are my brothers but kasancewar dukkan su karatu suke kuma suma a hannun yayan mahaifin su suke sai hakan baiyu ba sai kuma dangin maamah da suka so tafiya nijar dani amma firr familyn daddy sukace bazai yu ba abu har court haka uncle dina yayi amfani da power din da yake da, da kuma duba da maamah batada yan uwa na shaƙiƙai duk mostly cousins ɗinta ne, she was an only child kuma iyayen ta sun daɗe da rasuwa, ya daukeni because he is a very powerful politician and a well known man
wani sabon tashin hankali muka shiga saboda ni sam ban saba da kowa ba inba brothers dina ba suma kuma babban tashin hankalin su da duk na wani masoyina ma bai wuce ba gidan musulunci zanje ba sunyi iyakacin kokarin su amma sam uncle ɗina yace shi zai rikeni inna girma nakai 21 I’ll make my own decision and choice by then duk inda nazaba he’ll let me
Inda a lokacin ne suma family dinsu ya Muazzam suka bar Abuja suka koma lagos gaba daya inda dama yayan babansu yanada mata acan saboda kuma bayaso su yaya muazzam su yi nisa da maamah shiyasa yabar matar sa ɗaya da yayan su anan although su brothers dina suna school a US amma dai still in sunzo hutu kullum suna gurin maamah
haka kuwa akayi i was taken to delta state “warri” begrudgingly
koda muka isa warri gidan uncle dina da yake a Bryan’s Court Isubi,
nasamu tarba mai kyau from his family musamman matar sa “Aunt Ada”
sai yayan sa su 4 which I already know them because suna zuwa abuja sanda daddy na raye suna zuwa every birthday na so once in a year nake ganinsu when I was a child
first daughter dinsa ce kawai mace sunanta “Victoria” muna kiranta da “sis Vicky”
sai sauran yayansa ukun maza ne “Chimaobi” shine babba muna kiransa da “brother Obi”
then fellowed by “Dike” wanda shine age mate dina
sai dan auta “Samuel” muna kiran shi “Sam”
well dukkan su suna traditional names dinsu but Vicky da Sam kadai ne basa using dinsu
sunnan Uncle dina “Ikenna Fedrick Amadi”
daddy na ma yana da traditional name which is “Eze”
bacin yayi converting to Islam English name dinshi kawai ya soke yakoma “Ali Eze Amadi”
“Amadi” is our family name
nima kuma inada traditional name which is “Adaobi” which means (the first daughter of the home)
which is never used saboda ko a school “Zara Ali Amadi” nake amfani dashi amma kowa yafi sanina da “Zara Amadi”
a gida kuma Rose ake cemin including my brothers saboda shine meaning din sunana wato “Zara” (flower)
acan ma dangin babana Rose din dai ake cemun
a can warri dinma soyayya da gata kam nasha sa but like I said I stopped living the day maamah left me so kamar robot haka na koma
I always lock myself in my luxury room doing nothing just staring into space I was really really depressed day by day condition dina was getting worse abu kadan zan samu panic attack ga sleepless nights
that is how I became an insomniac at first ba wanda yagane bana bacci but a kwana a tashi the bags under my eyes said it all
so my uncle and his family became so worried they are all trying their best to make me happy amma sam bawani cigaba kullum
sis vicky was living in Canada with her husband “Marcus” ana ce mishi “mark”
so lokacin da zata koma sai akayi deciding ta tafi dani so that I should get some help there kuma maybe nufi sakewa a can
haka kuwa akayi ba’a dau wani time ba visa na yafito muka wuce Toronto Ontario, Canada
nidai I was like a robot duk yanda akayi dani haka zanbi ko da muka je the first thing da tayi was put me up to a therapy session
at first I didn’t like the idea at all ‘cause I don’t like opening up to people so therapist dina ta sha wuya dani but slowly nafara sabawa da ita and started sharing my feelings with her
haka rayuwata taci gaba a Toronto gidan sis Vicky inda itama da mijin ta were really trying their best to keep me happy
they often take me out on their free days wanda a lokacin ne nagane inada social anxiety giving that I’ve been an introvert my whole life so banason fita sam I like staying at home
indai na fita to ranakun therapy dina ne koh kuma akwai wani library down the street I live so I like going there a lokacin I discover my hubby for reading
I like reading sosai it’s takes my mind off things so sometimes nakan wuni a library which sis Vicky never complain about
duk abunda taga inaso takan barni nayi
brothers dina su kan zomun time to time duk lokacin da suka amu hutu musamman yaya Muazzam da masters dinshi yake a time din kullum kuma muna cikin communicating dasu either through WhatsApp ko FaceTime so they always remind me who I am and where I came from shiyasa bana wasa da addini na sam bana wasa da sallah modesty ne dai kam sai a slow danma ina son saka baggy clothes inzan fita amma scarf kam I don’t think inada ko daya indai ba hijabs din sallah na ba
cikin gida kuma abun is worst cause I’m always wearing shorts and tops or short simple dresses
sometimes ma inzan je library I don’t change a haka nake fita
kullum ina library dinnan duk da brother Mark daya fahimce ina son karatu yana yawan siyamun novels dayawa har world literature ya siyamun mai girman gaske which I really enjoy reading bana gajiya dashi and I really learnt a lot from it kuma akwai stories da tarihi masu dadi aciki but still ko nawa littafin zan karanta nafi jin dadin inje wannan library din which is like my comfort zone and that is where I met “Roman”