MAIMUNATU Telar Mata

35 The End

by @azizat

56

Gidan Hajiya Zainab (Hajcy)....

Hajiya dan Allah kiyi Hakuri munzo da sassafe haka gashi jiya kika dawo. ...

Haba malam Ibrahim ai an zama daya amma dai lafiya ...

Lafiya Hajiya saidai akwai abinda baki saniba gimbiya yakai wata biyu yanzu tana gida Na so ace na sanar dake saidai abinda ya faru na hatsarin Khalid sai yasa nayi shiru sannan Kuma na sake yunkurin zuwa akace kinyi tafiya ...

To jiya dai Hajiya mahaifiyar mubeen kenan ta kawo mana takarda tace takardar sakin gimbiyace ...

Saki kuma!!!

Ee hajiya saidai daga baya da muka duba muka ga abinda ya bamu mamaki nidai a nawa jahilcin takardar da Hajiya ta kawo bata saki bane ...

Hajcy da mamaki ya cikata tace malam Ibrahim muga takardar .

Baba ya mika mata takardar ...

"WHERE ARE YOU MY TAILOR DID YOU EVEN THINK OF ME "

Hajcy ta karanta takardar ....

Malam ibrahim dan Allah kuyi hakuri ni bansan duk abubuwan nan sun faruba nidama munyi magana da Sakina kan rashin ganin Maimunatu niyyata ma shine idan na dawo mu kira mubeen din ashe abin babba ne ...

Mu yanzu hajiya muna son musan mi mubeen yake nufi dan zaman gimbiya a gida haka gaskiya bai kamata ba dan bamu san ma'anar zaman ba ...

Dan Allah kuyi hakuri yanzu haka daga nan gidan zan wuce inji mike faruwa kuba ni nanda gobe kome ake ciki zakuji ni ..

Malam,Fatima kuyi hakuri ..

Bakomai hajiya Allah ya shige mana gaba

Amin

.......an hour later....

Bansan rashin hankalinki yana nan har yanzu ba,ba abinda zan ce miki saidai kiji tsoron Allah. Kuma ta Allah ba taki ba mubeen bai saki matarsa ba ta jefa mata takardar ta fita ...

Daukan takardar tayi ta bude ta karanta salati ta fara yi, na shiga uku this boy fooled me .....bazai yiwuba ....wallahi saiya saketa he has to divorce her at all cost .....

Dakin mubeen ta nufa cike da bacin rai ..

Banko kofar tayi a yashe ta ganshi a kan gado yana bacci ..

Tsaki tayi ta nufe shi da karfi ta fara bubbuga shi amma ko gizau bai farka ba ....

Muhammad!!!

Ta kwala mai kira

Maimakon ya bude ido sai ya riqe mata hannu still idonshi a rufe yace ....

Even in my dreams i still miss my tailor....

Hasbunallahu wa Ni'imal wakil ...

I hope he's not falling for her what is this ...

Mubeen ka tashi ka tashi nace. Da karfi ta buge shi ya tashi a gigice ..

Mubeen nika walaqanta Ashe baka rubuta sakin ba you made a fool out of me

How dare you marinshi tayi

Hajiya I made a promise to dad that I will never divorce her unless she ask for it ...

Wani Marin ta qara masa tace you have to divorce her umarni ne kaji ... Kaji ko

No I will not

You have to ...

I'm leaving do whatever you want ya yi hanyar waje ..

Mubeen ka dawo come back now magana nake maka ....

Hmmm that's how mubeen left yayi tafiyarsa baya amsa kiran kowa an rasa shi ko Abuja ko bauchi duk ba labarinsa

Kwana hudu bayan tafiyar mubeen ...

Hello Suraj is the work done ?

Yes ma'am ji

Ok shukriya ...

Delhi, India

Zaune suke dukansu kowa da abinda yake tunani

Nidai idan idona ya gane min daidai toh Hajiya Khadija ce da Simran suke zaune duk yadda naso na gane me suke cewa na kasa saboda cikin harshen indiyanci suke magana karshen abinda naji dai shine "the flight is tomorrow by 7am" ....

Malam Ibrahim hakuri nake son sake baka shi yasa ma nazo dakaina har yanzu bamu San Inda mubeen yake ba saidai nasa a nemaminshi Kuma insha Allah za aganshi and komai zai zo daidai ...

Hajcy ba aga bhayya ba .....

Dukkansu suka juyo suka kalleni amma kafin suce wani abu tuni na fadi a sume ...

Dukkansu suka yo kaina suna kiran suna na....

Hello Mu..been....

Simu......

Simu is that you where are you,are you ok,

Simu ........kaha he tu ....

I'm here in Nigeria I'm back for you where are you?

Kuka ne dariya ne na rasa wadda mubeen ke domin hawaye ne ne shar a idonsa haka Kuma yana Murmushi duk atare ....

A day later a gidan Mubeen da Maimunatu na Abuja ....

I long for you tsayawa nayi in bayyana yadda nayi kewarki ma bata lokacine ya fada yana kara rungumeta ....

Kwana hudu kenan danake kwance a asibiti tun randa aka kawoni ban gane kaina ba kullum Kuka na bhayya ....

Duk yadda iyayena, Hajcy, da baby ke kokarin shawo kaina amma abin ya faskara, banida wata matsala daya wuce bhayya kullum Kuka na bhayya ......

Alhamdulillah maimunatu an ga mubeen ki kwantar da hankalin ki An ganshi ....

Hajiya da gaske an ga bhayya da gaske ....

Da gaskiya yana Abuja amma gobe zaizo bauchi ki kwantar da hankalinki kinji ...

Labarin mubeen yasa na fara warwarewa zuwa dare ina tare da Khalil da ummita da yake Umma taje Dauko mana wasu kaya ...

Wayata dake hannun Khalil yayi ringing ...

Khalil yace Gimbiya Hajiyarmu ce na dauka ...shi tunaninshi ma number hajcy ce

Nace miko min Wayar ..

Ina karban wayan nayi sallama ...

Nufinki ki shiga tsakanin mubeen da ni ne to baki Isa ba,

Cause na riga na magance matsalar, yes mubeen zaizo bauchi gobe amma kinsan me?.....

With the girl he madly loves, Simran .....

Hawaye ne suka gangaromin ...

Ta sake cewa kinsan yanzu karfe nawa its past eight koh, Mubeen is alone with Simran and guess what they will be doing I'm sure you won't guess.... Dariya tayi Kafin tace gara in kina son kanki da lafiya kice ya sakeki cause dama baki dace da shiba ...kit ta qase wayar ....

Khalil duk yadda yaso na gaya mishi mi akace amma naki magana sai hawaye karshe da su umma suka dawo sai sawa sukayi akamin alluran bacci dan naki magana sai hawaye .....

Washe gari .....

Rungume shi tayi ta baya tana kissing din wuyanshi yana faman chopping onions a kitchen ...

My tailor do you know kullum idan na kwanta sai nayi mafarkinki miyasa kika gujeni I never mean what I say I promise I won't yell at you again ....juyowa yayi dan jin an sakeshi daga rungumar da aka mar amma me sai yaga simran tsaye a bayanshi ..

Oh I'm sorry Simu ...

...yes you have to be sorry cause this two days I spent with you everything is my tailor who is she? I don't understand what you are saying but I know one thing this my tailor of yours you must be missing her a lot ...

I'm sorry love I don't know what comes over me but don't worry I won't call the name again ...

Ok dear ta qara rungumeshi .....

Zaune suke suna karyawa saidai duk baya cikin kwanciyar hankali, ya saba idan suna cin abinci da my tailor anaci ana tsokanan juna,

Why I'm I feeling like this na dauka idan na samu simran I will be happy why I'm I feeling bored why ...

Wayarshi tayi qara ya ga Number da code din India dauka yayi tare dacewa hello ya tashi daga dining din yayi sama...

Ankai Minti biyu kafin mai ganar yace MB it's prem . ..Prem Kumar ...

Prem Kumar how are you .....

Duk sauran maganan banji ba saboda da Indian suke magana saidai na lura akwai mamaki, da dana Sani a fiskar mubeen ....

Da safe a asibiti na cewa Baba ....

Baba zanje Maiduguri ka nemamin sallama na warke in sha Allahu bazan sake tada muku hankaliba,

Zakije Maiduguri gimbiya amma ki warke tukunna

Daga baya likita yace zai sallamemu nanda kwana uku in har sunga jinina ya sauka ....

Hajcy da tazo Baba yasanar da ita idan an sallamemu zai kaini Maiduguri kafin nan dan Allah kar ayi Mun zancen mubeen dan nace bana so ...

Mubeen dayace zaizo bai zoba gurin Hajiya taji dadi dan tunaninta soyayyar simran ce ta hanashi zuwa

Ga Hajcy da sauran 'yan gida kuwa tunda ya kira yace bazai samu zuwa ba sai wani sati hajcy tace kar wanda ya kara kulashi abarshi duk randa yayi niyya yazo zai gane kuransa ....

Bikinsu baby,sury,da ihsan saura Sati uku

Dukkansu sun dawo bauchi an fara musu gyara dama kuwa suna Hutu ...

Nikam gobe za a sallameni na fara warwarewa saboda tunda Hajiya ta kirani nasa a raina cewa na rasa mubeen har abada saboda nasan irin soyayyar da yake yiwa simran bazai sake tunowa daniba ...

Mubeen da Simran zamansu tun ranar da sukayi waya da prem ya chanza yanzu baya biye mata idan ta rungume shi sai ya tureta yace is not good let's get married first idan ta tambayeshi yaushe zasuyi aure sai yace saita musulunta dan 'yan uwansa bazasu yadda a haka ba, ita Kuma har yanzu bataji zata iya musulunta ba ....

Abin mamaki masoyan da suke son juna ada kamar su mutu amma yanzu basa iya juran zama tare na awa daya ...

Yau aka sallameni na dawo gida na dena damu wa yanzu kodan hankalin iyayena ya kwanta, Hajcy ce ta aiko mana da ticket na jirgi zuwa Maiduguri nida baba Kuma tace ita da kanta zata zo takaimu airport abinda ma ya hanata zuwa tayi baki ne daga gombe ....jirgin karfe 10 na gobe zamu tafi ....

Sun shirya tsab yace mata bauchi zasuje dan haka murna take sosai zataje taga sauran 'yan uwan mubeen ....

Suna Isa airport bayan sun fito taji an kwala mata kira momy ta juyo 'yarta khushi ta gani tareda mijinta prem,ta juyo ta kalli mubeen what is this

Dafa kafadarta yayi yace I'm sorry Simran bansan prem na sonki ba sai daya kirani yace na kwace mai mata,Simu ....prem yana sonki sosai you have a daughter with him plz karki raba tsakaninku saboda ni, nasan to leave with him for eight years dole ace kina sonshi koda kadan ne plz marry him again for your daughter's sake complete your family a hankali you'll learn to love him more ....hawaye ne suka cika idonta yayinda khushi ta rungumeta tana I miss you mom plz come back to us, tasan mubeen takeso har tayi aure shi takeso,prem yasan da haka bai taba musguna mata ba kullum soyayya yake nuna mata amma tunda babanta ya mutu ta ce suyi divorce dan wadda ta aureshi dan shi ya mutu batare da son ranshi ba haka suka rabu har lokaci da Hajiya Khadija ta sake hadata da mubeen ...

Rungume khushi tayi tana Kuka shima prem ya rungumeta abin so touching ...

Ana kiran passengers su shiga jirgi prem ya shaking din mubeen yace I'm sorry mubeen for everything mubeen ya girgiza kai yace kamanta ne no sorry no thank you.... Suka sa dariya ...

Har Zasu wuce simran tace mubeen go meet her ,yace who ? My tailor tace dashi you missed her a lot, I think you've falling in love again yaar ....

Murmushi yayi yace I'll see her tomorrow definitely.....

A ranar ya iso bauchi amma sai dare dan da mota yazo a gajiye ya kwanta koda ya tashi sallar asuba kawai yayi bacci ya kwasheshi akan sallaya Rabon daya yibaccin kirki tun randa my tailor ta tafi....

"Kiran hajcy ya tada shi yana dauka tace saika ci duniyarka da kyau Allah ya dauki ranta ka iya auren duk wadda kaso ta fara Kuka tare da da kashe wayan a firgice ya tashi ya fita da gudu yana it's not true my tailor is alive she's alive koda ya Isa bakin gidansu tarin jama'an daya gani shiya gigitashi a haukace ya fito daga motan ya nufi gawar da aka shimfida ana shirin yi mata sallah, rungume gawar yayi yana Kuka yana sun batu wake up my tailor I love you,I love you I can't leave without you,simran is out of my life she's gone forever wake up wake up wake up"

...........wake up wake up shine Kalmar daya ke fadi tundaga mafarkinshi har ya farka duk yayi zufa agigice ya tashi yana No my tailor you won't die you have to live for me ya zari key ya fita da gudu ko takalmi babu ....

Hajiya tazo Mun gamashiri harda baby zata raka mu sai Kuka takeyi nikam ko hawaye babu dan na yi niyyar da natafi nida bauchi har abada duk Inda zanga mubeen ko 'yan uwansa zanyi nisa dashi, ....

Tsayuwar mota da tayi wani kiiiiiiiiit yasa duk muka juyo daya ke 'yan gulma duk suna wurin kowa Ya juya dan Ganin me motan dayayi tsayuwar hauka a bakin titi....

Mubeen ne ya fito da gudu ya nufo ni dukkanmu muka sake baki ban aune ba ya daukeni ya nuna ni sama kamar wata yarinya yana juya ni yana dariya,munfi Minti biyu a haka kafin ya saukeni ni ya hada bakinmu nine na tuna a Inda muke bakin titi, na janye bakina ....nace bhayya mutane ....

Tsugunnawa yayi a wurin ya riqe hannuna yace if something has happened to you then I will never forgive myself, I can't leave without you my tailor muje maaf kardo,my tailor ...me bahut pyaar karta hai, bahut bahut pyaar karta hai...I'm sorry for everything I'm sorry,

Hawaye taf a idonshi. Na daga shi nasa hannuna na goge masa hawaye nace Have you Forgotten No Sorry No Thank you between us ...

Rungumeni yayi yana Kuka ina Kuka ....

Hajcy da itama idonta ya ciko da hawaye ta dafashi tace mubeen they have plane to catch lokaci na qurewa ...

Sakeni yayi yace I'm coming with them hajcy...

Murmushi tayi tace tukunna je gida kasa kaya sannan kasa takalmi

Sai a sannan ya kalla bare foot nashi yayi dariya ...

'Yan gulma kowa sai tabe baki yake suna mamakin abin daya gudana ....

Haka muka shiga mota muka wuce airport koda muka isa hajcy tace Malam Ibrahim Allah ya kiyaye da fatan za a dawo mana da amaryarmu da wuri .....Insha Allah Baba yace nikuma duk kunya ya kamani musamman dana tuna agaban su mubeen yayi kissing dina ....

Tunda muka tafi Maiduguri 'yan uwana suka shiga gyara ni musamman da Umma tayiwa Anty Sana bayanin har yanzu ni amarya ne ...kullum muna waya da mubeen ya qagu na dawo .....nima kuma ina son kasan cewa da mijina musamman da yanzu yake sona sosai

Kwanana goma a maiduguri Baba yazo ya tafi dani wannan karan ma jirgi muka biyo ....

Da dare aka shiryani kamar wata amarya sosai nayi kyau cikin sari red ..

Karfe takwas Baba ya hadamu nida mubeen ya mana nasiha kafin ya sake damka masa amana ta a karo na biyu ....

Da muka shiga mota hannuna cikin nashi yake tuki baya minti daya ba tare daya kalleni ba a haka muka isa har gidansu hajcy ...

Achan ma nasiha ta mana sosai kafin suka raka mu mota baby sai tsokanata takeyi ....

Na dauka gidanmu Nada zamuje ko gidansu amma sai naga Munyi wata hanyar

Wani Danqareren gida ya parker motan a parking lot wadda akwai mota biyu a gefe koda ya fito shi yazo ya bude min kofa ya daukeni muna isa bakin kofa

Yace mu shiga da addu'a cause this is my new house my new life,with my new love and my new wonderful wife ya kissing goshina ...

Bayan munshiga ya kaini dining ya zaunar dani a cinyarsa ya ce inajin labarin Ango na kawowa amaryarsa kaza adaren farko but nidai ba kawowa nayiba I made it my self and the fresh milk too, ya yago min yace I'll feed you myself I hope you like it, nayi kissing goshinshi nace your food always taste superb I don't like it, ya zaro ido nayi dariya ....nace I mean I love it...shima dariyar yayi ...

Haka mukaci abinci yana bani a baki ina bashi da muka gama ya tattare wajen kafin ya dawo ya daukeni mukayi master bedroom din gidan ...tsayawa bayanin kyau dakin ma bata lokaci ne.....

Toilet ya shiga dani shi yamin brush da kansa tare da alwala ya fito dani ...

Sallah raka'a biyu mukayi kafin ya dafa kaina yamin addu'a daga karshe yace I LOVE YOU MAIMUNAH ......

Plz call my name again ...

Ya jaa hancina always feeling emotion MAIMUNAH ....har raina naji dadin kiran suna na daya yi ...

Daukata yayi ya ajiyeni akan gado ya fara warware sarin ban hanashiba dan yana daga darasin dana koya a wurin Anty Sana banda kunya a gaban mijina ...

Rigar bacci yasaka min wadda na saka ranar da ya koreni ...ya kissing goshina yace when you wore this dress and wanted to submit yourself to me I humiliated you, I cause you pain ...but do you know that after you left their is no day that passes by without me touching this dress smelling it thinking that I could go back to the time you wore it and I would have show you love that night but now I'm amending my mistakes I love you a lot, nayi Murmushi nace I love you more ....

Salon soyayyar tasu ya chanza salo Inda na rufo musu kofa na basu privacy ....

BAYAN SHEKARA BIYAR .....

Abubuwa dayawa sun faru a shekara biyar dana sake waiwayar masoyan....

MAIBEEN ...

Nida mubeen soyayya Mike nunawa juna sosai ayi fada a shirya cause we are best of friends and the best couples,marriage is never perfect,amma akoda yaushe muna kokarin sasanta differences namu as friends idan har an samu,

Yanzu na zama uwar uku wata Tara da kwana uku da shiryawarmu na haifo yarana uku biyu maza masu kaman babansu ALIYU (ABUL KHAIR),IBRAHIM (SAHIBUL KHAIR) sai macen wacce tadauko baqina amma itama kamar mubeen gareta ZAINAB(UMMUL KHAIR),

Nayi diploma a fashion design and clothing technology a Dubai ..... Da muka dawo mijina ya bude min makarantar koyon dinki da sunan MAIMUNATU TELAR MATA FASHION DESIGN AND TAILORING SCHOOL....wadda nake jagoranta ban bar dinki ba mijina yayi supporting dina, haka 'yan uwansa musamman mahaifiyarshi Hajiya khadija da ita ta bashi idea ya budemin makarantan ..

HAJIYA KHADIJA

Tunda muka shirya da mubeen bata dena gaba dani ba bayan bikinau Sury hajcy ta hada meeting Inda su Abba,Uncle Imran,da sauran kannen Dad akan maganar gabar da take dani kowa yayi mata nashiha karshe tayi dana sani ta basu hakuri, har India taje ta bani hakuri lokacin munje auren prem da simran sun maida auren su ...yanzu haka Hajiya has accepted me as the tailor I was har diki nake mata haka tana kawo kawayenta su bani dinki dayake tunda nayi course a Dubai ba abinda bana yi na dinkin mata tun daga,wedding gown,dinner gown,party dress, sari,anarkali gowns,salwar kameez,lady's suit,etc....

BABY DA KHALID

soyayya sukeci abinsu kamar ba gobe yaronsu daya,Abubakar suna cemai Ameer, sai katon ciki da haihuwa ko yau ko gobe..

SURY DA KAMAL

Suma yaransu biyu mace da namiji Muhammad Nabil shine babba sai Sakina da suke cewa Amra ..

IHSAN DA HAIDAR

bata haihu da wuriba dan yaronsu Abdullahi da suke cewa Imam shekaransa daya yanzu ...

DIYYAH

Mardiyya autar mom kuwa itama shekara daya da aure da qaramin ciki ta auri dan sarkin Jama'are,

ABBA shine waxirin Jama'are yanzu bayan yagama tenure dinshi as senator yadawo Jama'are da zama shekara biyu da Nada shi Waziri

HAJCY Tsohuwa ta gari mai kawaici, da hangen nesa har yanzu tana nan sai fama da jikoki

MOM da Hajiya suna zaune agidan mijinsu hadinkai suke sosai suna taimakawa talakawa ....

BABA NAH

Yana zaune da iyalenshi lafiya na kaishi hajji da kudina yayinda mubeen yakai Innata da su Umma da Anty hakanan gidan su baba na gado a misau mubeen ya rusa an gyara shi yanzu su baba sun koma misau yana business dinshi a can

YAYA ALHASSAN ya auri kawata umaima yana aiki a Kaduna yaransu biyu Ibrahim da Umar

TASLEEMAH

Tayi aure shekara daya kenan tana zaune da mijinta a Lagos

KHALIL yayi masters nashi a turkey Inda ya samu aiki achan shima amsa aurensa da 'yar kanwar umma nanda wata shida

YAYA KB ya qara aure bayan ya saki Anty sajida saboda cin mutuncin ta saidai daga baya ya maidata dakinta saboda yara biyu dake tsakaninsu, abinka da zama da kishiya yasa ta nutsu

ISMA'IL yayi auri saki yakai sau hudu duk saboda bayasamun matan arziqi shekara biyu kenan da suka zo da mahaifiyarshi suka bani hakuri Kuma yanzu ya auri wata bazawara da mijina ya rasu Aisha suna zaune da yaransa uku daya nata biyu kuma na tsohon mijinta dan dama matansa na da basu haihu dashi ba...

***

Shigo wa nayi bayan na dawo daga makaranta na tarar da falon duk yayi kacakaca na kwala kiram yaran Abul,Sahib,Ummu, duk suka fito daga kitchen suna dariya yayinda Ummu ke kuka fiskarta an bata da fulawa ..

What is this Abul me kuka mata na jawo ta ina rarrashi

Sukayi shiru wato bazakuyi magana ba koh ...

Hmm erhm dama Sahib yace wai idan muka shawa ummul flour zatayi fari kamarmu

Sai Kuka Samata Inji mubeen Dake saukowa da gudu suka yi bayana suna buya ..

Yana zuwa ya jawo ummul yace karkiyi Kuka my chocolate princess kinga bar Abul da Sahib su basu da kyau kece mai kyau saisa suke fishi dake ya kissing dinta yace now go to your room zanzo na miki wanka mu fita shan ice cream amma banda su

Suna jin haka suka fara sorry Dad we won't do it again plz suka kama kunne , ya kalli ummul yace should I forgive them princess tace yes Dad forgive them but only today ...yace ok kuje ina zuwa na shirya ku suka haura sama da gudu ...

Rungumeni yayi tareda daga ni sama yace baringa ko kin Kara nauyi my tailor

Saukemu plz saukemu I'm feeling dizzy

Ya ajiyeni yace saukemu ku nawa ne,

Na jawo haninshi Nasa akan ciki na nace mubiyu ne ...

Yayi Murmushi tare da tsugunnawa yayi kissing cikin yace

How many months

Nace 6 weeks ....

THE END

Anan na kawoka karshen MAIMUNATU TELAR MATA ... (Na rubuta shi a shekarar 2017. Shine first book ɗina)

Taku a kullum,

Marubuciya AZIZAT HAMZA.