Sako
by @mamuhgee
Aslm alaikum
Barkanmu da wannan lokaci,
Dan Allah Ina Neman Afuwa da kuma ban hakuri Ayi mun uzuri da jina da akai shiru kwana biyu,
Kuyi hakuri wlh babban uzuri ne Dani Wanda ya riqeni kwata kwata Banda sukuni ne nayi tafiya bikin auren nakeyi Wanda Banda sukunin rubutu ko kadan wlh amma insha Allah satin Ina gamawa posting zai fara ba kakkaurawa pages insha Allah saikun koshi👍😃
Kuyi hkr dan Allah Amin izinin nan,
Ina godia Allah ya sakawa wainda suka kira dan jin Lfy da alkhairi.