His Rose

Bridezilla’s Worst Nightmare😈

by @northernangel

Salma ce a tsaye tana kallon su cikin wani expensive designer abaya, tasha makeup tayi kyau sosai hannayen ta duka tasa wasu zobunan gold da agogon gold, sai kamshi take zubawa, tun daga lokacin da ya ɗauki Zara kan kafaɗar sa tana kallonsu lokacin ta hawo kenan basu kula da ita ba tana biye dasu cikin shock ɗinda bata taɓa shiga ba rayuwar ta, kasa jure ci gaba da kallonsu da tayi ne yasa tayi gyaran murya cikin tsananin bacin rai take kallon Zara, kyaun Zara da dogon gashin ta da fararen kafafunta da suke a waje so fresh shi ya ɗagawa Salma hankali tana tunanin wacece, ita dai tasan Zafar baya kawo mata gidan, tun shekarun baya da yake da wata friend ɗinsa khairy dake biyosa har gida yemma ta taka mata birki ta hanata shigowa estate ɗin wata mace bata sake biyo shi gida ba, wani tafasa zuciyar ta keyi ta kalli Zafar cikin bacin rai tace “who is she?” 

cike da rainin hankali Zafar yace mata “ask me again” ranta ne ya ƙara ɓaci but she know better than to disrespect him 

Zara da har lokacin tana kwance tayiwa wani kallon wulaƙaci tana cewa “who the fuck are you?” tafaɗa a zafafe 

“your worst nightmare” Zara ta faɗa tana aika mata wani kallo itama 

“har kin isa karuwa erinki mai biyo namiji har gida tazama nightmare ɗina” Salma tafaɗa cike da masifa tana ƙarasawa bakin gadon inda Zara take 

Zafar ne yayi magana da kakkausar murya yana cewa 

“be careful with the name you call her Salma, her name’s Zara and she’s muazzam’s sister” yafaɗa cike da warning yana miƙawa Zara hannu ta kama ya ɗago ta daga kwancen da take, garin ƙoƙarin miƙar da ita ta sauko kan gado ne robe ɗin jikinta ya daga fararen santala santalan cinyoyin ta suka bayyana da sauri Zafar ya ɗauke idonsa daga gurin yana tunowa da jiya, ɗagowan da zai yi yaga Salma na musu wani kallon mamaki da ta kasa dainawa tunda yace mata wai wannan ƙanwar su muazzam ce, fararen cinyoyyin Zaran Zafar yaga Samla ta koma kallo da sauri yakai hannunsa yana jan robe ɗin Zara yana rufe mata jikinta, wani erin mugun kishi na zuwar mai dan shi gani yake ko mace ta kalli jikin Zara toh wllh saiya burgeta, kasa haɗiye kishinsa yayi cikin zafi yace “Salma eyes up, stop looking at her” ai Salma da ba shock tashiga ba yanzu ta shiga real shock cikin ɓacin rai tace “what do you mean by that?” 

“ban sani ba, what brings you here anyway?” ya tambaya annoyingly 

“yemma ce tace i should remind you time ɗin breakfast yakusa and can’t i visit my husband to be anytime i like?” ta faɗa tanayiwa Zara da zuwa lokacin ta miƙe tana kusa da zafar wani kallo, gaba ɗaya hankalin ta ya tashi da yanda ta gansu da kuma kyau da dirin Zara da tagani shima, daurewa kawai take kar ta zubar da class ɗinta ta kuma nuna insecurity ɗinta

Zafar bai ce mata komai ba ya kalli Zara yace

“go and get dress into something decent, remember what i told you about coming out like this again yea?” ahankali yake mata magana amma saboda salma ta kasa kunne tass tajisa

“yea” Zara tafaɗa ahankali itama

“Good girl, go and get dress, your maid will lead you to the dining hall” gyaɗa mai kai tayi kafin ta ɗauki wayar ta dake kan gado da kuma wata p cap ɗinshi da tagani akan gadon tana kafawa a kanta tajuyo ta kalle shi tana ɗaga mai gira, murmushin da salma bata taɓa ganin yayi ba shi taga ya sakarwa Zara, wani kukane yataho mata amma ta danne tana jiran Zara ta fita, wuce ta zaran tazo tayi ba tare da tama kalleta ba ta fita daga ɗakin ranta fess, sai yanzu ta ƙara yadda da Zafar na sonta shima, tuna maganar sa akan kayan ta tayi tana sawa a ranta zata canza bazata sake fitowa ba kayan arziki a jikinta ba saboda yaji daɗi yaga taji maganarsa