Chapter 5
by @aishatu98
“Not every light leads to safety. Some lights guide you straight into fire.”
Jin saƙon Fahad da kallon zoben Zara da Khalil ke ɓoye… ya juyar da Safna gaba ɗaya.
Who exactly is this man she married?
What is he hiding… and from who?
Yau Lahadi. Khalil bai dawo daga “business trip” ɗinsa ba.
Sai dai lokacin da Safna ta farka da safe, sai taga sabon message a wayarta.
From: Private Number
“He lied. Zara was never mine. She was planted.”
Safna ta tsugunna a ƙasa. Wayarta na rawa a hannunta.
🏛️ INSIDE THE GOLDEN CAGE
Safna ta hau gaban mirror ɗinta da ɗakin da ta zauna har yanzu take yi kamar gidan haya ne.
Komai a gidan: fur rugs, chandeliers, rose-gold vanity, French curtains… Amma zuciyarta kullum tana jin ba komai take da shi ba.
Salma ta shigo da safe, da coffee a hannu.
“Your husband is hiding a war, Safna. And I think Fahad was one of the casualties.”
“You think he was set up?”
“I think… someone paid Fahad to disappear.”
Safna ta runtse ido. Ta furta a hankali:
“Khalil…”
🎬 FLASHBACK –
The Midnight Visit
Da daddare, cikin duhu, Salma ta leƙa living room. Sai taga Safna zaune ido a cike da hawaye, laptop a gabanta.
Ta kunna wani video daga flash drive ɗin. Ba wannan ne da ta kalla ba. Sabon video ne.
Sai wata muryar mace ta fara magana:
“Khalil… if you’re watching this, ka sani: you destroyed him. You didn’t win. You just broke someone who truly loved her.”
Muryar ta na kara faɗuwa…
“Fahad came to me. He begged me to give her one more chance. But you… you threatened him.”
“You paid his debt to buy his silence.”
Silence. Then static.
Salma ta ce, “Bestie… is that Zara’s voice?”
“No…” Safna ta amsa, “It’s her sister.”
💥 THE REVEAL
Washegari, Salma ta bar gidan, amma Safna ta sha alwashin zata je Zaria zata nemi Zara da ƙanwarta da kanta.
Tana shiryawa cikin kaftan mint green da veil milk white classic, but bold. Zuciyarta ba tsoro, amma da gunaguni.
A lokacin da take cire wata file daga ƙasan drawer, sai ta ga passport nata ne.
Amma abinda ya dauke mata numfashi shine: a second passport not hers. Fahad’s.
“What is this doing here… in my husband’s drawer?”
Sai idonta ya sauka akan visa stamp: Slovenia.
Zuciyarta ta buga.
Zara… Fahad… Slovenia…
Was the engagement fake?
Is someone being trafficked? Threatened? Or… owned?