Chapter 7
by @aishatu98
“The past has claws. The future has wings. But both live inside me.”
Safna ta dawo Abuja cikin shiru, amma zuciyarta cike da fushin da ta daɗe tana boyewa. Ba ita bace jiya. Wannan sabon Safna ce da ta gano cewa gaskiya tana da tsada, amma karya tana da sakamakon da ba a iya jurewa.
🏠 THE CONFRONTATION
Ranar da Khalil ya dawo daga “business trip” ɗinsa, ya shiga gida yana murmushi.
“Hello baby, missed me?”
Safna ta kalle shi kai tsaye ido cikin ido.
“Where is Fahad?”
Khalil ya tsaya. Murmushinsa ya bace.
“What kind of question is that?”
“One you’re going to answer.”
Khalil ya juya, ya yi kamar ba komai.
Sai Safna ta miƙa masa passport ɗin Fahad da ta samu.
“You left this in your drawer.”
“And this?” Ta miƙa masa flash drive.
Khalil ya karɓa, jikin sa ya ɗan rawa.
“You’ve been digging.”
“No,” ta ce, “I’ve been healing.”
💣 THE SLAP OF TRUTH
“You wanted me to marry you so you could destroy someone who loved me? You broke me. You broke him. For what?”
“Because he didn’t deserve you,” Khalil ya ce da ƙarfi.
“Because I did. Because you were too beautiful to waste on a man with nothing but hope!”
“But he had a heart!” Safna ta yi ihu.
“You? You had money. But not a soul.”
Khalil ya yi shiru. A karon farko, ya gane bai da amsa. Kuma Safna… ba zata jure ba.
“Ni ba kayan alatu bane. Ba za ka saye ni da diamonds ba. Ni zuciya ce, da rauni, da fata — kuma kai baka kula da hakan ba.”
✈️ THE ESCAPE
Daren nan, Safna ta shirya. Ba tare da kuka ba.
Ta bar gidan da karamin trolley da passport ɗinta kawai.
Ba ta tambayi Salma. Ba ta kira mahaifinta. Ta nemi kanta.
Sai kawai ta tsaya a filin jirgi, da tikitin tafiya zuwa a new destination.
Ba a faɗa inda ba amma daga nan ne labari zai sauya salo.