MIJIN KARUWA

Chapter 2

by @pinkyjay

💅 *MIJIN KARUWA* 💅
(Love and romantic story)
Story and Writer
*Zainab Abdullahi Usman*
(PINKY DARLING MRS JAY)
 Gimbiyar Jajirtattu Writer's
PAGE 3️⃣▶️4️⃣
Da zuwansa Aroon ya ce "Alex Karuwa nikaso ka nemi min na aure ta." Alex yace "Kai Aroon me zakayi da karuwa ga mata nan a gari kamar shara ka rasa wacce zaka aura sai karuwa kanka ɗaya kuwa Aroon.?" Wani miskilin murmushi Aroon ya yi kafin yace "Kaga Alex idan bazaka nemo min ba,

kawai ka tashi ka bani waje zan nemo wanda zai bancika min." Alex yace "No my friend baza'ayi haka ba, amma me yasa kake son aure sai karuwa bayan kana da mata.?" Aroon yace "wannan ba damuwarka bace  kawai kayi min abinda nace idan zaka iya." Alex yace "Okey me zai hana ka aure Nana naga tana masifar sonka."

ɓata fuska Aroon ya yi kana yace  "Yanzu na rasa wacce zan aure sai Nana wannan ƙatuwa sha-sha gaba ɗaya Nana bata cikin tsarin matan da nikeson aura, saboda haka yarinya nikeso ka nemo min wacce tasan kan harka, sex da komai marar kunya number one wacce gaban kowa zata iya yimin duk abinda nikeso, 

wacce bata gajiya da sex wacce idan Ina sex da ita ruwan madararta na zuba idan ina sex da ita, tana ihun daɗi tana min kuka da shagwaɓa." Alex yace "Chaf lallai Aroon kana wuta ai kuwa zan nemo ma ita nan da kwana uku, ina tunanin daga yau zuwa gobe yarinyar zata dawo saboda wani Alhaji ne ya ɗauketa


tayi mai rakiya zuwa Dubai yau sati ɗaya kenan gaskiya idan har ta amince ta aurenka bazaka koma kallon wata mace ba har Samra ta bani tausayi dan wallahi duk son da kake mata idan ka haɗu da wannan yarinya labari zai sauya fatana kawai ta amince." 

Aroon yace "Hamm yanzu har akwai Macen da zata tsaya tunanin aurena uhmm bana tunanin akwai wannan macen ko Samra ai itace ta fara sona ba ni ba." Alex yace "Samra kace wannan kuma Anieta ce."  Aroon kuwa bai sake magana ba, saboda har kansa ya soma ciyo bai fiye magana mai tsayi ba, 

sai kusan magrib suka bar wurin masjid Aroon ya wuce shida Alex bayan sunyi Sallah kowa ya kama gabansa Aroon gida ya dawo, bayan ya yi sallar isha'i a Masallacin dake cikin gidansa, kana ya shigo part ɗin gidan parlo ya samu Samra ita da wasu tarkacen ƙawayenta, 

wani tsaki ya yi saboda gaba ɗaya shi suka kallo Aroon ya tsane a kafesa da idanu, da sauri ya haura sama yana shiga bedroom ɗinsa wanka ya yi kana ya sauya kaya ya kwanata yana  tunanin wannan aure da ya yi babu abinda ya amfana mai, gaba ɗaya Samra bata da wani amfani, 

duk lokacin da ya buƙace hakinsa sai sunyi rigima ita bazai tsofar da ita ba haka kawai ya cika jaraba idan ma ta yarda ta bashi hakinsa, wani lokaci ko rilizin baya bari ya yi take turesa, wai ta gaji, ta shi ya yi kana ya haɗa coffee ya sha kana ya kwanta, 

bacci mai nauyi ya ɗauke sa, cikin bacci yaji ana shafar mai jiki ya yi banza tun yana ɗaurewa har ya kasa, ya fara tura hannunsa cikin rigar Samra, yana matsa nononta,  kafin ya zura shi a baki ya fara tsosa, yana shafa ƙasanta, sai wasa yakeyi da gurin har ya soma danshin ruwa, 

yana jin haka ya haye kanta yana saita Bananarsa cikin HQ ɗinta ya fara noma, Samra kuwa tayi shiru tana jin Salbiyarsa na shige da fice cikin ƙoramar ta gajiya ta somayi ko minti biyar baiyi ba akanta amma ta soma ƙoƙarin turesa yana ganin haka ya sauka kanta ya shige bathroom ya yi wanka kana ya fito,

Kitchen ya shiga ya haɗa Lipton da lemon tsami ya sha kana ya dawo bedroom ɗinsa kwanciyarsa ya yi batare da ya koma ta kanta ba, bacci ya koma surarsa, bai falka ba sai kusan asuba ya tashi ya gabatar da sallar nafila da ya saba ya yi yana addu'oi har aka kira sallar asuba ya fita, 

koda ya dawo masjid Samra ta fita kwanciya ya yi tare da janyo wayarsa kiran Alex ya gani, tare da text kiransa ya yi suka gaisa kana Alex yace "Abokina ashe yarinyar ta dawo banda labari, saboda haka ka shirya zuwa da yamma sai kazo mu tafi ka ganta, idan kammala abinda nikeyi zanje gidanta muyi magana kafin kazo." Aroon yace "Okey bey." Ya katse kiran tare da gyara kwanciyarsa, da niyar komawa bacci,


ɓangaren Alex kuwa ƙarfe goma na safe ya shirya ya nufe unguwa Uku, dai-dai wani gida ya tsaya mai ƙaramin get bayan ya fito ya ɗauko wayarsa dake cikin aljihu, yana ƙara a kunne "Hello Any Baby gani a bakin Get." ya sauke wayar ko minti biyar ba'ayi saiga wata matashiyar budurwa fito cikin gidan,

WOW! ma sha Allah! Kyakkyawa ce ajin farko, tana da dogon hanci har baka ba farace ba wankan darzace, tana da matsakaicin jiki, ga dara daran idanunta masu ɗauke da aye lashes gazar-gazar sai ɗan ƙaramin bakinta mai ɗauke da pink lips, gashin girarta, kamar zasu haɗe, ƙwayar cikin idanunta burwun, 


sanye take da cikin riga da wando, na ƴan kanti, wandon iya guywa, sai rigar iya cibiyarta, ta tsaya, har kana ganin kwancin nononta, da suke tsaye kamar an dasa ice, babu alamar faɗuwa, tana da cikir ƙugu, da hips, a shekaru bazata wuce 17 zuwa 18 ba halilta ce kawai Allah ya bata mai kyau da ba kowace kallar mace keda irinta ba, 


zazzaƙar muryarta ce ta dake kunnena tana faɗin "Hiii Alex ya akayi ne.?" Yace "Any Baby kamata ya yi mu shiga da ga ciki, magana zamuyi mai mahimmanci." Wani fari tayi da idanu kana tace "Ina fatar samu ne ba zancen banza ba kasan fa ni duk inda samu yake ina gurin.?" Murmushi ya yi kana ya ce "Eh samuni har kyauta sai ke bani, 


saboda idan har kika amince ba tare da wata jayayya ba, ina mai tabbatar miki gadajen da zaki mallaka da motaci da Company ba'a magana." Tace "Kut muje ciki." Ta buɗe ƙofar suka shiga parlon suka zauna kana tace "To gayamin wane kalan aikine zanyi.?" Alex yace "Aure ne zakiyi Anita." Nan ya kwashe komai ya gaya mata, 


ya ɗora da cewa idan har kika amince da auren Aroon to wallahi babu macen da zata kai ki a garin nan za'a saka cikin mata masu kuɗi a Najeriya." Anita kuwa duk da babu lilsafin aure a gabanta amma jin zancen abinda take nema sai taga wata dama ce Allah ya kawo mata, batare da binciken waye zata aura ba,

tace "Shikenan Alex indai zan samu wadannan abubuwa, na yarda amma kafin a kai ga auren inaso naga zahiri." Dariya Alex ya yi kana yace "Karki damu anjima zamu zo tare da shi ya ganki, inaso kiyi wankan da baki taɓa irinsa ba." Tace "Ikon Allah kaga fa Alex ba wani wahalar da kaina da zanyi akan wani maybe ma wani jagwal ne." 


murmushi kawai Alex ya yi kana yace"Shikenan ni zan tafi sai munzo." "Okey." 
ya fito,  Anita kuwa kwanciya tayi tare da janyo wayarta, dake ringing, ta kara a kunne, "Hello Babyna ya ka ke.?"


Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY