Chapter 11
by @pinkyjay
Book one
PAGE 2️⃣1️⃣▶️2️⃣2️⃣
"Auta fito kiga ga tsinanniyar data saka ƴan sanda tafiya dani nan ta dawo." Da gudu suka fito cikin ɗaki Nihal ta ce "Besty bana gayamiki ba wallahi wannan shegiyar mata ce." Rumana ta ce " Ni yanzu babu abinda zanyi mata amma wallahi saina mayar da Mahaifiyata Mace wacce tafiki daraja a gidan Mijinki,
don wallahi wallahi wallahi Nafisa saina saka Mijinki ya Aure Mahaifiyata ni kuma saina aure Ubanki." Kutmar uba ke Rumana wallahi keyi kaɗan Uwarki ta aure Mijina nayi kishi da ita, Ubana kuma yafi ƙarfin ki, Mahaifiyata kaɗai ta isheki." Wata dariya Rumana tayi kana ta ce "nida ke shege ka fasa ba Boka ba Malam
amma nan da sati mai zuwa Na zama Matar Ubanki, Ummana kuma ta zama kishiyar ki saboda haka kije duk inda zaki iya tafiya nida ke shege ka fasa maza ki fice muna cikin gida kafin muyi miji dukan tsiya." Dariya Hajiya Nafisa tayi kana ta ce "Muzuba mu gani Wallahi bazan taɓa bari a kira Ubana Mijin karuwa ba."ta fita Rumana ta ce "Ai sai dai kar a koma
Ɓangaren Anita
gaba ɗaya ranar a ɗaki ta wuni, bata fito, sai chat kawai takeyi da su Rumana sai idan lokacin Sallah ya yi tayi, Aroon kuwa ciyon kaine ya saka shi a gaba ko fitowa ya kasa yi, Alex ne ya kirasa da ƙyar ya ɗaga yake sanar da shi kansa ke ciyo, ya kawo mai magani,
Alex ya Kira Anita ya ce "Ke wai me kikeyi har yanzu Mijinki bai fita ba bashi da lafiya.?" Ta ce "Wallahi ni ban san bashida lafiya na zata ai yana wurin Matarsa." "Kai Any wallahi ke cika yarinta, sai da ya yi sati ɗaya wurinki za'a raba kwana, amma kina nan tsabar shirme ko mi baki saniba, to kije part ɗinsa kiyi make duk abinda ya kamata ganin zuwa na kawo mai magani."
Tace "Ina ne part ɗinsa.?" Ya ce "Part ɗin tsakiya." Ya kashe wayar ta shi tayi ta ɗan fesa turare kana ta fita, tura ƙofar paroln tayi da sallama amma shiru, da kallo take bin paroln ya yi mata kyau sosai, bedroom ta shiga ba haske sosai, amma tana iya hangosa kwance kan bed ya shige cikin bargo,
takawa tayi har inda yake ta zauna gefen bed tana janye bargon a hankali ɗagowa ya yi suka haɗa idanu, kawar da kansa ya yi kana ya ce "Tashi ki fita bana son ganinki." Banza tayi mai, ta shi tayi zuwa bathroom ta haɗa mai ruwan wanka ta fito, kana ta buɗe firji ruwan zam zam ta gani cikin galam,
cup ta ɗauka ta tsiyaya mai kana tayi mai tofi a ruwa ta bashi, ta ce "Ga ruwan zam zam suna maganin zazzaɓi da ciwon kai kasha zaka samu sauƙi karɓa ya yi kana ya shanye, ta ce "muje ga ruwan wanka na haɗa ma, beyi musu ba ya tashi suka shiga da kanta tayi mai wanka suka fito,
Dressing room ɗinsa suka shiga ya shirya cikin kayan hutawarsa suka fito, paroln ƙasa ta sauka ta haɗa mai abinci ta koma kaɗan ya ci saiga kiran Alex suka sauko parlo ya bashi magani kana ya tafi ba laifi ya ji sauƙi sosai, amma haka kawai haushin Anita yake ji, a ransa, ta shi ya yi tare da ɗaukar key ɗin Motarsa ya fita,
batare da ya ce mata komai ba, bata damu ba ta shige part ɗinta, wanka tayi kana ta zauna parolnta tana kallon Tv,
Samra kowa bata gidan ta fita, wurin Malam ta koma ta karɓo wani magani, ta saka ma Aroon cikin abinci daga nan labari zai sauya, koda ta dawo har masu aiki sun kammala abincin dare, ta buɗe ta zuba maganin kana ta wuce part ɗinta, wanka tayi kana ta shirya cikin wasu kananan kaya riga da siket masu kama jiki,
ta feshe jikinta da turare, kana ta shafa kwallin da Malam ya bata, tana jin ƙarar motar Aroon ta fito zuwa harabar gidan tarbonsa tayi suka rungume juna, wani kyau yaga ga ƙara mai, ga wani abu da yake ji yana fisgarsa akanta
dai dai lokacin Anita ta fito tarbonsa ta sha ado na fitar hankali, rungunme ta gansu da juna wani irin abu taji ya dakar mata zuciya Samra kuwa ta ganta sarai sai ƙara shigewa jikin Aroon tayi tana kai mai kiss da sauri Anita ta bar wurin idanunta na cikowa da hawaye, Samra kuwa wani murmushin mugunta tayi, kana taja Aroon suka shige, ciki,
da kanta ta zuba mai abinci tana bashi a baki ya ƙoshi kana suka shige ciki, yau tare sukayi wanka, suka dawo parlo, ta ce "Dear ɗan wake nikeson ci." Kallonta ya yi kana ya ce "To ki saka masu aiki su dafa miki." Basu iya ba fa ka sa Amarya ta girka min." "Okey kirata."
da sauri tayi part ɗin Anita paroln buɗe yake zaune ta tarar da ita parlon kwance cike da rashin mutunci Samra ta ce "Ke karuwa sai ki fito Mijina na kiranki." Anita Bata ɗago ta kalleta ba "Ke ba dake nike magana ba.?" "Kutumar Uba iskancin har ya kawo nan." Ta juya ta fita,
Wurin Aroon ta dawo "Dear ta ce bazata zo.?" "Haka ta faɗa.?" Samra tace "Kasan bazan mata ƙarya ba har zagina tayi daga shiga ta." ran Aroon ne ya ɓaci part ɗin Anita ya shiga Samra tabi bayansa, saboda gulma, ba sallama ya shiga parlon,
"Ke iskancin naki har yazo kaina ke har wacece, zan aiko kiranki kice bazaki zo ba, har da zagar min Mata maza ki bata haƙuri ki wuce kitchen ki dafa mata ɗan wake." Anita kuwa tashi tayi daga kwance ta ce "Allah ya huci zuciyarka Aunty Samra kiyi haƙuri." Ta fice paroln ta barsu nan tsaye,
fitowa sukayi, Aroon ya ce "Baby, muje ciki kafin ta kammala." Yaja hannunta suka wuce, Anita kuwa tana kitchen tana haɗa ɗan wake, tana jin sun haura sama ta fita kitchen, zuwa bayan gidan falawowin gidan ta shiga dubawa har ta kai kan wacce take nema,
tsinko ganyen fulawar tayi kana ta dawo kitchen cikin bilanda ta saka ganyen kana ta markaɗa tacewa tayi a cup, ta koma fita, wurin takin dake kai ruwa bathroom ɗin Samra ta wuce ciki ta zuba rabin cup kana ta koma wurin wanda ke kai ruwa bathroom ɗin Aroon ta zuba ragowar,
ta dawo kitchen ta wanke duk abinda ta ɓata ta kwashe ɗan waken ta haɗa komai kana ta nufe part ɗin Aroon, norking tayi amma shiru ba'a buɗe ba,
lokacin Samra na kwace jikin Aroon sai shafarsa takeyi, gaba ɗaya ta rikita shi, ta tayar mai da sha'awa sosai, ya janye mata riga ƙasa ya fara wasa da Nononta, Anita ta koma norking, Samra ta ce "Shigo ciki." Anita ta shiga lokacin Aroon ta tura fuskarsa cikin Nonon Samra, ita kuma tana wasa da dick ɗinsa,
dake tsayi, kallo ɗaya Anita tayi musu ta kawar da kanta, ajiye ɗan waken tayi kana ta ce "Aunty Samra gashi nan sai da safe ta fita, Samra kuwa ba ƙaramin haushi abin ya bata ba ganin ko kaɗan babu almar damuwa ko kishi a fuskarta
Aroon ne ya dawo da ita duniyar tunanin data lula, ɗaukarta ya yi chak zuwa bedroom, ya kwantar kana ya rufa mata baya, tare da ware mata ƙafa ya zura kaciyarsa ciki ya fara, aiki, ba wani daɗi yake ji saboda gaba ɗaya, a bushe take romantic ɗinta da ya yi kaɗan gabanta ya yi damahi,
yana fara sex wurin ya bushe, da ya gaji sauka ya yi don kansa, ya shige bathroom zuwa wanka, itama barin ɗakin tayi ta wuce part ɗinta, wanka ta shiga ranta ba daɗi bataji yana ihu ba kamar yadda taji ya yi kan Anita,
ɓangaren Anita kuwa tana shiga part ɗinta bedroom ta shiga kwanciya tayi ta fashe da kuka, sai da tayi mai isarta kana tayi addu'ar bacci,
Aroon kuwa fitowarsa wanka kenan jikinsa ya soma ƙaiƙayi, abu kamar wasa sai ƙaruwa yakeyi tun yana daurewa har ya kasa, janye tawol ɗin dake jikinsa ya yi,
yana sosar jikinsa fatarsa har tayi ja, a rikice ya kira Alex ya kawo mai magani, ga abinda jikinsa ya yi, Samra kuwa cika babp tayi ta zauna a ciki kafin ta fara wanka sai da ta saɓe jikinta da sabulu, ƙaiƙayi ya taso mata ta ko ina, da gudu ta fito bathroom, ko tawol babu ta fito, sai ihu takeyi tana sosar jikinta,
bala'i ya yi mata yawa har cikin gindinta takejin ƙaiƙayi, sai sosar wurin takeyi har ya fara jini, gaba fatar jikinta ta kumbure,kuka takeyi sosai tana sosar jikinta,
ta rasa ina zata saka kanta da gudu ta koma bathroom, ta watsa ruwa ko zataji sassauci amma sai linkuwa abin ya yi fiye da na farko,
Ɓangaren Hajiya Nafisa kuwa Gidan Hajiya Mairo ta wuce ta sanar da ita yadda sukayi da Rumana Mairo ta ce ƙarya ce takeyi kema kesan Mijinki bazai iya ƙara aure ba." Hajiya Nafisa ta ce "Kuma fa haka ne kesan abinda ya sa hankalina ya tashi wallahi Matar kyakkyawa ce har taso tafi ƴarta kyau
kesan fa Alhaji yana son Mace mai kyau wallahi saboda naga hoton Mahaifiyar Aroon da suka rabu kamarsu ɗaya da Aroon kamar an tsaga kara, ni ko banda fari da ƙiba me nike da shi." Dariya Mairo tayi kana ta ce "Ƙawata kenan kura ga tsoro ga ban tsoro, ai duk abinda yarinyar ta faɗa bazata iya ko ɗaya ba,
ai Hajiyar ki ba kanwar lasa ɓace, ke manta da zancen ta kawai." Nan suka ci-gaba da hira kafin Hajiya Nafisa ta koma gida
Rumana kuwa kallon Ummanta tayi kana ta ce "Umma aure nikeso kiyi kuma Abban Aroon nikeso ki aura." Umma tace "Aure kuma Auta sannan taya zan aure wannan hamshaƙen mai kuɗi.?" Rumana ta ce Yanzu dai yardarki kawai nike nema."
"Shikenan Auta na amince." "Yauwa Ummna yanzu muje na kaiki wurin gyaran jiki zuwa gobe zamuje Companynsa, ai kina da takardun diploma, muje akan kina neman aiki daga nan idan ya amince aiki ya rage naki Kesan yadda zaki janyo hankalinsa a kanki
ni kuma zanji da Uban shegiyar."
Umma ta ce "Wai da gaske Auren Ubanta zakiyi Auta.?" "Sosai kuwa Umma wallahi baki gansa bane idan kina jin labarin Alhaji, Mujahid mai shanu to shine Ubanta kesna ɗan majilsa ne, Abuja kuma ɗan kasuwa ga ilimi ga kyau ga kuɗi, saboda haka ni shi zan aura kuma ba don in fito ba,
zaman aure zanyi." Umma tace "To Allah ya sa hakan shine alkhayri." Ta ce "Amin." Ana gama sallar magrib suka wuce wurin gyaran jiki har Rumana akayiwa sai 11 suka dawo,
Ɓangaren Samra da Aroon kuwa gaba ɗaya sunci ubansu, ko da Alex ya kawo mai magani Kamar ya suma Alex ya shafa mai magani da kansa ya bashi na sha kana abin ya lafa mai Alex ya ɗebe jininsa ya auna ya ce "Aroon da me kayi wanka.? Ya ce "Ruwan bathroom mana." Ciki ya shiga ya ɗebo ruwan ya duba
kana ya ce "Ai ruwan ne suka janyo ma wannan matsalar wani abu ne ya shiga ciki, saboda haka, ka kira akwashe ruwan tanki gaba ɗaya a wanke ko saka sabbi." kana ya fito karo sukayi da Samra da fito da guda tana ihu tana kuka, da sauri ya kira Aroon ya fito ya riƙata zata fita gaba ɗaya tayi wujiga-wujiga,
allura akayi mata kana Aroon ya shafa mata maganin, sai bacci ya ɗauketa, Alex ya ce ka sanar da Anita kartayi wanka da ruwan ." "Okey." Kawai ya ce kana ya fita, "Anita kuwa duk abinda Samra keyi tana jikin ƙofar paroln tana gani tayi dariya har cikinta ya yi ciyo, saboda Ihunta ya tashe ta bacci,
Washegari
Rumana da Ummanta suka shirya zuwa Companyn Daddy Ummanta ta sha ado cikin wani les maron ta saka mayafi fari, suka fita, sai company offers ɗin Daddy suka nema aka kaisu, sakatarinsa ya sanar da shi ya yi baƙi, Daddy ya bada umurnin su shigo
Rumana ta ce "Umma ki shiga kawai ina nan waje." Cikin takon isa Umma ta shiga ƙamshin turarenta ne ya dake hancin Daddy ɗago kansa ya yi dake kan laptop, ya amsa sallamar da Umma tayi ne ya amsa izini ya yi mata ta zauna kana ta ce "Barka da wannan lokaci Yallaɓai." Ta faɗa tana murmushi, "Yauwa Hajiya barka sai dai ban gane ki ba." Ta ce "Eh bazaka gane ni ba saboda baka sanni ba,
dama nazo neman aiki ne, wallahi na gaji da zaman gida haka nan ba aure ba sana'a shine nace bara nazo wurinka ayi min alfarma ko gyaran Office ne abani." wani murmushi Daddy ya yi kana ya ce "Haba dai ai ke wuce zama ƴar gyaran Office, muga takardun naki." Bashi tayi ya duba ya ce "Ba matsala daga yau ke zama sakatariyata zan sallame wancen na tura shi wani company."
"Wow! Ma sha Allah gaskiya naji daɗi sosai na gode Allah ya saka da alkhayri." Ya ce 'Amin amma wane Unguwa kike.?" Ta ce "Nan sharaɗa nike ." "Okey." Ta ce "To Yallaɓai zan iya tafiya ko zan fara aiki ne daga yau.?" ya ce "A'a sai dai zuwa gobe idan Allah ya kaimu." "To godiya nike Yallaɓai." "A'a banaso ki kirani da sunana." Wata rangwaɗa tayi mai jan hankali,
ta ce "Ai sunan naka ne babba shi ya sa bana iya ba kayi haƙuri." "Murmushi ya yi kana ya ce "To ai dai samu min wani suna wanda ya dace dani." "To shikenan zan nemo in sha Allah ." Ya ce To sallama sukayi akan sai ta fito gobe har ta kai bakin ƙofa ya ce "Da Mota kika zo ne ko na sauke ki a gida saboda fita zanyi." Ta ce "Yallaɓai a keke napep nazo."
"Okey muje." Ya tashi tana gaba yana bayanta, Rumana kuwa nata hangosu ta bar wurin ta ce "Kwalliya ta biya kuɗin sabulu kenan." Motar ta shiga kai tsaye Companyn Alhaji Khamis ta wuce,
Umma kuwa da Daddy sai hira suka sha a Mota kamar waɗanda suka jima da sanin juna har ƙofar gida ya sauketa sukayi musayar number, kana ya wuce, ita kuma ta shige gida ranta fes don itama taga abinda kayi mata,
Rumana kuwa tana isa kai tsaye Office ɗin Alhaji Khamis ta nema akayi mata iso, ta shiga zaune yake kan kujera, yana duba wasu takardo ta ce "Hello Guy." zazzaƙar muryarta ce ta dake kunnensa ya ɗago suka haɗa idanu, wani mayen murmushi ta sakar mai kana ta ce "Barka da wannan lokaci."
"Yauwa Barka amma keyi ɓatan kai ne naji ke kirani da Guy.?" Zama ta gayaran kana ta ce "A'a wallahi ba wani ɓatan kai, ni zankaɗeɗen saurayi na gani son kowa ƙin wanda ya rasa." Dariya ya yi kana ya ce "Kece Mace ta farko a shekarun nan nawa kika kirani da saurayi, sauran ƴan mata dake aiki ƙarƙashina duk Yallaɓai ko Abba suke kirana."
Rumana ta ce "Kai kuma kana amsawa saboda ka yarda kai tsoho ne.?" Ya ce "To ai shekaru sun ja." Rumana tace " Chaf ai dani ce kai wallahi bazan yarda da wannan ba yarinya zan samu na aura mu sha rayuwa yadda jikina zai ƙara gogewa, har nafi wani saurayi."
ya ce "Allah ko Ƴan Mata.?" Ta ce "Sosai kuwa amma ko da yake na cika ka da surutu aiki nazo nema ko zan samu na karance computer ne." "A'a ba komai fa karki damu mu cigaba da hira kawai amma gaskiya ke kawo shawara sai dai ai babu iyayen da zasu yarda su bani auren ƴarsu a shekarun nan nawa,
Inama zan samu wacce ke sona.?" Rumana ta ce "Haba Yallaɓai wacce Mace zaka ce kana so bata amsa ma ba ai sai marar rabo yadda kake da kyau haka ga jiki ma sha Allah, kalar Namijin da nikeson na aure." Yace "Kai haba lallai kice har yanzu inada saura."
Ta ce "Sosai kuwa Allah dai ya bani miji kamar kai." Shiru ya yi yana nazarin maganarta to ko ya ce yana sonta kai anya zata maybe tana yi mai wannan zance ne saboda tana neman aiki amma bari ya gwada ya gani,
ɗago kansa ya yi kana ya ce "Yanzu idan nace zan aureki zaki yarda.?" Rumana ta ce "Chaf me zai hana idan har cikin zuciyarka kana sona ai na huce takaici na samu Namijin duniya kamar kai." Nan dai suka shiga hira sosai Rumana na gwada mai yadda zasuyi rayuwa da sauransu,
da kansa ya ɗauketa a mota suka fita wurin shaƙatawa, sai kulawa da tarairayarsa Rumana keyi basu dawo gida ba sai yamma har cikin gidansu ya shiga suka gaisa da Umma kana ya fito akan zai dawo zuwa gobe su ƙarasa magana saboda cikin satin nan yakeso a ɗaura auren,,,,,,*
Writer Bey PINKY DARLING MRS JAY
To fa ko ya zata kaya tsakanin Anita da Aroon da Samra ko ya zamansu zai kasance a gidan shin Aroon zai kamu da soyayyar Anita shin zai haɗu da Mahaifiyarsa, Anita zata gano ƙasar da danginta suke. Ya zata kaya tsakanin Rumana da Hajiya Nafisa shin Abban Aroon zai Aure Mahaifiyarta ita kuma Rumana zata aure Mahaifin Hajiya Nafisa ya wannan chakwakiya zata kasance ko biyu ne don jin yadda wannan ƙayatatcen liltafi zai kasance