BIG UNCLE

5&6

by @autaralheri

💋💋💋*BIG UNCLE* 💋💋💋


      (SHUGER DADY RETURN) 🫶❤️ 

          
                AS NEW NAME IS 👇
                💋*BIG UNCLE*💋

   🔥🔥Hot love with a new sexy romantic story 💋💋💋

               By 

Dr Yasmeen Ahmad 🥳🥳
            Autar alheri ✍️💃

Writer of👇

ME & MY LION 
ABBANAH 
SHGER DADY 
      AND 

OTHERS 💃💃💃💃
  
     Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me ɗauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shauƙi, ƙauna, cin amana, da kuma reality love na haƙaƙa, duk acikin book ɗin *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN) 

kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me ɗauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nishaɗi🥳 kudai kawai mu kafta aciki.💃💃

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM❤️🥳🥳

بسم الله الرحمن الرحيم 

Book 1

Chapter 5 & 6

Dan ƙaramin gargaɗi kuma me anfani, dan Allah duk wadda batada aure karta karanta, kijira lokaci na nan zuwa da zakiyi yadda kikeso agidan aurenki, ni banyi dan lalacewar tarbiyar ƴar kowaba, kuma idan kika karanta kuma kika ɓata rayuwarki akan Hakan, wannan keda Allah, kuma rayuwarki kika ɓata batawaba.🤷



"Suna dosowa get ɗin gidan yawangale kanshi, suka danna hancin motocinsu ciki, parking sukayi a perking space kana cikin hanzari escort ɗinshi suka zagaye motar da yake ciki suna zare ido domin dukkansu Black American soldiers ne..su Yusuf ma fitowa sukayi Hakama, su jalal, suna jiran fitiwaeshi domin babu me damar isa ga wannan motar Balle yataɓata. Kusan minti biyar kafin ya buɗe marfin motar, kana ya fito yana ƙarewa gidan kallo domin tunda aka fara ginin bezoba seyanzu. Wani irin hugg yaji anbashi ta gaba data baya, Hakan yasa ya runtse idonshi kawai domin ya san bame masa Hakan se ƙanenshi, "oyoyo Yaa jay, suka faɗa atare suna ƙara ƙanƙameshi. "Hugging ɗinsu yayi bank, yana shafa bayan jalal dake gabanshi, kafin yace "thanks my blood chichi, yafaɗa akan lips ɗinshi yana bawa Yusuf hannu suka gaisa Yusuf ɗin na murmushi, Hakama yabawa faruk da isham, duk sukayi musabaha, kafin ya nufi cikin parlor gidan riƙeda hannu jalal domin shine ƙarami kuma yaƙi sakinshi, su Yusuf nabiye dashi abaya. 

Suna shiga kaitsaye part ɗinshi suka haura duka domin basuga kowa a parlor ba, Anan suka zube parlor kana shi kuma yawuce bedroom ɗinshi. Kayan jikinshi yacire duka wannan ƙirar tashi ta mijiya ƙarfi ta bayyana, batareda ta ɗauki komaiba yanufi toilet sedai dudda short nicker ɗin Adidas dake jiki behana bayyanar cikakkiyar halittarshiba acikin short ɗin. 🫣

Ruwa yasakarwa kanahi, yana sauke ajiyar zuciya yasani cewar bayasan wannan Auren amma ba yadda ya iya dashi tunda anrigada an ɗaura. Tunani kawai yake yi Harya gama wankan ya fito ɗaure da towel a ƙugunshi. Hakan ya nufi mirror yasamu duk abinda yake anfani dashi akan mirro, murmushin gefen baki yayi wanda yaƙara fito da asalin kyawunshi, kafin ya taotai lips yana girgiza kanshi, domin yasan wannan ba aikin kowa bane se, Anty mimi, seda ya gama duka uzirinshi kafin yafito cikin wasu ƙananun kayan red shirt and black gems. Sunyi masa matuƙar kyau domin sun amshi kalar Fatarshi., fitowa yayi yanabin abokanan nashi da ido. Yanajin faruk na faɗar "wlh jay yamure domin konine natashi idan natashi ƙara aure Allah ƙatuwa zan Nemo wadda komai yaji ajikinta alaji..."Allah ko nawan kasan takan tsiyar manyan mata kenan. "Eh mana. Yanajinsu yazaga yawuce bece musu komaiba, yana fita suka bushe da dariya isham na faɗar"guntafa zeje yaga kayan harka, woww gaskiya jay zeshana a wurinnan, firarsu sukeyi irinta abokanai cikin nishaɗi da farin ciki, domin tuni su jalal sun fice warsu Shiyasa suka samu wannan damar.

Shi kuwa yana fita harabar gidan yanufa, ya karɓi cer key hannun ɗaya daga cikin drivers dinshi, ya shiga mota yaja yabar gidan bayan yahanasu biyarshi domin bayaso mutane Susan shine aciki....kai tsaye family house ɗinsu yanufa.

Dukkansu suna harabar get ɗin gidan, ikram iman, iklas, suraj, Yasir, mubin, duka yaran ƴaƴan gidan sun haɗu bancin ƙananun, wasa sukeyi suna gudane gudane suna wasar ɓoya, domin ba kowane namiji agidan daze tsawatar musu, Anty Billy ce kawai tafito tana musu magana amma sukayi bris da ita....iklas aka ɗaurewa ido suna takalarta suna ɓoya, ita kuwa tana bulayin nemansu, suna mata dariya. Tunda yashigo da hancin motarshi cikin gidan yake Kallonta, gatadai ƙaramar yarinya amma daga nesa zaka ɗauka babbar mace ce, batada wani jiki sosai, amma yadda take da ƙugu, da manyan mazaunai zaka ɗauka babba ce. Kauda idonshi yayi daga Kallonta yanajan ɗan ƙaramin tsaki, kafin yayi perking yafito daga cikin motar, ko kallo inda suke beyiba yadoshi cikin parlor gidan, sedai bekai da ƙarasawa ba iklas tayi masa wata irin damƙa tana faɗar "yeee wlh namaka mubin yes Seni babyn uncle jay💃💃 tafaɗa cike da nishaɗi tana ƙara chakumeshi, 
Lulu blue eyes dinshi yazuba mata cikin jin haushin yadda tayi Mishi. Mubin ɗin ne yaleƙo maɓuyarsa yaga abinda tayi cikin zaro ido ganin dodonsu yace "babyn uncle j🤭 Sekuma ya toshe bakinshi domin yamanta da uncle jay dinne agabansu, kana yace "iklas buɗe idonki kiga waye agabanki wlh kin kaɗe, yana gama faɗar Hakan yafece gudun kar ruwa da iklas tajanyi yacishi. Aikojin muryar mubin yasa tabuɗe idonta cikin saurin tana bin ƙafafun wanda ke gabanta da kallo. Wani irin faɗuwa gabanta yayi sabida sihirtaccen ƙamshin mayen turarenshi dayayi mata maraba ayanzu, domin seyanzu ma taji ƙamshin. Cikin sauri rasakeshi taredayi baya rana zare ido tamkar wadda tayiwa sarki ƙarya. 

Lulu blue eyes ɗinshi yazuba mata kawai yana kallon zallar iskancinta acewarshi, amma bace mata komai ba. Iklas kam da tuni tasha jinin jikinta, cikin sham mata tayi baya tareda kwasa aguje tashige parlor tamar wadda aka jefo. 

"Ke lafiyarki kuwa? Zaki faɗowa mutane haka. Cewar Momma domin kaɗan tabigeta tawuce. "Inafa Lpy Momma, akwai dai rigimar data Nemo iklas ke gudun banza, Anty Billy tafaɗa tana gyara zamanta. Baki Anty mimi tabuɗe zatayi magana kenan Sega jay yashigo parlor bakinshi ɗauke da sallama akan lips ɗinshi. "Ah hab koda naji, wlh my ƙane ne tagani shi yasa take wannan gudun, fitinanniya duk itace ta haddasa wannan rashinjin itace ummul haba'isi, amma yanzu dataga dodonsu aita gudu. "iKon Allah to ina sauran Anty mimi? "Oho Ina nasanar musu, tafaɗa tana bankawa jay harara taƙasan ido domin baƙaramin haushinsa takejiba. 

Zama yayi kusan momma yana riƙo hannunta, yace "momma good afternoon. "Kai jabeer rabani da wannan yaren naku na nasara, ina kabaro salmah tana lafiya daiko? Ta tambaya idonta na kanshi....bece komaiba sema miƙewa dayayi yazauna kusan Anty Billy yana faɗar "Anty Billy wannan kallonfa da Anty mimi kemin narashin yadda? Yayi maganar kamar bashine yayiba. "To sarkin gani, bakaji momma na tambayar ka amaryarka ba ne kashareta nikuwa kake tinanin nabaka amsa ko? Tafaɗi Hakan ne domin ta ankarar dashi sabida tasan begane wacece salmah da ake magana ba, dudda yanada nomber ta yanzu Hakan idan anbincika besan sunanta ba..aikuwa kamar tasani domin sam begane wacece me wannan sunanba. "Tana Lpy Momma, yabata amsa atakyaice. 

"My ƙane tashi muyi magana, cewar Anty mimi... ɗan gyara zamanshi yayi cikin ko in kula yace "please Anty mubar maganar nan zuwa wani dan lokaci bayanzuba. "No yanzu zamuyi tunda momma ta tashi Allah yanzu zamuyita. 
Miƙewa yayi zaune Dede yana Kallonta kana ya kwaɓe fuska kamar zesaka kuka irin atakurashi Ɗinnan...bata damu da yanayinshi ba tace....!

BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal 👌 spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group ɗin MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, 🧏 zaku iya tura kuɗinku a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber 👉 *** on WhatsApp 🙏 

Wannan book ɗin baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke🧏













Autar alheri ✍️