7&8
by @autaralheri
💋💋💋*BIG UNCLE* 💋💋💋
(SHUGER DADY RETURN) 🫶❤️
AS NEW NAME IS 👇
💋*BIG UNCLE*💋
🔥🔥Hot love with a new sexy romantic story 💋💋💋
By
Dr Yasmeen Ahmad 🥳🥳
Autar alheri ✍️💃
Writer of👇
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS 💃💃💃💃
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me ɗauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shauƙi, ƙauna, cin amana, da kuma reality love na haƙaƙa, duk acikin book ɗin *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me ɗauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nishaɗi🥳 kudai kawai mu kafta aciki.💃💃
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM❤️🥳🥳
بسم الله الرحمن الرحيم
Book 1
Chapter 7 & 8
"Tace "jabeer kaje kaga matarka ko? Tayi maganar idonta nakanshi. Shiru yayi mata kamar bejiba yana danna wayarshi. "Jabeer banason iskanci fa wai bada kai nake maganaba eye? "Kai Anty mimi wlh kinada damuwa, to mizan mata idan naganta please hab. Yafaɗa kamar zeyi kuka. Ido Anty mimi tawaro cikin mamaki tace "mikake nufi ne jabeer? Matarka kake tambaya mizaka mata wannan wacce irin maganace haka? Kanada hankali kuwa? "Oh god please anty Dan Allah kidena wannan zancen badai anyi Auren ba? Hankalinku yakwanta to ai shikenan Dan Allah kubarni naji da kaina mana., yana maganar irin ko ajikinshi Ɗinnan.
"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un jabeer? Anya Kanada Lpy kuwa? Kodai dagaske ne aljana ta aureka? Dasauri ya ɗagako ya kalleta jin abinda tace, Sekuma yasaki wani guntum murmushin gefen baki, yaci gaba kawai da abinda yakeyi. "Jabeer magana nakeyi kagayamin please. "Gaskiya kam wannan abin akwai ayar tambaya acikinshi domin da badan munsan cewar babu mazinaci a zuri'armu ba wlh damunce turawancan dake cikinsu koyoshe sun ɓata mana kai maybe Shiyasa hankalinka baya akan iyalinka, cewar anty Billy cikin jin haushinsa. Dasauri yaƙara juyowa ya kallesu Sekuma ya girgiza kanshi, tare da miƙewa kawai ze bar wurin yace "anty Billy turamin waccan yarinyar samu fitane. "Wacce yarinya kenan? Shiru yayi mata kamar bejitaba. Ita kuwa tagane wayake nufi sarai dagangan tayi mishi hakan.
"Jabeer bakada lokacinmu ne shi yasa zaka gudu? Tun da bakada abin cewa ko? To wlh bari kaji in gayama wlh ba kawoma yar mutane akayi dan kazuba mata ido kana Kallonta ba wlh doline kaje gareta kuma kabata hakkinta na aure idan ba hakaba wlh dakaina zangayawa Dady abinda kake ciki kaji nagayama, sabida abinda bazanso ayiminba wlh bazan bari ayuwa waniba ina kallo, domin wlh duk wanda na aurawa ƴata yamaidata photo wlh dakaina zanje na ɗauko abuta, wannan wanne irin wulakancine haka? Anyi ɗaurin aure anyi biki duk babu kai kagudu kabar ƙasa, yanzu kuma kadawo kabirkiɗawa gari jaka zuwa yawo dan renin hankali, Karka kula yar mutane zaka yadda zanyi dakai wlh.
Ido yazuba mata yana kallon yadda take masifa harta dasa aya, kafin yashafa sumar fuskarshi cikin basarwa yace "Allah ko anty? Bansaniba bari wani ya auri ɗaya daga cikin yayana yayi musu Hakan, Anan ne zakaga asalin abinda nake faɗa, koda yake ai kafin nayi wani abin kune kan baka domin wanzam bayaso akanshi, sedai akan wani. "Humm nidai turomin iklas, ina mota, tafaɗa yana ficewa abinshi, aranshi yana mamakin wannan bala'in da anty mimi keyi dashi akan wannan amaryar komiyasa take wannan masifar oho.
"Ke zo kije uncle ɗinku na nemanki kije yana mota. Cewar Anty Billy tadashigo bedroom ɗin dasuke ciki. "Nikuma Momy? A'a bakeba ni, Zaki tashi kijeme kosena makeki,. Dasauri tamiƙe tana dirowa daga kan bed ɗin tana turo baki tayi waje, amota tasameshi zaune Harya kunna motar yana jiranta. Hakan tazo dan nesa da setin inda yake zaune tace "uncle jay gani Momy ce tace nazo kana nemana, tafaɗa cikin taɓa rarriyar muryarta. Bece mata komaiba sema ɗauke kanshi dayayi daga gareta yana ƙara gudun ac shi. "Uncle Jay..."shii Dan Allah shiga mota muje, yafaɗa cikin gajiyawa. Ido tazaro yanaja baya cikin mugun tsoro, amma yagame Gabas da yamma kafin yayi mata wani mugun kallon kargagaɗi ganin tana neman guduwa. Ai babu shiri tafaɗa motar tamkar zata saki fitsari, Hakan yaja yafice daga gidan kota kanta beƙara biba balle tayi tunanin yasan da zaman murun acikin motarshi ahakan har suka ƙarasa gidanshi.
Fitowa yayi yanufi cikin gidan, Hakan itama tafito jiki a sanyaye tabi bayanshi...zama tayi a general parlor ganin yanufi saman bene, tana jiran tsammani. Shikuwa Pert ɗinshi yanufa kaitsaye sedai yana shiga yaga bakowa, su Yusuf sun wuce abinsu tun ɗazu...bedamuba yanufu bedroom ɗinshi.... Salmah kuwa tana zaune a bedroom ɗinta text yashigo wayarta, ga abinda aka rubuta ata ƙyaice. *KINSANFA BAMUDA LOKACIN ƁATAWA TUNDA YA DAWO KIYI ƘOƘARI KIYI ABINDA YADACE DOMIN IDAN KIKA BARI SON DAKIKE MASA YAYI TASIRI ACIKIN PLAIN ƊINMU NARANTSE SEKIN KARƁI HUKUNCI, MAZA KIJE DOMIN ZE IYA KOMA BARIN ƘASAR GOBE, KUMA BA ABINDA KIKA ISA KIYI MUDDIN YABAR ƘASARNAN KO SUMAR KANSHI BA'A ISA ATAƁA A ACAN ƊIN SHI YASA MUKA SHIRYA KOMAI ANAN.* Ajiyar zuciya yasauke bayan tagama karanta saƙon kafin tamiƙe ta ɗauko jakarta buɗewa tayi ta ɗauki wani abun kana tafice daga bedroom ɗinta zata nufi part ɗin Jay....!
BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal 👌 spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group ɗin MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, 🧏 zaku iya tura kuɗinku a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber 👉 *** on WhatsApp 🙏
Wannan book ɗin baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke🧏
Autar alheri ✍️