9&10
by @autaralheri
💋💋💋*BIG UNCLE* 💋💋💋
(SHUGER DADY RETURN) 🫶❤️
AS NEW NAME IS 👇
💋*BIG UNCLE*💋
🔥🔥Hot love with a new sexy romantic story 💋💋💋
By
Dr Yasmeen Ahmad 🥳🥳
Autar alheri ✍️💃
Writer of👇
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS 💃💃💃💃
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me ɗauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shauƙi, ƙauna, cin amana, da kuma reality love na haƙaƙa, duk acikin book ɗin *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me ɗauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nishaɗi🥳 kudai kawai mu kafta aciki.💃💃
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM❤️🥳🥳
بسم الله الرحمن الرحيم
Book 1
Chapter 9 & 10
"Tanufu part ɗin Jay. A parlor tawuce iklas amma sam bata kulada itaba, hartazo Dede ƙofar matattakalar benen, abinda ta ɗauko ajakarta ta shiga fesawa awurin tundaga matsala tafarko harta jingine da ƙofar shiga parlor shi. Damugun mamaki iklas ke Kallonta harta gama zubawa, kana tayi murmushi tashige ƙofar parlor. Cikin sauri iklas tamiƙe tazo Dede inda ya fara zuba koma minene, tana kallon abinda takasa fahimta. Sedai zuciyarta ta shiga kokwanto na zargi akan abin. Cikin sauri tajuya tanufi kitchen moper take nema amma bata samuba, ganin idan taci gaba da neman motar uncle ɗinta ze iya fito yasa tadawo dasauri taɗauki robar ruwa biyu, tabuɗe tafara zubasu awurin duk tawanke wurin daruwa, kana Takoma ta shiga neman moper cikin iyawar uban giji kuwa tasamu, gogewa ta shiga tana addu'a, harta goge tas kana ta ɗauki omo taƙara wanke wurin ta goge, kana tamaida komai mazauninshi, kafin tadawo tazauna kamar batayi komaiba amma Aranta tana tunanin abinda idonta yagani.
Salmah
Koda ta shiga tana cikin bedroom ɗinshi yasaka computer agaba yana aiki, kasan cewar jiya suka buga wasa amma kuma yanzu yaga ansaka wata wasar a London 14 ga wannan watan gaya yanzu ana 9 gawata. Ɗan tsaki yaja kafin yashigo address ɗin babban amininshi fadeel sidi gidaɗo. Hi,
PG where are you now? "Hello Jay DK I'm here to The Holland.
"Okay. Kawai yace ya sauka daga address ɗin yabuɗe contact ɗin ogansu kenan, yaji shigowar mutum acikin bedroom ɗin nashi. Yayi matuƙar mamakin shigiwarta sedai ko ɗaguwa beyiba Balle tasaran yasanda zamanta...itako ido tazuba mishi yana kallon zallar baiwar kyau da tsarin halitta irin wanda Allah yabawa jay tabbas shi ɗin kyakkyawane naƙarshe, tashaga da kallonshi harbatasan lokacinda ya ajiye akin dayakeyiba yamiƙe tsaye zebar ɗakin, seganin gilnawarshi kawar tayi. Cikin sauri tajiyo tare da riƙota lallausan Fatar hannushi wadda takusan sakata sumewa daga tsaye. Cak yatsaya jin ƙarfin halinta acewarshi, amma sam bejiyoba, ita kuwa cikin kissa taƙaraso tare da faɗawa jikinshi ta rungumeshi ta baya tana faɗar "sannu da dawowa jabeer, ina matuƙar ɗaukin dawowar mijina gareni, tunɗazu nake tsimayin ganinka amma banganba shi yasa na biyo sawo, I miss my husband. Tafaɗa tana goga mishi tudun na shanunta ajikinshi cikeda hilats, gata zabgegiya tunda kaɗan tayi tsawonshi.
Bece mata komai ba seda taji tana shafa masa jikine yajiyo cikin mamaki yana ƙare mata kallo, domin shi indai ba a Turai ba babu inda za'a ce anyi aure kuma aurenma na haɗi bana soyayya ba amma ace amarya ita kekawowa Ango kanta harda kai hannunta jikinshi.
Damamaki yake Kallonta aranshi yana faɗar anya kuwa momma taga wannan yayinyar da aka aura masa kuwa? Wannan ai kosu Anty mimi ta girma kuma tafisu girman jiki ai wannan sedai uwarshi badai mataba. Duk aranshi yake ayyana Hakan amma bace mata komai ba. Ganin tana neman wuce gona da iri ne yasa ya janye ta daga jikinshi tare da ficewa abinshi yana nazarin ta. Salmah na ganin yafita tace "yess angama, sauran ma bazasu gararaba, tana gama faɗar Hakan yaɗauko ɗaya abin tafeshe jikinta dashi gudun kar wanda tayi anfani dashi a waje yashafeta tukunnah tafito daga ɗakin.
Inda yabar iklas anan yasameta, zama yayi a parlor tareda kunna tv, kana ya dubeta cikin tsare gida yace "ke. Hakan yasa taɗago atsorace tana kallonshi. "Ni sa'arkine? Cikin sauri ta girgiza kanta. "Bakida bakine? Ƙara girgiza kan tayi still. Hakan yaƙara kular dashi, yacije lips ɗinshi na ƙasa kafin yace "idan kika ƙara yimin body language Allah Sena tattakaki Anan wurin. Nace ni sa'arkine? "A'a, tafaɗa cikin sauri kuma still tana girgiza kanta. "Okay amma shine kika ɗagamin waya kikamin shiru ko? Kana yanzu kike kiran kanki da babyn uncle jay, tunda ga sa'ar wasarki, harkika koyawa sauran faɗar Hakan kega marar kunya? Tukunnah ma kinji nace ke ƴatace? Ni duk ƴaƴana babu marar kunya irinki, amma shine zakice wani babyn jay, miyasa bakice babyn jalal ba inaga ai shine uncle ɗinki ko? Domin shine kawai ze iya da shirmenki, Allah idan naƙarajin kince wai babyn uncle jay idan nafara Ball dake sekinrasa haƙoranki, wawuya kawai. Yafaɗa yana Banka mata haramta...rau ray iklas tayi da ido amma batace komaiba sedai ta kwaɓe fuska kan tas tamkar zata rusa ihu. Anan Hakan Salmah tafito sedai rayi mugun mamakin ganin iklas agidan domin batasan da zuwanta ba, batace mata komaiba tanufi kujerar da jay kezaune ta zauna kana ta kwantarda kanta akan dantsen nannunshi tare da ɗora ɗaya hannunta akan cinyarshi tana murmushi, ita adole ga mijinta, tana jiran iklas tagaidata. "Itakam iklas galala tayi tana kallon ikon Allah domin yanzuma data zauna kusan uncle jay ɗin setaga kamar tafishi girma., Hakan yasa tazuba musu ido kawai tana kallonsu tamkar tasamu tv. "Jay kuwa wani mugun haushi Salmah tabashi domin Shima bace bata taɓa raɓarshiba irin Hakan bancin su Anty mimi suda suke yayunshi. "Kekuwa baki iya gaisuwa bane kike kallonmu haka kamar kina kallon tv. "Hum tayaya zan iya gaisuwa bayan naje makarantar koyon sallama, maybe idan nadawo na koyo gaisuwar daga baya. kallon kuwa ai dole ne na kallekuwa dan kunmafi vt daɗin kallo haɗi me matuƙar birgewa tsakanin giwa dakuma zomo😂 tafaɗa tana sakin dariyar datake toshewa domin fa iklas koyaya taga abin magana bakinta baya iyayin shiru seta maida martani, gakuma tsiwar bala'i. "Ido Salmah tawaro tana faɗar "ke nikike gayawa magana? Ni sa'arkice? Kina ƴar mijina kuma kizo har cikin gidana kizageni? To Wlh baki isa ashe bakida mutunci. "Ahh ke dakata malama gidanki ko gidanmu? A Ina yabi yazama gidanki? Gidan uncle jay dai, mutunci kuma kece bakidashi tunda har kika kawo naganarshi, kumada kike cewa nazageki, ai garada kika faɗa da bakinki cewa ƴar mijinki, Kinga ba ƴarki kenan, sabida Hakan babu laifi dan jaki yakifarda tsohon dayahau kanshi kingane ai. "Ke waini zakiyiwa ranshi kunya, cewar salama tana miƙewa tsaye cikin hasala zata daki iklas. "Hee dakata dan Allah banason shirmen banza Anan, ke tashi muje, yafaɗa yanayi gaba abinshi. Miƙewa iklas tayi tabi bayanshi Seda takai Dede ƙofar fita parlor tajiyo tanayiwa Salmah gwalo. Aikowa tashaƙa iya shaƙa tankar tabita tamakota Hakan takeji amma ba hali.
Suna fita yabuɗe motar ya shiga itama ta shiga kana yaja sukabar gidan sun ɗanyi tafiya menisa kafin yaji wayarshi na ƙara koda yaduba Sunan Anty mimi yagani raɗau akan wayar yana yawo. Hakan yasa yayi picking call ɗin tareda ƙarawa akunne amma bace komaiba. "Hello my Kane kana ina Hakan? Kona gun ƙanwata amarya? Tafaɗa cikin son ƙular dashi. Kwaɓe fuska yayi kafin yace "Anty mimi amarya ko ƴar tasha miyasa bazaki gayamin karuwace kuka kawoba tamin fyaɗe, yafaɗa ko ajikinshi domin sam yamanta da iklas acikin motar harga Allah, ido iklas tawaro tare da juyowa tana kallonshi kafin.....!
To masu ƙorafi affuwan 🙏bawai nasaka kuɗin book dayawane sabida wata manufar ba no, nasakane sabida mutanen dabasa muna adilci, amma bakomai duk wanda keso ze iya tura 1k fatan alkhairi 🙏
BIG UNCLE paid book ne akan 1 kacal 👌 spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group ɗin MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, 🧏 zaku iya tura kuɗinku a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber 👉 *** on WhatsApp 🙏
Wannan book ɗin baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke🧏
Autar alheri ✍️