KUNCIN ZUCI

Bintu Musa✍️📖 (Announcement)

by @bintuuu

Assalamualaikum, I'm sorry 'yan'uwa ban sanar daku anan ArewaPen ba akan na dakatar da posting littafin Kuncin zuci sai zuwa after Ramadan in Allah ya kaimu da rai da lafiya, Bi'iznillah immediately angama shagulan sallah zanyi publishing chapters din, in da hali ma lokaci daya zan sakesu gabadaya.....I hope you'll understand. Allah ya bamu ikon rabauta da wannan watan ibada da zamu shiga. Amin
Thank you❤️