JAAFAR🌹 By Buhari Yusuf IBr
Chapter 4
JAAFAR🌹
THE OBSESSION4
By Buhari Yusuf IBr
...4
***
Zaune Fatima take, shifted uncomfortably on the couch as if she were seated on a bunch of thorns, her heart racing like a horse, waiting her brother, father, and mother to speak.
He kept in her mind that 'No matter how the great obstacles might be, the sun will rise tomorrow. Likewise, she believed, obstacles couldn't stop their love.'
"Fatima." Alhaji Yusuf ya kira sunanta, his voice very calm and serious. Sannan ya cigaba da cewa,
"Wancan yaron, jaafar da kuke soyayya he doesn't meet the qualification to be your husband, ki yi hakuri ki kyale shi, for the sake of me and our family." Ya fada idanuwan shi kyam akan idon É—iyar ta shi.
Ji kawai Fatima ta yi jikin ta na rawa, magana take son yi, amma kamar an danne harshen ta, wani abu– kamar ƙulu ya ɗago tun daga can cikin cikin ta zuwa maƙogoron ta. Da kyar ta fizgo magana zuwa babban ta tace,
"Dad, Ina son shi wlh. I can't prosper, I can't survive and I can't live a happy life without him."
"Za ki iya Fatima, za ki iya, ki jure, ai a baya ba tare kuke rayuwa ba, daga baya ne ya shigo rayuwar ki, so ki kwantar da hankalin ki, ki nutsu, babu abinda ba zai yiwu ba."
Duk abinda ke faruwa na muhawarar, yana faruwa ne a gaban brothern ta da Hajiya Rabi'atu.
Wasu kwalla mai zafi ne suke ta zarya akan kumatun ta tun farko fara maganar, ta nutsu, ta shiga dogon tunani, imagining herself without Jaafar, a ranta ta san ba zata iya hakan ba, she couldn't betray jaafar, she couldn't turned against him.
"I can't, dad." Ita kan ta Fatima ba ta san lokacin da wannan kalmar ta fita daga bakin ta.
Sadiq da ke a gefe yayi shiru amma deep down cikin zuciyarsa bugawa yake da karfi, he got tired of this calmness of his dad, ai ba haihuwar mutane ta yi ba da za'a zo ana lallaba ta haka.
"To dan ubanki kada ki iya din!, nace kada ki iya din, Fatima!. Let me see you again with that errant boy." Ciza baki yayi ya É—an kalli gefe kadan sannan yace,
"Even me, i can't guess what I'll do for both of you."
Shi kawa Alhaji Yusuf shiru yayi, yana kallon Fatima cikin matsanancin fushi. Sannan yace,
"Okay, da ban so na fada maki ba, but you pushed me to the wall. Mahaifin Farooq da kika sani ba shine mahaifin sa. Babu wanda yasan ainufin waye mahaifinsa, who knows if he was born out of wedlock? ba mu sani ba?. Additionally, Fatima. Koda ace jaafar halastaccen É—a ne ga Alhaji lawal, ba zan aura maki shi ba, because you've already been betrothed. That's final." Ya fada, ya mika hannu daga kan wheelchair din sa zuwa kan teburi ya dauko takardun da ke cikin file, sannan ya mika mata su. Yace,
"Here is the evidence I gathered. You can check by yourself."
And he steered back his wheelchair, heading to his room, ba tare da ya kara cewa komi ba.
Ba Fatima ba, har Sadiq da Hajiya Rabi'atu– da tunda aka fara maganganu bata ce komi ba– saida ta girgiza da abinda Alhaji ya fada, he discussed this with nobody.
Sadiq ya amshi file din ya É—an duba sannan ya kara maida mata,
"kin gani, kuma kin ji, you are going to be betrothed due to your stubbornness. Na san dad ba shi da intention na yin hakan, but now, you forced him." Ya tashi ya fara tafiya, sai kuma ya dawo ya mika mata hannu,
"Give me your phone." Muryar sa babu wasa.
Babu musu ta mika masa ya amsa, yaga sarkafe take da security, ya maida mata yace,
"unlock it."
Amsa ta yi ta cire ta kara mika masa. Shiga yayi ya fara goge duk wasu contacts da suke akan layukan ta, sannan ya shiga settings yayi reset din wayar ya mika mata ta saka security. Saida ya tabbata ya share komi da duk wani ɓurɓushin hanyar da zata iya samun jaafar sannan ya maida mata wayar yace,
"Fatima, don't let me see you again with that boy, ba ni da mutunci and you heard it from Dad that you were almost engaged. So, ki fita daga sabgar sa tunda ba tare aka haife ku ba. Idan kunne yaji...." Yana fadin haka ya fice ya bar mata parlon.
Duhu kawai take gani, she's now unable to stand up, unable to cry, and unable to lift-up her hands, she wants open the envelope to see what's inside it, but she can't not. Her heart was itching, hands and legs is trembling. Inhaling the air into her lungs had become difficult for her as if the breeze was inadequate.
The Air conditioner in the parlor is working perfectly, but the sweat is forming from her forehead to her neck and her all body...
After three hours. Zaune take akan kujerar dakin ta, bayan ta kammala karanta rahoton likitoci da yake a cikin envelope din da ke nuna iyayen jaafar ba su ne iyayen shi ba. but she can not believe this, because the result came from their family's hospital. Duk da tasan gaskiyar cewa gaba daya familyn su Jaafar acan asibitin suke amsar medicine, ake duba su aduk sa'ilin da basu da lafiya– domin a can ne ma suka fara haduwa da jaafar har suka fara soyayya – amma ba zata taba yarda da abinda take gani a yanzu ba.
It can easily be their plan for trying to fabricate lies...
Daukan wayar ta tayi ta saka number jafaar, because she have been– for long time– memorized the number inside her brain.
'Switch off' ta sake fada mata a karo na barkatai. Tun jiya da daddare take trying number but har yanzu the result was remain the same.
Ba zata iya coping wannan lamarin da ya tunkaro su ita kadai ba, she needs him, she need to share the story to him, ko Allah zai sa a samu mafita daga ɓangaren shi.
***
Hilux truck carrying soldiers and one luxury car parked behind the police station's build. Nobody– among the soldiers step out his feet– har saida driven karamar mortar ya fito cikin kaki na soja ya bude kofar bakar motar– kamfanin 'Rolls-Roys'– yayi sarawar girma sannan ya koma gefe. Wani bakin mutum dogo kakkarfa ga faffadan kirji ya fito daga cikin motar, cikin shigar sa ta farar t-shirt da ta matse shi da wando na sojoji.
A sannan ne sauran sojojin suma suka diddiro daga kan hiluxs din suka kame cikin girmamawa sannan suka take ma mutumin baya zuwa cikin police station din.
DPOn ya san da zuwan su, saida suka yi waya da GOC, Marcus Victor, suka gama settle din komi tun a waya sannan ya turo su. Dan haka suna zuwa aka yi yan rubuce rubuce, sannan suka amshi bailing jaafar– babu bata lokaci– suka fice daga police station din.
***
Zaune jaafar yake akan kujera gaban GOC, Marcus. Bowed his head yana sauraren fadan da yake masa wanda ya dauka a matsayin tatsuniya. Yes!, tatsuniya, because any words that'll be utter to against their love between him and Fatima will be worse than tatsuniya.
"A ka'ida idan yanda mahaifin ka ya ce na yi maka zan yi, ba zan tsaya ina maka maganar nan ba, i should have taken you to my jail, and I knew you've very well aware of it, coz, you had been there severally. Yanzu zaka zauna anan gidan har sai baban ka ya huce ya waiwaye ka, but before this, promise me you'll never go back to her ever again."
"But, uncle I love her..."
"And her parents againsting you being with her. Don't be stubborn, my friend!" Marcus ya fada his temper rose slightly."
Jaafar bai ce komi ba– his head still down. but deep down struggling with his tears, his heart beat sounding like a drum.
"Ba komi, uncle. Na hakura– na yi maka alkawari." Finally jaafar said what he has sure ba zai iya cikawa ba. Ya amsa ne kawai don idanun su su ɗan yi nesa da shi.
"Allah ya yi maka albarka, tashi ka shiga ciki, kayode is inside his room."
Tashi yayi ya shige ciki, Peace and Deborah da suke zaune cikin babban parlon suna gaishe shi but bai ma san suna yi ba, he's not in his normal sense. Direct upstair ya hau zuwa dakin kayode.
Da karfi ya tura kofar ya shiga, which dragged the kayode's attention and waiting to see who banged his door this way?
Bude idanun sa yayi cikin mamaki, his frown turned to smile and he said,
"Are you? Dan iska ba'a ganin ka sai ka yi laifi." Ya fada teasingly. Sai kuma ya lura da kayan jikin sa– yanda suka canza kamanni suka fita daga hayyacinsu su–, blood stain, rage wore on his face, his walk, and then back again to his, dark face– a cikin kallon kasa da seconds talatin ya lura da wadannan abubuwan.
"What happened bro?"
Jaafar bai ce komi ba, ya nufi mini fridge dake gefe, a cikin madaidaicin parlon, pulled out a bottle of wine, opened the bottle and poured it into his mouth, saida ya kusa shanye ta sannan ya sauke kwalbar, ya ajiye saura a saman fridge ya shiga bedroom. Yana zuwa towel kawai ya dauka– the room isn't new for him, dama gurin zuwan shi ne from time to time– so yasan ko ina na dakin. Barthroom ya shige. Kusan minti talatin ya kwashe a cikin bayin sannan ya fito. Opened kayode's drawer, chose a shirt and trouser which will fit his body, wore it and walked out to kayode's parlor. Abinci ya gani yana jiran shi, dama kuma yunwar yake ji, dan haka yazo ya zauna ya fara serving kan shi.
"Baka bani amsa bafa, ina ta maka magana," kayode ya fada yana kallon jaafar.
Ba tare da jaafar ya kalle shi ba, in his drunken voice yace,
"Zan fada maka,,,,, it's a long,, story, i hope I'll get a wayout from you." Farooq ya fada da kyar, the alcohol he consumed starts fading his sanity.
Abinci yaci ya koshi sannan ya fadi a nan, bacci ya kwashe shi...
***
He spent good eighteen hours sleeping. Tashi yayi ya zauna kan shi na jujjuyawa, despite the heavy sleep and the wine he consumed but tension still fresh. Ji yake kamar ana zuga mashi son ta, ji yake kamar ba zai iya rayuwa ba tare da ita, every one minute passed without her was like a torture for him, shi kanshi mamaki yake, yaushe ne har ya kamu da sonta har haka, when did he become so obsessed with her this too much. Ji yake kamar nema ake a tursasa zuwa ga halaka, ji yake kamar so ake a kashe shi, ji yake zuciyarsa tana masa zugi, tana bugawa da mugin karfi ba kamar yanda ta sauran mutane ke bugawa ba. People said "every problem has it's way out" to shi me ye mafitar tashi, ko dai mutane kawai sun yi quotation din maganar ne son ran su? Shi ina zai samu mafitar shi?
"Are you finally awake?" Kayode ya fada while stepping into the parlor.
"Yess, na tashi." Jaafar ya bashi amsa a takaice.
"Okay, dama I'm preparing to go out, can you come with me,?" Kayode asked.
Da kamar zai ce no sai kuma yace "Okay, but is Uncle give you my phone to keep it for me?"
"No, bai bani ba kana da bukatar ta ne?"
"Yes," jaafar ya fada da sauri.
Juyawa kayode yayi bayan mintuna uku sai ga shi da wayar, ya mika mashi.
"Ta shi ka shirya please, Ina main parlor Ina jiran ka." Kayode ya fita daga dakin...
Avoid any errors, pls.
To be continued.