JAAFAR🌹 By Buhari Yusuf IBr
Chapter 5
JAAFAR🌹
THE OBSESSION5
By Buhari Yusuf IBr
...05
"The seeds you have planted today would be the one you'll reap tomorrow. You must work hard today before fulfilling tomorrow's wishes."
"Bangane ba kayode, ya kake min magana ne a dukunkine, just come out straight to the point" jaafar ya fada yana ajiye spoon din da ke a hannun sa.
Tissue kayode ya dauka da ke a gefen teburin ya goge baki and took a bottle of water, rinsed his mouth and turned back to jaafar, looking him straight in the eye.
"Labari ka bani akan cewa iyayen ku basason alakar ka da budurwarka and indirectly I advised you to pregnant her, so that nobody could come to your way ever again."
Sarkewa jaafar yayi while trying to swallow his saliva because of the recent kayode's advise. Tari ne ya turnike shi a gurin. Calmnessly, kayode ya miko masa ruwa ya amsa ya sha.
After he returned to his normal. Then, turned to kayode and said,
"What have I told you and what have did you said instead?, Remember, your culture and ours have a very big difference. So, idan na bari wannan maganar ta fita daga baki na zuwa familyn mu ko?, consider me died." Ya fada while flat his back on a chair he's sitting at.
Murmushi kayode yayi sannan ya kalli jaafar da murmushi a labban sa yace,
"To aboki na, ka yi hakuri da ita kawai. Ban tunanin zaka same ta because you valued your culture more than ur love, and I'm serious. Adventure is for adventureous people. You don't deserve that girl at all." Kayode ya fada, with a serious on his face.
"Kayode stop saying such a things pls, I beg you. I can't endure it anymore, it's boiling my heart from inside. Wlh Ina son yarinyar can, i don't want to see anything which could harm her and I could fight for her happiness even though it would cause for me to remain in sad forever."
Wata dariya kayode yayi kamar ta shaidanu, sannan ya dauki maltina da take a jiye a gefen shi ya ɓalle ta ya fara sha,– still what jaafar have said lingering on his mind– sai da ya shanye tas sannan ya wulla konkon inside the nearby dustbin sannan ya kalle shi yace,
"You are crazy, ka haukace. Kaje ka nemi likita. Please let's end this discussion from here. Kana bata min rai ne kawai."
Tashi suka yi gaba dayansu bayan sun biya abinda suka ci a restaurant din and got into their car and went home.
***
Da daddare kwance jaafar yake akan three seater couch while kayode Yana gefe, yana kallo a tv. Tun dazu ya bude Sim din shi yana so ya kira Fatima but he was fear, tsoro yake ko anyi tracking layin shi bai sani. He doesn't want to fall into another series of trouble ba tare da an gama wannan da ake akai ba. And he desperately needed to hear her voice.
Da sauri ya juya gurin kayode, yace "Please bani wayar ka mana?" kallon shi kayode yayi suspiciously amma bai ce komi ba ya ciro wayar daga aljihun jean din sa ya bashi sannan ya kara maida hankalinsa kan kallon da yake yi.
Saka number Fatima yayi a wayar, sai da yayi mata three miss calls ba ta yi picking kiran ba. Sannan ya shiga message box, ya tura mata message– in detail– yace,
'Hello, forevermore. please pick the call. it's me jaafar.'
Kamar jiran sakon take, after about thirty seconds sai ga number ta yana yawo akan screen din wayar. Da sauri ya yi picking up din kiran, he's desperately needed to hear her voice, he missed her badly.
"Hello, jaafar." Fatima ta fada, her voice very deep.
"How are you my dear? I miss you so much, hope you are taking care of yourself for me?" Jafaar ya fada felt like a tears would appear from his eyes.
"I miss you too. I tried calling your number several times but the number kept saying it was switched off. I'm scared. I thought that after they forcibly took you away from our house, they detained you?"
"Yes they did, Fatima. They tortured me, but I'm free now. I promise, rain or shine we'll be together and forever."
"Insha Allah." Fatima ta amsa while her voice very weak.
Tun lokacin da Fatima ta dauki waya ya fahimci akwai abinda ba dai-dai ba, her voice so weak, she was not spoke confidently as before.
"Me ke faruwa Fatima? Your voice sounded so weak, you knew that the truth will still appear to surface even used thighs to underneath it."
Shiru ta yi na dan lokaci kafin cikin sarkewar murya tace,
"Jaafar, i don't know why my parents does't want to see us together, they don't want see us enjoying a happy life. My Dad made it up that..." Maganar ta maƙale a maƙogoron ta. Ta fashe da kuka.
Idan hankalin jaafar yayi dubu, to gaba dayan su ta tashe su, he waited patiently, waiting for her to complete the sentence she was about to tell, but the cries overpowered her. He wanted to stop her but he couldn't. He is pitying himself and her. 'This is our destiny and we'll chop it like how we are choping cuscus, by God grace.' is wished in inner thought.
Jin kukan ba shi da niyyar tsayawa cikin kwantar da murya ya fara lallashin ta, telling her a sweat words, encouraging her.
Bayan ya samu kan ta tayi shiru and then he urged her to continue form where she paused. Ta cigaba da cewa,
"Dad ne wai yake cewa ba zai taba aura min kai ba." "Yes already knew about this, what is next?" Jafaar ya fada curiously.
Shiru Fatima ta yi na dan lokaci kadan kafin ta cigaba da cewa,
"And he said the people you were considered as your parents, they're not yours. And he was said to me that even have been verified they're real parents he'll never married me to you because he had betrothed me for longggg" she dragged word long as she is crying loudly.
A hankali wayar da ke a kunnen jaafar take sulalowa. tass! Ta fadi kasa, wasu hawaye masu dumi suka fara zattssafowa daga idanun sa zuwa kuncin sa. Zuciyar shi ta fara masa zafi. Ya kama ƙirjin sa da karfi. Wani abu daga cikin cikin sa ya taho zuwa maƙogoron shi ya tsaya. Made him unable to swallow his saliva. His eyes leisurely shut down. Duk wani abin ya faru ne cikin kasa da seconds talatin.
Da sauri kayode ya juyo jin faduwar abu, what he saw was unbelievable. Da sauri ya karaso inda jaafar din yake ya fara ƙoƙarin taimaka masa...
***
"Hello, Hello! Hello!" d'it d'it d'it kiran yayi disconnected. Tsaye ta yi gurin na kusan minti É—aya, ba'a sake kira ba. Kara dial din number ta yi. Amma har ta gama ringing ba'a dauka ba. Again ta kara kira, but the results was the same.
'to me ya faru? Why this call has ended in this critical moment?' she thought it.
We ought to find a way out before thing go out of hand. She knew her Dad very well. If he finalized something and made up his mind, it was not a small thing to convince him to change his stance. So wane abu ne zai canza shi, wani abu ne wanda zai sa ya sahale musu su auri zabin ran su. Definitely there is it. But how will they find it out? She don't know.
Kai da komowa take cikin parlon nata, ta fada cikin dogon tunani wayar ta rike a hannun ta tana dan bubbuga ta a saman tafin hannuta. her teeth on her lips, bitten them tightly.
'what if she wasn't alright because of the news I broke to him?' her heart brought this thought to her mind. Wata idanu ta yi cikin tashin hankali ta kara kiran wayar. Har yanzu dai tana ringing amma ba'a dagawa. Kara kiran ainufin number shi ta yi ita kuma switched off, dama bata saka ran zata shiga ba saboda tunda police su ka tafi da shi daga su wayar bai kara tafiya ba.
"there is need to meet jaafar now. Akwai bukatar na san halin da yake ciki." Ta tashi da sauri ta jawo dogon hijab ta zura a jikin ta. Hannayen ta na kyarma ta jawo takalmin ta –sneaker– ta saka. Took and opened her purse to check if there's cash would enough her.
Slowly take bude kofar part din ta, pushed out her head scanned every nook and cranny of the parlor to make sure there's nobody inside. A hankali take taka cikin parlon the way her walk sounds wouldn't be appear. Tana gab da fita khairat ta fito daga part din Hajiya.
"Aunty ina zuwa haka?" Khairat ta tambaya bayan ta gama kalle ta and the suspicion was appeared for her action...
Har cikin kanta taji muryar khairat ya buge ta, she had indeed panic for the sudden instruction but bata nuna ba ta dake ta juyo ta kalli khairat tace.
"Makaranta zan je result din mu ne ya fita, yanzun nan Rahman ta yi min waya." Ta fada.
"Amma ai dad yace kar ki kara fita ko nan da bakin gate, kuma ai zaki iya fadawa Rahma din ta duba maki scored din ki." Khairat ta fada while looking the eyes hers elder sister.
Shiru Fatima ta yi na dan seconds tana kallon kanuwarta cikin takaici sannan ta ce,
"To dan ub*n ki sai naje din. Wato har kina da courage din da zaki kalle ni ki fada min abin da ya kamata nayi da wanda ba zan ba?, mtswww!" Ta ja tsaki ta karasa ficewa daga babban parlon.
Gudu-gudu sauri-sauri take tafiya akan titin a lokaci daya kuma tana duddubawa ko zata samu mai mashin. Tsoron ta kada khairat ta shiga gurin Hajiya Rabi'atu ta fada mata, and she knew that her mum could send a driver to follow after her.
Tafiya kadan ta yi sai ga mai mashin, ta tsayar da shi– tana kallon baya–just to confirm nobody is after her kamar wace ta yi kisan kai– tace,
"Mu tafi"
Sai da suka kusan tafiyar mintuna goma sha biyar bayan ya hau babban titi, bai tambayi inda zai kai ta ba kuma itama bata fadi inda za taje ba. Sai da ta samu natsuwa, da daidaituwar bugun zuciya sannan tace,
"you'd take me to Lekki phase 1."
"Okay, madam." Mutumin ya amsa suka cigaba da tafiya.
Bakin babban gate din gidan mai mashin din yayi park– bayan ta yi mashi kwatancen address din gidan. Sallamar shi kudin shi ta yi sannan ta koma daga gefe tana kallon dankareren gidan.
Finally, she is here, Amma to taya za'ayi ta shiga gidan nan da sunan tana neman jaafar? Is this not sound awkward. 'Every single minute you spent here would likely be dangerous for the jaafar's health, he might be in critical condition, right now.' her inner voice says it.
Cikin dakewar zuciya da kauda duk wani– abu bai kamata ba– ta tunkari gate, her pulse increasingly pound. Knocking gate din ta yi, ta dan koma gefe na seconds 30 ba'a bude ba, and the got a stone beside the road and used it against the door the sound would reached everywhere around house space.
Mai gadi ne ya bude karamar kofar gate din and then stocked out his head checking who was knocking.
Kallon ta yayi na for a seconds sannan yace "baiwar Allah ban gane ki ba, wacece ke kuma waye kike nema? Ya tambaya.
"Sunana Fatima. Dan Allah jaafar nake nema." Ta fada muryar ta cike da confidence although she is feeling some how beneath her heart.
Shiru yayi yana tunani, sai kuma yace "Hajiya bana tunanin fa jaafar na gidan nan, saboda tun kusan kwana uku baya– idan na tuna dai-dai– da ya fita da motar shi, bai kara dawo gidan nan ba. Kuma dai kinga gurin ajiye motocin can babu motar shi, saide mitocin sauran mutanen gidan." Mai gadin yayi mata bayani.
Horn din mota suka ji daga wajen gidan gaba dayan su suka juya. Alhaji lawal ne cikin rantstsan motar shi, babu bata lokaci mai gadin ya cigaba da kokarin bude masa gate din. Ita kuma Fatima ta koma daga gefe, ta bashi space din da zai ishe shi, murya can kasa tace,
"Ina wuni?"
Lafiya qalau, yan mata. Kina neman wani ne?" Alhaji lawal ya tambaya. Kafin Fatimah ta fara bayani mai gadi da ya gama bude gate yana jiran Alhaji ya shigo caraf ya amshe zancen daga wajen ta ya cigaba da fadin,
"Ai wai jaafar ta zo nema, kuma na fada mata cewa bana tunanin jaafar na cikin gidan nan, saboda tun kwana uku bayan da ya fita da motar shi bai kara dawowa gidan nan ba."
Kara kallon ta Alhaji lawal yayi for the second time. Of course she is. Sai yanzu yake ganin kamannin ta na zuwa masa akan idanun sa. Tasha zuwa gidan tare da jaafar and he saw her severely a asibitin mahaifinta.
"Come inside, Fatima. Shigo ciki." His face showed no single concern. And at same time drove his car into the house...
No edit, avoid any mistakes.
To be continued