JAAFAR🌹 By Buhari Yusuf IBr
Chapter 6
JAAFAR🌹
THE OBSESSION6
By Buhari Yusuf IBr
...06
"Come inside, Fatima. Shigo ciki." His face showed no single concern. And at same time he drove his car into the house.
Cikin babban parlon gidan suka shiga. Offered her to set on a couch beside her and he went off to his room to take a shower.
Baifi mintuna biyar ba ya dawo hannun sa dauke da cup while on the other hand yana rike da robar ruwa. Ajiye mata yayi sannan ya koma kujerar dake opposite da ita ya zauna yace,
"Fatima, bismillah. Dauka ki sha. Feel free like you are inside your own house." Sai kuma ya juya ya kalli part din Hajiya Fatima ya kwala mata kira. Daga can cikin parlorn dakin ta amsa da karfi tace,
"Ina zuwa."
Maida kallon shi yayi gurin Fatima murmushi akan fuskar shi yace,
"She is your namesake."
"Yes I knew Dad, jafaar had told me for long time ago." Ta fada. She was totally uncomfortable in his presence.
Gyara zaman shi yayi bayan yaga ta É—an sha drink din da ya kawo mata yace,
"Amm,,, Fatima me ya kawo ki a wannan lokacin zuwa cikin unguwar nan and,,, I saw the sun's light almost faded off." Ya tambaye ta.
"Dad, dama, amm, dama." What she wanted to say hung in her throat.
"Calm down my daughter. I'm like your dad so stop feeling nervous, just said it out." He threw a confident words on her heart.
"ÆŠazu muna waya ne da jaafar to shine na fada masa dad dina yana so ya aurar da ni ga wani, to shine naji kamar wayar ta fadi kasa, na kira kuma ba'a kara dauka ba har yanzu, and naji kamar he went out of consciousness, shine nazo na fada maku a duba, kada aje babu kowa a inda yake." Ta fada muryar ta na sassarkewa, tana fada kamar tana jin tsoro.
Da sauri ya laluba wayar shi cikin aljihun rigar shi but it was no where to be found, sai kuma ya tuna da zai shiga bayi dazu ya ajiye ta kan gado, mikewa yayi zai dauko sai ga Hajiya Fatima ta shigo parlon.
"Please, dako min waya ta tana nan kan gado." He plead.
A yanda yayi maganar ba natsuwa a cikin muryar sa yasa Hajiya Fatima cikin gudu gudu sauri sauri ta shiga dakin sai ga ta da waya a hannun ta, ta mika masa yayi dialed din number GOC Marcus. Bugu biyu aka É—auki kiran.
"Hello how are you, Alaji lawal?" Marcus ya fada muryar shi cikin natsuwa.
"Fine, Marcus. Check jaafar's current condition, there might be something happening." Alhaji lawal ya fada.
"No need to panic, Alhaji. Your son has been rescued already by kayode, Yanzu haka ga shi kusa da ni. Bari na baka ku yi magana." Mika masa wayar Marcus yayi. Da yaso yaki amsa amma Marcus yayi insisting ta hanyar gesturing.
"Are you okay jaafar?" Alhaji lawal ya tambaya.
"Yes dad I'm okay." Ya fada , muryar sa can kasan mokoro.
Alhaji lawal bai kara cewa komi ba ya kaste wayar. And back to Fatima.
"Good, my daughter ya tsira. But it seemed like this wasn't the only thing you have discussed together?." Alhaji lawal ya bugi ruwan cikin ta.
Shiru ta yi na dan lokaci sai kuma tace,
"The rest didn't matter, dad."
"No daughter, it was a matter since it has involves us all." Ya fada yana gyara zaman sa, yana jiran jin kuma menene wannan abun.
"And, Dad dina yazo da wata magana, ina tunanin itama ta É—an taba jaafar sosai."
"Wace magana ce, fade ta kawai, Fatima. Kar kiji komi." Alhaji lawal ya fada yana gangarowa gefen kujera maimakon a baya da ya shige can cikin tsakiyar ta, idanun sa sun cika da kosawa don din jin menene wannan maganar. Ji yake kamar ya shiga cikin zuciyar Fatima ya leko me take son fadi.
"Hospital test ne ya nuna min mai É—auke da cewa kai ba ainufin baban jaafar bane."
Take fuskar Alhaji lawal ya canza, duniya ta fara juya masa ya fara ganin jiri, idanun sa suka canza daga ainufin kalar su zuwa jajaja. duk da kokarin boye tashin hankalin da yake ta kokarin yi da yake ta kokarin bayyana akan fuskar sa amma hakan yaci tura.
Hajiya Fatima da tun dazu take tsaye. Tun bayan kawo wayar da ta yi– taji kan ta itama na juyawa, ƙafafuwan ta sun kasa daukan ta, kan kujeran kusa da Alh Lawal ta matsa tana laluben bango– saboda idanun ta sun tafi hutun rabin lokaci– ta samu guri ta zauna.
Alh lawal kawa shiru yayi, gaba daya kalmomin bakin sa sun kafe, kamar yanda ruwan famfo ke daukewa lokacin daya. Magana yake so yayi amma ya kasa. Tsawon mintuna biyu parlon ya tafi hutu. Banda karar air conditioner a dakin babu abinda ke ji. Sanyi ake amma Alhaji lawal zufa yake ji na neman tsattsafo masa daga kan sa zuwa jikin sa.
Dake wa yayi yace,
"Ina tunanin lokacin da za ku rabu da jaafar yayi, ba za mu zura idanu kuna mana cin mutunci yanda kuka ga dama ba, mu kuma kawai mu zura maku idanu muna kallo ba. ba zai yiwu ba!" Alh lawal ya fada da ƙarfi yana dukan teburin dake gaban shi, just to show his rage. Sai de kana ganin sa, idan har ka natsu zaka fahimci cewa borin kunya kawai yake.
Hankalin Fatima yayi kololuwar tashi da jin Irin kalaman Alh lawal. She felt like their last hope is slipping away, their both parents are againt their wish to get married.
She couldn't say a word, she just bowed and face the ground listen to him attentively.
Shuru parlorn ya dauka na dan wani lokaci a karo na biyu, jin shirun yayi yawa yasa Hajiya Fatima da tun dazu ta daskare a gurin tayi karfin halin cewa,
"Fatima tashi ki tafi gida, lokaci na kurewa."
Fatima da dama kamar jira take a bata umarni ta mike ta nufi hanyar da zata fitar da ita daga parlon da gidan baki daya. Her eyes filled with tears, which caused almost unable to see where she was stepping her feet to.
Tafiya take akan titin unguwar, tana share hawaye da hijab din ta. ba ta damu da masu kallon ta ba. Ita bata lura da wasu mutane bama kwatakwata. Abinda ya dame ta ita yanzu shine a gaban ta.
Sai da tayi tafiya mai nisa sosai– nesa da gidan– sannan ta samu mai mashin ya d'auke ta zuwa gida.
***
Tun a compound na gidan ta tabbatar da Dad din ta da kuma yaya Sadiq suna gida. Gaban ta faduwa yayi but abunda take tabbas da shi shi ne, tashin hankalin da ta baro can gidan su Jaafar zai iya zarce na nan.
Zaune ta tarda dad din ta akan wheelchair din sa cikin babban parlon gidan. A hankali sadaf sadaf kamar munafuka ta bi ta bayan shi zata gifta ta wuce dakin ta, but he was already heard her sound.
"Zo nan, Fatima." Ya fada calmly while turning his wheelchair toward her.
Ba ta zo ba kuma bata tafi ba, tasan ta yi rugu-rugu da dokar da aka saka mata cewar kada ta sake ko da wasa ta kara fita ko nan da kofar gida ne.
"Nace kizo nan." Ya kara maimaitawa.
Sadiq ne ya bude kofar part din shi ya fito, sai kuma ya tsaya bakin kofa yana kallon dramar da ke faruwa.
Tun da taga yaya Sadiq ya fito ta fara ja da baya a hankali while looking and examine yaya Sadiq's reactions. Ta San idan har ya kama ta wlh ta kade.
"Me ye kake jira ne dan uban ka, baka iya kama ne!?." Alh Yusuf ya fada a tsawace.
Ai kafin Alhaji Yusuf ya gama rufe baki Fatima ta ari na kare da gudun tsiya zuwa part dinta, it's a run for survival. So, ita kanta bata taɓa sanin tana da wannan gudun ba. Tana shiga ta tura kofar ta saka makulli and layed her back on the door, breathing sharply.
Sadiq yayi bugun duniyar ta bude kofar amma taqi budewa...
***
Washe gari da safe...
Alh lawal kasa bacci yayi a daren jiya. Yana yawo a cikin dakin sa yana neman mafita.
'wadannan mutanen suna nema su jagula mana lissafi, they are trying to unveil a prolonged secret that we were kept to enjoy our future. It appeared to be that girl wanting to destroy everything.' ya fada a zuciyar shi yana kai komo tun daga farkon kofa zuwa karshen bango
Tashi yayi kan shi yayi nauyi his eyes itching, sakamakon rashin baccin da bai samu ba jiya. A gurguje ya shiga bathroom din dakin shi, wanka yayi a gurguje ya fito ya canza zuwa shigar manyan kaya ya fita daga dakin.
Zaune ya tarda Hajiya Fatima zaune akan kujera felt into a deeper think than him. Shigowar shi parlorn ya sa ta dawo daga duniyar tunanin da ta fada. Ta kalle sa for a seconds sannan ta tambaye shi,
"Ina zaka haka tunda sassafe, Alhaji?"
You are pretending like you don't know what had happened last day, Hajiya." Ya fada muryar shi cike da rauni da fargaba. Ya cigaba da cewa,
"Na tsara zan je na dauko jaafar na tura sa can nesa da garin nan, may be Spain ko Germany. So he would go there and take care of our businesses." Ya fada, daga jin muryar shi kasan shi kansa he wasn't comfortable with the plan he had been planned.
Shiru Hajiya Fatima ta yi, sai kuma tace,
"This would never be a solution, Alhaji. Jaadar is no longer a child, he could back home from wherever you sent him around the world. The best solution here is to allow him stay here mu kuma mu yi kokarin ganin mun kula da duk wani mostsin sa, sannan mu dakile duk wata barazana da suka yi kokarin shiryawa."
"Zai iya zurfafa bincike game da maganar nan ne, ko saboda son da yake ma waccan yarinyar."
"And he can dig more if he's not living with us. Think wisely Alhaji. Zamu iya bi duk yanda zamu yi don ganin mun lalata hidimar. And at the same time muna karyata claiming din su na cewar ba mu ne iyayen sa ba." Hajiya Fatima ta ba shi amsa very instantly.
Shiru ya dan yi na dan lokaci, sai kuma ya koma ya zauna kan kujera da ke a gefen Hajiya Fatima, ya kara shiga dogon nazari.
Mikewa yayi yace,
" let me to go to GOC,Marcus's house."then, stormed out from the house.
***
Zaune jaafar yake akan couch din asibitin, his eyes look out of the window. Thinking about the recent incident between him and Fatima. Kalaman ta suna dawo masa daki daki. 'no! This must be a fabricated lies, this was all means to find ways to separate us, to plung a contemplating and weaken their love.
"Hope you are getting better, my friend?" Marcus ya fada hannun sa rike da abinci, likita na biye da shi a baya. Kwance masa drip din likitan yayi sannan ya kara yi masa simple test and asked him that,
"Kana jin wani abu like seizure, headache or heartache?"
Girgiza masa kai Jaafar yayi. the nature nurtured him how to remain silent, love wants shattered his heart badly.
And at the same time yana tunani akan hirar da suka yi da Marcus–very recently.
But the more he think about it the more his heart rejecting it. 'Amma, me zai kasance idan ita ce mafita, itace kawai genuine way da zai mallaki Fatima. Zan bi ta ne ko kuma zan yi fatali da ita.' ya fada a zuciyar sa. "No!" Ya fada karfi wanda sai da ya jawo hankalin hatta mutanen da suke wajen dakin. Nurse din yake kusa da shi shima sai da yaja da baya, studied him a little and then back to him.
"Ya kamata ka rage tunani yallaboi. Idan ba haka ba, zaka iya samun matsala. Your heart bf was extremely rose up. So idan ka cigaba da yawan tunani da barin komi yana da mun ka, you may regret in the very nearest future." Nurse advised him.
Marcus kawa baice komi ba, instead of, sai kawai yayi murmushi.
GOC, Marcus da Alhaji lawal ne suka shigo cikin dakin.
"Hope you are recovering, my son." Marcus ya fada, as he is approaching very close to him.
"Yes. Alhmdllh." Ya amsa a takaice.
"yaya jikin?" Alhaji lawal ya tambaya, fuskar shi babu yabo babu fallasa. Kan jaafar a kasa, ya amsa da,
"Alhmdllh dad."
"Good. From there, idan an sallame ka, samu koma gida tare."
Ji yayi saurin zuciyar shi ya karu, amma ya jure, kuma bai nuna ba a fuskar shi, yace,
" Okay, dad."...
Avoid any errors.
***
To be continued.