JAAFAR🌹 By Buhari Yusuf IBr
Jaafar
JAAFAR🌹
THE OBSESSION11
...11
...a hankali yake buÉ—e idanuwan shi da suka yi masa nauyi zuwa kan farin ceiling dakin sannan ya maida hankalin sa kan fanka da ke juyawa.
Sai kuma ya kalli hannun shi da yake makale da drip ana kara masa ruwa.
"Sannu jafaar ya jikin?" Muryar da yake dauka a matsayin ta maman shi a baya ta doki dodon kunnen shi.
Har yanzu ya kasa yadda da bayanin Alh Yusuf, yanda baban shi ya kasa ƙaryata maganar Alh Yusuf, yanda yayi shiru ya kama bakin bakin shi Alh Yusuf na fadin son ransa was still fresh in his memory.
ji yayi zuciyarsa tana masa zugi, hawaye suka fara gangarowa daga idanun sa ya kalli Hajiya Fatima yace,
"Mum, Dan Allah kice abinda naji yanzu karya ne ba gaskiya bane."
"Sorry jaafar, sai dai hakuri amma wannan itace gaskiyar." Sadiq ya fada yana ƙoƙarin shigowa cikin emergency room din tare da Sir Abdul, CSP Khalid da kuma likita.
Sir Abdul ne ya kalli likitan yace,
"Doctor how long will it take before this man fully recovers?"
"Why are you rushing, sir? Yanzun nan ya farfaÉ—o and he needs more rest."
"More rest kake fadi likita? Zargin shi muke da hannu dumu-dumu da sace mana kanwafa. Seriously muna bukatar shi, muna bukatar mu gayyace shi zuwa police station domin a matse sa ya gaya mana inda ya kai mana kanwar mu" Sadiq ya fada cikin fushi da É—aga murya.
"Look Sadiq, Fatima is my girlfriend, alleging that I'm behind her abduction is seriously irritating my temper. Dan Allah ka rabu da ni inji da abun da yake damu na?" Jaafar ya fada seriously in his tone and turned his face to innocent mode.
"Please, can you give him space? Yana bukatar hutu, kuma kun sani doka ne kuzo kuna ma patient din mu barazana ba tare da wani umarni daga court ba. Ku jira a waje idan muka sallame shi then zaku iya zuwa ku yi arresting din shi, ko kuma ku amso izinin kamu daga kotu but for now ku dan bashi space dan Allah." Likitan yayi musu bayani.
Ba musu suka fita daga room din suka koma waje, sir abdul ya kalli CSP Khalid yace,
"Ina tunanin daga nan Court ya kamata mu wuce, this is a serious case cos he is our main suspect so bai kamata mu yi sake ba ko kadan."
Kallon sir Abdul yayi na dan minti kadan sannan yace, "malam Abdul da wace hujjar ne zamu je ga court mu amshi takardar sahalewa mu kama jaafar a lokacin da yake kan jinya? We need a tangible evidence da zai nuna cewa jaafar yana da hannu a sace Fatima. Ni da kai muka je mu ka yi bincike har cikin companyn su yanzu nan, and it has appeared to be that he was at their company attending a meeting a lokacin da wannan abu ya faru and the CCTV cameras probe it. So dole mu jira twenty four hours– kamar yanda likita ya fada– kafin mu samu damar kama shi a bisa tuhumar da zargin sace Fatima."
"But Khalid komi fa a bayyane yake. Yanda aka kama Sadiq aka sake shi, aka Kai musu 1 million suka ki amsa da kuma yanda abu yayi tsami tsakanin Alhaji Yusuf da jaafar all are absolutely things to consider."
"Na sani aboki na, let's follow all the legimate procedures carefully. Ina tabbatar maka Fatima za ta dawo gida cikin koshin lafiya." Ya fada yana shafa kafadarsa domin bashi karin guiwa.
Sadiq da ke a gafe bai ce komi ba. Kawai yana sauraren su ne
Washe gari tun da safe Sadiq, Sir Abdul– da yayi skipping duka lecturers da zai yi attending yau–, da Alhaji Yusuf da kanshi da kuma sauran tawagar familyn Alh Yusuf were in the hospital.
Abinda Alh Yusuf yake cewa, "tunda aka ɗauki Fatima ba'a ƙara kiran shi ba, so definitely jaafar was behind the abduction of his daughter." Shi yasa suka fito kwansu da kwarkwatar su don tabbatar da cewa an kama jaafar kuma an turke shi ya fito masu da yarinyar su.
A hankali jaafar da Alh Lawal suke takowa daga cikin office din doctorn zuwa gurin motar su, tare su Khalid yayi kafin su karasa zuwa gurin motar yace,
"Jafaar muna gayyatar ka zuwa office din mu domin amsa wasu yan tambayoyi game da bacewar Fatima." Babu musu jaafar ya shiga zuwa gaba su suka bishi a baya.
***
Zaune yake cikin interrogation room yana facing CSP Khalid.
Cikin nutsuwa Khalid ya kira sunan shi sannan ya gabatar da zargin da ake akansa na sace Fatima Æ´a ga Alhaji Yusuf.
"Yallabai, ni ban san wannan zancen da kake yi na sace Fatima ba har sai lokacin da kuka shigo gidan mu, ni kaina idan har da zan san wanda ya sace Fatima to sai inda karfi na ya kare wajen ganin na kwace ta daga cutarwar shi. She is the girl I love, I desperately need to marry and care for her like egg. Kawai dai wani dan sabani ne tsakanin ni da Alhaji ya gifta suka nuna ba zasu aura min ita ba shi yasa suke tunanin kamar ni ne na sace ta, wanda a zahiri kuma ba haka abin yake ba." Jaafar ya fada cikin kwantar da murya. And wore a fake innocent face.
Kallon shi Khalid ya kama yi yana son ya gano wani abu daga murya ko kuma yanayin fuskar shi, amma bai iya gano komi ba sai tsantsar gaskiya. Jaafar had spoken confidently the way even a polygraph couldn't trace his lies.
"Well, yanzu anyi bail din ka zaka iya tafiya gida, zamu iya neman ka a koda yaushe domin cigaba da bincike. Mun soke duk wani tafiye tafiye naka, ko garin Lagos ba zaka iya fita ba tare da izinin mu ba yanzu har sai an gama bincike." Khalid ya fada, very serious in his tone.
Noding kan shi kawai jaafar yayi ba tare da yace komi ba. Khalid ne yayi mashi jogara ya fita daga cikin dakin zuwa wajen police station din. Alh lawal ne zaune cikin motar yana jiran fitowar shi, da kuma abokin shi SAN iheaneco jaa wanda yayi ruwa da tsaki wajen nemo bailing jaafar cikin kasa da awa biyu da kama shi.
****
Zaune take akan floor din tsakar dakin ta rasa inda za ta saka kanta ta yi kuka ta gaji. She begged desperately for her release amma sun ki sakin ta, no cruelty no harm against her well-being for her two days of living but yet she was totally out of her real self. Ta tambayi a fada mata wanda ya saka aka kawo ta nan amma sun ki fada.
Murda handle din kofar aka yi jafaar ya shigo cikin dakin. Tunda ya shigo take kallon sa in shock, her eyes failed to believe that he is here, staying in front of her. 'How?' she whispered the question for herself.
"Me ya kawo ka nan jafaar? Kaima kidnapped din ka suka yi?" Ta tambaya tana kokarin tashi daga zaunen da take.
Karasa wa yayi gurin ta da sauri ya kama hannunta fuskarsa dauke da tsantsar tausayin ta yace,
"Are you okay dear? Kina lafiya? Me yasa naga kin rame?" Ya tambaya yana kara dudduba jikin ta.
"I was kidnapped jafaar, taya kake tunanin ba zan rame ba?"
"You weren't kidnapped Fatima, I'm behind all this, I have planned it with the aim to secure our love, sai kuma aka samu matsala. But I'm sorry and I'm here for you now."
Kallon shi take cikin mamaki ta kasa cewa komi na tsawon minti É—aya,
"I don't understand, jafaar. Can you elaborate more?" Ta fada.
Rasa ta yanda zai fara mata bayani yayi, kalaman sa sun gudu amma har yanzu kwarin guiwar shi, tsarin shi da fatan shi suna nan, unshakable.
Kamo hannayen ta yayi a karo na biyu ya jawo ta jikin sa. ta kwantar da kanta da yake bukatar hutu for very long time of two days on his chest, tana shaƙar turaren jikin sa.
"Fatima, na yi wani tunani da tsari ba tare da na tambayi amincewar ki ba, kuma na yi hakan ne duk domin mu kasance tare. Ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba Fatima kuma kema ina da yakinin hakan"
Shiru Fatima ta yi ta yi lufff a cikin kirjin shi, sai kuma zuwa can taja dogon numfashi tace,
"Menene plan din, jaafar? Me yasa ka kawo ni nan?"
Zaunar da ita yayi kan gadon ya kalle ta yace,
"You look very tired, Fatima. Let me get something to restore your energy.
Ya fada, ba tare da jin me zata fada ba ya fice daga dakin yana danna waya.
Bayan an dauki wayar daga can jafaar yace, "kayode let's go for plan b kawai. Like this plan a could not work at all."
"What happened" kayode ya tambaya. "Nothing, kawai dai planB din yafi tsaro." Jafaar ya bashi amsa.
"Okay, na ba scorpion komi ya ajiye. Ka tambaye shi.
"Good my friend. Thank you." Ya fada ya katse wayar ya wuce gurin su scorpion.
Rike yake da tray na abinci da robar ruwa da drinks sai kuma glass cup daga gefe. A jiye su yayi a tsakar dakin sannan ya kamo hannun Fatima yace,
"Please come and eat food, dear. Bana son ganin ki a haka."
Zaunar da ita yayi, ya cigaba da debo mata abincin yana bata a baki, sannan yana bata labarin abinda ya faru bayan bata gida. Yanda dad din ta da Sadiq suka zo gidan su, da yanda aka kama shi zuwa station aka hana shi fita daga gari saboda da zargin shi da sace ta.
Kallon ta yayi yace and Fatima abinda kika fada min rannan gaskiya ne.
Kallon shi Fatima tayi ta É—an dakata daga chewing din abincin da ke bakin ta tace,
"Menene?"
"My dad, whom I looked as my father wasn't a my biological father, people who I relied my burden on them wasn't my real parents, I'm now devastated, But, I want to construct a big bridge that would be very hard to get destroyed, zan gano ni wanene amma zan gama kammala tsarin yanda zan mallake ki na har abada, Fatima. Please i really need your cooperation." Ya fada.
ya zuba drink a cup ya mika mata, babu musu ta amsa ta sha. ya kalle ta bayan ta shanye ya tambaye ta,
"Ruwa fa?" "A'a ya ishe ni, amma yanzu menene plan din ka, meyasa dole sai nazo nan tukuna plan din zai yi aiki successfu?" Ta tambaya.
"Because there is need to be ONE. To know warmth for each other, with this strong bond, nobody can ever seperate us."
"Ban gane ba jaafar, me kake nufi? Ina buƙatar kai min bayani yanda kai na zai dauka" Fatima ta ta tambaya tana ƙoƙarin mikewa. Wani jiri taji ya sarface ta. Tayi taga-taga za ta fadi ta dafa bango. Da sauri jaafar ya taro ta cikin zafin nama, ta fizge hannun ta ta hankada shi baya da dan ragowar karfinta. "Don't touch me!" ta fada.
"Fatima, ta hakan ne kaɗai zamu iya mallakar junan mu, Please don't be stubborn, believe me." Ya fada cikin muryar lallashi yana ƙoƙarin kara riko ta ganin ta kara yunkurin faduwa."
"Let go of me, jaafar. Don't touch me i sai.....d!" Ta jaa kalmar karshe sannan tayi kasa suuu zata fadi ya riko ta.
Kallon fuskanta ya kama yi na kusan mintuna biyar zuciyar sa tana hankaÉ—a shi ga aikata kudirin zuciyarsa, a daidai lokacin da kuma wani bangaren yana fada masa no, hakan ba daidai bane.
Idan mutum yayi nisa akan wani abu da yake matukar so– musamman ya yanke a zuciyarsa cewa wannan hanyar da zai bi ya mallaki abun itace kadai hanyar mafita– to baya jin kira. Jafaar ya riga ya yanke, he already made up his mind, he decided a zuciyar sa cewa he can't live a happier life without Fatima. Ya riga ya dora kasadar cewa komi zai iya yi domin ya mallake Fatima.
A hankali ya fara raba ta da kayan jikin ta, and the next thing which had happened in the room was UNTOLD.
A hankali take buɗe idanuwan ta da suka yi mata nauyi tana kallon dakin. Dakin da ya kwace komi na rayuwar ta, sai kuma ta fara yin tariyar baya akan abinda ya faru ita da jafaar–wanda take so, take da yakinin zai iya kwatar mata yancin ta ga duk wanda yayi yunkurin kwace mata and today he was the one took away of her advantage. Sautin kukan tane ya kara ƙarfi. da sauri jafaar ya shigo dakin yayo kanta da niyyar lallashin ta amma kafin yayi wani yunkuri tayi landing din yatsun ta biyar akan fuskar shi,
"Don't... come.... near me ever again. Jaafar you have been the ontop list of those I hate the most. I hate ban son ka ba zan aure ka ba. Kuma" ta fada da cikin dakewar murya yace "koda wasa na kara ganin ka kofar gidan mu, hukuma ce zata raba mu da kai. Allah ya isa kuma tsakani da kai."
Kasa motsi jafaar yayi daga inda yake tsaye yana kallon ta cikin tashi hankali. Ya kasa yadda cewa wadannan kalaman daga gurin Fatima, masoyiuar sa, abar kaunar sa suke fitowa.
Tashi tayi kokarin yi, amma zafin da ke kasan ta yasa da sauri ta koma ta zauna ta cije baki. Duk abinda take yana gani, shi yanzu ma tsoron ta yake ji, abinda bai taba ji ba. "Fatima dan girman Allah ki yi hakuri, wlh ba zan jure rasa ki bane, shi yasa na biyo ta wannan hanyar."
"Ni kuma yanzu bana son ka jaafar. Bana kaunar ka, na tsane ka." Ta fada daga cikin zuciyarta.
"Amma Fatima, na yi recording din komi a camera fa..."
Shiru Fatima tayi trying to comprehend what he just said, did she heard it right?
Has he recorded everything?,,, on the camera? "What the hell are you saying!" Tayo kanshi da wani karfin da ita kanta bata san za'a same shi a jikinta ba....
Buhari Yusuf IBr