Bayan Murmushi

Chapter 23

by @zahrabmrs02

page 23💬⌨️


Komawa bacci nayi Bayan sallar asubah sakamakon rashin ishesshen baccin da ban samu ba jiya .muryar Adda Sabrina ce nake jiyowa daga falo .tashi nayi na wanke  fuska tare da nufar falon .

Mami(maman diddi )suna hanya dan jibi zaa fara biki .bayan an gaigaisa Adda ke tambayar inna Jamila ina Kayan lefen suke,inda ta fada mata cewa Sun boys quarters dinsu sajid an ware Musu daki daya .muje ki tayani gani farhana ,nene tace Tinda aka kawo Kayan biki gani ba,Adda tace Tana jana zuwa BQ.

Baki na sake ina kallon Kaya na alfarma .kai masha Allah sis Wanann kaya boutique Guda ne ay,Adda ta fada Tana qara duba designer bags .kala ban ce ba dan ni ba Kayan bane a gabana yadda zamana da AK zai kasance nake tunaani .nasan ki da gayu farhana amma ki kara Akan na da,wannan Kaya da aka a jigba miki make use of them kiyi ta shiga Kina fita  kin San yanzu ke Inlaw din governor ce ,dole ki kasance cikin shigar alfarma ko Yaushe ,beside that Kina da kishiya kar ki saki ki bari tana finki daukan wanka ,Adda Sabrina ke fada Tana duba dinkakun Kayan da aka ware Musu nasu akwaitin kusan set 20,

Numfasawa nayi tare da daga wata elegant abaya ,ina son abayas a duk lokacin da fateeha ta sa daya daga cikin expensive abayas dinta yini nake kallonta .sai Gasu Wai mallakina ne har Guda 25 .Adda ku diba Kayan nan duk abinda kuke so pls ,Sun mun yawa .aa ki bari a kaiki dasu idan yaso a hankali sai ware Wanda zaki bayar cewar Adda tana rufe boxes din.

Sameena ce ta shigo BQ da sallama ,Adda Wai abbati PA yace na kawo miki keys tin dazu yake kira baki dauka ba .shaf na manta da zuwan abbati .amsar keys din nayi Inda nake bawa adda labarin apartment din da AK ya Kama mana .cikin gida muka dawo Bayan mun rufe BQ din mu taho da key direct na shiga daki ,6 miss calls ,from zee adetayo ,abbati PA,new number,da AK

Zee nayi deciding na fara kira

Mun kusa isowa abuja Dama kiran da nake miki kenan zee tace Bayan ta dauki kiran .Allah ya tsare Allah kawo ku lfy .idan kun kusa park ki kirani Zan turo a dauke ku.dariya zee ta kwashe ah lalle sai dake matar AK.kiran AK ne ke ta shigowa yanke call din zee nayi tare da picking .

Ina kk shiga abinda ya fara fada kenan ko gaisuwa ta be amsa ba 

Ina falo ne wayar na daki sai yanzu na shigo naga miss call dinka. kin fadawa friends dinki Akwai standby driver da zai zo ya dauko su daga park ko? Ya tambaya cike da izza 

Eh na fada masu na amsa na a ciki

Good girl ,ya kamata ki  fara behaving Kamar OGA’s wife umarni kawai zaki bayar a cika ,duk wani da kike bukuta is at your fingertips .abbati zai zo ya dauke ki da laasar zuwa saloon ke da friends dinki .idan kin shirya zaa muku manicure da pedicure da dik wani treatment daya kamata ya  qara da cewa .

Toh Allah ya kaimu sai yazo nace cike da kosawa.

Talk later kit ya kashe kiran .

It’s just 11:00am kenan su zee sammako suka .yi already precious tin jia Tana  abuja .itama Anjima zata karaso Gidanmu dan tace tare wa zatayi sai har a gama biki .kayana na gida gaba daya anty hadiza ta kwashe Wai zata tafi dasu matazu a raba wa dangi Tinda na Sami kayana alfarma .

 Cardigan din da farooq ya taba kawo min wani lokacin sanyi ne naga ya leko daga cikin Kayana da anty hadiza take hada a Ghana must go.favorite cardigan dinsa kenan yace maamma ce ta siyo masa a wani zuwa Morocco da tayi ,fakar idon anty hadiza nayi  nacire Rigar a hankali  naboye a kasan katifa ta 

Su zee Sun iso lafiya Sun sami tarba sosai daga Wajan diddi da yan Gidanmu .daki naja su inda suka chi abinci sukayi sallah tare da hutawa  Kafin Anjima a kaisu apartment .

Nusaiba sai bina take da Kallo na rasa kallon menene, one thing is clear Akwai magana a bakinta .

Bayan laasar precious ta qaraso .a lokacin ne kuma kiran abbati PA a shigo idan yace yana jiranmu a bakin get .security mace Guda daya muka tarar a jikin Motar cikin uniform ,cikin Sauri ta karaso tare da amsar handbag dina tana bude mana passenger sit .mazewa nayi tare da shigewa ciki .

Bayan munyi settling a Motar  • Beauty Secrets Spa & Skin Care (existed 2016) muka nufa it’s one of the best saloon A abuja 2016 .

Luxury treatment aka mana nida qawaye na ,harda su massage .facial Kala Kala .ban taba shiga salon mai kyau da tsari Irin Saba .nida Adda Sabrina ne kadai ke looking out of place amma fateeha ,precious da zee daga gani Sun Saba zuwa irin Wajan nan.

 Philip new driver na already yana jiranmu a waje .gida ya wuce damu direct idan nace masa ya dawo after isha ,zuwa kai mu apartment.

Mamii da sauran yan uwan diddi Sun iso lafiya,da gudu na karasa jikin mami ina rungumeta ,Toshowa mai Kamala Kenan ,Sam bata da hayaniya 

Dago fuskata mami tayi tare da shafa gefen fuskar tawa.Allah ya miki albarka maryama ,kiyi biyayya Kinji ,kuma kiyi hakuri zaman aure dan hakuri ne .gyada kaina nayi a sanyaye tare da Kara lafewa a jikinta .

Dik wani nasiha mun mata hauwa nene tace referring to mamii,ba abinda bamu fada mata ba ,Naga Kamar kokari kike ki nuna bamu mata 

Nasiha ba.murmushi mami tayi tana cewa ,Nasan da haka hajiya Mairo ,tunasarwa ce kawai .

Already AK ya fadawa abbi Zan bi su Zee apartment ,kiran Philip na shigowa muka Musu sallama .adda kuma uncle Salim yazo daukar ta ,dan su mami Sun hanata kwana .a cewarsu duka Yaushe akayi bikin nata da zata zo kwanan gida .

3 bedroom ne Guda daya sai 2 bedroom a gefe  Incase bama Sun sharing daki .deciding mukayi zamu zauna gabadayanmu a 3 bedroom din  ,Dama mun saba da zaman hostel .hira ake Tasha gobe mai kunshi zata zo har apartment ta mana nida qawaye na.Ak ne ya nemo ta .wani sa’in har mamaki nake idan yana wasu abubuwan just to please me .

Wayar nusaiba na dauka a hankali Bayan kowa yayi bacci na Lura shes very distance .addua nake a Raina Allah yasa bata canza password ba .

Empty 2 bedroom din da ke jikin dakinmu na shiga ,cikin Sauri na shiga WhatsApp dinta ,farooq Naga anyi saving with heart emoji shine last chat dinta a sama .da Sauri na shiga chats din inda naga tarin jerin miss calls din , da take masa tare da Kalmomi masu sanyaya zuciya  har ce masa take shes always here for him any time he needs a shoulder to cry  . Wani Abu naji ya soke ni a wuya .replies din nashi Kamar Wanda aka takurawa dan sai ta masa message goma da kyar yake replying daya .daukar number farooq nayi a wayata ,tare da mayar mata da tata wayar.rashin haddace number farooq ya zame min matsala a lokacin da AK ya wular da wayata .

Empty dakin na Kara komawa lokaci na kalla it’s 1:00 am haka nayi shahada na danna kiran farooq ba tare da sanin dalilin kiransa ba .

Hello muryar sai mai cike da kamala ta doki kunne na.

Lamido na furta a sanyaye 

Farhana Kece .kiran me kike min ?Meya faru ?are safe ?ya jero min tambayoyi .am safe na Kara fada ,wayar nusaiba na dauka naga kuna chatting Meyasa kake kulata Lamido sonta kake yi ne ?na furta a shagwbe  Kamar zanyi kuka .ajiyar zuciya farooq yayi yana cewa ,ni ban sonta nake ba ,kuma ay Kinga replies dina  no strings atttach 

To Nidai ba ruwanka da ita na qara cewa 

To naji ba ruwana da ita shikenan ?ya tambaya 

Eh shikenan 

Gyaran murya ya Kara tare da qara cewa ,baby girl kin San hirar nan da muke haram ne ko? Kiyi hakuri ki rufa mana asiri kar Allah yayi fushi damu ,kuka na fashe dashi ,Ka Dena sona ko Lamido?

Ban Dena ba ,kuma bazan taba Dena wa har abada ,wani sanyi ne ya ziyarce ni.amma ki Dena kirana dan Allah kar muyi breaking boundaries .kaina na gyada Kamar yana ganina .yauwa baby girl good night take care kashe wayar yayi ba tare da ya jira amsa ta ba

Farooq pov

Farhana ta tayar min da abinda nake kokarin boyewa Jin muryar ta ya dawo mun da sonta sabo dal a cikin zuciyata,boye damuwata nake Sabida mamma amma deep down ko bacci bana iya wa sosai.on the other hand nusaiba ta sa shi a gaba ,da niyar kwantar masa da hankali.dole na canza layi,farhana bazata taba Dena nema na .son da nake mata bazai sa na kwace wa Allah ba 


Hii readers to kunga dai farhana ta fara luxury life let’s see how far it goes 

Akwai new characters unlocking soon .

Kuna da favorite character kuwa ?

Team AK 

Team farooq 

Team jafar 

Ina yan team uwargida hanadi?

Nene ma Nada team dinta am sure 

The journey is about to start yanzu labari ya fara mikewa

Muna tafiya sirrika na bayyyana 



Zahra B (mrs)

ArewaPen