HARIJAR YARINYA

Chapter 2

by @pinkyjay

*HARIJAR YARINYA*🫦

( Romance and sexy story)

🔞
Writer ✍️ bey Pinky darling Mrs Jay ce 



PAGE 02 
Ummie kuwa kitchen ta shiga ta soma haɗawa Sajjad abinci ko awa ɗaya batayi ta kammala koda ta shiga har ya yi bacci gefensa ta zauna tana shafa sumar kansa data sha gyara a hankali ya buɗe idanunsa yana kallon Ummien tasa yace "Ummie wallahi bana son auren nan me yasa Daddy zaiyi min haka baza'a bari na nemowa kaina Mata ba kefi kowa sanin halinda nike ciki idan yarinyar nan bamu zo ɗaya da juna ba kega an shiga hakkin ta bazata ji daɗin zama dani ba ƙarshe abinda ba'a fata shi zai faru." 

Cikin tausayin ɗan nata tace "Sultan kayi hakuri in sha Allah zaku zo ɗaya idan kuma hakan bata samu ba sai kaje ka nemo wata ka aura kaga ai an wuce wurin." Yace "Ummie kesan bana da ra'ayin zama da Mace biyu gashi nan Daddy na kwaso muna waccen shegiyar Mata ta hargitsa muna gida gaba ɗaya kema kanki nasan zaman haƙuri ne kike yi don babu yadda zatayi dake da yanzu ba wannan zance akeyi ba." Ajiyar zuciya ta sauke Wato Sulatn ya san komai,

kallonsu kawai yake yi yace "Ummei Allah idan Daddy be dena biyewa wannan matar ba ko." Sai ya yi shiru riƙo hannunsa tayi kana tace "Mai sunan Me martaba ka dena Wannan maganar sauko kaci abinci bara naje na sallame su Hajiya Nana." Tana gama fadar haka ta fita ya rakata da idanu bathroom ya shiga ya wanke bakinsa kana ya fito yaci abincin sosai kana ya koma kan Sopa ya kwanta,

Farida kuwa Sajjad na haurawa sama ta bar parlon part ɗin Hajiya Falmata ta nufa zaune ya tarar da ita kan kujera tana waya gefe ta zauna harta kammala kana tace "Farida Lafiya na ganki haka kamar wacce aka jefo daga ina kika fito.?" Farida tace "Daga part Hajiya Ummie Wai auren Sajjad za'ayi da Yusrah yau saura kwana uku wallahi idan ban samesa zan iya mutuwa please Mommy ki taimaka min na mallakesa kota halin ƙaƙa." 

Zare idanu Hajiya Falmata tayi kana tace"Kesan abinda kike faɗa kuwa Farida kesan yadda na tsane Matar nan har ƴaƴan ta amma kike min wannan zance shi yasa banason kina zuwa bangarenta amma da yake ke mayya ce kina chan maƙale da ita ba'a sakawa dake ba'a fitarwa dake gaki zaune zasu aurar da ɗansu bayan tasan saboda shi kike zama wurinta ai wallahi tayi min dai-dai." 

Kuka Farida ta saka kamar zata shiɗe tana baiwa Hajiya Falmata haƙuri akan ta taimaka mata Sajjad ya aureta sai cewa tayi kega akwai shirin da nikeyi saboda haka ki jira har a kammala bikin." Farida tace "Yauwa Mommy shiyasa nike sonki wallahi." 

Unguwar Bafarawa Esteta gidansu Amarya Yusrah kenan,

Hada dar biki kawai suke yi ba kama hannun yaro saboda gobe ne za'ayi kamu Ƙanwar Maman Yusrah ce tayi magana tace "Wai nikam Aunty Fateema ina Angon ya shige ne tunda aka fara sabgar bikin nan banga ƙafarsa ba a gidan nan sai dangin sa." Hajiya Fateema tace "Baya ƙasar fa sai banda gobe zai dawo saboda yanayin aikinsa kuma tare wasu abokansa zaizo ne shi yasa da saike gaji da ganin Sajjad." 

Munira tace"Yanzu naji kam nasan yadda angwaye ke rawar ƙafa idan biki ya kawo gaf." Nan suka cigaba da hira ita dai Yusrah na jinsu tasan ko Sajjad na gari babu abinda zai kawo shi gidan tinda ba don auren yakeyi ba wanda ko a waya ta kirasa ba ɗauka yakeyi ba sai chan ba'arsa ba idan ya ɗauka gaisuwa ce kawai ke haɗasu ba zancen wata hirar soyayya kuma da tasan ba haka suke ba, 


Ɓangaren Salmah Yar jagaliya kuwa koda Inna ta fito ɗaki da kanwa a hannu ba Salmah ba labarinta ta fice a gidan, hayaniyar data ji a ƙofar gida ne yasa ta fita tana addu'ar Allah yasa ba wata masifa ce ta jan gwalo mata ba ai kuwa addu'a bata karɓu ba hhhhh don Mairo ce ƴar gidan Hakimi ta dake Hajjo ƙawar Salmah ai kuwa shine tana jin muryarta zata wuce ta Kofar gidan ya fito da gudu ta kai mata duka nan masifa ta kaca me tsakaninsu ga Salmah da ƙarfi har na Allah ya isa, dukan tsiya tayiwa Mairo ta haye ruwan cikinta, 


duk wanda yazo rabasu harshi take haɗawa ba ruwanta fitowar Inna tana rafka salati ya dakatar da Salmah ta sauka kan Mairo Wani Bawan Allah ne yace "Gaskiya Habiba ya kamata kija ƴarki ku bar kauyen nan shine mafi alkhairy a gareta kowa yasan halin Musa Yayan Mairo duk wanda tsautsayi ya hau kansa ya dakar masa ƙanwa abinda zai biyo baya bame daɗi bane." Inna tace "haka ne wallahi Salmah bata jin magana ko kaɗan bansan abinda ya haɗa su ba." Ai kuwa Salma tayi Wuff tace "Ƙawata fa ta daka dama ina haƙe da ita gashi ta kawo kanta har ƙofar gida naci uban shegiya."

Sai lokacin Mairo ta lalalɓa ta tashi kallon Salma tayi kana tace "Wallahi Allah tinda kika dake ni kijira abinda zai biyo baya." Tana gama fadar haka ta nufi hanyar gida, ita kuwa Salma sai kallon jama'ar dake wurin tayi tace." To munafukai sai a wuce zuwa gida." Kowa ya watse Inna kuwa abin duniya duk ya dameta, yanzu shikenan Itama Salmah abinda ya faru da Talatu shine zai faru da ita, ina dole taje Wurin mai gari ta kai ƙara ko za'a ɗauke mataki, 

Da wannan tunanin ta saka hijab tace "Salmah zanje gidan Mai gari ina dawowa don Allah kirki koma janyo min wata masifar." Kana ta fita ita dai Salma batayi magana ba sai girki data ɗora musu, Inna kuwa bata zame ko ina ba sai gidan Mai gari tafiya ce mai ɗan tsayi, bayan anyi mata iso kana ta gaida shi yace ta faɗi abinda ke tafe da ita tace "Na kawo ƙarar Musa ne ɗan gidan Hakimi akan abinda yake aikatawa duk wanda ya yi rigima da ƙanwarsa yana biyar dare yana yiwa yarinya fyaɗe to yau ƴar wajena Ummu salma tayi faɗa da Mairo har barazana tayiwa Salmah akan abinda zai faru da ita, shine,

na yanke shawarar zuwa na sanar da kai abinda ke faruwa saboda kowa tsoronsa yake ji shida Mahaifinsa nasan zaka ɗauka matakin daya dace don nayi tunanin sanar da hukuma saina ga kamata ya yi na fara sanar da kai idan baka ɗauke mataki ba sai naje gun hukuma ina fatar zaka ɗauke matakin daya dace." Washe baki ya yi kana yace "sosai kuwa ai keyi kayan kai na zuwa ki sanar dani yanzu zan haɗa ki da wasu dogarai su zauna su sakamin ido akan abinda ke faruwa batare da kowa ya sani ba." Godiya tayi mai kana ya haɗa ta da mutum biyu suka dawo gida,

bata sanar da Salmah komai ba har dare ya yi suka kwanta cikin bacci Salmah taji kamar ana lalabar jikinta ai kuwa ta raramo ƙaton dutse dake gefenta ta maka mai batare da ta buɗe idanunta ba wani ihun azaba Musa ya saka tare bajewa ƙasa fuskarsa na wankewa da jini a firgice Inna ta kunna fila suna tashi gaba ɗaya don ganin abinda ke faruwa, ganin Musa ba alamar rai a tattare da shi hankalinta ya yi mugun tashi Salmah kuwa ko a jikinta saima cewa tayi ɗan bunsuru ai wallahi dana san kaine da abinda zan aikatama sai yafi haka."

Inna tace "Salmah ke kashe sa fa." Zare idanu tayi tana kallon Musa dako motsi baya yi da sauri taje ta dauko ruwa ta zuba mai chan ya sauke ajiyar zuciya haka ta saɓasa a kafaɗa ta fita da shi waje ba kowa da yake dare ni kowa ya shige gida tafiya tayi mai nisa kana ta ajesa ta dawo gida suka gyara wurin da ya ɓaci da jini, Salma tayi wanka ta sauya kaya sukayi zaune kamar masu zaman makoki, suna jiran gari ya waye suji abinda zai faru, 

ai kuwa ana kammala sallar asuba aka soma sanarwar Musa ya bata ba'a gansa ba Inna tace "Salmah ina kika ajesa ne.?" Tace "Chan wurin gidansu Lami na ajesa idan Yayanta ya gansa kega ya kashe ɗan iska kawai." Inna tace Salmah Wai me yasa ba kya ganin tausayina haka muka yi dake.?" Shiru tayi Inna sai masifa takeyi Salma ta fito Kofar gida ta hango yaran hakimi ɗauke da Musa sunyi hanyar gida dashi ga alama da ransa be mutu ba da sauri ta koma cikin gida tana faɗin"Inna ga Musa chan fa an wuce da shi zuwa gida kuma da ransa." 

"Alhamdulillah." Shine abinda Inna ta faɗa ta cigaba da gyaran wake Salmah kuwa ta fita zuwa gidansu Hajjo 

Bangaren Sajjad kuwa yau assabar ta kama daure aurensa da Yusrah ko wane ɓangare sai hidimar biki akeyi an shirya dinner Sajjad yace bazai je baya son bidi'a dole aka hakura ƙarfe biyar da rabi aka tura mutocin ɗaukar Amarya basu fito da ita sai shida aka wuce da ita nan gidansu Sajjad Hajiya Ummei tayi mata huɗuba ita wasu ƴan uwanta kana aka wuce da ita, gidan mijinta, ta sha kuka sosai lokacin da taga kowa na shirin tafiya ya barta, saboda ƙarfe tara na dare Ango ya shigo da abokansa sukayi musu addu'a 

kana kowa ya watse daga ita sai shi alwala ya yi ya shimfiɗa musu sallaya yace "Kina da alwala ne.?" Ɗaga mai kai tayi saboda muryarta bata fita sosai saboda kuka, sallah suka yi ya yi musu addu'a kamar yadda addinin Musulunci ya koyar ya wuce bedroom ɗinsa amma sai yaga kayan Yusura ne a ciki kenan ɗakinsa ne suka ajeta dole ya koma tana nan zaune inda ya barta wadrop ya buɗe ya fitar da kayansa na bacci ya shige bathroom don watsa ruwa, 

tashi tayi zuwa bedroom ɗinta wanka tayi kana ta saka rigar bacci marar nauyi humrar da Aunty Munira ta bata ce ta ɗauko ta shafe jikinta gaba ɗaya kana ta koma bedroom ɗinsa ta kwanta har lokacin be fito ba, lumshe idanu tayi saboda ita kanta ƙamshin humrar ya sakata shauƙi, fitowa ya yi bathroom tare da tsayawa gaban mirror yana fesa turare kana ya rage hasken ɗakin ya kwanta gefenta wani mayen ƙamshi ne ya dake hancinsa saida bananarsa ta harba gaba ɗaya ƙamshin ya sakashi wani yanayi, 

jin ƙamshin a jikin Yusrah yake fita besan lokacin da ya matsa kusa da ita ba yana shaƙar kamshin bananarsa kuwa ta jima da miƙewa, sai harbarin iska takeyi, kasa jurewa ya yi kawai ya janyota jikinsa suna fuskantar juna jikinsa har rawa yake ya soma lalubar nononta ba laifi akwai su ba sosai ba ana rage zafi dasu, murza su ya shiga yi cikin salon kwarewa da sanin kan Mace bakinsa ya ɗora kan nata ya soma sakar mata hot kiss Mai tafiyar da bawa, jikin Yusrah kuwa gaba ɗaya ya mutu saboda ta fara karbar saƙo, 

Yadda yake Romance ɗinta ka dai ya isa saka Mace ihun daɗi bakinsa ya ɗora kan nipples ɗinta ya soma shansu yana lailaya kan yana murza dayan tuni Yusrah ta soma rikicewa masa sai nishin daɗi kawai takeyi batasan lokacin da ta ɗora hannunta a kansa ba tana ƙara turo mai ƙirji yadda zaiji daɗin shan nonon da kyau, shi kuwa sarrafata kawai yakeyi a hankali ya gangara da hannunsa zuwa ƙasanta a jiƙe yaji shi da ruwan ni'ima masu yauƙi a hankali ya soma shigar da kansa da taimakon ruwan dake fita a durinta bananarsa ta shiga saida ta zabura, 

Amma ya dafe ta ya yi mata kyakkyawan riƙo yadda bazata iya kwatar kanta ba har wani lumshe idanu yakeyi saboda wani irin bahagon daɗi dake ratsa kaciyarsa ya soma ficewa daga hayyacinsa saboda ya dena zurata a hankali yanzu sauri sauri yake buga mata ita, duk dadin da Yusrah keji yanzu ya gushe azaba kawai take karɓa a hannunsa, cinta yakeyi da iya karfinsa yana wani gurnani yana sambatu abinda be taɓa yiwa kowace Mace ba sai akan Yusrah cinta yakeyi sosai bama ya gane komai sai daɗin da yake kwasa ita kuwa jikinta ya mutu gaba ɗaya ta galaɓaita 

ko kuka ta kasa yi saboda wahala shi kuwa be sarara mata ba sai kusan asuba ya gamsu yadda yake so har wata natsuwa yaji ta saukar mai gefe ya koma yana huce gajiya, kana ya tashi tare da kunna hasken room ɗin ya shige bathroom ya yi wanka ya fito sai lokacin ya duba Yusrah jin kukanta ƙasa ƙasa tausayinta ne ya kamasa ya ƙarasa inda take kwance ya janye bargon ganin ɓarnar da ya yi sai da kunya ta kamasa bathroom yaje ya haɗa mata ruwan zafi ya dawo ya ɗauke ta zuwa ciki

Writer bey Pinky darling Mrs Jay more Comments more typing please share 

Muje zuwa mutane na ba'ayi komai ba mun kusa shiga cikin labarin in sha Allah nasan kuna da tambayoyi dauko labarin Salmah a dawo kan na Sajjad