HARIJAR YARINYA

Chapter 8

by @pinkyjay

🫦*HARIJAR YARINYA*🫦

( Romance and sexy story)

🔞
Writer ✍️ bey Pinky darling Mrs Jay ce 


***
______________________________

PAGE 1️⃣3️⃣➡️1️⃣4️⃣

Kusa da ita Salma ta ƙarasa cikin ƙarfin hali ta zauna tana yi mata sannu Yusura kuwa lokacin ta dena gane komai wani irin ciyo take ji kamar zata mutu addu'a kawai takeyi tana rafka salati tare da wani irin nishi tana kama hannun Salmah ta riƙe da iya karfinta, sai ga ɗa ya faɗo yana sakin kuka wata ajiyar zuciya ta sauke tana kwanciya jikin Salmah Dattijuwar nan ce ta ɗauke Babyn ɗa namiji ne ta haifa gyara mai jikinsa tayi kana ta fita ta ɗauko ruwa ta dawo tana gogewa yaron jiki, 

sai tsotsar hannu yakeyi, saboda yunwa, kallon Yusura tayi kana tace "Ƴan nan tashi ki karɓe abinda Allah ya baki." A hankali ta tashi zaune ta jingina bayanta a jikin Salma kana ta karɓe yaron tana zuba mai idanu kamarsu ɗaya da Sajjad babu inda ya baro sa kamar an tsaga kara murmushi tayi wnada yafi kuka ciyo ta gayra zama ta baiwa Salmah shi tace "Ƙanwata ga yaronki nan yazo duniya amma bazan rayu tare da shi ba, 

bana jin zafin rabuwa dashi saboda nasan bazaki taɓa bari ya yi kukan maraici ba don ki kulamin da shi da kanki kiyi min alƙawarin kuɓutar da Mijina cikin wannan halin da zai shiga idan wannan video ya fita, ki bashi hakuri ki nemar min ga fararsa ya yafe min ki sanar da shi ina ƙaunarsa sosai kuma ya yi hakurin rashina da zai riske sa, Ina ƙaunarki Sosai Salmah Don Allah kiyi min wata alfarma guda ɗaya." 
Cikin kuka Salmah tace "Ki faɗa Aunty Yusrah zanyi miki koma menene." Cikin halin ciyo tace "Don Allah Salma ki Aure Sajjad karki bari ya yi rayuwa da wata Mace bayan ke ko don saboda Ɗanki idan kika auresa dole tare zaku zauna ki kula da shi yadda ya kamata amma idan ya aure wata to za'a rabaku ne bazaki samu damar kulawa da shi ba." Salmah kuwa gaba ɗaya ta ruɗe saboda bata jin zata iya rayuwa da Ya Sultan a matsayin Mijinta na Aure,

saboda kallon Yaya take masa na uwa ɗaya uba ɗaya kallonta Yusrah tayi tace "Salmah alƙawari fa kikayi min keyi shiru." Cikin rashin sanin madafa Salmah tace"Shikenan Aunty Yusrah." Ta faɗa tana rungume yaron a jikinta, murmushi Yusrah tayi kana tace "Na raɗa masa suna Muhammad saiki zaɓar mai wani suna da zaku dinga kiransa da shi." Salmah tace " Muhammad Azan." Murmushi Yusrah tayi bata ƙara magana ba suna nan zaune Inna ta haɗa mata ruwan wanka,

suka zagaya baya ta gyara jikinta kana suka dawo ciki Salmah fitowa tayi ta wanke ɗan kwalin Yusrah tas ta jira ya sha iska kana ta dawo ciki ta saka Azan ɗaya daga cikin ƴan kidnapers ɗin ne ya shigo yace Salmah ta fito ta dora musu girki ba musu ta fita suka aje mata komai kana suka bar wurin ta fito wanke shinkafa idanunta suka sauka kan wani ganye ai kuwa ta fake idanunsa ta tsinko da yawa ta daka shi a turmi ta saka musu ruwan cikin abinci, 

tana nan zaune harta kammala girkin suka shigo kowa ya zuba wanda ka isarsa kana yace ta kwashe sauran suci tana zubawa ne ɗayan yace "Kije kuci abincin ƙarshe yarinya." Bata kulasa ba ta wuce tana shiga ciki Inna tayo kan Abinci Salmah taci Inna karki ci guba ce a ciki." Zare ido tayi tana faɗin "Guba kuma yar nan." Salmah tace "Sosai kuwa da ita na dafa abinci saboda haka kowa ya shirya gudu nan da awa ɗaya zamu bar nan." Ai kuwa Inna ta zube Abincin gefe suka rufe da ƙasa, 

kana Salmah ta fita da robar ta aje tana satar kallon su yadda suke kwasar girkin har Ogan na cewa"amma yarinyar nan ta iya girki fa ba don kar Yallaɓai yaga laifinmu ba ai bazamu kasheta ba ajeta kawai zamuyi tana mana girki muna kwasa kaga tsohuwar nan baza mu saketa ba saboda naga ta iya yankan cibi idan muka dauko masu ciki ta dinga kula muna da su." 

haka dai suka cigaba da hira suna cin abinci Salma kuwa tana shiga ta ɗauke Azan ta goya shi tamau yadda bazai iya kwancewa ba kana ta kalle Inna tace kowa ya shirya don nan da minti goma suna kallo zamu bar wurin nan amma ko hannun su baza su iya ɗagawa ba sai nan da awa daya gubar zata saki jikinsu." Ai kuwa ko wace ta gayra jira kawai sukayi Salma tace su fito, 

suna nan cirko cirko Salmah ta fita ta gansu barbaje babu me motsin kirki, ai kuwa tace su fito haka suka shiga inda ake aje Maza suka fito da su suka fara cin hanya suna gudun ceton ransu, sunyi nisa sosai don sunfi awa ɗaya suna gudu cikin jeje amma ko titi basa hangowa ko alamar motsin mutane ƙarar mashina sukaji daga nesa Salmah tace "Kowa ya yi ta kansa sune suka biyo mu kafin su ƙaraso mu samu wurin ɓuya,."

Yusrah data gama galabaita tace"Salmah kuje kawai wallahi na gaji bazan iya cigaba da wannan gudu ba." Salmah tace zaki iya Aunty muje ki riƙa ni wani matashi ne ya goya Yusura suka cigaba da gudu suka yanke wani hanya daban da kyar suka samu mafaka suna ji ƴan kidnapers ɗin suka wuce su da babura sukayi gaba ai kuwa suka fito suka cigaba cin hanya gaba ɗaya sun gama shan wahala kowa ya gaji, duhun dare har ya fara sauka 

Nan suka samu wuri suka lafe ciyon ciki ya tasowa Yusrah sai juyi take yi a ƙasa Salmah na kuka chan ta soma kalmar shahada har sau uku daga nan bata ƙara motsi ba duk wanda ke wurin saida ya yiwa Salmah kuka saboda tausayi Salmah kuwa sumanta biyu ganin Yusrah ta mutu ta barta, haka mazna dake tare da su suka bazama jeje suka nemo ruwa akayi rumfa cikin hasken farin wata Inna tayiwa Yusrah wanka Akwai magarya a jejen Matar nan data haihu ta wanke kayan jikin Salmah suka sha iska kana aka shiryata 

maza sun haƙa kabari sukayi mata Sallah kana aka binne ta ɗaya daga cikin mazan ne yace "Ya kamata su cigaba da tafiya saboda ɓarayin na iya dawowa nemansu, haka kuwa akayi Salmah ta nemo su watsu ta kewaye kabarin addu'a tayiwa Yusrah sosai kana suka ɗauke hanya suka cigaba da tafiya har gari ya yi haske wani ƙaramin ƙauye su hango da sauri suka ƙarssa cikin garin suna neman taimako gidan mai gari aka kaisu,

Nan aka basu masauki abinci da ruwa sukaci kana sukayi wanka madara aka kawo Salma ta baiwa Azan, ya sha sosai kana tayi mai wanka, aka bata zane da kaya ta saka mai, sai baccin gajiya ya yi awon gaba dasu, 

Bangaren su Ummei kuwa..... arba data yi da videon Salmah suna du kanta sai da tayi kuka tausayin Salmah da Yusrah ya kara kamata Sajjad kuwa yana sauka gidansu ya wuce ya tarar da Ummei sai kallon videon takeyi tana kuka karɓa ya yi shima yana kallon yadda suke kaiwa Yusrah duka Salmah ta tare suna dukanta, wayarsa ce tayi ƙara alamar shigowar saƙo da sauri ya duba kallon videon Yusura yakeyi zuciyarsa na dukan uku uku, 

Ummie kuwa jin abinda Yusrah take faɗa sai inna lillahi wa'inna ilaihin raji'un kawai take faɗa har videon ya ƙara "Sajjad ya kasa magana Ummei tace"Saltan nasan halinka ciki da waje bazaka aikata wannan abin ba sharri ne kawai sukayi yima na tabbatar barazana sukayiwa Yusrah da bazata faɗi haka ba tsorana ɗaya videon nan ya fara yaɗowa." Dafe kansa ya yi idanunsa sunyi jajir kansa har wani juyawa yakeyi 

kuɗin da yafi ƙarfinsu taya zai nemi iyayen Yusura su bada su iya kuɗin da yake ajewa gida sunfi haka yawa tashi ya yi zai fita wayarsa ta soma ringing dubawa ya yi Abokinsa ne Abba ɗagawa ya yi saboda wurinsa zai je yadda yaji muryarsa yasan yana cikin tashin hankali yace "Sajjad kana ina ne kaga abinda ke faruwa kuwa ga videon Matarka nan yana yawo kasa an sace ta Please ka faɗa min abinda ke faruwa, kafafen sada zumunta hotonka ne kawai ke yawo har wasu na cewa dama dukiyarka ta haram ce 

Ka saba sakawa a ɗauke ƴaƴan Talakawa ana karɓar kuɗin fansa." Sajjad yace "Kai yanzu ka yarda kenan.?" Abba yace "Ai wallahi ko yanka ni za'ayi bazan taɓa yima wannan shaidar ba nasan abinda zaka iya da wanda bazaka iya ba yanzu dai kana ina ne.?" Sajjad yace "Ina gida." Abba yace "Okey jirani gani nan zuwa ." Ya kashe wayar komawa ya yi ciki ya zauna, 

Hajiya Falmata kuwa Daddy ne ya sanar da ita abinda ke faruwa daɗi ne ya kamata har yaso gane tana cikin farin ciki amma ta maze ta fashe da kukan munafurci, Mahaifin Yusura ne ya kirasa ya ɗauka cikin daga murya yake gayawa Alhaji Hameed magana ya turo jam'ian tsaro su kama Sajjad sai ya fito mai da yarsa idan ba haka ba wallahi komai na iya faruwa hankalin Alhaji Hameed ya tashi don besan abinda ke faruwa ba part ɗin Hajiya Ummei ya wuce yana gayawa Sajjad abinda Alhaji Tahir ya faɗa,

Sai lokacin Ummei ta gwada mai videon su Salmah, zubewa ya yi kan kujera tari na taso mai ya dafe zuciyarsa Ummei ta kawo mai ruwa da maganinsa ya sha ƙarar motar ƴan sanda ce sukaji Mota tafi biyar har parlon gidan suka shigo ba ragowa suka tafi da Sajjad basu zame ko ina ba sai Office ɗinsu dukansa suka shiga yi tsabar taurin rai irin na Sajjad yaƙi magana ko tari beyi ba, haka suka hakura suka zauna, 

Abba ne ya ƙaraso gidan Ummei ya tarar zata fito ta sanar da shi abinda ke faruwa tare sukaje amma anƙi bari su gansa tinowa tayi da Abokinsa dake Abuja da sukayi aiki tare kiransa tayi ai kuwa bugu ɗaya Ahmad ya daga wayar tana kuka ta sanar da shi abinda ke faruwa yace yanzu zai hawo jirgi gashi nan zuwa yana Abuja haka suka koma gida zuciyar kowa ba daɗi Mahaifiyar Yusrah kuwa sai magana take yiwa Alhaji yabi komai a hankali bata jin Sajjad zai iya aikata haka,
saboda tasan ko Mahaifiyarsa tafi karfin biliyan dubu biyu bale Alhaji Hameed idan aka dawo kan Sajjad ko magana ba'ayi tace "Alhaji ka kalle videon nan da kyau wallahi sakata sukayi bada son ranta bane ƙarya ce sukeyi wallahi." Wata uwar tsawa ya daka mata yace "Ke rufe min baki wallahi da bake kika haife Yusura ba sai ke bar gidan nan yau ga abu a zahiri kina karyata mutane wallahi bazan sa a sake sa ba sai an fito min da ƴata ." 

yana gama fadar haka ya fita abinsa 

karfe biyu na rana Ahmad ya iso zugar sojojinsa ne suka zo da manyan motoci suka ɗauke sa sai gidansu Sajjad suka ɗauke Ummie kana ya kira Mahaifinsa Alhaji Kabir shugaban ƴan sanda ne ya sanar da shi abinda ke faruwa yace su haɗu Office ɗin da aka aje Sajjad kusan tare suka ƙarasa kai tsaye ciki suka shiga suna ganin Alhaji Kabri suka fara sara mai har ya karasa ciki ganin dukan da suka yiwa Sajjad ya rufe su da faɗa kana yace su jira abinda zai biyo baya don ba haka doka ta tanadar ba,

saboda haka su bashi belinsa suka wuce gida Ahmad ne ya yi masa dressing ɗin ciyon da suka ji mai kana ya yi wanka ya dawo ya zauna zuciyarsa sai zafi take yi Ahmad ya yi mamaki sosai da Sajjad ya bari suka dake sa saboda yasan halinsa sarai, wayar Sajjad ya karɓa yana kallon videon Yusura da Salmah yace "Wannan ai shirya abin akayi kuma akwai hanayr da zamu bi cikin sauƙi zamu gano inda suke, saboda haka Ummie ki kwantar da hankalinki." 

tace ta gode, Abba ne yace "Ta yaya haka zata kasance mutane ne masu hatsarin gaske Ni a ganina a basu kuɗin kawai shine maslaha kaga daga nan komai zai warware." Ahmad yace "Kaga Wannan be shafe ka ba mun fika sanin ko su waye su saboda muke shiga daji faɗa dasu." 
Ɓangaren Su Nihal kuwa sosai suke rikita Ramlah Shukura ta dage sai zuƙar nonon Ramlah takeyi ita kuma Nihal tana tsotsar gindi kafin ta zura mata yatsu biyu tana caccaka tana murza mata ɗan tsakiyarta wani Irin kukan daɗi Ramlah keyi tana wani nishi sai data kawo sannan suka barta Nihal ta ware ƙafa tace "Nima zoki tsotse min na kawo ai kuwa ta kafa bakinta tana lasar durin Nihal Shukura ma gindinta ta saita a bakin Nihal itama ana tsotse mata, sai nishin daɗi sukeyi sun rikice gaba ɗaya sai harka suke bugawa, 
Sai da suka samu nastuwa Ramlah tayi wanka ta bar ɗakin Nihal kuwa janyo wayarta tayi tana kunna data taci karo da videon Yusura da hoton Sajjad dake yawo a social media abu kamar almara wani ihu ta buga tace "Kan uba wallahi karya ne Sajjad bazai aikata haka wannan ai sharri ne kiran wani guy tayi saurayinta ne yana masifar sonta harcas ne ya iya Computer sosai tace duk yadda za'ayi ya goge wannan video dake yawo media ita kuma zata bashi kanta 

su kwana tare yace "Wannan shi yafi komai sauki idan na tana so duk wanda ya ajesa a waya yana taɓa wayar zata wafe kanta yanzu zai aikata tace koma menene ya yi anjima yazo ya ɗauke ta su kashe arna,


Bangaren Hajiya Falmata kuwa kiran Laure tayi ta sanar da ita abinda ke faruwa.....


Writer ✍️ bey Pinky darling Mrs Jay