Chapter 16
Two days, it's being two days beji daga peace ba shiru yay yana kallon screen din computer clicking kawai zeyi don ya riga yagama cike komai yana clicking yase ticket din NURISTAN.
yajuya yana kallon takardar da hukumar makaranta suka bashi tabbas final exams dinsa nada matukar mahimmanci amman bata kai peace mahimmanci acikin rayuwarsa ba yasan dole akwai abinda yafaru tunda ya tura Aman har gidansu dubota ancemai aitana nan lpyrta lau amman lpyrta lau bata zuwa makaranta? lpyr ta lau za'a ce takwana har biyu bata kirashi ba?ya tambayi kansa kafin yay clicking kawai, in minutes yay processing yagama, tickets dinsa is ready flight din karfe takwas na daren yau zebi.
mikewa yay yazira coat dinshi yau for the first time zeyi amfani da ID dinsa as Prince don ya samu alfarmar balliol gurin professor dinsa ya nufa,yana zuwa yaymasa bayanin akwai emergency daya tashi baze samu damar yin jarrabawa tareda sauran mate dinsa ba agoben sosai hankalinsa yatashi saboda yasan kalar himnar EHSAAS din, Gold ID dinsa yanuna mai cikin exaggeration EHSAAS yake sanar mai waye shi kuma babansa need him ga kalar responsibility din da yake kansa rayuwar mutane ne ce cikin tsananin hadari kuma temakonsa kadai ake bukata. baturan jinjina kai kawai yake don kamar shine coordinator din su EHSAAS,atake agurin yabuga conference call da manya manyan department din nasu aka bawa EHSAAS takardar iznin tafiya tareda bashi special offer na online tanan zeyi duk wata jarrabawar sa,shifa bema dauka zasu dauki abin da mahimmanci hakaba yayi hakane kawai don su daga mai kafa yay jarrabawar wani lokacin amman gashi sunbashi ticket din komawa NURISTAN yamike kafa yay zamansa kawai,istigfari yashiga yi don yasan karya yay musu,amman kuma bayajja zeyi ne zuciyarsa will never be at peace inbesan wana hali take ba.
Fitowa yay da takardun ahannunsa damuwa ta mamayeshi yana zuwa dukda muguwar yunwar da yakeji kasa cin abincin da aka kawo mishi yay sallar la'asar kawai yay yashiga shiryawa yana gamawa ya goya bagpack dinsa abaya ya ajjewa Noah note kancewar ya tafi gida akwai emergency daya taso kuma dawowarsa banan kusaba duk abinda yake adakin nashi,kamada ga kayan sawa takalma,coats perfumes duk yabashi Allah kaddara saduwarsu. ya ajje mai yay gaba, jirgin kasa yahau don yafi sauri zuwa London, yana zuwa lokacin magrib nayi lodge yawuce na matafiya yay alwala, yay sallah ya zauna yanata adduar Allah yatsare masa peace aduk inda take,don sosai yake feeling restless,irin wannan feeling din da kakeji in makusancin ka na cikin wani irin hali dakai kanka bakasani ba,jin ana kiran masu hawa jirgin daze hau yasa yamike yawuce ciki yana fatan Allah ya saukesu lpy. Dake London tabawa NURISTAN awa biyu karfe biyun dare EHSAAS yasauka ababban filin hawa da sauka na NURISTAN,wanda yay dede da karfe hudu na dare a London,yana fitowa yadanna ma Aman kira. barci Aman yake lakadan harta katse be daga ba EHSAAS yakara kiransa dauka yay cikin dan magagi yake fadin "Prince Aman speaking" "Ina airport kazo ka dauke ni' dan zaro ido yay yana mikewa zumbur yakalli screen din wayar yana kallo dagaske dai uncle dinnasa ne, "uncle prince but ....." katse wayar yaji anyi yay turus yana tinanin kodai mafarki yay yaza'ai EHSAAS dake Oxford yace yana airport yanzun kallon wayar yay ganin da gaske anyi kiran yasa yamike kayan barci ne ma ajikinsa yazari key yafito ta kofar baya yawuce. don akwai karancin masu gadi agurin ba kamar kofar gaba ba,kuma mutanen kofar baya nasane bayajja za'ai sukai gulmar yafita tsakar daren.
In minutes ya karasa airport din yana zuwa ya kirashi se gashi yafito cikin shigar kananun kaya kamar yajja yasaba harda facemask da glass cikin darennan duk don kar aganeshi bude masa motar Aman yay yana mai sannu dazuwa yashiga yana mai kallon mamaki, "uncle prince fatan dai lpy yaushe kadawo?" banza yamai yashiga tambayar sa "yaya binciken dayace aimai dangane da peace," dan jim yay kaddai saboda peace uncle dinsa yadawo lallai this is serious wai daman dagaske sonnata yake bawai iya temakonta yake ba. "bakaji menace bane" EHSAAS yafada muryarsa adaure don gaba daya baya cikin dadin rai, "uncle prince kamar yajja nagaya ma kwananta uku kenan bata fita ba bata zuwa makaranta,iyayenma ance kamar sunyi tafiya cikin gaggawa don ba'a ganin giftawarsu," EHSAAS yace "ina sukaje? aduba in amotane wana gari sukai, in ajirgine Wana kasa suka tafi zuwa safiya nakeson wannan information din" yafada cikin bada umarni jinjina kai Aman yay yana ta yarda motar yace "in sha Allah uncle prince za'a nemo yanzun bari na kaika gida kai wanka kaci abinci kahuta," "no" EHSAAS yafada yana kallon agogon sa yasan in yashiga masarauta dakyar ne abarshi yayi abinda yakawo shi kasar,yace "find a good hotel ka kaini na kwana zuwa safiya" "what?" Aman yafada yana gwalo ido, EHSAAS yadan hade girarsa datamai mugun kyau yana fadin "hotel nace HO TEl yana rarraba harafan, ko bakajin turancine uhm?" Aman yace "uncle prince kome kake shiryawa gara kayishi daga gida kasan akwai masu harinka babu security zama a hotel sannan kuma za'a iya daukar hotonka amaka wani sharrin kasan yajja mutanenmu nanan ke daukar zuwa hotel," tsaki EHSAAS yaja yace "unless kaine zakabi kana yada nadawo bame sani, kayii abinda nace I know what I'm doing,kuma security dina suna tare dani look at your mirror," mirror kuwa yakalla yaga wasu bakaken motoci nabiye dasu murmushi yay yana jinjina wayo da hikima irin na uncle din nasa five star hotel yakaishi me mugun tsada dakyau yakama mai presidential suite suka wuce ciki, Seda yatabbatar EHSAAS yasamu duk abinda yake bukata sannan yajuya yatafi yin nasa aikin cikin Daren.
Da asussuba Aman yadawo yana me sanarma da EHSAAS din cewar dakyar yasamo information daga wani security na gidan Abraham bayan yabashi kudi, "cewar suna tinanin madam peace ce ba lafiya though basusan meye ya sameta ba, but ranar da za'a fitoda ita atafi asibitin dasafe yaganta lafiyarta lau da yamma kuma shugaban ma aikatan gidan yabasu umarnin barin gate nafarko don za'a fitada ita batada lpy kuma ba'a so suganta cikin halin datake ciki,kuma kwana biyunnan suna babban asibitin Zion dake cikin jami'ar sa," wani irin bugawa zuciyarsa takeyi,sanin cewa lafiyarta lau sbd so tari yana tambayarta ko wani abu namata ciwo tace a ah, kuma yasan peace batada wani mugun ciwo daze kwantar da ita lokaci daya haka,jikinsa ya rigada ya bashi abinda yafaru don haka zagaye dakin yashiga yi kafin yawuce inda jakarsa take ranar fa ko rintsawa beba kayansa kawai yadakko daman ya rigada yayi wanka jallabiyar jikinsa yazare yana sauyawa da suit dinshi ta tom ford,fitowa parlour yay yana karasa saka agogonsa ya kafa wani dark eyeglasses dake bashi wani irin bossy look da wani irin kwarjini da bala'i, Aman kansa ya yaba da kalar kyan da EHSAAS din yay dukda yana cikin tension bazaka taba ganewa ba. "To Zion university hospital" yafada yana yin gaba Aman ya bishi abaya yana sake jinjina matsayin peace azuciyar EHSAAS, security din EHSAAS na biye dashi har suka karasa babbar jami'ar dakenan tsakiyar birnin NURISTAN kamar akasar waje tsabar dukiyar da aka narka acikinta, security na school din suna ganin convoy din dake tareda Ehsaas aka barsa yashiga don ansan royal family kadai ke yawo da irin motocin da convoy din, straight asibitin dake can cikin makarantar suka nufa Aman ke tukawa amman EHSAAS jiyake kamar yakarbe tukin domin gani yake baya sauri kwata kwata. ahaka har suka karasa gaban asibitin EHSAAS bejira anzo bude mai kofaba dakanshi yafito tsirarun mutanen dake harabar asibitin suka bishi da ido bakowane yasanshi ba amman dai suna ganin kalar haduwarwa sunsan cewa shi wanine babba. Aman nema da yazama famous sanadin prince yake binsa abaya yaja mutane suketa kuskus ana raya me suka zoyi nan din a reception Aman yashiga tambayar matar "yana bukatar sanin inda aka kai miss peace Abraham Zion?" kallonsa tai tana gathering nutsuwarta domin tagargadu,tace mai "ai ba'a basu izinin exposing any information na patience dinsu ba," murmushi Aman yay yana ajje mata ID card dinsa gold card that means he is a royal jikinta rawa ya farayi tana tsoron hukuncin Abraham akanta. tashiga danna computer nakarya kafin tadago tace "yallabai bamuda patient me irin wannan sunan," jinjina kai yay yana mayarda ID card dinsa yace "lallai kinason in hadaki da wadancan koh yanuna samudawan security din dake bayan EHSAAS dake sanye da uniform din ma'aikatan masarautar NURISTAN," girgiza kai tashiga yi yace "thats prince EHSAAS near them," innalillahi jikinta fara rawa yay tsabar murna tsoro da dadi yau taga prince EHSAAS ido da ido. tace "crown prince?" don ta kara tabbatar wa yajinjina kai yana fadin "ko senaje na fadamasa kinki fada" dasauri tashiga fadin "Sir Abraham ya hana infadi inda yarinyarsa take amman tana last floor shine VIP special floor Room 10," Aman murmushi yay ganin yasamu abinda yakeso yace "thanks," sanarda EHSAAS yaje yay suka wuce suna hawa elevator zuwa last floor na asibitin a wajen ya dakatar da security din don besan awana hali zeje ya tarar da peace dinba.
"Peace dan Allah kici wani abu kinji, tayaya mutum ze warke idan beci komai ba," Veronica tashiga fada tana hura mata porridge din data dibo abaki in kaga peace seka tausaya mata yar karamar vest ce doguwa ajikinta ita kadai,wacca yakawo mata har gwiwa sakamakon tabban dayake jikinta da aka shafawa magani amfison yasha iska don yafi saurin warke wa,fuskarta kana kalla kasan tasha kuka don tunda ta farka jiya da daddare take aikin kuka tana jin cikinta nawani irin zafi kamar yayan hanjinsa na tsitsinkewa,inda yataka ta akafa kuwa targade tasamu,amman angyara ko mikewa tsaye bata iyayi dakyau tabugu iya buguwa dukda duhun fatarta amman jikinta yay jajir yay dark purple,habon dai yatsaya. Veronica ce ta lallaba tai mata wanka ta gyarata tai mata brush amman tunda ta farka kala bata cemata ba se kuka kawai takeyi kukan ma ba hayaniya hawayene kawai yake zuba a idanuwanta. Abraham be jima da tafiya taronsu na kungiyaba don dashi aka kwana biyu gurin ta shikansa hankalin sa ya mugun tashi amman ko kadan benuna ba don har cikin ransa beyi tinanin peace din zata rayu ba sbd short coma din data shiga ta 24hrs. amman ganin tatashi yasa yaji kuma baya regretting dukanta akan Jehovah kuma ko yau zata sake ambatar wani ubangiji ba Jehovah ba seya mata wanda yafi wannan ko hakuri bebata ba sedai kawai kulawar da yake bata wanda ko kallon inda yake batayi wata irin tsanarsa takeji aranta mara iyaka,
"Please peace inbaxa kici ba kifadamin hannuna fa ze kage kidena wahalar dani" haka Veronica tafada cikin fada fada, idon peace arufe yake amman kuma bayan bude kofa dataji anyi tashako daddadan kamshin turarensa wanda yashige har cikin kahon zuciyarta yafara haifar mata dawani irin nutsuwa data dade bata samuba. "hello" taji muryar wani namiji yafada sannan yagaida mamarta ba muryar EHSAAS bace amman kuma kamshin turarensa takeji tanaji mamanta na ansawa tana tambayarsu "su waye su? kuma gurinwa suka zo?" don ita batasansu ba kuma basu mata kala da jama'ar Abraham ba. kamar daga sama taji muryar EHSAAS na gaisheda mamanta, dayan yana mata introducing dinsa amatsayin abokin peace bude idanuwanta tai suka sauka akan nashi wanda ke cikin bakin glass da tasan babu tantama ita yake kallo shima. Veronica tuhumar Aman tashiga yi "a ina suka san peace?" EHSAAS yazare glass din idanuwansa sunyi jajir yana kallonta, idanuwanta kamar danyan nama sun kumburo sunyi jaa tsabar kuka,gashinta looks very messy ya baje agadon bayanta wani har yana rufe mata fuska,an zagaye kanta da bandage, ahankali yashiga takawa zuwa gabanta har lokacin idonsu na cikin juna yakarasa daf da ita yanajin inama yacire pain din datake ciki ya dawo jikinsa yanajin duk wanda yay mata hakan seya dau mummunan mataki akansa wanda kara kallon peace dinma baze sake marmarin yi ba. bazato ba tsammani yaga tadago tana mika masa hannayenta alamar yazauna akusa da ita, Veronica kallon mamaki ta tsaya yi ganin EHSAAS yazauna agefenta ta ahankali tashige jikinsa gaba dayanta tana sakin wani irin maraitaccen kuka da yasanya Veronica kwalla itama, tana tinanin waye wannan din "Sire" yaji tafurta atsakiyar kirjinsa tana shashsheka kmr ana zare ranta yasan she's in pain and only this hug can comfort her,hakanne yasa yashiga shafa kanta ahankali,bece komai ba tanata kukanta harta gaji tai shiru dukta bata farar suit dinshi tasama da hawaye,dagowa tai ahankali tana kallon shi ta daura goshinta saman nasa da yasa yarintse ido Aman ganin lalatar da peace kema uncle dinshi dayabi yasusuce da kalar shigarta yasan uncle bazeso yacigaba da ganinta hakaba yasa yay saurin fita yanajin tausayin yarinyar both deep down kuma yafi tausayin uncle dinshi domin wannan babbar jarrabawace da Allah yadaura masa son wannan yarinyar amatsayinsa na crown prince din NURISTAN tabbas abune me kamar wiya su kasance tareda juna har abada.
"I want to convert" yaji peace tafada ahankali numfashinta na saisaituwa saman fuskarta da sauri yabude ido yana kallonta itama shi take kallo da jajayen idanuwanta kafin tasa hannayen takara kankameshi cikin kunnansa take fadin "nadauka mutuwa zanyi,he almost killed me,kuma kafadamin sannan na karanta duk wanda yamutu yana mehada Allah dawani gurin bauta shi kafirine wuta zeshiga,sire bantabajin dadin zaman duniyar nan ba,banason inje lahira intarar da azabar datafi wannan gara na karbi addinin gaskiya koda ze kasheni nasan na mutune atafarki mekyau,namutu amatsayin musulma wacca tasheda babu abin bautawa da gaskiya se Allah sire,nayarda cewa jesus is a prophet of god like every other prophet sire,lokacin da na kusa mutuwa Allah nakira shine yaceceni daga hannun babana ba dabara ta ko wayau naba, sire my dad is a monster,kadauke ni daga gurinshi," baisan sanda ya kankameta ba yanajin kaunarta da tausayinta nasake mamaye ko ina na jinin jikinsa "ahhh" tadanyi kara saboda ciwanta daya taba akafadarta yadago dasauri yana fadin "I'm sorry, inane yake miki ciwo? ina na taba? I'm so sorry" duk yabi yarude,kawai seyaga tayi smiling for the first time ta danja dogon hancinsa tana fadin "I'm okay as long as your with me" Shima murmushin yashiga yi Veronica kuwa baki da hanci tasaki tana kallon su duka biyun waye wannan abinda tunjiya taketa fama da peace tabude baki tai magana da itama takasa amman shi wannan ita take masa ma mgnr dukda tana daf dasu amman ko kadan batajin mesuke cewa domin kasa kasa peace take mai magana shima kuma haka kamar wanda za'a chajesu insuka bude baki. kallon kofa kawai take tanajin dadin ganin yarta tafara dawowa dede amman kuma tana tsoron abinda zeje yadawo idan har Abraham yadawo yatarar da wannan mutumin cikin dakin yarsa, peace cikin shagwaba tarada masa "yunwa takeji" dan kallonta yay yana kallon din porridge din da Veronica taketa lallabata tasha seya juyo yakalleta da ido suke magana fa dasauri tagirgiza mai kai alamar bazata ciba. ahankali yace mata "tohm mekike so?" turo baki gaba tai tana fadin "tea" "Tea dame?" Ya tambaya cikeda kula wa, "Just tea" Tafada tana sake lafewa ajikinsa so tari tanason tashiga wannan jikin nasa dake nan amurde sbd karfen dayeke ci da wannan faffadan kirjin nasa amman EHSAAS baya barinta ko hannunsa inta rike koda da kuskurene se yasan yajja yay yajanye,har tsokanarsa takeyi tana cewa "he is too holy " se kawai yamata murmushi wani lokacin kuma yafara mata wa'azi yana cewa bakyau yau dake batada lpy taga bece komaiba yasa talafe tanajin yajja bugun zuciyarsa ke tafiya da sauri da sauri, "tohm dagani mage inhada miki tea din" turo masa baki tai tana dan gyara zamanta,ya mike yakalli Veronica duk yaji kunyarta yajja peace keta makale mai tana shiga jikinsa agaban amman seyaga kamar bata damuba ita,dan sosa keya yay kafin yace "akwai tea?" da sauri tajinjina masa kai don nutsuwar yaron ta burgeta kuma haduwarsa tundaga sama har kasa tasan tsadar kudin kayan nasa hakanne yasa bataji tana qinsa ba don daga gani daga babban gida yafito,kuma shine yafi dacewa da yarta taraya aranta don tanason harkar masu kudi,dukda tana dashi amman tanason taga wanda yafita. Veronica dakanta tahada masa tea din me kauri yakarba yana mata godiya yakarasa yazauna agefen peace din dake kan gadon,komawa jikinsa zatai ya dage mata kira daya yana fadin "no,no,no karma kifara stay where you are, here is your tea," make mai kafada tai gently tana wasa da ya tsunta tace "tafasa sha tunda abin hakane," kara matsawa kusa da ita yay amman dai kwata kwata jikinshi baya taba nata yake fadin "haba my little pipi,my peace of mind banda rigima kinga bakijin dadi inkikai rigima kanki ze sake ciwo kisha tea dinnan for me" yana mika mata cup din sake makale kafada tai tana fadin "uhmmm uhmm ni anan zansha tanuna mai kirjinsa," "ahhhh this girl" aransa yaraya "she don't know what she's doing to me," afili se yace mata "nan ai kinsan fadar kice ko bame guri seke but karmu shiga cikin hurumin da Allah ya hana peace, your a grown up girl koso kike inringa tsokanar ki ina cemiki small babygirl" girgiza kanta tashiga yi,yace "tohm kingani amman idan mukai waiting for the right time sefa kinma gaji dani, I'll be doing you alot of unsaid things" yakarasa yana dage mata gira peace ba wayau tace "I'll be looking forward to it," dariya EHSAAS yashiga yi dayasa dimples dinsa fitowa sosai wawtarta take burgeshi yace "tohm pipi kada azo kicanza magana," "Narantse bazan canza ba" tafada da zuciya daya tana gyara zamanta, "tea" yafada yana kara mika mata yarfarda hannunta tashigayi wai ciwo yake mata yasan sarai karya takeyi don yabata abakine seya biye mata yashiga diba a karamin spoon yana bata ahankali yana lallashi yana gaya mata kalamai masu dadi kansu gama zufa tafara karyo mata ajiki. Veronica jitake kamar ta hadiye EHSAAS don farincikin ganin yajja yake kulawa da yarta abinda takasa tsahon lokaci. yana kammalawa ya kalleta yace "me kuma zakici intaho miki dashi inzan dawo yanzun Aman najira na awaje we need to go somewhere" jin yace Aman yasa tadan rintse ido tana tina abinda yafaru ranar da babanta ya daketa da ganowa cewar EHSAAS prince ne dasauri tashiga kallonsa kallon daya kasa karantar me take tinani yakanyi reading mind nata amman yanzun yagaza.
Veronica taga tawuce don tana musu gadin wai Abraham anata wayon inya taho setai alerting nasu. "My pipi menene? Ko jikinne? yatambaya asanyeye,ganin kallon datake mai, "Talk?" yafada yana sa idonsa cikin nata, "Why did you lied?" ta tambaya tana tsareshi da idanuwanta, "Lie?" yafada da sigar tambaya "Yes you lied prince EHSAAS bin NASHWAN bin EHSAAS NURISTAN," rintse ido yay yanajin kunyarta abinda yake gudu yake tsoro watarana da tagane ashe ta rigada tagane," "ahmm...." yabude baki zeyi magana se kuma yarasa ma me zece, "I'm sorry peace" yafada yana dan marairaice mata,ajikin crown na bed takoma tajingina tana hade rai alamar tayi fushi, "peace kiyi hakuri kinji ba karya namiki ba kawai dai na boye miki ne sbd banason yay adding to damuwan dakike ciki," kuka tafasa mai tana fadin "kasan kai prince ne kabari nai getting attached to you nasan ku royal families have rules and grounds sire,why did you let me fall for you,bayan kasan se sunce karabu dani," dan dagowa yay mamaki farinciki na mamayeshi she just said she fall for him, hakan ya sake tabbatar masa da cewa peace nasonshi kamar yajja shima yake sonta ahankali ya matsa kusa da ita yana fadin, "fuck the rules fuck the differences fuck everything, It doesn't matter, our feelings for eachother is what matters, what I feel towards you ne yasa nake gudun bacin ranki nasan inkika sani bazaki taba bani dama ba arayuwarki peace shiyasa naboye miki nidin waye," dagowa tai idonta yayi jajir tana kallonsa cikeda shagwaba tace "do you feel thesame towards me too?" jinjina kai yay yana fadin "I do I've always do peace," murmushi yaga ta farayi tana kuka tana murmushi kawai,yamika mata white handkerchief dinsa yana fadin "kinason kiringa dagamin hankali da hawayennan naki kinsan banason ganinsu ko," jinjina kai kawai tai kafin tace "tohm idan sukace ka rabu dani ya xakayi can you disobey your parents for me?" "hmmmmm" kawai yace kafin yace "stop overthinking kinji, I'm just sure cewa I can fight the whole world for you pipi" yafada cikeda tsokana yana dage mata gira turo mai baki tai ita ala dole batason pipi,yamike yana fadin "baki fadamin mexan taho miki dashi ba inzan dawo," zokaji tafada tana yafito shi da hannun karasawa yay close tace mishi "traditional clothes ze sako yazo mata dasu,sekuma yataho mata da wanda zasu zama witnesses gurin converting,sannan yataho mata da sabon waya," sosai yaji dadin yajja take son tayi converting nandanan kallon mom dinta yay da badan itaba da yanzun zebata kalmar shahada tafada amman bayason yay causing mata trouble,gara yazo shida su liman manyan kasa tayajja babu wanda ya isa yace wani abu akan hakan atabbatar bashine yay forcing dintaba su sheda, kuma yanason yay amfani da hakan gurin daukar fansar abinda Abraham yamata cikin ruwan sanyi ya sandai baze iya rama mata duka ba saboda mahaifinta ne amman wllh seya dandana mai kuncin zuciyarda seya gwammaci duka akan abinda zeyi din. jinjina mata kai yay kafin ya rada mata "I'm proud of you" yana mata murmushi sukai sallama yafito kamar bashine yagama dariya acikiba yaci serious yay gaba Aman nabinsa,yace "inane office din likitan dake kula da ita," Aman yace yana first floor direct elevator suka hau takaisu first floor gurin offices din likitocin suka nufa, Dr ken ya karbesu cikin mutunci don yagane waye Aman bayan ya sanar dashi waye EHSAAS sosai yay mamakin ganin prince din asibitin su,update ya tambaya kan jikin peace din yacemai "da sauki bawani internal injury,as for the scars likitan fatarta yazo yabata magunguna kuma with time in sha Allah zedena mata zafi kuma ze bace" jinjina kai kawai EHSAAS yay yace "zuwa yaushe yake ganin za'a iya sallamarta?" dan jim doctor yace "so samu tayi two weeks anan" girgiza kaai EHSAAS yashiga yi kafin yace "I think I'll need takardun mata transfer zuwa wani asibitin innadawo" dan zaro ido doctor ken yay don yasan waye Abraham kuma yasan alherin dayake samu akarkashin sa, EHSAAS ganin yayi shiru yasa yakalli Aman,check ya ajje mai da takardu Dr ken yashiga dubawa murmushi yashiga yi yana fadin "koyaushe kake bukata" don makudan kudade ne ajikin cheque din kuma da takardar aiki sabo fil a national royal hospital murmushi Aman yashiga yi suka fito. daidai suna fitowa reception xasu fice Abraham na shigowa,kana ganinsa kasan ransa abace yake da alama wani ya laburta masa zuwan nasu EHSAAS din.
dake yamaida dark glasses dinshi daya kara haska farar skin dinsa dan cakewa yay ta dede inda Abraham zewuce shima Abraham cikeda jin kai yataho shida mukarraban sa,yanason yasan uban meye yakawo yaron king NASHWAN asibitin sa kodai leken asiri yazo yi,amman tsabar siyasa da yaudara yana zuwa gun EHSAAS dan bowing yay yana fadin "your royal Highness," yaune karo na farko yake ganin prince din azahiri wani irin cika masa ido yay, EHSAAS wani irin zafinsa yakeji cikin ransa be amsa gaisuwar ba kuma be bashi damar dagowa ba, se Aman ne yace mai ze iya mikewa.
Abraham dagowa yay kana kallonsa kasan cewar ransa yakai kololuwa gurin baci,gani yay EHSAAS yamiko mai hannu alamar su gaisa Abraham yadan kalli hannayen nasa kafin yamika masa cikeda mamaki yaga EHSAAS yayi pulling dinsa into wani tight hug, dayasa mutanen gurin yamatukar burgesu ana ganin kirkinsa.
Akunnensa EHSAAS yashiga rada mishi, "nine wanda kabarma sako abawa a Oxford kuma nine wanda kakira kamin warning infita arayuwar peace,naga kuma abinda kaimata ajikinta konace jikinmu nida peace cause that body is mine, Mr Abraham Zion naga cewa kamar kwakwalwarka tafara tabuwa tohm bazan bari ka sauke haukanka akanta ba, because I like her, I love your daughter, I'll make her mine kuma kasan me hakan yake nufi she will be one of us,musulmai,oh wow harna gano peace tazama daya daga cikin manya manyan malaman addinin da suke NURISTAN kota ringa fadakar da mahaukatan mutane,marasa ilimi masu dukan yaya mata,"
fusace Abraham Zion yadago yana kai hannayensa jikin wiyan EHSAAS da niyyar strangling dinsa abinda EHSAAS ya keso kenan Abraham yashake shi yana fadin "how dare you? who the hell do you think you are, I'll kill you" ko second beyi ba security suka zagayeshi suna rirrike shi , EHSAAS yadan gyara collar din rigarsa yana saita agogonsa yakalli Aman yadan sa ya tsansa saman goshinsa cikeda iskanci yace "Prince Aman menene sentence din wanda yay attempting kashe crown prince," Aman yakalleshi with serious tone yace "In the Kingdom of Nuristan, the attempted murder of the Crown Prince is classified as Treason of the Highest Order under Royal Decree 12/A of the Nuristani Penal Charter. Wanda duk wanda aka kama da irin wannan lefin ana yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya,ko kuma daurin rai da rai," nanda nan Abraham Zion yafara zare ido don yaga alamar kamar setting dinsa up yay daman yafusata shine don yasa akamashi. "Get him out of my sight" yafada yana nuna musu waje Abraham zage zage yafara yana nuna EHSAAS da hannayensa yake fadin "be isa ya rabashi da yarsa ba kuma wllh indai yana raye peace bazata taba auren non believer irinsa ba intai hakan kuma seya kasheta" kallon Aman yay yaymusu alama da yabisu domin ba prison din NURISTAN yakeso akai masa shiba so yakeyi aware masa shi a underground building dinsa seya gane kuransa tukunna ze sakeshi kuma dakansa ze bashi peace zegane waye shi acikin NURISTAN idan yayi iskancin dayake akasar waje yaci bulus NURISTAN fadar sace babu wanda zeyi abusing mace macenma wacca yake mutuwar so yaci bulus koda kuwa uban da ya haifeta ne.
Driver ne ya jashi zuwa royal palace straight gurin mai martaba yaje, mai martaba yayi mamakin ganinsa sbd be sanar zedawo ba kuma sunsan wa'adin karatunsa be kareba,ya tambaya ko lafiya yace mai bakomai kawai. yasan da akwai matsala amman be matsa masa ba yasallameshi don yasan yakwaso gajiya,unguwar Fulani yatafi wacca tai matukar farinciki da mamakin ganinsa,tayi tayi dashi yagaya mata meke faruwa yace mata bakomai don baze taba sakacin fada mata abinda ke faruwa batareda yanada plan mekyau ba yasan zata iya daureshi da umarni akan karya kuma kula peace shikuma zuciyarsa bazata iya daukar hakaba sannan saba mata shine abu na karshe daze so yayi awannan shekarun nashi. bayan yayi wanka abinciccikan da aka kawo masa kala kala yashiga dubawa yatabe baki kawai yakoma parlour Fulani yakira yasa akawo masa tea daga sashenta, wayarsa yaciro yana lalubo number gimbiya mimah,batai wani ringing me yawa ba tadauka tana mai tsiya "wai ashe be manta da itaba," dan murmushi yay kamar yana gabanta kafin yace "mims" don ya kan cemata haka in yan tsokana na kansa tace "inajinka dan qanina magajin magaji dakansa cikin tsokana itama don tasan beson acemai magaji wai kamar wani tsoho," Yace "mims can I trust you?" Dan shiru tai tunda taji yayi maganar nan tasan abu me mahimmanci ze gaya mata tace "EHSAAS nida kai muna da wani ne wanda yafice juna, mumu kadai Allah yabawa mahaifinmu in bakai trusting dina kagaya min damuwar kaba wa zaka gayawa?" yace "mims I know, I'm just feeling restless kece last hope dina, inajin kema kamar bazaki goyamin baya ba," dan murmushi tai daga dayan bangaren tana fadin "indai kaga kakawo abu bangoya ma baya ba tohm sabon ubangijine dan uwana," yace "mims dina shiyasa nake kaunar,mims nasomo yarinyar danake so in aura" wata shewa tai tana mikewa daga zaunen datake tana fadin "Alhmdlh Prince kace me? yace "kidena ihu mana kada wani yajiki," murmushi tai tana fadin "tsakanina daku ai tafi kilometer dubu biyu EHSAAS ina Turkey kana NURISTAN meye hadani da yan NURISTAN dawani zeji" yace "still mims this information is highly confidential kar najishi ako ina ko Fulani ban fada ma ba" tace "bakina kanin kafata ba inda zeje, wacece ita? a ina take? dan jim yay kafin yay murmushi yace "mims anan NURISTAN take....." nandanan yakwashe labarinsa shida peace duka ya bata da waye babanta da yajja sukai da kuma musuluntar da peace keson yi. dan shiru tai da alama jikinta yay sanyi itama, "mims kema bakyason abinda nakeso koh?" ya tambaya cikeda shagwaba,dasauri tace "no EHSAAS as far as zata musulunta I don't think mai martaba ze samu matsala da barinka ka aureta amman bana raba dayan biyu shima zebaka tasa zabin" wani irin harbawa zuciyar EHSAAS tai domin baze taba iya zama da wata macen tareda peace ba kuma yay mata adalci shikansa yasan inyace ze iya karya yake gayawa kanshi, "Mims bazan iya rayuwa da kowacce mace ba inba itaba kinsan tunda nace miki inasonta I'm very serious about it," Gimbiya mima tace "nima nasani shiyasa nagayama gaskiya kuma zanbaka shawarar dazata bulle maka, ka kai case din peace din fada musamman yajja mai martaba yatsani gayennan Abraham kiris yake jira daman yay ram dashi amman kuma kasani duk tsanani duk wiya shiya haifi peace koda abubuwan da yake mata bazata so taga ana wulakanta mahaifinta ba, don haka mgnr kokarin kasheka dakukai setting dinsa up tazama kawai barazana ce da zaku ringa mai inba hakaba mai martaba baze taba barinsa ba kasan mai martaba baya wasa da duk wani lamari daya shafeka bazan manta ba kana karami matar mahaifinsu Queen nadra sanadin wani batanci datai akan haihuwarka EHSAAS korarta yay daga kasar NURISTAN gaba daya," dan jim yay yasan dacewa mai martaba baya wasa da lamarinsa kuma yanajin labarin abinda ya samu Queen nadra, "kenan ze iyama Abraham abinda yafi haka?" yafada yana sauraron mimah tace "tabbas indai yaji labarin ko kallon banza yama balle ta kaiga shakewa don haka kahukuntashi dakanka ka tsaresa for days se kakaishi fada as ubanda ya hana yarsa baliga shiga addinin da takeso,kasan NURISTAN nada foundation na human right activism zasu kwatoma peace yancinta sannan zasu tilasta masa ya barta tai addininta ko kuma shima duka da mabiyansa su tilasta musu musulunci ko subar garin,don haka dole Abraham ya amince yabarta tai addinin da takeso,kuma ta hannun mutane uku kawai zaka samu mai martaba ya karbe peace daga hannun Abraham sune malam liman,tafida da galadima mutanen nan mai martaba na matukar ganin mutuncinsu shikuma galadima yana matukar kaunarsa don cikin yan uwansa yafi shakuwa da shi akan kowa ni gani nakema kamai magana don shine ke jagorantar kungiyar ze iya maka komai da komai harsa baki abarka ka aureta inkomai yay normal," takarasa tana sauraron me zece don tasan shida jay basa wani shiri girgiza kai yay kamar yana gabanta yace "no kibar maganar galadiman nan,banson neman kowana irin alfarma gurinsa baida hali," dariya mima tafarayi tace "kwaji dashi dai,shima haka yake cewa bakada halin, tunda kace haka kawai kasamu malam liman kamai bayani amman skip bangaren sonta da kake kawai kasa su dauka temakonta kakeson yi as someone da takeson converting to Islam," jinjina kai EHSAAS yay yana jin dadin shawarar da mimah tabashi yace "thank you mims," tace "it's my pleasure my prince" ta danyi bowing kamar tana gabanshi sallama sukai yay hanging up,ko minti daya be da hanging up ba ta kirashi dagawa yay don yasan kila akwai abinda ta manta bata fada masa ba tasake kira. "Intai converting ka kawota gurina saboda babanta baze barta tai addinin yajja ya kamata ba,kuma mahaifiyar ta arniyace itama bame guiding dinta,sannan bazata yiwu ta zauna afada ba sbd maganar auren dazaka shigar nan gaba," dan shiru yay kafin yace "mims nifa amatse nake so samu tana converting asa rana kawai I want her by my side as soon as possible," Gimbiya mimah cikeda fahimta tace "na fahimta yarima amman inkai hakan mai martaba ze iya cewa kaida ita hada baki kukai badan Allah ta musulunta ba sedan ta aureka kuma ze iya fahimtar daman can kunyi soyayya awaje koya kake gani?" dan jim yay kafin yace "zanyi shawara da ita inta yarda zatazo gunki din fine, amman ki lallabamin ita kinji yarinya ce batada wayo,tanada juriya sosai mimah bazata taba gaya miki damuwarta ba kokin tambaya sekin matsa, guide her gently and tanada miskilanci nasan kinada surutu kartai hakan kidauka amatsayin rashin kirki ko wani abu,batason hayaniya, sannan shes picky eater bakomai take ciba" dariya mimah tafarayi tace " a'ah daga tayin karbar amarya har anfara min sharadi se nace na fasa sekace yar gwal zanrike aka faramin bayanin nan" dan sosa keya yay kamar agabanta yake kasa kasa yace "tafi gold," Sarai ta jishi seta nuna kamar bata jiba tace "kace me?" dasauri yace "nothing sis I love you bye" yakashe wayar yana jan numfashi don yasan yanzun zata fara tsokanar sa inya kyaleta.
Its fatoumspassion EHSAAS Don't forget to Share Comment Like & Vote.
[08/05, 16:59] Fatima Rufa'i Nasidi: ***
It's fatoumspassion EHSAAS Another exclusive piece from the passionate writer of AYSAM And INTENSE LOVE.