Chapter 22
Kamar yadda jay ya bukaci tafito karfe sha biyun dare haka tayi. aboye batareda kowa yasani, adaren ranar ba yadda Fulani batai da itaba kan zata kwana tare da ita, amman se taki tai mata wayo da cewar " tasan yau itace a turakar mai martaba don haka karta damu she will be fine in sha Allah," don Fulani ta gamsu cewar ta warware sosai har mikewa tai ta danci abincin da aka kawo mata da take jinsa kamar madaci abakinta domin kwata kwata babu dandano cikin bakin nata. musanjen kaya sukai itada kuyangarta wacca taiwa mugun gargadi kan cewar kada tabari kowa yasan bata dakin tasata tasaka kayanta takwanta saman gadon ta lulluba amatsayinta, itama tasaka nata tana rufe fuskarta sinkif da katon mayafin ma'aikatan.
tafito dake shikansa uniform na kuyangu manya yafita daban masu gadin suna ganinta basu hanata fita daga sashen ba don sunga batch dinta daya nuna cewa itadin kuyangar sashen yarima ce,ficewa tai ba tareda kowa ya ganeta ba kirjinta yana dukan tara-tara. tafiya tai mai nisan gaske tanayi tana bin bango saboda tsoron kada wani cikin dakarun masu tsaron su tsayar da ita cikin kaffa kaffa har ta isa zuwa cancikin garden din gidan tana bin ko ina da kallo. gurin akowana dare akwai hasken fitulu na banmamaki amman yau dundum yake don ko tafin hannayen ta bata iya gani acikin duhun daren.
"Peace" taji anfurta daga baya cikin rada da sauri tajuyo adan firgice, don tagane muryar jay ce, "follow me" kawai taji yace yana yin gaba bata iya hangoshi se sautin takunsa data shiga bi suka nitsa don ita bata taba shigewa can cikin lambun palace dinba seyau haka suka shiga ratsa flowers masu kamshin gaske tun tana jin kamshin flowers din har tazo ta denaji tashiga shigewa cikin wasu ciyayi da bata tantama kila sunfita daga ainahin lambun,amman kuma idan ta tina gurin danta za'a kaita se taji duk wani tsoro da fargaba dake ranta yafita baki daya. adede wani guri ya tsaya yana juyowa izuwa gareta yana kallonta farin watan dake sama ya haska ta wannan karan,yace "nan zamu shiga" yana dukan kasa da kafafuwansa dayasa peace zaro ido tana kallo shi yace "remember duk abinda tace kiyi karkiyi mata musu zata baki junior kudawo cikin aminci" jinjina kai Islam tai cikeda gamsuwa, tsugunnawa taga yayi yana share ciyayi da kasar data rufe gurin,wani katon kwado taga yaciro yashiga share gurin da kafafuwansa sega wani katon murfin karfe kamar na rijiya wacca aka dade ba'a amfani da ita, Islam ta tsaya ganin ikon Allah zuciyarta na bugun tara-tara,wasu mahaukatan ma kullaye taga yaciro a aljihunsa yashiga bude kwadon dayay kusan minti biyar yana fama dashi sannan yabude. dakyar jay ya iya daga murfin karfennan wani guri tagani mai zurfin gaske da matattakalar dazaka taka takaika kasa. tunda take agidan bata taba ganin gurinba se yau kuma batajin ko EHSAAS marigayi yasan da zaman gurin yace "wannan ne underground tunnel din danake fada miki yaronki yana ciki, are you still ready to go in there and save him?" jinjina kai tashiga yi tana hadiye yawun daya makale mata acikin makoshi tsabar fargaba da kuma wata irin dakiya da takeji duk alokaci daya. Ita yace tafara shiga don ze kulle gurin,ahankali takaraso tana taka matattakalar farko tai nabiyu,sannan tai na uku,ganin be biyota ba yasa ta tsaya tana kin kara taku nagaba, Seda taga yashigo yana jawo murfin ahankali cikeda dabara ya rufesu, da yasa dan hasken watan datake iya ganinsa dashi tadena,flash din wayarsa taji ta dallare ta da hasken dayasa tasa tafin hannunta tana rufe fuskarta. gaba yay ya wuceta yana fadin "let's go," bin bayansa takeyi kamar rakumi da akala itadai burinta kawai taga danta benan baida wani mugun nisa don haka in few minutes suka karasa daidai wata tsohuwar kofa da akayi da wani danyan zinare datake nan kamar wata ma'ajiyar gidan sarautar. gefen yadanna fingerprint dinshi kawai kofar tabude Islam tsayawa tai tana kallon katafaran parlour dazeyi na Fulani gurin tsaruwa kyau da zuba kayan alatu nagaske,ga fitulu ko ina kamar rana ga kuyangu nan barkatai abinma bakyan gani se aikace aikacen gabansu suke kamar ma ba dare bane a agurinsu. kallon jay tai dayay gaba yana kin bata damar tambayar komai taga ya shige wani guri kantai yunkurin binsa taga kofar tarufe takarasa gaban kofar tana bubbugawa tana kiran sunansa. kukan yaron dataji yana fitowa daga bayanta yasa tai saurin juyawa domin babu tantama ajikinta taji cewa wannan kukan junior dinta ne,ido hudu sukai da maisoon dake rikeda babyn wani irin rikon sakainar kashin datamai ma yasa yaron kamar ze fadi yanata canyara kuka,fair skin dinnan tashi tai jajir,ansauya masa kaya ba wanda aka daukeshi dashine ajikinsa ba, kuma jikinsa bawani rauni ko ramar daze nuna maka cewa ba'a kula dashi. dawani irin gudu takarasa zata karbe danta ahannun maisoon bata ankareba taji anmata wata hambarar datasa tai baya gaba ki daya tana buguwa da tiles din gurin,dagowa tai kanta najuya mata daman ga jikin ba kwari hawaye daya nabin daya tana kallon wacca ta bigeta din kuyangar Fulani ce takamba tana tsaye gefen maisoon din tana hararar ta kamar idanuwanta zefadi sekace ba takamba ba, da bata iya hada ido dasu tsabar girmamawa da nuna daraja agaresu yau ita take bigewa haka.
Maisoon wani dan iskan murmushi tasaki duk tabi takode ta kojale ta kara ramewa kana ganinta kaga mai ciwan kanjamau tsabar lalacewa se uban gashi daya riga yagama maidata kalar mahaukata don azube tabarshi abayanta ahargitse kamar wata tsohuwar mahaukaciya tuburan,mikawa takamba junior tai daketa kuka yana kallon Islam kamar ya ganeta, tsugunnawa tai dede inda Islam din tafadi tana damkar wiyanta tamikar da ita tsaye dake maisoon din karfi ne da ita kamar talauci ga kuma karfin kwayar dake aiki ajikinta idanuwanta sunyi jajir,maskara da kwalli da eyeliner dake idanuwanta sunzobo duksun caba fuskar tata tsabar yajja zuciyarta ke tafasa da tsanar Islam din bango takaita tana fadin "menace miki wancan karan rana dubu ta barawo daya tak tame Kaya," kakari Islam takeyi tana dukan hannayenta akokarinta na freeing kanta daga shakewar da maisoon taimata tana tinawa da trauma din data dade da shudewa arayuwarta
"Princess Maisoon" aka daka mata tsawa daga baya dayasa tai saurin sakin Islam tazube akasa tana kakarin amai kamar yayan hanjinta zasu fito,amman still idonta akan danta dake hannun ta kamba tanata jijjigashi dayasa yay shiru ya lafe ajikinta,daman ita ke kula dashi tunda tadakko shi. kallon wacca ta dakama maisoon din tsawa tai taga wata takushasshiyar tsohuwa dake tahowa dawata shegiyar sanda ta alfarma,yar gajera kamar ka kifeta da kwarua fara tass tass ga gaban gashinta yay furfura duka alamar tadade aduniya domin zata girmi uwar soro nesa ba kusaba. dasauri taga maisson tayi kan matar tana fadin "amma Dadee....." dakatar da ita tai tahanyar daga mata hannu,kafin takalli Islam tana binta da wani wulakantaccen kallo tashiga nunata da yatsa kafin tafara fadin, "persia,morocco, Indonesia, Ethiopia,Arab Emirates duka sunkawo yayansu domin EHSAAS ya aura ashe akan wannan abun wannan kaskantacciyar halittar da yake gabana itace tazama sarauniya a daular NURISTAN?" tafada cikin kausasashshiyar muryar dayasa falon ya amsa baki daya,kawai tajuya tana kifawa maisoon mari afuskarta wanda tai matukar jinsa,tace "ayau nayi Allah wadarai dakika kasance jikata, mijina har ya mutu, sarki EHSAAS nafarko ni, nice sarauniyarsa nice tauraruwa a idanuwansa baya ganin wata macen bayanni ashe mata kika rako duniya Maisoon dazaki bari bayahudiya,tubabbiya tazo tafiki matsayi adaular iyayenki tir da wannan halin ballagazanci irin," tadawo kan Islam tana nunata da yatsa tace "ke kuma har wiyanki yayi kauri kin isa shiga gonar daba takiba harmu kike kokarin tozartawa kitona mana asiri abainar nasi ko, tonon asiri yawuce wanda ubanki yaymiki yatsine miki yamaida ki marainiya a idon kowa yace ya yafe miki, tubabbiya kawai arniya" Rintsa ido peace tai tanajin zagin har cikin kanta amman yanzun bata maida magana takeba ta danta kawai takeyi, Queen nadra juyawa tai kan maisoon yace "mai kikace tace miki awancan lokacin," juyowa tai tana kallon Islam cikeda bakincikin marinta datasa akai takarasa tana kwada mata mari afuskarta tashiga fadin "mari na tai, tacemin jaka,ballagaza,yar akuya,karuwa kuma mazinaciya, dakikiya,tacemin mijinta yafi karfin yabi karya irina wacca tsabar bin maza na kare da ciwan kanjamau kuma....." Dakatar da ita Queen nadra tai tanajin zafin abin har cikin ranta wai jikarta wannan kaskantacciyar yarinyar take cema haka, "jalal" taji Queen nadra tafada daidai jay na fitowa daga inda yashiga dazun,ta kalleshi cikin bada umarni ta nuna Islam tace "fyade nakeso kaimata ayanzunnan agaban kowa dake nan tana nuna har ma'aikatan ta sannan tajuya tana kallon maisoon zakiyi musu video ki yadashi a social media kowa yaga irin matar da yarima ya aura kuma kitabbatar kingoge fuskar kawunki, zanmaida ita karuwa mafi shahara aduniya" dariya Maisoon tafara tana fadin "karewar karuwanci ba, ke pornstar zaki zama arniya kawai" agigice tashiga kallon jay da yake kallonta yana wani murmushin gefen baki that means yaudarar ta yay kenan trap suka hada mata kamar yajja tai zargi tun farko. junior ne dake hannun takamba yashiga yan guna gunin kuka irin mita dai ta yara insunyi kuka sungama. Queen nadra tsaki taja tana fadin "shut that dog up," maisoon da wani irin sauri taje tana talle keyar junior ko imani babu, jaririn dako wata biyu beyiba aduniya dandai girman jiki da Allah ya bashi kamar dan wata hudu yasa ake ganin girman sa wai ta dakeshi wani irin daci peace taji tana ji aranta,afusace tamike tai kan maisoon tana fuzgo gashinta tasake kwada mata mari cikeda zafin zuciya dayasa kowa mamaki agurin wato bataga halin datake cikiba seda takara jawa kanta wata matsalar. maisoon fincike kanta daga hannun Islam tai ta daga hannu zata mareta Islam tarike tana murde shi dayasa maisoon tafasa kara bashiri ta kamba tadire junior saman katon kujerar dake falon ta hankadar da peace daga jikin maisoon tana kai mata wata muguwar chafka awiya dayasa Islam kusan sumewa agurin dasauri jay yaje yajanye takamba yana fadin "ba kasheta zamuyiba aikunsan this is not the plan" nadra cikeda mamakin zafin ran Islam yasa tai murmushi tana fadin "dantane batason ataba base ya rayu har zatai fada akansaba," maisoon akan mema EHSAAS ya gujeki ya tozartaki a idon duniya Maisoon tace "cewa yay inada ciwan kanjamau baze aureni inshafa mai ba, inshafawa matarsa da zuriarsa ba domin su masu tsafta ne basa hada jini da gurbatattu marasa tarbiyya irina," murmushi nadra tai tana kallon wata baiwa tace "kawo syringe dinnan," dukkansu tsayawa sukai suna mamakin me zatai da syringe,cikeda fada takalli jay tana fadin "kaikuma me nasaka ka ne?" kallon Islam yay da bayi suka rirriketa tana kallonshi kamar garwashine a idonta tsabar yajja sukai jajir suka firfito waje tana kokarin kwacewa yanufi inda take dukda yana shakkar tabata. don har yanzun yanajin hannunsa be gama dawowa daidai daga karayar da EHSAAS yay mishi wancan karan ba amman me yasan EHSAAS yamutu baze sake dawowa ba balle yadau mataki akansa yasan yanzun peace tazama tasa har abada halak malak tunda har queen nadra tabashi izinin hakan. kwantar masa da peace din sukai saman wani comfort cushion dakenan kamar gado Afalon. Queen nadra zama tai akan wata hadaddiyar royal chair data kenan kamar wata karamar karagar sarauta tadaura kafa daya kan daya kana ganinta kasan yar duniya ce lamba daya,tana jiran atozarta wata ya macen agabanta, maisoon tasaita video awayarta tana murmushin yajja taga Islam tafara kuka tana rokon jay ya kyaleta ,fuskarta yashiga kokarin curving ahannayensa taki bashi dama se kokarin yakeyi yahada bakinsa da nata tanata kakkaucewa daya fusata shi ya gaureta da mari yana fadin "bazaki tsayaba" ganin ta fashe da wani irin maraitaccen kuka yasake jin takara zautar da zautacciyar kwakwalwarsa don abinda yakeji akanta shikansa yarasa gane menene amman yau ze tabbatar da menene iya sha'awar ta yakeyi a'ah kodaisonta yakeyi bayan yacimma burinsa kanta. "peace I won't hurt you kitsaya kinji I promise I'll go gently, I'll make you feel so good da EHSAAS betaba sakaki jin irinsaba,ki nutsu kibani hadin kai" yashiga rada mata cikin kunnanta daya bata wani karfi fizge daga rikon da akai mata tana dunkule hannunta takai mai naushi aciki dayasa yay baya yana dafe cikinsa don yaji zafi kuma bai tsammaci hakan daga gareta ba kwata kwata ganin yajja aka riketa, Afuskar sa ta tofa masa yawu tana fadin "Kadena hada tsaftaccen mijina da kazamin mutum, azzalumi mara tinani irin ka,gara adau gawata anan gurin da inbari kataba jikina dabba kawai,this body dakek gani belongs to EHSAAS, EHSAAS alone bawani bayan shi har abada daze getting access to it" Queen nadra cikin fusata take fadin "ubanme ka tsaya yi dabaka farmaketa kai tsaye ba,hartake iya gayama wadannan banzayen kalaman, kodai lusarin da gareni bansani bane" kalmar lusari data kirashi yasa yamike, Islam ganin haka da gudu tai kan inda aka ajje junior zata daukeshi. ahaukace ya fizgota yana wurgata kan cushion din ya haye samanta yana kokarin haike mata tana dukansa tako ina,doguwar rigarta yake kokarin kwayewa takasa yaci karo da wani leg chain akafafuwanta,jar wutar dayaga yanayine yasa ya ankare da na menene dasauri ya fizgosa daga kafarta yana dagowa daga jikinta yana fadin "ummi we are trapped,ummi wannan tracker ce,abama iya tracker ba tana recording duk abinda mukace innalillahi wa inna illahirrajiun," Queen nadra mikewa tai daidai baiwar tana kawo syringe. wani irin mahaukacin banko kofar gurin sukaji anyi duk karfin kofar zubewa tai agurin gaba daya saboda gagga gaggan security's da dogarai din dasuka bugeta in minutes aka zagaye gurin baki daya aka daura musu bindugu saman kansu Queen nadra tana dingishi tashiga kokarin karasawa ga junior donso take ta danna masa allurar ajikinsa domin jinin maisoon ne data zuqa dake daukeda kwayar cutar HIV don tasa masa.
Islam wata irin sillar kafarta tai datasa ta kife agurin taci da fuskarta tana kasa dagowa, tadauke danta tana rungumewa ajikinta tana jin wani irin sanyin hawaye masu sanyi na fitowa a idanuwanta,don batai tsammanin zasu sha haka ba,Turaki ne yafara shigowa bayansa madaki da Aman dayay saurin karasawa yadau mayafin Islam yana lulluba mata yana tambayarta "if she's okay?" jinjina kanta tai kawai tana kankame danta kamar za'a kwace mata shi, ahankali tabude baki tana fadin "thank you" murmushi yay mata yana dan shafa kan junior dake jikinta yana fadin 'don't worry little cuz, I'll protect you." Junior kamar ya sanshi shima yashiga bangala mai dariya, turaki yace "security su kwashe su baki daya su watsa prison zuwa gobe da safe," dasauri jay yashiga ja dabaya yana fadin "turaki baka gane niba nine jalaluddeen bin EHSAAS,nine galadiman garinnan,dan uwan najini ga king NASHWAN sannan dan gidan tsohon sarki EHSAAS,sannan jikan sarki Abibkr Kareem,kake cewa asani a prison" turaki cikeda rainin wayo yace "eh ada Kenan, naji duka wannan amman ni ba wanda nake gani agabana se maci amanar kasar NURISTAN, kuma azzalumi kaskantacce wanda ke kokarin haikema matar dan yayansa wanda yake kamar dansa nacikinsa ina asara data wuce wannan jalal," "turaki ni kake kalla kake cema jalal kai tsaye," jay yafada cikeda izza da jin kannan nasa madaki da baida hakurin turaki yace "anfada jalal kai duk abinda zakai dan iska mara mutunci, inbakai shiru ba wllh senazo na illata Ka anan gurin asararre kawai" yakarasa fada yana fizgo kwalar jay yana jansa kasancewar yafi karfinsa nesa ba kusaba yasa yakasa kwacewa haka yay dragging dinsa har waje. Queen nadra kam daba kafar kirki sabarta wata babbar mace tai suka fice duka, maisoon ba abinda take se ihu tana kiran sunan kakarta waiba tace "bokan tsafinsu yace baza'a kamasu ba tohm ya haka?" takamba kam kasa magana tai domin ita kanta ba zatace ga dalilin dayasa ta hada kai dasu dinba gurin sato yaron yarima,ita kanta tasan kwana biyunnan kamar remote suke samata duk abinda sukace tai bata iya musa musu musamman jay yana hada ido da ita toh wllh komeye setayi ciki kuwa harda barbade barbade daya kansata tai acikin abincin EHSAAS lokaci zuwa lokaci bata iya musawa,haka itama aka tasa keyarta aka hada dasu aka kulle.
Aman ne ya dauki Islam da junior yamaida su zuwa ainahin cikin gidan. Islam tayi mamaki matuka lokacin data shiga sashen Fulani tatarar dasu sunyi carko carko susu uku alamar dawowarta suke jira harda mai martaba cikin wata jallabiya da hula,zata iya cewa wannan ne karo nafarko datake ganinsa cikin irin wannan kayan,tana rungume da danta ta tsaya tana kallonsu daya bayan daya tasan duk sunyi matukar kewar jikansu batasan wanda zata fara nufa ba. Wa xata bawa ba, wa zata hana? Fulani fashewa da kuka tai sakamokon yajja taga gefen bakin islam ya fashe ga wiyanta nan yayi shatin shekatan da akai shatikan mari yafito saman dark skin dinta tayi wujiga wujiga bazaka taba cewa Islam din EHSAAS bace wacca yake jida ita yana tattalinta kamar kwai,sosai Fulani take kuka kafin kaga Fulani tana kuka irin wannan tohm sede abune babba sosai yarinyar na mugun bata tausayi yarinya karama to shekara 20 dududu aduniya take ganin jarrabawa iri iri sakamakon auren dansu datai. "maama" takarasa gaban ta tana mika mata junior memakon ta karbeshi seta hadasu su duka tana rungumewa "mena fada miki ko daman baki daukeni mahaifiyarki ba eh islam? dan meyasa zaki tunkari wannan halakar batareda kinsanar dani ba," girgiza kai Islam tashigayi tana shafa bayan Fulani cikin lallashi take fadin "maama kiyi hakuri banason sakaki adamuwa ne,karki damu lafiya ta kalau aiba kai tsaye najeba, na nemi taimakon Aman" tafada tana kallon Aman dake bayan ta, Fulani tai mai nuni daya karaso tahada dashi ta rungumesu duka ukun kamar yajja take musu tareda EHSAAS lokacin yanada rai.
gyaran muryar da mai Martaba yay ne yasa Fulani tadan sakesu cikin barkwanci irin na mai martaba yake fadin "ashe diyar tawa jarumace haka bansani ba gashinan kinyi abinda mazeje suka kasa yi,gashi kuma mamarku ma se kuka take amman ke ce akawa laifi kima kike lallashi, lallai diyata kinada karfin zuciya" yafada yana kallon Fulani cikin tsokana dayasa tadan kalleshi akaikaice "zo diyata nan zauna kusa dani" yafada yana nuna mata kusa dashi dasauri takarasa tana barin junior hannun Fulani,shafa kanta mai martaba yay yashiga saka mata albarka yana me kuma gargadinta akan idan hakan takara faruwa karta kara tunkarar hatsari kai tsaye tazo tagaya mishi,jinjina kai tai ta amsa mishi da tohm, sannan yay mata alkawarin yana sane da duk abinda akeyi akasar kawai yana jiran lokacin daze kamasu hannu dumu dumune kuma lokaci yayi don haka zataga yajja ze hukunta wanda sukeson cutar da rayuwarta data new yarima. jinjina kai ta shigayi aranta tace aicuta sunrigada sungama mana sbd sunkashe mana bangonmu,amman afili godiya kawai tai mishi uwar soro tace "ah toh, wato kabilanci za'a nunamin seda kika gama sadawa da iyayenki sannan nice takarshe Islam?" girgiza kai tai tana karasawa kusada uwar soro takwanta saman cinyarta batai tsammani ba taji uwar soro ta murde kunnuwanta tana fadin "Allah yajikan megidana, idan yana cewa bakyaji aini bantaba dauka da gaske yakeba seyau domin Allah domin annabi kinsan hatsarin nadra kuwa da zakije kitinkareta batare da kinsanar da wani babba agidannan ba shiyasa zan matse kunnen nangaba karki sake" dan kara islam tai tana shafa kunnen ta da uwar soro tasaki tana dan turo baki cikeda shagwaba tace "grandma kinsan me akecewa da one man army?" Uwar soro tace "tohm ni ina zan sani nida ba yar boko ba,ba kuma baturiya ba, turanci ma ayawon kasashe muka tsinceshi asama," murmushi islam tai for the first time yau ta fara murmushi tun bayan rasuwar EHSAAS ba Fulani ba shikansa mai Martaba seda yaji wani irin sanyi acikin zuciyarsa, Tace "grandma kefa daman old school ce sire daman yasha fadamin nima bana yarda se yanzun na yarda, tsohuwar nan ke old school ce" uwar soro tana shafa kanta take fadin "kaga min ja'irar yarinya wato kin rama ko amman ni baki bani labarin yajja kika kiran ammam din ba?" Ta tambaya tana nufin Aman don bata iya kiran sunanshi ba, Aman dake gefen yace "grandma Aman not ammam," uwar soro tace "tohm ni ammam zance ko za'a zo akullen bakine daba wani yatsagan cikinku ba " dariya suka shiga yimata, Islam tace "grandma kedai akwai son jin labari, tohm bari ingaya miki" tamike tiryan tiryan tafada musu yadda sukaida jay adaki tace "bayan yafita haka kawai naji ban yarda dashiba sbd daman shishi kadaine mutumin da sire yaymin gargadi akansa agidannan shine kawai nadakko wayata nakira Aman nafada mai, shima yace eh inje amman beyarda inje nikadai ba don haka yakawo min leg chain mai dauke da tracker da recorder nasaka akafata duk inda nashiga yana kallona,yana juna, kuma ni nace karsuzo harse nayi facing danger aciki,suna biye dani ko ina," jinjina kai Mai martaba yay yana fadin "I'm proud of you Aman naji dadi dakazo kafadawa fada wannan batu" jinjina kai Aman yay yana kallon Islam data dan waro ido tana kallonsa bayan yace mata bawanda zegayawa ashe ya zagaye ya bukaci temakon mai Martaba, Tasan fa dan uwansane jay duk rintsi zeji ba dadi shiyasa bataso angaya maiba amman abinda ya zama dole yaza'ai cewan aman Yana kallonta yana sosa keya. Fulani datai zurfi cikin tinani ce tadago tana kallon Islam straight tace "kishirya Islam kawai gobe kuwuce borno keda junior zaman ku anan har yanzun be kwantamin ba, inajin kamar ba wannan ne karshen komai ba," kallon ta duk suka tsaya yi,tace "yes batada takaba sbd yajja akai estimating EHSAAS died kafin ta haihu ko," tafada muryarta nadan rawa rawa tana kallon su duka domin batason mai Martaba yace bai amince ba, wannan karon zata iya take dokar sa wllh tadau peace suyi tafiyarsu indai hakan zeyi protecting dinta, amman ga mamakinta sejinsa tai yace "nayi na'am da wannan shawarar taki fulanina," uwar soro tashiga jinjina kai tana fadin "kafata kafar jikata,kuma tafiyar ta kasance ta sirri" tana rungume Islam dake gefenta, Islam tadago tana kallon Fulani dukda tasan yan borno bawani sonta sukeba amman de tasan zamanta acan zefi mata alheri akan NURISTAN hakanne yasama ta amince dawannan shawarar don ita kanta tagaji she wants to start over, deep down aranta tanason takira iyayenta,musamman mamanta she needs her now more than any other time amman tasan kota kira baze shigaba tunbayan da mahaifinta yasa ta yanke duk wata alaka dake tsakaninsu,amman tabbas tanason taga mahaifiyar ta kafin ta tabar kasar NURISTAN saboda bata saniba ko zata dawo araye. Wannan kenan.
Daga bangaren su Mehtav kuwa bayan Abeey da Islam sun kammala rubuta abubuwan da suke bukata na bikin kallonshi tai tana fadin "baruwana idan paa ya tambayeka waye ya koyama ka rubuta wannan karkace nice," dan yamutsa fuska yay yana tambayarta "why?" Tace "remember yesterday ko," yajinjina kai tace "inka fada he will make us cry again wannan karan banida yah Mehtav ba nidakai," "ni aibana kuka" yafada yana cigaba da kallon takardarsa,tace "ainasani amman zakaso kaga ansa your dearest Abeey" kuka takarasa tana mai puppy eyes da yasa yay saurin girgiza kanshi tace "good boy then is our little secret ko," jinjina kai yay yana mika mata hannu suka tafa,daga nan tafice don tai wanka shikuma yazauna yacigaba da bitar maganar auren acikin ransa don sosai yaji yanason abin tunda paa yace is good.
Seda yaji ana kwankwasa mai kofa,yadan juya yana kallon kofar kafin yace "waye?" muryar inna yaji tana kokarin bude kofar tana cewa "nice dan balarabe kafito kayi karin kumallo" tabe baki yay don ya gane muryarta dasauri yakarasa yana fadin "tohm karki shigomin daki zombies basa shigomin daki pls stay there,ganinan fitowa" Yakarasa anitse. Inna juya kalmar zombie tashiga yi aranta tana ayyana kome take nufi oho, se kuma takalli kofar tana harara ita da gidan danta yake cewa karta shigo mai daki,barin gurin tai tana mita aranta tace "ita bama zata tsaya fada da mara kaiba." Seda ya tabbatar tatafi sannan yafito, rikeda takardarsa yana taku daidai kamar wani basarake ahaka in kaganshi ka rantse yes ne. Paa ya hango yana zaune yana shan ruwan zafi a falo yana karanta jaridar safiyyar yakarasa gefen kujerarsa yana fadin "Yau ko gobe zanyi aure in sha Allah" Yafada with a serious tone dayasa paa kusan mayarda ruwan shayin bakinsa cikin kofin don ya kusa kwarewa dakyar ya hadiye yadago yana kallonsa yadauka inyay barci yatashi ze manta da wannan maganar auren,cikin dakewa yake fadin "What do you mean yau ko gobe?" Islam yace "Eh na yanke shawara. Inace kai kace aure good ne? Kuma ka ce zamu zama one? Ni da Mehtav zamu zama one. And... I've already started planning." Paa ya hada rai, yashiga girgiza kai yana fadin: "Islam, aure fa ba shirin birthday bane." Yafadi hakan don duk ya dauke hankalinsa akan abun, Islam tabe baki yay yana fadin "Nasan zakace haka shiyasa nai planning komai na rage maka,kuma don't worry about the expenses zanfara aiki duk xanbiya komai" Yakarasa yana miko mai takardar hannunshi,paa mamaki ya shigayi be daice komaiba yasa hannu yakarba yashiga karantawa, yayi mamakin ganin very neat handwriting din yasan bana Abeey bane kuma bana Mehtav bane don duk yasan kalar rubutunsu that means shiyay amman waye yakoya mai tambayar daya shiga yiwa kansa,Abeey yabawa kanshi ansa don yasan Mehtav bazata biyema shirmensannan ba, karantawa yashigayi "Wedding Plan: Islam & Mehtav"
Cake mai zanen Superman
Decoration red and green (because green is peaceful, red is love)
Music: No sad songs. Only happy songs like Baby Shark
Guest list: Abeey, paa (if he behaves), maybe grandma zombie
Suit: Tuxedo mai Cape kamar Batman
Venue: Mehtav's room
Paa yana gama karanta takardar yana kokarin hana kansa dariya. Sai ya dauki deep breath yace: "Toh, amma Mehtav fa batasan da wannan ba,kasan ba'a aure seda consent din mutum biyu" Islam ya mike tsaye yana fadin: "She will accept. She always accepts my ideas. Besides, I already proposed to her… in my dream."
Abeey data fito daga daki,wannan karan ashirye take tsaf cikin wata doguwar rigar atamfa da aka mata dinki irin me umbrella dinnan iri daya data Mehtav sak ta shiga dariya don taji inda islam ke fadawa paa wai yawa Mehtav proposal acikin mafarki, Mehtav dake biyo bayanta, cak tatsaya ganin su uku suna kallonta da wata irin fuska. Tace "What?" Islam ya zuba mata murmushi mai cike da confidence, yace: "Get ready. I've booked your room for wedding." Mehtav ta kalli paa da yaji yana kasa rike dariyarsa tace: "Please explain paa what's going on?" Takarasa with a serious tone Paa yace: "He wants to marry you…kuma gobe." Mehtav ta maida kallonta kan Islam kirjinta na wani tsalle kamar zefasa rigarta,takeji saboda yajja yakafeta da piercing eyes dinnan nasa dakesa taji tarasa duk wata kwarin gwiwa,dakyar tai summoning courage din fadin "What?nidin zaka aura," Takalli Abeey tana fadin "Did you fed him up with this rubbish" Da sauri Abeey tadaga hannayenta guda biyu alamun baruwanta,tana nuna islam. matsowa yay daf da ita da seriousness yace "I'm serious. I even made the guest list. You're the bride. Abeey is bridesmaid but if she keeps laughing, I'll replace her with that cat outside." Mehtav ta tabe baki tace: "Islam, listen. I love you. But not in the 'aure' way. I love you in the sis and bro way, So I can't marry you stop listening to Abeeys stupidity" Takarasa tana kallon fa da yake kallonta closely yana mamakin yadda tadau wasan very serious hartai fushi kuma hakan yanuna ayadda take bashi ansa.
Islam tsayawa yay yana nazarin abinda tacemai yanzun don ta kullemai kai love badai love bane Sai yace: "So... you love me, but not the type of love I love you with?" Tace "Exactly" Islam zaman dirshen yay yana hada gwiwowinsa da kirjinsa, Dasauri Abeey takarasa tana dafashi cikeda damuwa take fadin "Islam what is wrong meyasa kazauna haka?" Dagowa yay yana mata puppy eyes cikeda shagwaba yake nuna mata Mehtav "Nizanyi aure kuma tace bazata aureni ba,she just broke my heart yanzunnan" Mehtav dafe kanta tai tana kokarin juyawa daki tajiyoshi yana fadin "Abeey tunda tace bazata aureni ba kezaki aureni" Inna data karaso yanzun tace "Anya habibu yaronnan base ka kira likita kafaya tasake duba kwakwalwarsa ba,tundazun yake abubuwa ba irin na mutane bafa har wani sunan aljanu yacemin wai zombie" Da sauri Mehtav da Abeey suka shiga kallon kallo,paa ma yakallesu sukai tsuru tsuru kamar shege arabon gado, Hararar inna Islam yashiga yi yasake kallon paa Yace "Tohm Abeey like me, zaka auramin ita" Paa yadafe kai yana fadin "Subhanallah! Abeey is just a kid Islam, toh kai da Mehtav fa?" Islam ya tsaya kamar wanda aka tsayar bayan yay nazari yakalli paa, yana furzar da iska yana fadin, "Ina matukar kaunar Mehtav amman tace bata sona kuma tana da matsala." "Matsala kuma?" Paa ya tambaya cikin fargaba,yana kallon sa "Yes. She's too beautiful. That's dangerous, I might go blind!" Ya fadi hakan da irin serious innocent face dinsa, paa kuwa jin Islam ze saka cikinsa yakulle tunma kafin suyi breakfast yasa yakalli Mehtav yana fadin "prepare the breakfast table" Juyawa tai tana nufar dining tanajin idanuwansa akanta, kuma brain dinta na replying maganganunsa nakarshe wai she's too beautiful that's dangerous,he might go blind tsintar kanta tai tana murmushi ita kadai kawai. Tanajin yadda paa yake kokarin mai wayo ya canza topic amman Islam din is very persistent akan maganar auren har seda paa yacemai " tohm yaji zebashi Mehtav yadena cewa ze yi canje da Abeey she's just a kid," jinjina mai kai yana tambayarsa " yaushe ze daura musu aure," murmushi yashiga yi kawai yace mai "very soon" yana nuna mai dining suka wuce tare suka zauna kamar yajja suka saba, Mehtav ce tai serving din kowa suka zauna sunacin abincin anitse, Mehtav tayi mamakin jin Islam yayi shiru yanutsu yayi focus akan abincinsa. suna cikin ci wayar paa tahau kara yakalli screen din yana ajje spoon dinshi sbd he can't miss call din tajuddeen musamman ma ayanzun dayake da ayyuka masu mahimmanci akasa baze iya tafiya yabar Islam dagashi se matan gidan ba musamman dayaga kamar akwai wani chemistry tsakaninsa da Mehtav yasan raunin zuciya irinna mata kuma bawai don be yarda da tarbiyyar dayay ma yarinyarsa bane kawai dai yanason kiyayewa sosai. mikewa yay bayan ya goge gefen bakinsa da tissue yace Mehtav ta sameshi a falon baki dake can waje inta kammala tataho da abin tabawa yanada bako be gaya mata taj bane saboda yasan suna sanin Taj dinne bazasu tsaya suyi breakfast dakyau ba zasu je subaibayeshi dom suna mugun son dan uwannasu, kuma bazasu barsu su tattauna abinda yakamata ba.
Straight ya wuce zuwa falon bakin da yariga yasaka dan liti budewa ya gyarashi tsaf,acan yasamu taj din wani dan dogon saurayi,kyakkyawa abinsa caramel skin gareshi irin wacca kana kalla kasan is not pure Hausa Fulani skin. fuskarsa babu saje ko daya kasancewar shi jami'in tsaro sanye yake cikin wani yadi mai taushin gaske, ya kafa hular zanna bukar kana kallonshi kasan asalin saurayine dan gayu da yake jida samartaka. paa yana karasowa ya rungumeshi yana fadin "welcome home son," "I miss you paa" tajuddeen yafada yana hugging dinsa back,sun dau mintina ahaka kafin paa ya raba hug din yana mai cemai yazauna mana, guri yasamu yazauna. paa shima zama yay cikeda nutsuwa yake tambayarsa "ya aiki ya kuma yabaro can iyayen nasa?" amsawa yay da "komai lpy alhmdlh," yana dan murmushi alamun yana jin kunyar paa din,yace "Taj banyi expecting zanjika da wuriba hope dai akwai labari mai dadi? jinjina kai Taj yay yana fadin "yes labarine mai dadi,kuma mara dadi gaskiya domin nasamu duk wani information din danake bukata akansa,amman sedai we need to get him outta this place as soon as possible sbd zamanshi anan din ze iya saka kaida yaranka cikin hadari," dan gyara zama paa yay yana fadin "what do you mean Taj? brief case dinsa yabude yana dakko wani file ya taso yamikawa paa cikeda ladabi yake fadin "kaduba wannan paa se inmaka bayani" paa karba yay yana kallon taj daya koma ya zauna,yace "ni kam tajuddeen hankali yafara tashi kodai criminal muka bawa mafaka agidanmu ne?" girgiza kai taj yay yana murmushi before yace " in criminal ne dasauki duk tsiya jami'an tsaro bazasu cutar dakuba," daidai faa yana bude file din yaci karo da tsantsareran hoton Islam cikin wasu irin kaya na haiba da alfarma da kallo daya zakai musu kasan nasarauta ne,sarautarma ta daula me tarin daraja da girma, hannayensa rike yake da wani takobin zinare dawasu irin zobunan gwala gwalai da yasan zasu iya siyam estate din dasuke ciki ma baki daya don danyar gwal e da alama ko narkawa ba'aiba. fuskarsa yake kallo wanda take dauke da wani kayataccen saje daya kara mai wani irin kwarjini da kyan gani,wanda ayanzun sajen yacika yakara taruwa da kuma gashin kanshi da baikai yanzun tsayi ba,paa kasa dauke kansa daga kallon hoton yay yadago yana kallon Taj,yay mai alama da yacigaba da kalla,hotonsa na biyu yakalla shima irin shigar sarautar ne but different outfits,yabude na ukun da yasa zuciyarsa takusa harbawa yana mikewa tsaye hannun sa har rawa yake yana fadin "NURISTAN, NURISTAN,prince......of NURISTAN" Taj yace "yes, He is prince EHSAAS bin NASHWAN bin EHSAAS NURISTAN"
It's fatoumspassion EHSAAS Don't forget to Share Comment Like And Vote. [18/05, 20:38] Fatima Rufa'i Nasidi: *** It's fatoumspassion EHSAAS Another exclusive piece from the passionate writer of AYSAM And INTENSE LOVE.