Chapter 34
Ahankali yake kallon cikin piercing, beautiful eyes dinta cike da tausayawa da wani irin burning passion. Ya ce da ita cikin sanyi, "Now, my angel, can I kiss you again? This time... with your heart calm and your soul safe in mine?"
Islam ta sunkuyar da kai cikin jin kunya, tana dariya ahankali ta ce: "Uhmmm... my sire."
Ya yi murmushin da ke narkar da zuciyarta, ya kamo fuskarta da hannayensa masu laushi, ya dora lips dinsa kan nata a hankali. Kissing dinta yake irin kiss dinnan da ba wai iya na sha'awa kadai ba ne, but reassurance. Yana gaya mata a cikin kowane motsin bakinsa cewa yana son ta da gaske. Islam ta rufe idonta, tana jin yadda jikinta ke narkewa a hannunsa kamar gishiri a ruwa mai zafi.
Ya soma zuge zip din rigarta gently, kamar yana bude kyautar da ya jima yana jira. "I've waited for this moment not because I want your body... but because I want to cherish you, hold you, and remind you… you're mine."
Islam ta ce da wata muryar shagwaba kamar yar yarinya, "Hold me tight, Sire… kada ka sake ni har abada."
EHSAAS yay murmushi mai taushi, yana daga ta sama kamar yadda ake daukar jaririya. Bayan ya gama cire rigar jikinta, ya rage daga ita sai bra da wani girly bomb short, d'ashima ya yi nasarar zameshi, ya barta da pants dinta ta wani kankame shi don ba karamar kunyar ganinta hakan take yi ba. Hungrily yake bin jikinta da kallo suna tafiya yana rada mata, "I'll never let go. I'll love you… till the stars fall from the sky."
Ya dora ta akan gadon da aka kawata da fresh petals daga Lebanon, ya durkusa a gefen gadon yana kallonta kamar ya hadiye ta don tsabar so yake ji. Yana shafa kanta yace, "You're so beautiful, Islam… but it's your heart that shines the most."
Ta yi murmushi cikin kunya, tasa hannayenta tana kokarin kare kirjinta da taga ya kafe da ido. "Stop staring, ni kunya nake ji." Ta fadi tana kokarin jawo bargo ta lullube jikinta dashi. rigarsa taga ya soma unbuttoning, yana dage mata gira daya yace, "Kunya? No, no, no... tonight, I'm going to steal every drop of that shyness and turn it into love. Bakiga nima ina cire nawa kayan ba. Kinga kema sai ki kalleni, mun yi one-one."
Ya karasa yana kashe mata ido daya, kalamansa na dada narkar da ita. Duk yadda ta so ta dake, ta kalle shi, kasa wa ta yi, da sauri ta juya masa baya. Wannan ya ba shi damar karewa smooth bayanta da kallo da wani well-shaped ass da take da shi me daukar hankali. Da sauri ya zare kayan nasa yana joining dinta saman gadon. Bataji motsin saba sai numfashinsa da taji yana sauka a saman wuyanta. Wannan yasa jikinta ya fara rawa - ba kakkarwar tsoro - ba, kakkarwar abinda ba ta taba yi ba a rayuwarta, da yadda taji abubuwan da yake mata ya soma zarce tunaninta.
Wani irin sucking duk wata fata da ke wuyanta yake kamar zai zuke mata jinin jikinta. Har wani vibrating taji tana yi tana jin sa yana gangarowa da bakinsa zuwa wuyanta, slowly, with every bit of emotions nashi, yake kissing dinta. Jin ya yi unhooking bra dinta yasa ta saki wani dogon numfashi tana rintse ido. Dago wa yayi yana kallonta gently, yayi tugging dinta yana ajiye wa gefe. Bai bar kallon ta ba, lips dinsa sun wani yi jajir, yake fadin: "I will kiss every part of your fears until they disappear. I will love every inch of your innocence until you believe in love completely again."
Islam ba ta san sanda ta rike huge muscles dinsa ba. Jin ya daura hannunsa saman kirjinta ya fara mata wasu abubuwa da kanta ya kasa dauka, "Sire..." Ta fada tana fashe masa da kukan shagwaba daya kara gigitashi. Ya dago yana komawa kan face dinta, jin warm, succulent lips dinsa kan nata, ga soft beard dinsa da ke gogan habarta da cheeks dinta, yasa ta wani kalan gasping breath tana fadin, "Oh noo." Grabbing lips dinta yayi all into his mouth, ya fara kissing nata da zafi-zafi, yana wani kalan nishi da shi kansa bai san yana yi ba.
Ya kankame jikinta da nashi yana tura hannayensa cikin gashinta yana hargitsawa yana kissing dinta passionately. Kamshin da ke jikinsu duka yana gaurayewa guri guda yana kara gigitashi. Wani irin rawa-rawa jikinta yake yi jin ya sakko da hannayensa daga saman kanta. Har lokacin bai raba lips dinsa da nata ba, sucking yake kamar his whole life depends on it. Ba ta san lokacin da ta shiga tayashi ba. Sun dau lokaci a haka kafin taji hannayen EHSAAS that feels like electric shock yana bin each and every part na jikinta. Tun daga kan cinyarta take jin yadda yake wani kalan shafata har zuwa saman wuyanta.
Ya shiga shinshina wuyan da ke fitar da wani dan banzan kamshi mai mugun dadi. Yana sauke lips dinsa akai yana sake matseta a jikinsa har ya gangaro zuwa perky, bouncy kirjinta da ke rawa-rawa tsabar yadda ta firgice. Jikinta ke rawa.
Yana daura lips dinsa, wasu hawaye masu dumi na mutuwan jiki suka gangaro mata. Cike da mugun shauki da kauna yake sauke mata wasu long, deep kisses dinsa masu dumi da kashe jiki a fatar wuyanta da kirjinta.
Duk inda ya sauke lips dinsa a jikinta, sai tsiganta sun miƙe. Numfashinta na fita sama-sama. A haka ya gama sauke lips dinsa a ko'ina na jikinta.
"Babyyyyyyyyyy," taji ya kira sunanta a mugun narkewa yana kai bakinsa inda bata taɓa tunanin zai kai ba. Ta wani bankare, zata kwalla ihu kawai taji ya rufe bakinta ta hanyar tura mata babban yatsansa na hannun dama cikin bakinta. Batasan lokacin da tayi grabbing hannunsa ba. Kamar yadda yake sucking ɗinta down there, shima haka ta shiga sucking hannayensa kamar ta samu lollipop.
Barci, barci naji inaji, naga alamar angwayen nan yanzu Darennan ya fara musu, kawai,ni dai na ɗauko kayan rubutuna na fito ina turo musu ƙofa. Yau su Islam an zama manya.
Wannan shine yadda Ehsaas da Islam suka buɗe sabuwar rayuwa mai cike da soyayyar juna, tattali, yadda da amana, da tsantsar kulawa da juna. Daga sanda Ehsaas ya sameta a matsayin 'ya mace, maimakon soyayyar da yake mata ta ragu, kullum kaunarsa gareta ninkuwa take yi kamar ana ƙara fetur a cikin wuta me ci. Hakan ya ingiza zuciyar Mimah sosai saboda washegari da safe Ehsaas bai bar kowa ya ma ga matarsa ba.
Bayan kuɗin da ta barnatar gurin haɗa gagarumar walimar tarbarta a family ɗin, yace matarsa ba ta da lafiya kuma shi zai zauna ya kula da ita. Bai yarda wani ya shiga ya ga sirrinsu ba. Har da kakarsa babu wanda ya sake haɗa ido da Islam, sai da ta cika sati cif a ɗakin mijinta tukun ta fara fita gaisuwa gurin iyayen mijinta.
Tana zuwa gurin kowacce daga cikin matan mai martaba, amma dā yake tun abin da yaji tana fada daren farkonsu, bai sake barinta zuwa ita kaɗai ba. Duk inda zata je ko ya fita aiki, zai ce ta jira shi, in ya dawo zasuje tare, ƙafarsa ƙafarta. Hakan ne yasa ba sa gane wani tsayawa su jata jiki ko su gwaba mata baƙaken maganganu. Kullum suna sashen Fulani shida ita. Anan suka buɗe gurin hira musamman bayan ya dawo daga aiki. Anan suke zaunawa su ci abinci, su yi ta debe mata kewar gida suna ba ta labarai iri-iri har wata shakuwa mai girma ta shiga tsakanin Fulani da Islam. Saboda yadda take nuna mata kauna kamar mahaifiyar da ta haifeta.
Islam ba ta san menene wata damuwa ba saboda duk inda take mijinta na manne da ita. Baya barin kowa ya je inda take. Soyayya suke shimfiɗawa kala-kala da ta jawo kace-nace a Palace ɗin. Har zuwa wani lokaci da Islam din ta kama kuyangar Fulani Hajar tana barbada wani abu a cikin fruits ɗin da aka sa tayi wa yarima. Lokacin ta shigo tana bayanta, ba ta san tana kallonta ba. Ta zuba. A lokacin Islam ta tada rigima sosai akan hakan har ta sa matar ta ɗandana. Amma to her surprise, babu abin da abin yayi wa matar.
Abin da bata sani ba shine sammu ne. Kuma shi sammu in ba da sunanka aka yi ba, babu abin da zai saka ya kamaka. Daga lokacin ne Islam ta soma taka tsantsan da duk abin da Prince zai sa a bakin sa.
Aarah ce kawai kuyangar da Prince ya yarda da ita. Kuma ita ba ma kuyanga bace ba, domin ita yantacciya ce. Babu yadda Islam ta iya, duk kishinta haka ta bari Aarah tana dafa musu abinci ita da mijinta. Saboda ta sha attempting fara koyon girki amma duk sanda ta shiga kitchen sai ta yanke hannu ko ta ƙone. Hakan ne yasa Ehsaas ya sa ta ta mai alkawarin ba zata ƙara shiga ba.
Last last, sai ga Gimbiya Mimah ta dawo. Domin bayan aurensu da sati ta wuce daular da take aure a Turkey saboda tana son tayi gagarumin shirin da zata dawo da shi. Ai kuwa tana dawowa ta koma ta shiga jikin Islam suka ma fida aminci da shakuwa. Duk wasu kyaututtuka na kuɗi da kadara da ta samu a aurenta, Mimah ta sa ta, ta bata wai za su buɗe wani business na online zata siya mata share. Ta soma mata romon baki akan za su buɗe foundation na taimakawa mata da ƙananan yara In Sha Allah. Anan duk ribar da za su samu za su ke investing.
Bata yi ƙasa a gwiwa ba, ta kawo mata takardu da komai da komai na kasuwancin, tayi signing. Sai bayan da tayi signing, tace mata kada ta faɗa wa Ehsaas saboda sirri zai zama abin a gurinsu. Tace ba zata faɗa ba In Sha Allah. Kuma dā ke Ehsaas ɗin bai wani damu da abin hannunta ba, bai lura da abin da su ke ba.
Bini-bini zaka ga Mimah tazo da takardun ƙarya wai tana nuna mata irin ribar da ake samu da hotunanta da marayu iri-iri. Wai su ne za su tallafawa. Islam sai jin daɗi take yi tana aikin alheri. Gashi dama ta san meye charity domin Ehsaas a tsaye yake akanta. Ba iya soyayya suke sha a auren nasu ba - duk bayan asubah ba sa komawa barci sai ya yi mata dori na littattafan addini da karatun Qur'ani. Yanzu kam Masha Allah, tana da ilimi dede gwargwado kuma kullum yana ƙara mata akan wanda take da shi.
Tana da dabi'ar duk sanda Aarah ta kawo abincin Prince, sai ta dandana kafin yaci. Tun yana mata fada akan haka har ya hakura ya dena saboda fakar idonshi takeyi tana mai dariya wai ko poison aka sameshi ita zefara kashewa ba shi ba. Shi kuma yace mata ya yarda da Aarah matuka, ba za ta yi poisoning dinsa ba.
A wata rana da yammaci suna zaune a bakin pool dinsa shi da ita, tana kwance saman cinyarshi yana karanta mata sabon littafin da ya fara rubutawa. Aarah ta kawo musu nono mai kauri da sanyi da inibi, da yake ire-irensu ne duka abin da EHSAAS ke ci yawanci, abinci be wani dameshi. Tana ajiye wa ta juya ta wuce sbd yadda tasamesu din. EHSAAS ko kallon golden jug din beyiba ya ci gaba da karatunsa.
Kallonsa tayi ganin hankalinsa nakan littafin,yasa tai saurin mikewa tana murmushi tana cigaba da kallonsa. Ajiye book din yayi yana girgiza kai yana murmushi, don yasan abin da za ta yi. Make mishi kafada tayi, zai dauke jug din, da sauri ta rigashi. Da ke ta riga ta mike, tai saurin daukewa tana gaba, yana zaune. Ta shiga kallonsa tana dariya, shima murmushin yake yi. Ta zuba nonon tana murmushi mai yawa sosai tana mai gwalo, ta kai bakinta, sanyinsa na ratsata, ta shanye tana lumshe ido.
Tsabar yadda ya mata dadi EHSAAS ya tsaya yana kallonta cike da kauna. Dagowa tayi tana mai murmushi, sai taga ya taso. Da sauri ta ajiye jug din tana mai gwalo. Taku daya tayi zata tsere, ya wani janyota jikinshi yana squeezing ass dinta da ke cikin wata 'yar figigiyar doguwar riga, yana fadin:
"Wana kama? Uhm..."
Yana dage mata gira daya. Giggling ta fara yi tana kokarin kwacewa. Yace:
"Se kin biyani abinda kika sha min," Yana kallon kirjinta yana lumshe ido, yana kokarin daura bakinsa saman nata. Jiyai gaba dayanta ta sakar mishi jiki. A bazata ya bude ido, gaba daya tayi jikinsa zata zube. Ya yi saurin tabota, already ta riga ta sume. Ya zaro ido yana kallonta, wata iriyar kumfa fara kal ya gani tana fitowa a bakinta. Abin da ya gigita shi, ya tayar da hankali kenan.
A hannunsa ya dauke ta, ya fice da ita straight sai asibiti. Kafin ya fita ya bawa dogarai order chafke Aarah. Da kyar aka shawo kan rayuwar Islam. Abin ya gigita EHSAAS da iyayensa baki daya, domin basu taba dauka makiyansu na da irin wannan zarrar ba. Kuma anan ne ma aka san tana da ciki har wata biyu, da ke ba me laulayi bane kwata-kwata, sebe nuna ba.
Fulani ce ta bada umarnin rufe maganar cikin, kada a bari kowa ya sani. EHSAAS sosai ya dimauce, saboda yasan shi ne target din. Ba Islam ake son kashewa ba, shi ake son kashewa. Daman yasha hanata cin abincinsa amma taki ta dena.
Bayan ta farka, ya shiga lallashinta yana mata fada sosai akan kada ta sake cin wani abu da aka kawo dan shi. "Yanzu inda kin rasa ranki da baby'n mu fa?" Ta ce "baby kuma?" Ya jinjina mata. Kukan shagwaba ta fashe mishi da shi wai ai dama yana fi son baby a kanta. Ita waye yace akwai baby a cikinta? Sai da ya hau aikin lallashi yana fada mata abinda likita yace. Hakan ne ya kara sata ta zama very cautious.
Kuma da abinda ya faru lokacin da aka je kama Aarah, sai aka tarar da ita ma ta sha the same poison irin wanda aka bawa Islam, ta rasu. Hakan ne yasa EHSAAS ya shiga bincike ta karkashin kasa ba tare da kowa ya sani ba. Kuma da dawowarsu daga asibiti, yayi shirin komawa Southern part of Nuristan inda zai karasa aikinsa na can kuma zai bude 10th branch din Prince Publishing a can saboda ya zamana yana da ido a can koda baya nan.
Ba irin rigimar da Islam bata masa ba kan yaje da ita. Yaki saboda shikansa yana shan wahala agarin zaman hakuri kawai yakeyi. Daga karshe dai aka maidata bangaren Fulani. Atare suke rainon cikin. Ga uwar soro ma da take kara shagwaba ta. babu wanda yasan tana da ciki sai da Gimbiya Mimah tazo tayi wannan mugun ganin ciki har yakusa wata shida. Abin da ya gigita ta kenan, ga labarin da ta samu EHSAAS na South yana bincike akan masu safarar kwaya da mata da kananan yara. Yana so ya tono sirrin da ta dade da binnewa a rayuwarta. Hakan ne yasa tazo da sabon shiri itama.
Straight ta ce ma Islam business dinsu ya fara durkushewa suna bukatar manyan kudade da za a yi investing a ciki. Islam ta ce mata ba matsala, zata kira Sire, zai taimaka musu. Da sauri tace mata ita fa bata son taimakon EHSAAS. Ai da tana so da tuni ta tambaye shi. Tana son su yi making ne on their own ba tare da kowa ya sani ba. Don haka tana son ta bata wasu daga cikin gwala-gwalan ta da ta samu na aure. Tasan zasu yi daraja a siyar da, se ahada dabata itama.
Alokacin ne Islam tace mata:
"A'ah, itafa bazata iya bayar da abubuwan nan ba saboda surukanta ne suka bata. In suka ga bata saka wa fa, zasu ji ba dadi. Sannan ita duk abinda ta yi investing kawai ta hakura saboda hankalinta ya soma karkata daga kan abin."
Mimah tace:
"Lallai, wato tayi ciki wiyanta ya isa yanka."
A zuciyarta amma a fili, ta ce mata:
"Shikenan, ai ba damuwa. Daman laifina ne da na nemi taimako a gurinki. Ina tunanin mun zama 'yan uwa. Nadauka ke sister dina ce halak malak, amma yanzu ace kinkasa taimakona For sure, zansan zaman da zanyi dake"
Islam duk setaji ba dadi. Daga ranar Mimah ta canza mata fuska. Ko gaisheta tayi bata ansawa. Ko fita siyayya sukayi bata tayata zaba. Gaba daya ta kasa sakewa. Har dai ranar da taje ta sake bata hakuri sosai, ta mata alkawarin zata yi wani abu akan kasuwancin, amma tai mata alkawari zata dawo mata da abinda ta bayar in business din ya yi prospering. Saboda abu ne mai daraja zata bata.
Gurin Grandma ta wuce cikin hadaddiyar motar da EHSAAS ya siyya mata. Taje ta tambayeta tana son ta dibi wasu daga cikin gwala-gwalan aurenta. Grandma tace:
"Sarkokin ko kuma sadakin?"
Tace mata sadakin tana son a bata 100 gram a ciki. Grandma bata tsaya mata tambayar kwakwaba ba, domin tasan bata taba tambaya ba. Ta mata rakiya da kuyangarta ta amana, aka auno mata 100 gram aka zuba mata a bayan mota. Taje har sashen su Gimbiya Mimah. Mai babban daki ta karbeta dai, babu yabo babu fallasa. Ta saka bayi suka shiga da gwala-gwalan cikin boxes dinsu. Mimah jiki na rawa ta fito ganin abinda Islam din ke tafeda, har da bata hakuri wai ai su 'yan uwan juna ne. Daman sharrin shaidan ne. Waye ya mutu, waye ya rai?
Islam tace:
"Ba komai. Gashinan, ita zata tafi."
Domin sato hanya tayi, Fulani bata san ta fito ba saboda bata fita. Mimah bata barta tafita ba seds tabata wasu sababbin takardun dabama tatsaya karantawa ba don batason Fulani tadawo taga tafita ta mike kawai.
Mai babban daki ta kafe cikinta da kallo duk da a cikin babbar abaya take da ta rufe ko ina na jikinta. Gaba daya Islam is confused. Ta fara tunanin Mimah kenan, bazata taba sonta ba don Allah, har se ta bata abin duniya, abin ya daure mata kai. Domin tasan ita bata da komai a irin arzikin da yayen sarauta ke da shi. Tasan iyayen Mimah zasu iya bata fiye da abinda ta bata. Amma me yasa bata tambaye su ba?
A ranta tace:
"Ko Sire zai ninka mata. Me yasa bata tambayar shi Sire saini?"
Tana zancen zucinta ta karasa mota, ta shiga laluben key a karamar purse dinta, bata ganshi ba. Tana kyautata zaton ta barshi a falon Mai Babban Daki. A hankali ta juya tana komawa ciki. Alokacin ne tayi mugun ji.
Mai Babban Daki ce take cewa Mimah:
"Indai kwa cikin haihuwa ne a jikin wancan arniyar, zaune bata kare ba, ki ce zamu kara zama yan kallo a cikin gidan nan? Ta fada miki me zata haifa?"
Jitai Mimah tana fadin:
"Shegiya, bata fadamin ba. Nayi-nayi da ita, tace min wai EHSAAS yace kar a yi revealing gender din. Yana son su gani in ta haihu. Kuma fa sunyi scanning din."
Mai Babban Daki tace:
"Ni dai Mimah, hankalina na bani namiji zata haifa. Yanzu idan mun kawar da EHSAAS kina ganin danta ba zai zama matsala a gare mu ba?"
Dariya taji Mimah tana yi kafin tace:
"Waye kuma jariri? Allah na tuba, ai wuyar EHSAAS ya karbi bakuncin lahira. Ba iya jariri ba, har ita Peace din seta bishi. Nifa na mugun tsanar yarinyar nan da kike gani. Tunda EHSAAS ya aureta, gaba daya hankalinsa ya koma kanta. Yan kudaden da yake bani ma lokaci zuwa lokaci, yanzu sai na roka yake bani. Kwanaki jari nace yabani, wai ni EHSAAS zai kalla yace in kawo mai komai da komai a rubuce. Daga nan nasan ya fara zargin wani abu. Shiyasa na koma bangaren wancan wawiyar matar tashi."
Sosai ran Islam ya dugunzuma ya baci. Tana jin kamar ta shiga tai musu tas-tas. Amma me? Seta tuna maganganun su Hjy Jannat:
"Master your emotions."
Basarwa tayi. Ta fara dan kwankwasa kofar da basu rufe da kyau ba. Hakan ne yasa taji me suke cewa din. Duf tajisu sunyi, sai da ta tabbatar sun ankare da zuwanta sannan ta shiga tana fadin:
"Sorry, na manta key din ne."
Ta karasa inda ta zauna, ai kuwa segashi ta daga. Ta dan kalli yadda gaba dayansu suka zuba mata ido suke son su gane taji ko bata ji. Ta dan yi murmushi tana ce musu:
"Bye."
Tafice a gurin kafarta har hardewa takeyi
Ta wuce cikin motarta tana ambaton sunan Allah. Ba ta tsaya a ko ina ba, sai sashen Fulani. Ba ta samu Fulani ba, ta wuce dakinta, ta kwanta tana laluben wayarta. Layin EHSAAS ta shiga nema, bai shiga ba. Hakan ne yasa ta juya akalar kiranta gurin Aman. Sai kuma ta tuna: Waye Aman? What if shima din ba son EHSAAS yake tsakani da Allah ba? Kashewa tai saurin hi,saboda abin fa sosai ya girgizata Mimah is the last person da take tunanin zata iya cutar da EHSAAS. A wannan halin, Fulani ta shigo, ta sameta. Ba tai kasa a gwiwa ba, ta sanar da ita duk abin da taji. Sosai taji shock ɗin cewa har da Mimah. Amma daman ba tai mamakin Mai Babban Daki ba. Hakan ne yasa ta shiga kwantar wa da Islam hankali tana ce mata zata yi wa tufkar hanci in sha Allah.
A halin da take ciki, ta kula da cikinta sannan kada wani yabata abu ta ci ko ta shafa a jikinta. Sosai ta shiga mata nasiha tana nuna mata Shi dā ma, zaman duniya ba ka rasa makiyi kuma makusancinka. Don hakan, she should learn how to live with it. Sannan ta bata shawara kan cewa karta fadawa EHSAAS, saboda idan EHSAAS yaji, ba zai yi shiru a wannan maganar ba. Zai iya tayar da hankalin da kowa ze zo yana zaginsa, yana cewa yaci amanar zumunci. Shi kuma abubuwan Islam ɗin da ta karɓa-gold ɗin aurenta da kyaututtuka-ta bar mata. In sha Allah, ita zata mayar mata. girgiza kai Islam ta shiga yi tace mata ba sai tamayar mata ba, ta bar mata kawai, ai tana da wasu. Duk da haka, Fulani ta yi insisting, sai ta mayar mata. Babu yadda ta iya, haka ta kyale ta.
Cikin satin, EHSAAS ya dawo ya ɗau matarsa da mahaifiyarsa da kakarsa, suka tafi Umrah. The journey was so memorable saboda shine zuwan Islam na farko Saudi Arabia. Bayan sun kammala Umrah, suka je ziyara. Daga nan su Fulani da Uwar Soro suka dawo gida, su kuma suka wuce Umluj wanda ake wa take da New Maldives, suka buɗe sabon babin honeymoon a Shebara Island.
Wata ɗaya cif suka yi kafin su kamo hanyar NURISTAN su dawo. Daga nan, EHSAAS bai sake yin wata tafiya ba saboda cikin Islam da ya girma sosai. Kullum suna tare; daga gida ma yake yin aiki domin baya son ya bar ta ya je ko da nan da can.
A lokacin ne kuma ya yi suggesting su koma gidan iyayenta, ko in Abraham yaga cikin, zai sakko. Cikin rashin sa'a, aka sanar masa Abraham ya bar ƙasar ma gaba ɗaya, kuma babu wanda yasan inda yake. Hakan ne yasa Islam take kiran mahaifiyarta, daga war ta na farko ta mata warning karta sake kiranta, ta kashe mata aure. Ita ba ta san Abraham ya sake tying knot da mamanta Veronica ba.
Hakan ne yasa ya daure Veronica da jijiyoyin wuya, ta ki neman peace ɗin domin yace duk sanda ya ganta da Peace, toh ta tabbatar aurensa shi da ita zai sake karewa. Hakan ne yasa take distancing kanta da 'yarta duk da yadda take mutuwar kewarta, amma ba zata iya affording ta rasa Abraham a karo na biyu ba saboda gangancinta.
Duk abinda su EHSAAS ke ciki, Jay yana samun labari kuma suna gefe suna nasu shirin. Wata rana, Islam da EHSAAS sun fito tattaki domin tadan mike kafa. Suka karasa favourite place dinsu a masarautar garden din mai Martaba. Anan ne tace masa ita guava takeso, kuma wacca aka cire daga cikin bishiya yanzunnan, dake sun bar bishiyar guava a baya.
Yakalli garden din, duk wasu masu tsaronsa dama yasa anyi clearing gurin saboda becika son kartai suna karema matarshi kallo ba da sunan dogarai ba. Yace, "Baby, yanzun prince din zaki saka tsinko guava? Idan wani yaganni, matsala za'a samu."
Turo baki tashiga yi zata fata buga kafa. Yarungumeta yana dariya, yashiga lallashinta. "Naji, naji. Zan tsinko miki, amma kizauna anan, ni zan je in tsinko miki. Kinga kinyi tafiya can kuma ba bakujera zauna. Kinji baby?"
Batai mishi musu ba, tazauna tana fadin, "Kayi sauri."
Yajinjina kai yana fadin, "At your service, your royal Highness." Murmushi tai tana kallonsa. Yawuce tana dan murmushi kasa-kasa. Jay dake leke ta cikin flowers seda yatabbatar EHSAAS yawuce sannan yafito. Bata ji motsinsa ba, sai ganinsa tai dir a gabanta. Hakan ya firgitata. Tadan zabura zata mike, da sauri yashiga fadin, "Be careful! Be careful!" with so much concern.
Zai riketa, tawani daga mai hannu alamar kar ya tabata. Tukunna tashiga mikewa a hankali, tana dauke ido daga kallonshi. Yadda taga yakafe kirjinta da kallo kamar wani maye,yasa duk tabi ta tsargu. murmushi taji yanayi kafin taji yace, "Princess, ashe kinyi nauyi haka babu labari? Koda yake, ai EHSAAS jininmu ne, dole yazama sharp shooter."
Jin maganar banzar da yakeyi yasa tace, "Excuse me." Tashiga tafiya yana bin bayanta don yasan abinda yakulla acan din, inda EHSAAS yake. Tanufa, yana tafe yana bin bayanta, yana karewa perfect ass dinta daya kara budewa saboda ciki. Kallo yana shafa gemunsa kamar wani bunsuru.
Tun daga nesa tahango EHSAAS na magana da wata sosai. Tafara jin tana ganin dishi dishi don ganin yarinyar tai kamar tana kokarin kwaye masa kafarta. Yaduba mata shikuma yana tsugunne.
A wani irin gudu gudu sauri sauri tafara tafiya. Suna karasawa daf da daf, takusa kifawa. Da sauri Jay yarikota yana fadin, "Subhanallahi, sannu Islam. Bakya kallon gabanki ne?" Tsabar idanuwanta na kan Maisoon da EHSAAS bata ma lura da irin rikon da Jay yay mata ba. Yana shafa kafadarta da hannu daya, yanajin kamar an tsundumashi a al-jannah. Fatarta laushi kamar baby.
EHSAAS da hankalinsa yakoma kan abinda Jay yay. Mikewa yay. Ita kanta Islam bata san lokacin daya janye hannun Jay daga jikinta ba, sai jin karar da Jay yafasa tai. Hannayensa sun wani ce ƙas. Yarike yana ƙoƙarin dakatar da EHSAAS da idanuwansa sukai jajir.
Itakuma, tsabar neman rigima batabi takan jay bama, karasawa tai gaban Maisoon tana kallon fararen kafarta sol da take nunama EHSAAS wani abu a ciki. Tanata kukan banza kamar wata karamar yarinya. Tace, "Ke, tashi."
Maisoon shagwabewa tai zata fara kukan makirci. Tsawar da Islam ta daka mata ya sanya tai sauri mikewa. Cikin tsageranci take fadin, "Ba sunana ke ba, sunana Maisoon."
Tace, "Mekike nuna mishi?" Tana kallonta from head to toe, Maisoon tasaki shewa tana yin kasa-kasa. Tace, "Maybe a well-defined hips ba irin na matarsa ba."
Islam bata san sanda tadaga hannu tana fallawa Maisoon mari ba. Afusace tadaga zata rama, taji EHSAAS yarike hannayenta gam-gam. Islam takalleta tana tofar da yawu akasa, irin she disgust her. Tace mata, "Aiko mijina zekalli hips din wata macen? Badai irinki ba. Jaka, ballagaza, akuya, mazinaciya kuma karuwa. Mijina yafi karfin yabi karya. Kuma dakikiya irinki wacca saboda toshewar basira gurin bin maza tasamu ciwan kanjamau."
Shikansa EHSAAS besan aduk inda Islam tasamo wannan information din ba. Besan Mimah ce ke gaya mata duk abubuwan nan ba.
Taja tsaki tana kora mata warning. Duk sanda takara ganinta inda mijinta yake, seta raina kanta. Maisoon din, cike da bori, tafara kokarin fiffizgewa wai zata daki Islam. EHSAAS yabata one bad look da yasa tashiga kanta.
Shikansa yasan Islam din tawuce gona da iri, amma beson yayma matarshi fada a gaban jama'a. Hakanne yasa yakama hannayenta. Ta fizge tana galla mai harara. Ta o gaba, yabita abaya yana kwashe guava dinsa da yagama tsinkowa. Yana shirin kaimata, Maisoon dake bayan bishiyar ta kwalla kara tana neman taimako wai tanaji kamar maciji yacijeta. Shi agaji yaje kaimata. Shine take kokarin daga riga tana nuna mai inda wai yacijeta.
Jay kuma, anan aka kwasheshi zuwa asibiti. Ashe dan rikon da yamai har ya karya mai hannu.
EHSAAS seda yayi aikin lallashi mai yawa sannan Islam tasakko, tareda kafa mai sharudda. Wai: "Inga Maisoon intakula da shi, karyasake mata magana, karyama kara koda kallon inda take."
Yace yaji, baze karaba. Harda kama kunnansa. Sannan tahakura. Yashiga magana da cikinta yana fada mata wai mommynsa tafiya fada takama. "Yar mutane tanata zagi, bekyau. Tadena."
Tasan fada yake mata indirectly, tashiga turo baki wai ai gaskiya take fada. Yajawo tazauna saman kafafunshi yana rada mata abu a kunne, tashiga dariya. Haka dai suka sashence suka manta ma sunkunno rigima me girma.
Karshe dai abinda Ehsaas yay kara har gurin mai Martaba kuma shi ba wani mai fadar ba, daya ce mai wai kawai ganin hannun Jay din yay a inda be kamata ba, shine yaje gyarawa ya balla, ba sani ba, sarai mai Martaba yasan yana sane yay hakan. Amman se yace masa ya bashi hakuri kawai, karya kara. jinjina kai kawai yay, yace mai "Sorry."
Daga nan kuma ya zama very focused akan cikin Islam, don yadda yake kaffa-kaffa dashi, ko ita batayi.
shi da Fulani da kakarsa bata san wanda ya fi son cikin ba. Don yanzun sun ma hanata fitowa daga sashenta, sai dai su zo nata. Haka mai Martaba ma zai ta aiko mata da sakon gaisuwa da sakon kudi masu nauyi time to time wai ko za tai wata bukatar dake gabanta. Daf da za ta haihu tana kwance saman kirjinsa da ita se wani T-shirt dinshi da ta kawo mata har cinya take kwance tana mai zanen flower a kirji, aka kirashi.
Hakan ne yasa sharp sharp suka yi wanka, ya fice zuwa palace. Wannan kiran shine da tasan abinda ze faru kenan. Da Baza ta taba bari yaje wannan kiran ba. Majalisar dattawan Nuristan ce ta yanke, a karkashin jagorancin Wazirin kasar Nuristan Erfan bin EHSAAS. Tai deciding, aka ce shine ze je taron da aka gayyaci King Nashwan a kasar Nigeria. Taro ne wanda yake na worldwide philanthropists da kuma human rights activists da suke kare hakkin dan Adam. Taro ne daya kunshi manya-manyan sarakuna da shugabannin kasa, inda har da masu yaki da safarar miyagun kwayoyi da mutane.
Hakan ne yasa akai deciding Ehsaas is the best person wanda ze wakilci King Nashwan zuwa gurin taron. Kwata-kwata mai Martaba beso tafiyar ba, amman kuma ganin babu wanda ze je din yayi abinda ya kamata kamar Ehsaas din, kawai ya yanke ya sa hannu a takardar kancewa shine ze je din kuma ze yi sati biyu a can.
Ehsaas baice komai ba, saboda ba ze iya musu da mahaifinsa ba. Ya karba, yay godiya, ya fito straight bangaren Fulani ya wuce, ya sanar da ita tare da nuna mata yana son ya kasance da Islam lokacin haihuwarta. Shifa ba ze je ba. Rungume shi tai, ta shiga lallashinsa tana mai sanar dashi yayi hakuri yabi maganar iyayensa. In sha Allah ba ze yi dana sani ba. Ita zata kasance tare da Islam, zata kula da ita, zata riketa kamar yadda take yi.
Yace, "Mama take care of her, pls. Karki bari wani abu ya sameta while I'm away. Haka kawai nake ji zuciyata bata kwanta da wannan tafiyar ba." Haka ta cigaba da tausarsa, tsakanin uwa da da, se Allah har yaji ze iya tafiyar.
Daga bangaren Fulani, majalisar dattawan yawuce suka fara tsare-tsaren abubuwan da ze gudanar lokacin taron da kuma tafiyar tasa. A gobe jirgin karfe takwas ze hau zuwa Nigeria din.
Koda ya koma gida Islam taga mood dinsa duk ya canza, ta shiga tambayarsa me ke faruwa. Ya sanar da ita, kuka ta fara mishi wai zata bishi. Shikansa ya so ya tafi da ita, ya kira likitanta direct, yace masa ba ze yiwu ta yi tafiya a halin da take ciki ba yanzun.
Daren ranar gaba daya kuka ta kwana tanayi. Ya nata lallashinta, assuring her ze dawo in sha Allah. Tayi hakuri, ta daina kuka, kar tasa ma kanta wani ciwo pls.
Washegari da safe, da kanta ta shiga ta fesa mishi wanka. Ta fito ta shirya shi cikin shigarsa ta asalin prince. Duk yadda take daurewa kar tayi kukan seda, tayi. Ta lafe a jikinsa tana jin kamar kar ya tafi.
"Baby lokaci yana tafiya, kinsan zanje gurin su Maama in musu sallama suma koh?" Ya fada cikin lallabi.
Da sauri taga ya juya ta dakko mayafinta tana fadin, "Ni zan bika Sire."
Bece no ba, yace amma ta canzo ta saka hijab. Jinjina kai tai tana dakko sabon hijabi daya yi mata mugun kyau, ta saka tana rike hannunsa. Na janye da jakar da suka gama hada kayan a ciki har zuwa waje, me gadin kofarsu ya karba yana sakawa a mota.
Bayan motar suka shiga ta lafe a jikinsa. Suka wuce sashen uwar soro. Anan suka tarar da Fulani ta zo mata gaisuwar safiya. Sune suka sake karfafa mai gwiwa akan tafiyar.
Ba jimawa yay gurinsu ba, ya wuce gurin mai Martaba tare da Islam. Mai Martaba yay ta lallashin Islam, yana bata hakuri kan dauke Ehsaas dayay a lokacin da ta fi bukatarsa. Tare da mata alkawari in sha Allah ze yi iya duk kokarin da ze yaga Ehsaas ya dawo kafin lokacin delivery dinta.
Godiya tai mishi kawai. Suka gama da Ehsaas ya fito. Duk ana jiransa, an jera convoy din motocin da ze tafi da su zuwa airport. Ganin jama'a sun taru, duk ana jiransa yasa kawai ya kalli Aman, aka basu hakuri don ba ze samu lokacin ganinsu da wannan yar rigimar tashi ba.
Mota suka shiga, ya kaita har kofar sashen Fulani Hajar ya fito ya bude mata kofa. Ta fito, rungume ta yay yana fadin, "Take care of yourself for me, Pipi, always remember cewan I love you very much," ya karasa yana kissing forehead dinta.
Kuka ta kara fashe masa dashi cikin sigar rigima, ta kankame jikinsa tana fadin:
"Nidai zan bika!"
Girgiza kai yay yana fadin, "Islam just go inside."
Tana shashshekar kuka ta sake makaleshi tana fadin: "I'll just go with you. Don Allah karka tafi ka barni, I'm gonna die without you, Sire!"
Ta karasa tana kankameshi. Ganin rigimar nata, in ya biye mata shi ma ba ze iya tafiyar ba bayan agabanta jiya tanaji doctor ya ce hadari ne tafiya da ita a halin da take ciki, yasa ya dan tureta a jikinsa. Ya nuna mata hanya cikin authoritative voice, alamar ba da wasa yake ba, yace mata:
"Go inside, Islam."
Fashewa da kuka yaga tayi, ta juya mai baya, ta fara tafiya a hankali. Taku biyu tai, ya wani jawota jikinshi yana fadin:
"I'm sorry baby. Please ki daina kukannan for me and the baby. Zuciyata karyewa takeyi in naga kina kuka. In wani abu ya sameki sanadin hakan I won't forgive myself. Baby kidena kuka kinji? Zan dawo, I promise. Before you deliver, I'll be there with you, acikin labour room. I'll hold your hand and be there for you. I promise, Pipi. Yanzun ki min murmushi ingani."
Dagowa tai a kokarinta na mai murmushi, se kuka. ya kama lips dinta. Na sama ya soma wani irin kiss me kama kwakwalwa da zuciya. Tuni ta cafke nasa lips suka hau kissing each other like their lives depend on it.
Da kyar ya iya raba lips dinsu, ya kalleta yana kama hannayenta. Har cikin dakinta na sashen ya kaita, ya kwantar da ita, ita ta lumshe ido. Ya sake ce mata, "Bye." Yawuce.
Yana fita ta koma taga tana ganin yawuce, ta cigaba da kukanta. Wani irin zazzabi ne ya rufeta tun daga ranar. Bata sake lafiya ba. Yau ciwon kai, gobe zazzabi, jibi ciwon mara. Sun je asibiti, likitan yace ba komai. Ai haihuwar da saura ya hada ta da wasu sababbin magunguna a satin kuma Mimah ta kuma zuwa daga Turkey. Aniyyarta na sake karbar kudi a gurin Islam. Tai setting trap tana son Islam taji sirrinsu Jay. Tai recording maganganunsu gaba daya ta kai mata, domin ba ta dauka ta san nata motive din ba.
A daidai nan Islam ta tsaya tana kallon Mehtav da tayi zaman tahiya saman gadon, tana sauraronta da kuma jiran jin abin da zai faru gaba. Murmushi Islam tayi tace, "Mehtav, kunnamin tai, nagane duka muryoyinsu suna plotting yadda zasu kashe EHSAAS. Amma banda tata muryar wadda na tabbata har da ita akai hirar, in ba daban da ita akai ba. Ta yaya zata samu tayi recording maganar da na fara tuhumarta, sai ta kwace wayar a hannuna tace min wai tunda ita nake zargi, ai sai in tayi.
Zuciyata ta kawo kusa, na tashi ina faffadama. Na san duka motives dinta. Na san cewar har da ita ake son a kashe Sire, kuma kila ma itace jagorar plan ɗin. Kuma it is a must for me to expose them. Shine na nufi ƙofa zan fita, mimah silla ta tayi - I'm very sure naji ƙafarta ta haɗe cikin tawa - na kifa, na faɗi akan cikina. Allah ne kaɗai yay, wannan yaron ze rayu."
Takarasa tana shafa kan Jr dake barci saman kirjinta. Tace, "Mimah ran off, she refused to help me har seda Fulani ta tatarar dani a halin da nake ciki. Shine aka tafi dani asibiti cikin gaggawa."
Daga nan Islam ta cigaba da bawa Mehtav labarin abubuwan nan da suka biyo baya har kawo zuwansu Nigeria, ita da Uwar Soro, da kuma rasuwar uwar Soro, da haɗuwarta da Taj, yadda ya taimaketa har zuwanta gidansu.
Mehtav sosai ta shiga goge hawaye, ta karasa tana kama hannun Islam. Tanata bata hakuri kamar ta durƙusa mata akan abin da tayi, na ƙoƙarin rabata da EHSAAS. Islam tace mata, "Ba komai, tahakura. Ai ajizanci ne na ɗan Adam kawai." Ta mata alƙawari ba zata sake ba, domin data cutar da EHSAAS, gara ita ta cutar da ita.
Mehtav taji daɗin yafematan da Islam tayi. A daidai nan aka fara kiraye-kirayen sallah, dayayi sanadiyyar tashin Jr. Feeding ɗinsa tayi, suka mike suka ɗaura alwala, suka yi rakatayn Al fajr kafin suyi sallar asuba. Sai a lokacin suka ɗan samu sukayi barci. Ba wani mai nisa suka yi ba.
Abeey tazo ta tashesu wai Islam tayi bako. Sanin cewa babu bako da take expecting a duniya sai mahaifinta, yasa jikinta ya fara rawa. Kawai Mehtav ta kama hannayenta tana reassuring ɗinta, ba zata taɓa barin ya tafi da ita ba ba tare da EHSAAS ba.
Hijab dinta ta zira, tabarma Mehtav junior ta fita parlour. Zaune taga Abraham Zion, ya ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya a babban falon PAA, shida Tajuddeen. Sai ka rantse gidansa ne tsabar yadda yake zaune comfortably.
Islam ta haɗiye wani mugun yawu, tana karasawa gabansa kamar yadda ta saba in ta ganshi - ta durƙushe tana faɗin, "Welcome Sir."
Bayanta ya shiga kallo da hannayenta, yana son yaga jaririn amma bai gansa ba. Straight yace mata: "Where's the boy?"
Kirjinta ne ya shiga bugawa da sauri, da sauri ya sake tambayarta: "Ina yaron?"
Muryarta na rawa take nuna masa hanya tace, "Uhmmm... He is inside, Sir."
"Bring him," ya faɗa strictly yana ɗauke kai daga gareta. Taj ganin yadda take mugun tsoronsa ya ba shi mamaki, kamar ba mahaifinta ba. Ko da yake, bai ga laifin PAA ba, da yana ganinsa da ƙatuwar sarkar cross, yace ba dai a gidansa ba. Suna gaisawa ya bar masa gurin, yana me yi ma Taj kashedin ya ɗau yar' sa su bar masa gida - domin bai ga alamar rahama a tattare da Abraham ɗin ba.
Mehtav tana ta yima Jr wasa, Islam ta shigo ta ganta kamar a firgice. Dake daman Tasan waye Abraham, alabarin da ta bata jiya.
Tamik'e da sauri tana tambayarta, "Lafiya?"
Fashewa da kuka tayi tana ce mata, "Tambayar Jr yake yi, ita bata san me zai masa ba. Bata son ta bashi ɗanta."
Mehtav, da yake ba ta da tsoro, kama hannayen Islam din tayi tana ɗaukar Jr, tace, "Zamu je. Babu abin da ya isa yayi miki wanda Allah bai miki ba. Kuma ai EHSAAS ɗin yau muke jiran tashinsa."
It's fatoumspassion EHSAAS Don't forget to Share Comment Like & Vote
[19/06, 14:15] Fatima Rufa'i Nasidi: *** Assalamu Alaikum fatoums novels group members nagode sosai da addu'o'in ku agareni musamman my comments section family Allah yasaka da alheri yabar zumunci.
Fatoum's Passion - EHSAAS Another exclusive piece from the passionate writer of AYSAM and INTENSE LOVE.